Sashe 3
Fuska Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Asma'u kizo inji mama,
na nufi dakin na shiga a raina nace nasan dai laifi
nayi tunda dama nice uwar 'yan laifi mama ta
dube ni ga abinci nan a kicin tun da yake ke kn fi
karfin ki manamagana 'yar gaisuwar da kike
mana a raine yau bamu samu ba, idona ya ciko
da hawaye na ce na koshi , tace to ai shi kenan
kila mai hure miki kunnan ya baki wanda yafi
namu an hana ki zuwa makaranta amma don ki
nuna ma duniya cewa bamu isa. ba kin tafi, na
soma sharar da hawaye cikin shessheka na ce
mama na ga ne term bai kare ba kar ayi asarar
kudin mama tace ina ruwanki , me biyan yace ki
daina zuwa ko sai yaje har makarantar yasa an
goge sunanki zaki daina zuwa? ba tare da na
sake wata magana ba, na mike na nufi dakinmu ,
na cire hijabin na kwanta kan gado ina mai
tausayin kaina tare da tunanin anya kuwa
gidannan ba tsinto ni suka yi ba?
banyi tsammanin haihuwata akayi yi ba,kila ni ba
'yar asalin cikin gidan nan ba ce. nayi kuka har
na gaji ga yunwa amma nasan ko na tasa abincin
ba zan iya ci ba, naji an zauna kusa dani an dafa
ni ko da ban juyo ba nasan cewa Rahma ce . na
dago na dube ta tace "Asma'u me ya hana ki
xuwa islamiya? nace cikin kuka an cireni da sauri
tace an cire ki? nce har boko ma, saboda me?
nayi shiru ta kana ni tashi ki gayamin nasan zaki
dan ji sauki in kin gaya min kila ma mu samu
mafita jin haka na tashi zaune na koro mata
komai tayi shiru na dan lokaci sannan tace
Asma'u xan gaya miki gaskiya, duk laifn ki ne
menene wuya cikin yi kaza bar kaza? duk shine
ya janyo wadannan matsalolin nace ni yanxun
yaaya xanyi tace ki bar makaranta a kaman
kwana 3 sannan kije ki ba alhaji hakuri ki gaya
mishi kin daina kuma ki rabu da suraj.sai dai
bazan boye miki komai ba rahma, ba zan iya
rabuwa da suraj ba, tayi shiru cn tce to sai ki
cemasa ya dan daina zuwa tukunna nace saidai
hkan, can tace Asma'u zan tambaye ki, donAllah
wani abu. bay kuw shiga tsakaninki da suraj
dinnan?
[1:29PM, 13/10/2016]
@lh@ji
A R: Fuska Biyu1------3
na dube ta kamar yaya? ta dan yi shiru sannan
tace, kiyi hakuri yanda naga yake rike ki sai ina
ganin wata rana zai iya neman ya sanki matsayin
ki na 'ya mace , na ce Rahma mutane da yawa
suna min wannan kallon amma ba haka ba ne,
yan layin nan ma 'yar iska wasu suke ce min,
niko ba haka nake ba har yan gidan nan kallon da
suke min kenan . a layin nan. ma na lokacin da
nayi ciwon nan? tace eh nace akwamasu cewa an
cire min ciki ne. rahma tace saboda irin shigar da
kike yi ne Asma'u , ki daina an fa taba takawa ba
so daya ba ba biyu ba, aka ce momynah ta rabani
da ke , ke 'yariska yarinya ce, momy tace Allah ya
shirya ita ba ruwanta, nace duk masu min sharri
su da Allah . rahma ta ce kema ki kiyayye abin da
za'a zarge ki , nace ni raba ni da gulmar mutane
yanxun me zai wanke ni daga zargi sai Allah .
yau kwana na takwas rabona da makaranta na
fito zanje kitso jikina riga da skirt material ya
dme ni tmkar zasu yage,in nyi kwakkwaran nishi
duk kayan haka suke don an mana dinki zan
dauki nawa in je a rage su, ya uwr ne yana
kokarin hawa mashin jikinshi d kaki sojoji, wata
randneniyr mashin ce ban taba ganin irin ta ba ya
galla min harara nan take nima na rama a raina
nace don kana soja zanji tsoranka? na tsallaka
dayan gefen da gudu ya kwaso mashin din ya bi
ta ciki wani ruwan tabo duk ya fancale ni da
ruwan da karfi nace Allah ya isa ashe yaji , nan
ya dawo ya dauke min fuska da mari tare da
fadin 'yariska mara kunya.
na dauki alwashin sai na rama , ai wannan cin
zali ne. ga bata jiki ga duka? daga nan ban kuma
ganin shi ba har sati biyu , sai wata rana suraj ya
dauke ni mun tafi shan ice cream a gamji , dama
unguwan dosa muka hadu ya daukeni saboda
yanxun baya zuwa layinmu yana ma makarantar
shi , sai weekend yake zuwa , snye nake da riga
da wando na jeans yana rike da hannuna muna
tafiya muna hira ina zaton ramar sojoji sunyi wni
taro anan wani hall dake nan gamjin , sai hangen
ya umar naayi ya tsaya yana kallonmu, daidai
lokacin suraj ya tallabo nii zuwa gefen kirjin shi
ya girgiza kai ya wuce nace suraj zo mu tafi
wancan mutumin yaron abokin Alhaji ne kuma
layinmu daya ka da yaje ya fada nan muka dawo
a raina na tsani ya umar, ban ma dade ni da
sanin shi ba wai ashe tun yana karaminshi yake
karatun soja tun bayan da yagama primary, yayi
karatun soja sosai yanxun yana aiki ne a port
harcourt , wani course yazo kd yana jaji shi ne ya
kanzo gida.
Alhaji Ahmad shine mahaifinmu mijin mata 3
mama itace uwar gida kuma auren zumunci. su
'yan asalin gombe ne , fulani ynxun haka dangin
su suna can kasuwancin ne ya kawo shi nan in
da yake saida zannuwa , atamfofi , laces,
shaddodi, da sauransu . a yanxun shagunan sa 3
cikin central market . mama tana da yara 8, yaya
abubakar, ya usman , ya mas'ud, yaya sani, anty
aina'u , anty fatima, sai ni is auta Aisha, ita ko
umma 'yar kano ce kuma a can ya auro ta duk
dai gurin harkokin kasuwanci suka hadu
'ya'yanta 3 shema'u sai hadiza sai hamza,
shema'u sa'a ta ce ta dan girme ni amma kadan,
hadiza ce babba. ita ko hajiya A'I makka suka
hdu , ance auranta 4 bata haihuwa ba sai data
auri Alhajinmu , tashin farko ta haifi yan biyu
hassan da usaina , yanzun tana goyon gambon su
yanzun tana goyon gambon su , Ahmad sunan
Alhajinmu muna ce masa khalifa. mama mace ce
mai tsananin son zamn lafiya , na yarda mace ta
gari ita ce sila ta zaman lfy , domin duk yanda
mutum yaso ta shin hankali ba zai yi da mama
ba, tana da tsananin gudun bacin zuciya , tare da
ibada ga biyayya ga miji ga kuma tarbiya mai ban
sha'awa da take ba 'ya'yanta wannan yasa
kishiyoyinta suke girmamata tare da sakar mata
duk wata shawara ko 'ya'yansu suna matukar
son mama.
Ya abubakar da ya usman babu nisa
tsakanin su , don haka tare suka shiga makaranta
tun daga primary har zuwa jami'a , sunkaranta
degree dukkansu fanni kasuwanci da suka gama
basu nemi aiki ba sai suka fada kasuwanci gurin
Alhaji inda ya bude musu wani tafkeken store
kayan kwalama dana shafe shafe zuwa suturu
akan titin isa kata dke unguwar sarki , yaya
mas'ud da yaya sani yanxun suna b u k , Anty
aina'u da anty fatima suna poly, hadiza tana ss1
fgc malali, shema'u js3 Aisha primary 5
hamza da yan biyu suna pri 1.ba yanda xaka
gane wannan dan wannan ne babu bambamci koh
'yan ubanci, ni kadai ce matslar gidanmu, kamar
yanda suke cewa na fita zakka, ni dai tunda na
taso nafi son wando fiye da zani ana sai min
wanduna amma dana soma tasowa mama ta
hana sai dai siket in ko aka dink min zani sai
naki daurawa insa riga in ta yawon daga ni sai
pant sa rig, wannan yasa ake dinka min siket da
na kara wyao in an dinka min sai na kai nace
yayi yawa wai a rage, gani tubakallah yarinya ce
ni amma ina da diri mai kyau kuma kafatanin
gidan mu farare ne yaran gidan nice baka, sai dai
naji ana cewa duk nafisu kyau. tun ina js1 maza
suke sona wannan yasa na soma tunanin ko dn
nfi 'yan gidanmu iya ado ne, d nuna jki su anty
aina'u basa tsayawa da samari har suka gama
secondary skul, sai yanxu kuma gurin alhaji suke
turo duk wanda yace yana son su kamar yanda
mama take ce mana duk wanda yace yana sonmu
to mu turo shi gurin Alhaji su take gaya ma don
tace ba'a zo kanmu ba
yanxun haka duk suna da wadanda zasu aura
Anty aina munnir dan sokoto ne yana aiki ne a
nnpc kd, is anty fatima , Aminu yana nafdac lagos
, hadiza dai ina ganin Aliyun gidn Abba zata aura
naga yana dan kiranta.
Abba Aminin alhaji ne dan
sun wuce abokai. abba dan bauchi ne mutumin
azare , kuma tun a gombe suke abotarsu , har
yau.
Abba shine silar zuwan alhaji kd.
Abbba yayi
karatun boko mai zurfi kuma ma'aikaci ne bai
dade da yin ritaya ba, saboda abota ne suka yi
gidanjansu layi daya sabanin d abba 'yan
unguwar sarki .