Sashe 43
Fuska Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji jamilu kenan.
[7:51PM, 17/10/2016]
@lh@ji
A R: Fuska Biyu 2----13
Special hospital suka kai ta, a can ma sun ce
suna zaton tana shan giya.
Yace shi fa sam
matarshi bata shan ko maltina sai dai coke.
Sunce ko ma dai menene take sha to ta daina
don ya soma lalata mata huhu da hanta.
Sun
cigaba da kula da ita bayan yayi waya mamanta
tazo daga yola tana kula da ita.
Suna nan su
momy mota daya sukayi sukaje dubata har tana
cewa ina yaranta?
A ranar ne momy sukayi
maganar dawowarmu ni da yara.
Ya umar yace
don Allah momy ta samo wata dattijuwa wadda
zata dinga
kula mishi da yara saboda ni makaranta.
Momy
tace ko ba makaranta asma'u bata son yaran nan
ya ce tana son su momy kunya take ji.
Kallonshi
kawai momy tayi sannan tayi murmushi domin
yanzu baya
son laifin asmau.
Haka akayi momy hajjo ta samo
mana daga gombe mace mai son yara da tsafta
tun a kaduna ta soma kula dasu, iyakata in ta
matsa min in basu nono sau daya a rana.
Ina jin
nauyin hajjo
musamman da take ce min anty.
Banaso amma
tace sunan babbar yayarsu gare ni don haka ba
zata iya kiran sunana ba.
Satin farida biyu aka
sallame ta.
Yazo ranar sati zai kwana mu wuce
sundau, niko in da nake ma bai nema ba ya
kwashi yaranshi masu hakuri inji momy tare da
nafisa suka fita.
Tun dare na
soma shirin kayana kamar yanda momy tace inyi.
Ban sallami kowa ba saboda na kula kowa
haushina yake ji gidan mu kawai na shiga mukayi
sallama.
Mama tace dama ina so in gaya miki
yarannan
amana ce Allah ya baki kuma ranar gobe kiyama
zai tambaye ki yanda kika bi dasu.
Don haka kije
ke da Allah in kin cuce su.
A mota ya umar yamu da hajjo dasu sayyid da
sayyida shine sunan da muke kiran yaran su anty
aina'u ne suka samusu sbd sunan momy da abba
nima zanshiga baya hajjo ta ce keko anty me zai
kawo ki nan ga mijinki gaba?
Ya ce a to gaya
mata dai hajjo.
Na koma gaba nazauna banida
walwala har muka kai abj dakina na farko nan
naga amaida dakin
hajjo wani daki na kusa dana shi wai shine nawa
kenan nida farida mun sakashi tsakiya lallai yana
nufin zama zanyi
Da dare ya shigo muna zaune da hajjo tana cin
abinci ya ce intagama inje in nuna mata dakinta
nima nakosa mu kebe sbd ina son takardata ko ta
halin
yaya ne.
Na kai ta ta ce don Allah ki lura da
yaran sbd dare koda zasu tashi kibasu ruwa na
ce bamai hanani bacci na gwarama ki kauso su
nan ta ce to andebo su mun samu yau mar yana
gyara musu kwanciya hajjo ta ce dama nazone in
tafi tasu ya ce barsu nan hajjo nan zasu na
kwana insuyi wayo sai sukoma hannun
ki ta ce to sai da safen ku tafita nashiga na
zauna kan kujerar madubi ya dube ni kin watsa
ruwa?
Na ce ance maka nayi datti ne?
Ya ce a'a
na ce ba damuwar ka
bane yanzu yaya maganar mu ?
Ya ce aike kin
cika hanzarine ina son insake ki akwai abubuwan
da nake dubawa ne shiyasa kinga yanzu matsalar
ki yarannan
sbd su kowa haushin ki ya ke ji hakan bayamin
dadi don hk nake son ki daure kishayar dasu na
shekara daya sai in sallame ki hkl kwance yanzu
amshi wannan ya mika mani wani dogon file
wannan ki adana na yaranki ne kowannansu
yanada hannun jari tare da
acct din su na bude musu don care dubu dari
bibbiyu nace ai kabar su gurinka ko kuma kaba
farida tunda dama ita zaka basu ya ce ke nace ki
adana na ce bazan amsa ba zanyi magana ya pls
na amsa shi
kuma ya fita wai yana zuwa gama shirin bacci na
saka rigar bacci na kwanta na ba yara baya ina
addu'a ya shigo ina shafawa ya zauna kusa dani
shi shirin bacci yayo gajeren wando da rigar bacci
mai budadden gaba na dubi kirjinshi gashine kirjin
yana sa jin wani yanayi don hk na kauda kaina
ya ce sufa bakiyi musa addu'a ba ban tanka shi
ba nayi kwanciyata yayi musu addu'a ya kwanta
bayana jikinshi ya jawoni na ce menene
wannan hk?
Kasan dai yanzu babu wannan a
tsakanin mu ko?
Ya ce dama ai shekara 2 na ce
yasoma shafata to yau kadai kimin taimako na
matsune na ce
ka matsu da me wai baga matarka nan ba?
Ya ce
ai itama babu lfy na ce gaskiya ni yamanna
bakinshi cikin nawa na soma mutsu mutsu amma
tuni yasan hanyoyi janye hkln diya macce tuni na
manta da
batun ki maka lulu duniyar ma'aurata sai da
komai ya natsu sannan naso jin haushin kaina na
tashi na shiga wanka shima hk yana yana fitowa
ya haukan sallaya yashiga kaim ubanjigi kukan
shi ina bacci cikin dare sayyid ya tashi kuka ya
saka babanshi ya dauko shi kusa dani ya zauna
ahkl ya ciro nono ya mika mashi
cikin bacci naji ana shamina nono na tashi da
sauri yasoma shafamin kai yi hkr kinji kadan zai
sha na ce shine har da sata?
Yayi dry basata ba
srry pls
Muna zaune cikin sabon dakin nawa hajjo tana ba
sayyid madara ya umar ya shigo cike da murna
ya ce sannu hajjo suna shan madara sosai ta ce
suna sha
ai yaran nada hkr ya ce sun gado mamansu ne
ya dan dube ni itama uwar tasu akwai hkr na kau
da kai gefe ya ce kuzo ku gaida farida sbd ta
kwanta asibiti
hajjo ta ce to ta dube ni taso muje anty natashi
muka shiga dakinta tana kwance tana waya
ganinmu yasa ta dauko dogon lbr na ce da hajjo
zomuje ta ce a'a bari tagama hk na hkr sai da
tagama mun gaisheta ta amsa cike da isa ta dubi
sayyida dake hannun hajjo ta ce wakike da
suna ?
Zo nan hajjo ta mika mata tare
dafadin ga sayyida nan ni dai nafita na barsu ciki
Kai ya umar akwai shegen wayo, haka yake min
wayo shi ya same ni sannan su sha nono.
Da
rana ne ma ba na basu, yace ma hajjo ko basu
sha da rana ba
kada ta damu, suna sha da dare.
Ko ran da baya
dakina sai sun sha yake zuwa ya kwanta.
In ko
yayi tafiya ne bana basu, komai ma bana musu.
Hajjo ce wankansu, wankinsu, cinsu da shan
ruwansu.
Farida
kan dauke su amma da ta samu sauki fa ba
sauran zama sai yawo.
Yau ma da take zaune
cikin supermarket dinta kallon matashin yaron
takeyi wanda yake cikin yaran da ke kula da gurin
ta, jin sha'awar yaron ya shiga ranta sosai, don
yau kam za ta neme shine.
Sssss ta mishi
alamun kiran 'yan gayu, ya juyo ta kira shi da
hannu.
Yazo cikin girmamawa ya dan rusuna tace
ka iya jan mota?
Yace na iya madam.
Tace to
zaka kai ni gidan kawata.
Yace toh.
Suka fita
bayan ta ma mai kula da yaran bayani cikin mota
take tambayar shi shi dan ina ne?
Yace shi dan
taraba ne.
Tayi ta nuna mishi hanya
har suka isa maitama gidan su aminiyarta lady.
Ta shiga suna ta lido ita da saurayinta, ta kira
lady gefe wani yaro ne da na jima ina jin shi a
raina, so nake inji
irin nashi kwazon.
Lady ta saka dariya yaushe
kika tashi ciwo, amma kin koma jarabarki.
Toh
kin gaya mishi?
Tace a'a, lady tace toh ni dai
zamu bar muku
gidan.
Ta shigo da yaron, ba ta bata lokaci ba
gurin nuna mishi nufinta, saurayin mai tashen
balaga sai wanda Allah Ya tsare.
Take ya yarda
da nufinta kuma ta yaba ba laifi, sai dai bai kai
mijinta ba.
Haka tace a cikin ranta.
Allah ka tsare
mu da sharrin zuciya.
Cikin haka muka samu 'yan watanni kamar hudu,
yara sunyi kwari gwanin sha'awa inji mutane.
Suna zama kowa ya gansu sai ya kara dubansu.
Tuni na
cigaba da karatuna.
Ya umar yace ya kusan
soma hutunshi in shirya zai dinga koya min mota.
Nayi murna don ina sha'awar tuka mota sai dai
ban nuna
mishi ba.
Tafiya ta same shi ta gaggawa kuma
sati uku zasuyi a can kara benin.
Don haka yana
ta bar mana amanar yara, nace kai ma kasan
ban da lokacin yaranka.
Ya bar su ga farida da
hajjo sannan ashe ya hada computer shi yana
son ta ringa dauko mishi yaranshi kafin ya dawo.
Bayan tafiyarshi na lura da wani abu, farida tana
son yaran ne na ganin idon babansu.
Tunda ya
tafi bata kula su.
Ni ko bai dame ni ba.
Ko hajjo
ma ta kula, don haka ta min magana.
Nace su
suka sani, tace koda yake kema uwarsu kin ki su
bare ita da ta gansu a sama taka?
Allah ya shirye ki.
Na taba ganin inda ake son
uba amma ba a son yara?
Na dube ta nifa bana
son shi hajjo, tace tafi can 'yar nema, yarinta ko
da nake tsohuwar da kike kina son mijinki.
Naki
salon son ne
haka.
Na dafa kirji.
Allah hajjo ba sonshi nake yi
ba.
Tace ai sai kiyi.
Na jima cikin daki ina
mamaki, yaya kawai ta min fassara wai ina son
shi, yaya ma son
yake?
Na taba son suraj amma bana jin zan tuna
yadda so yake, me yasa hajjo tace ina son
mijina?
Naga bana mishi magana, ban mishi
dariya amma
tace ina son shi.
Gidan aminu muka je yau ni da
hajjo, tace zata bini don ta gaji da zaman gidan.
Aisha matar salis nan muka same su tare da
aminan aminu.
Mun sha yini in da muka sha hira soasai, sai
biyar muka bar wuse wato unguwar su amina.
Mun dan shiga kasuwa sannan muka yo gida.
A falo na ga dankwalin lace din farida.
Na wuce
shi, hajjo ma ta shigo dauke da 'yar daya a baya
daya a kafada suka yi dakinta.