Sashe 2
Fuska Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ali yace wallahi bata wuce 14 ba, ya
umar ya mike ya nufi cikin gida yana fadin shi fa
ganinshi an barta ne
ina zaune bakin gado inayin note shema'u ta
shigo "Asma'u ki zo in ji alhaji " na dube tacikin
faduwar gaba don nasan kiran babanmu dani
babu alkhairi , kila ma an kai mishi karata , na ce
to me nayi? tace oho in ce kina zuwa ko ko in ce
baza ki zo ba? na harare ta sannan na mike. shi
kadai acikin madaidaicin falon nashi yana zaune
yana lissafin wasu kudade gefe yaya Abubakar ne
da yaya usman, suma suna ta rubutu nasan
harkar kasuwancin su ne. na zauna gefe nace
gani Alhaji, a tare ya abubakar da ya usman suka
jeho min harara sannan suka cigaba da aikn su.
Alhajiya ajiye kudin hannunshi gefe yace Asma'u
wato kina da kunnan kashi ko? a raina nace
tome kuma nayi? yace tambayar ki nake yi?nace
a'a yace me yasa ba kya jin duk abin dana gaya
miki da wanda 'yan uwanki suke gaya miki? na
sun kuyar da kai ya cigaba "na raba ki da yaron
nan suraj amma kin ki ji ko? ke ba mashi ba ko
wani saurayi na hana kin ki yarda duk yaushe
kika tafasa har da zaki kone? wato baza ki dubi
yayyanki ba babu wacce take tsayuwa da wani
saurayi fa sai da izini na. ma'ana sai an gana
dashi sannan na yarje musu kin ga suna tara
maza saike?
to kiran da na miki yanxun na yanke hukuncin
tunda ke ba zaki yi abin da nakeso ba to kema
bazan miki wanda kikeso ba . tunda nine na haife
ki ba kece ki ka haife ni ba, kuma ni da mahaifiyar
ki baza ki sa mana hawan jini ba, don haka na
daina biya miki kudin makaranta , na daina miki
sutura , ke na daina miki komai ki dai ci abinci
sadaka sannan shi wanda na rabaki da shi ki ka
ki,sai ki ce masa ya fito, sadaki kawai zai bada a
daura muku aure, ki debi yan kayanki ki bishi
allura bazan sai miki ba. tashi ki bani guri na
soma kuka domin duk iya shegena ina tsananin
son makaranta kuma ina karatu sannan nasan ina
son suraj amma munyi da shi aure sai na shiga
jami'a lokacin shi kuma ya soma aiki tunda
yanxun yana A.B.
U zaria. (garin su xee lolz)
nace don Allah Alhaji ka tamake ni mana? ina son
karatu na , yace sanin kina son ya sani kuma zan
katse miki shi ba? yaya zan so abin dakike so?
alhalin ke da na haifa kina kin wanda ni nake
so ? zan kuma magana yaya Abubakar ya daka
min tsawa tashi shegiya.
dakin mama na zame ina cewa cikin ihu , ki
taimaka min
mamana don Allah zan mutu tace menene? na ce
alhaji ya cire ni
daga makaranta wai zai min aure bayan gasu
anty Aina'u nan su da
suke poly ai sune ma zasu musu aure ba ni ba,
na tsaya ina ta rusa
kuka, ta ce hakan ne ya dace da ke tunda ba kya
jin magana Asma'u
duk kin bi kin maida kanki 'yar iska kin zubar
mana da mutunci a
gari? da gudu na nufi dakin umma suna zaune da
anty fatima na
fada kan umma na ce umma ki min rai mana
Alhaji yace ya cire ni
daga makaranta ku roke shi na tuba ba zan kuma
yin komai ba, tace
so naea zaki ce kin tuba amma ai tuban muzuru?
tunda kin ja yayi
fushi dake ba shi kenan ba. jin ba sa'a na nufi
hajiya gara ita tadan
lallashe ni tare da bani baki kuma tace mu bari
ya huce sannan naje
na roke shi tare da daukar alkawarin daina
halayena, kai ranar naga
tsawon dareban fasa ba haka nan ban karya ba
bare na nemi kudin
mota, hasalima a sace na fito tun daga sabon
kawo har F.G.C malali
a kafa san da na isa har an tashi break sai dana
yi hawaye don
takaicin missing din darasi har. 3 yanda muke
shirin fara. test
dinnan.
haka da muka tashi bayan da Rahma ba tayi ba
akan na zo muyi
goyo a mashine amma naki, haka nan ta hakura
ta tafi su shema'u
da hadiza da Aisha suka hau mashin a gabana
hakan ya kara sani
yanke hukunci bani da mai kaunata duk gidanmu.
na iso badarawa
na gaji sosa na samu guri na zauna hutawa nake
yi can kamar daga
sama sai ga suraj cikin mota , ya fito yazo har
gabana ina kallon shi
ban ko matsa ba , yace nasha yawon nemanki
baby tun daxun naga
Rahma ta sanar dani kina tahowa a kafa kuma a
kafa kika je
makaranta . nace meyasa tace baki fada mata
ba, na dube shi duk
kan ka ne suraj, baba yace saidai ka fito muyi
aure na gama
makaranta ba zai kara biya mun ba, yayi shiru
bayan ya tsugunna
kusa dani, yace to yanxun yaya zamuyi? nace
shine ban sani ba, yace
yanzun dai taso muje na ce, a'a yaya zan shiga
motar ka? a kuma
ganina? yace sai na sauke ki bayan layinku , na
mike na shiga a
hankali muke tafiya, tare da neman mafita a
karshe muka yanke
shawarar zamu na haduwa a bayan layinmu kuma
ba zai dinga zuwa
da mota ba kuma yace ko ma nake so na
tambaye shi zai
na tambaye shi zai min yace ma zai saya min
waya sai na boye ta mu dinga magana, son da na
shiga gida ana sallar la'asar ban kula kowa b ni a
dole ba'a sona na daina kula kowa haka na yanke
shawara nayo alwala nayi sallah nasa kayan
islamiya Aisha ta shigo.