← Book details Exiled Prince Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 23

Sashe 23

Exiled Prince Part 4 Complete Hausa Novel · about 2 min read

DAN FA KAR KU MANCE AYMANE YA AURI HAFSAT KUMA HAR DA CIKIN SHI A JIKIN TA A LOKACIN NA SAN HAR TA HAIFE SHI MA , GA SHI KUMA TWINS TA HAIFA MACE DA NAMIJI ITA MA , GA KUMA KIYAYAR DA KE YI WA MALIK YA KASHE MAHAIFINTA YA KUMA KASHE MIJINTA
KU NA TUNANIN BA ZA TA SAKAWA BABYS DIN TA BA KIYAYAR MALIK SABODA SHI YA KASHE AYMANE ?
GA KUMA JUNIOR GA UWA UBA PRINCE CIKAKEN MAGAJIN KUJERAR MALIK
KU NA GANIN IDAN SUN GIRMA BA ZA SU YI YAKI A KAN KUJERAR NAN BA
GA KUMA PRETTY A TSAKIYAR SU , YA ZA TA KASANCE IN PRINCE DA JUNIOR DUK SU KAMU DA SOYAYYAR TA ?
GA KUMA YARON AYMANE A GEFE NA SAN KUMA YA GADO MACIJIN UBAN SHI
GA ABYAD DA ASWAD A JIKIN PRINCE
DAN SUN SAN YAKIN BAI GAMA BA SHI YA SA SU KA DAWO A JIKIN PRINCE
A KA JE KUMA YARINYAR AYMANE TA KAMU DA SON PRINCE SHI KUMA PRETTY YA KE SO
A KA JE NAYAB BAI MUTU KUMA FA ?
A KA JE YA DAWO YA KUMA DAWO A MATSAYIN MAKIYIN NAYEL ?
A KA JE YA HADU DA PRINCESS KUMA YA KAMU DA SON TA ?

YA KU KE GANIN DRAMAR ZA TA KASANCE

NI DAI NA CE HMMMMMM , INA GA BAN GAMA DA FAMILYN NAWFEL HICHAM BIN JAABAR BA , DAN YAKIN KUJERAR MALIK YANZU YA FARA

DA GA ALKALAMIN AMEERA ABDOULAYE ✌💕

A.K.A MEERAH 🕊🔥

【 THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕 】

✍✍✍✍ FREEDOM OF WRITERS ✍✍✍✍

PEN IS MORE THAN SWORD ✍✍✍✍✍

GA DUK ME BUKATAR YIN MAGANA DA NI KAI TSAYE ZAI IYA TABO NI TA WANNAN NUMBER +22798999753 WHATSAPP ONLY

THANKS A LOT ✌

LUV U SO MUCHHHHH ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

PEACE 🕊🍃
Chapter 23 · 0% Book details