Sashe 18
Exiled Prince Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai tsaye saman gadon shi Malik ya kontar da shi , sannan ya zame jacket din shi , ya ajiye gefe , ya sauko ya manna mishi kiss saman forehead , kassa kassa ya ce " i love you my baby "
cikin magagin barcin nashi ya ce " i love you too my Daddy "
wani cool murmushi Malik ya saki kafin ya sake ce mishi " konta ka huta , in ka tashi sai mu tafi sayan ice cream , mu biya park , okay ? "
wani dan karamin murmushi Prince ya saki kafin ya gyada mishi kai , ya juya mishi baya ya kai hannu ya janyo Teddy din shi , ya rungume
janyo duvet Malik ya yi ya rufe shi har zuwa kirji , sannan ya sauko da ga saman gadon , ya kashe lamps din dakin , Sannan ya fito
ya na fitowa ya ci karo da Inaya taa shirin shiga dakin
da sauri ya sa hannu ya toshe mata baki ya yi baya da ita , su ka shiga nasu bedroom din , sannan ya meda kofar ya rufe ya sa mata security
cikin rudu ta ce mishi " lafiya ka min irin wannan janyowar ? "
a hankali ya tako ya tsaya gaban ta , sai dai ya kare mata kallo da kyau sannan ya kai hannu ya ja mata hanci ya na fadin " dubi don Allah yanzu kin bata min yaro da wannan rigimar taki "
hmmm , kamar dama jira ta ke kawai sai ta sakin mishi kukan shagwaba har da bubuga kafafu a kassa
bai ce mata komai ba kawai ya sa hannu ya yi sama da rigar ta ya fidda mata ita , ya hade bakin su waje guda ya fara kissing din ta
ai ba shiri ta yi tsit , ta na karbar sakon shi , nan take ita ma ta shiga mayar mishi da martani , ta zagayo da hannayanta a wuyan shi
a hankali ya yi baya da ita , su ka fado saman bed din su , ya sa hannu ya fara raba ta da kayan jikin ta , har sai da ya meda ta naked , sannan ya zabe bakin shi da ga cikin nata
bai dire shi ko ina ba sai saman nipple din ta , nan take kawai ya gama fita hayacin shi , specially yadda ya ke jin hannun ta saman kanshi duk ta gama birkice mishi lissafi
Ita kanta tuni tuni ta tafi , dan dama a kusa ta ke , ta yi tunanin janyowar nan da ya yi mata dan su buga game ne , wai sai ta ga ya ja mata hanci shi ya sa ta sakin mishi kukan shagwaba
😴😴😴 NI KAM BARI NA JUYA HAR KU GAMA NA DAWO , DAN ABUN YA FARA FIN KARFINA
▪AFTER SOME HOURS 💫
Misalin karfe 5 na yamma , a tare duk su ka shirya su ka tafi park , dan Malik ya san in ba su tafi ba tom Prince ba zai kyale shi ba , ita dai Princess cewa ta yi ba za ta je ba , ta zauna tare da maid din su , ba irin rokon da Malik bai yi mata ba su tafi , da ga karshe ta sakin mishi kuka, ba dan ya so ba ya hakura ya kyale ta
a haka su ka nufi park din Malik ke yawan kai Su , ba kowane ne ba sai park din da ya hadu da Aylan , kullum a zuciyar shi ya na tunanin zai sake ganin shi , amma tsawan shekara hudu yanzu kullum ya zo ba ya ganin shi har ya cire rai ma ,
bayan ya yi parking din motar su , su ka fito su ka shiga park din ,
shi dai prince tun da su ka shigo baki ya ki rufuwa , sai dariya ya ke , ita kuma Inaya ta biye mishi , da allamun na yarintar sun dawo mata
shi dai Malik kallon su kawai ya ke ya na murmushi
su na a haka kawai ya ga Prince ya kwassa da gudu ya nufi wajen wani me sayar da halawar auduga
da sauri Inaya ta bi bayan shi ta na fadin " Prince , yi a hankali don Allah kar ka bace mana "
bin bayan su Malik ya yi ya na kiran sunan Prince
shi dai Prince ko jin su ba ya yi dan halawar ta yi mugun shiga ranshi , sai da ya iso sannan ya tsaya ya na fadin " Uncle , ina son halwar nan " ya kai karshen ya na nuna mishi mai pink color
ya na gama fadar haka ya ji Nihal ta riko hannunshi ta na fadin " Prince , next time in ka na son abu ka fada min ba tserewa za ka yi ba , a ka je ka bace fa ? "
cikin yar shagwaba ya ce " i'm Sorry Cutie , please saya min halawa "
ya na gama fadar haka Malik ya iso wajen ya na fadin " Prince , why za ka tsere ? dubi yadda ka gajiyar da momyn ka "
wani dan karamin kukan shagwaba Prince ya yi mishi ya na fadin " ni halawa na ke so , pleaseeee " ya kai karshen ya na dan marairaice fuska
ya na rufe bakin shi Malik ya ji wayar shi ta fara ringing ,
hannu ya kai cikin aljihu , ya fiddo ta , sannan ya kai hannu cikin gudan aljihun ya fiddo bandir din dollars , ya mikawa Inaya ya na fadin " kar ku bar wajen nan , yanzu na dawo "
da to kawai ta amsa mishi kafin ta kai hannu ta karbi kudin
shi kuma ya juya , kai a sunkuye ya fara takawa ya nufi hanyar fita park din ya na latsa wayar shi
ya yi nisa kadan , kawai ya ji ya bugi mutun da karfi , har sai da ya saki wayar shi , ya yi gaba kamar ya yi tuntunbe sai dai bai fadi ba
wata yar karamar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya duka ya dauki wayar shi , kawai ya ga screen din ya tarwatse baki daya , ta mutu
wani dan karamin tsaki ya ja , kafin ya juyo ya na fadin " I'm sorry na....... "
ai maganar da bai kai karshen ta ba kenan ya dan zaro idanu
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
( LOVE MEETS POWER ) 👑🔥
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ⚘🕊
【THE ROYALTY LOVE ❤🌹】
【 BOOK ________ 4📚✍❤ 】
_______________________🕊✍🕊✍🕊✍🕊✍🕊✍🕊✍🕊______________________
{ P A G E ________ 21 & 22 ✍💕🔥}
wani dan karamin Murmushi Aylan ya sakin mishi kafin ya ce " kai ma an koya maka tafiya ka na latsa waya ? " ya kai karshen ya na dukawa ya dauki tashi wayar shi ma
wata nanauyar ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya ce " General , sai yau Allah ya sake hada ni da kai "
" Kennan nema na ka shiga yi " Aylan ya fada ya na meda wayar shi cikin aljihun shi , ya juyo da kyau su na fuskantar juna
wani dan murmushi Malik ya yi kafin ya ce " Eh , dole na nema ka "
cikin nitsuwa Aylan ya katse shi da cewa " Why ?"
" akwai tambayar da ta tsaya min a rai tsawan shekaru , kuma na san kai kadai za ka iya ba ni amsar ta , amma sai yau Allah ya sake hada ni da kai "
wani murmushi mai dan sauti Aylan ya yi kafin ya nade hannayanshi a kirji, ya daga mishi gera guda ya na fadin " me ya sa ban fada maka a na neman ka a Saudiya ba ko ? "
dan zaro idanu Malik ya yi ya na kallon shi , ta ya a ka yi ya san tambayar da zai yi mishi kenan
ya yi nisa duniyar tunanin shi ya jiyo Muryar Aylan ya na fadin " maganar ta na da tsawo "
da sauri Malik ya katse shi da cewa " please tell me "
" shikenan tun da ka matsa , it's true na san da a na neman ka , kuma har da ni cikin neman ka , har kyauta na bayar ga duk wanda ya samo ka , lokacin da na ji labarin halin da familyn ka ke ciki na yi kokari wajen ganin na taimaka musu saboda General Abdellah abokin mahaifina ne , na so na tura jami'an tsaro na Saudiya dan sauke Malik da ga kujerar , sai da ga baya General ke kwatanta min in na yi haka kamar na haddasa yaki ne tsakanin Saudiya da US , nemo ka ne kadai solution din mu , that's why ma na bayar da kyautar ga wanda zai samo ka dan ka koma Saudiya in da a ka fi bukatar ka , a ranar da mu ka hadu na ga damuwa sosai a tattare da kai , ga kuma halin da familyn ka ke ciki , ba zan so na kara maka wata damuwar ba , that's why na yanke shawarar yin shiru , na fara tambayar ka abun da ke damun ka , na ga in zan iya taimaka maka , na san indan ka samu nitsuwa kai da kanka za ka nemi sanin halin da familyn ka ke ciki "
wata nanauyar ajiyar zuciya Malik ya sauke , sai da ya dauki lokaci kafin ya ce " na gode , i don't know how zan yi maka godiya "
cikin nitsuwa Aylan ya katse shi da cewa " please , ba sai ka yi min godiya .... "
" no , in ban yi maka godiya ba na san sai Allah ya kama ni , ko ba komai kai ka kawo nitsuwa cikin rayuwa ta " ya kai karshen ya na rungume Aylan ba shiri
wani dan karamin murmushi Aylan ya yi kafin ya rungume shi shi ma , ya na dan bubuga bayan shi a hankali