Sashe 8
Dan Waye Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alpha ya tambaya
ya busa iska daga bakinsa sannan ya ce ba
wannan Alpha ya ce yauwa sai na biyu me ya sa
baka bude wayarka Ahmad ya kirani ya ce ni fa
kawai na zama SORRY ya ce wannan damuwar
taka ina jin ta a cikin zuciyata . domin ina ganin
akwai wani babban al'amari da yake neman
faruwa tsakaninka da .
MATAR MANYA . ya
kalleshi ya ce ka fi ye sa ido. . *** *** *** *** ***
.
Hajiya Hadiza tana dawainiya da bakin da tayi
masu zuwa yi mata jaje duk wanda ya santa da
ya san ta rame to duk abinda mijinsu ya mallaka
gwabnati ta kwace don ma yayansa na auren
manya a yanzu duniya ta koya ma ta darasi duk
ta yi laushi dan ta Abubakar ne ya shigo ya ce
Hajiya ta juyo ta ce a'a kaine a gidan namu ya ce
i wai ko ya gurin Maman Mubarak ta ce wallahi
matsaloli sun yi mun yawa kwana biyu ba ta zo
ba kuma ni ban sani ba ya ce ji na yi wai ance
wai an sanya gidansu a kasuwa su har sun koma
panda ta ce anya ban yarda ba domin Halima duk
abinda za ta yi tana sanar min amma kuma biri
ya yi kama da mutum, . a lokacin Suhaila ta
shigo momie ta ce a'a mutanen Abuja kun iso ta
ce momie barka da gida suna gaisawa tayi wajen
kishiyoyin momie suka gaisa,Suhaila ta zauna ta
ce kai ya Abubakar ba ka zuwa ziyara ya ce kin
san lamarin namu sai a hankalicai mun shirya
zuwa yiwa mijin naki godiya ya juyo yana kallon
Izzatu ya ce wannan bata magana ta daga hannu
alamar gaisuwa Suhaila ta ce kurma ce bata ji ya
dafe kansa alamun tausayi a fuskarsa ya ce
yarinya kyakkyawa kamar 'yar larabawa ALLAH
Sarki .
Izzatu ta ce me ku ke cewa kufa musu
kunne kun fiye gulma in bana jinku ALLAH yana
jinku kuma na san zai saka mun Suhaila ta
gimtse don tasan halin Izzatu ta mike ta ce ni
zan tafi zanje gurin ummata babu mai sonka da
gaskiya a duniya sai babanka da Ummanka . fada
sosai Izzatu ke yi tsakaninta da ALLAH don a
tunaninta gulmarta suke a haka momei ta shigo
ta ce lafiya suka fada mata momie ta ce ..... . .
ikon ALLAH haka ki ke fama Suhaila ta ce kin san
zargine da su ta ruko hannunta ta hada da nata
tana ba ta hakuri ta ce ALLAH tafiya zan yi ki sa
kawai a kaini ko in tafi ai na san Gida dole ta ce
Abubakar ya kaita tayi masa kwatance. .
Yana
ajiyeta ta shiga gidan da gudu suka ci karo da
Surayya ta ce lah ya Izzatu oyoyo murna
ummansu ta fito suka rungumi juna Surayya ta ce
kai kin yi kyau sun koma suna hira da yamma
suka fita karbar dinkinsu zuwa Shagon SU KAWU
ZIZU yana ganinta ya ce Hajiya Izzatu kwana
biyu ta ce bana kasar ne ya ce to ina tsarabata
ta ce ai ban siyo naka ba Surayya ta ce ita da
taje neman lafiya kun ce ta baku tsaraba a
lokacin weesal da weediyan da Alpha suka shigo
Alpha ya ce lah dama kina kano amma bai sani
ba ta ce eh ina mustapha . weediyan ta dalla ma
ta harara ya yin da weesal ke gaidasu ita kanta
Izzatu ta tsurawa weediyan ido saboda kyawunta
yana firgitata haka kawai take kallonta a 'Yar
fashin miji don bata shakkar sun yi tarayya a
lokacin mustapha ya shigo don tare suke sun
tsaya da wani abokinsa ne . weediyan ta hade
hannunta a kirjinta zuciyarta na bugawa tana son
ta ga yanda za a yi ita ko Izzatu na kallon Alpha
cike da zumunta tana juyowa suka yi cirko- cirko
Izzatu murmushi take sakar masa . tana takowa
gabansa ta ce masoyina kana nan idanuna sun
makance suna kishirwar ganinka jikina ya bani
kana Nigeria saukar yaushe ta fada tana wani
murmushi . ya juya har zuwa lokacin hannuwan
Weediyan suna harde a kirjinta rudanin da ta gani
a kwayar idanunsa shi ya sa ta murmushi ta
karaso ta ce mijin Izzatu dama kana nan Izzatu
ta shaka ta dubi Surayya ta ce kin ganta ki ce
ma ta ta rabu da shi 'YAR FASHI ce .
Alpha ya ce
da weediyan zo mu tafi ta ce barina bai wa kawu
style da zai mana ta juya ta nuna masa Dinkunan
da zai yi ma ta a lokacin ABBA ALASAN ya shigo
shagon yana ganinsu ya ce, Lah! .
Yallabai shi ke
nan tunda ka sameta kasharemu".
Alpha ya rinka
dariya ya juyo ya ce kai kawu wai abba Alasan
baya korar maka COSTOMER ya ce a'a weediyan
ta taho tana takun kasaita a fili abba alasan ya
ce kai ALLAH ya yi halitta Allahumma Arzukuni
ka......" Kafin ya karasa mustapha ya daure fuska
ya ce, Wai kai yaron nan baka da hankali ne
kowa ma wasa ka ke da shi?" .
Ya ce ayya ka yi
hakuri itama iyalinka ce cancadi! kai wallahi duk
ka zabe kyawawan ka bar mana saura Alpha
yana son yin dariya yana jin tsoron kar ya
tunzura mustapha.
Mustapha ya kama kunnen
Abba Alasan ya ce kai wai wanne irin mutum ne
kai ga ka da surutu ga idanuwanka kan matan da
ke kawo dinki anya nan gaba.LIN HAUSA NOVELS DAN WAYE...... 3*12 . .
NA ZARAU BABA YAKASAI . . zamu rinka barin matanmu na zuwa Gurin nan kawu ya ce haba Alhaji kada ka damu da Abba halinsa haka yake ko a gida kullum sai babarmu tayi mana fada akan halinsa .
Mustapha ya ce, Au! dama Gidanku daya ne ya ce eh gaskiya ka ce wa Mamarku ta dage da yi masa nasiha in ba haka ba wataran zai samu wanda zai tsone masa ido. .
Ita ko weediyan ita da weesal sun fito sun hau Adaidaita sahu sun tafi.
Ita ko yar kurma tayi tsaye a gun ta ce wai ina ruwan mustapha da zai dinga fada akan weediyan lallai ya fada ma ta gaskiya wace ce ita da kyar Surayya ta ja ta zuwa mota sa Telan ne ya kawo musu dinkunansu cikin mota. .
DA kuka ta shiga gida ummansu ta ce lafiya Izzatu ta ce umma ina son mustapha shi kuma wata tana neman kwace mun shi na shaku da shi umma ki fada masa ya rabu da ita ni daya na dace da shi a lokacin Surayya ta karaso ta ce to ki je ga mustapha can ya zo ta ce ita sam babu inda zata babu yadda umma ba ta yi ba akan ta fita amma ta nuna halin nata na kafiyarta kuka take sosai Surayya ke fadawa umma yadda aka yi umma ta rike hannunta ta ce ke kishi halal ne kada ki yi kishin da za ki hallaka ALLAH ya ce ayi mata biyu, uku har hudu idan ba za ka yi adalci ba ka yi daya ki lura ki gano me za ki yi masa wanda za ki ja hankalinsa ba wai ki zauna kina shirme ba yanzu kin san me zai ce miki ki ka ki zuwa ki je ki ba shi hakuri kin ji kanwarsa ce ba za ki hanasu zumunci ba .
ALLAH Umma in ya aureni ba za ta zo mun Gida ba kuma in tana masa irin wannan kallon a gabana zan tsokane mata ido Umma da Surayya suka dinga dariya don abun na ta akwai wauta a ciki. . *** *** *** *** *** WEESAL ta rinka jin tausayin weediyan saboda duk dukiyarta da mazgewar sai da ta gano ta shiga wani yanayi weesal ta rike hannunta ta ce kada ki boye min fadi duk abinda ke ranki ko za ki ji sanyi zuciyarta taji tana bugawa hankalinta ta ji ya tashi lokaci daya taji numfashinta yana neman daukewa. .
A hankali ta kwantar da kanta a jikin 'yar uwarta wasu hawaye suka rinka malalowa akan fuskarta weesal hankalinta ya dada dugunzuma a haka suka isa gida dan Adai-daita sahun sai satar kallonsu yake weesal ta janyo hannunta ta kai ta har cikin dakinsu ta zaunar da ita akan gado ta ce ba zan hanaki kuka ba ki yi kukanki ko kin rage nauyin da zuciyarki tayi jin hakan ya sanya ta shige jikin 'yar uwarta ta soma kuka mai ban tausayi, . weesal ta soma rarrashinta ta ce kin makaro 'yar uwata kin yi sake zuciyarsa tab take da kaunar Izzatu sannan kin sani musty mutum ne mai alkawari duk abinda ya yi alkawari yana cikawa tabbas zai auri Izzatu ki hakura da shi ina kuka ne saboda na hakura da shi ba zan sake mu'amala da shi ba na bar wa 'Yar kurma shi dama ni .
MATAR NANYA CE! .
Rungume ta weesal tayi tana bata hakuri da kalamai masu dadi. . *** *** *** *** *** .
Duk yanda mustapha ya dauki abin amma ya shige tunaninsa. .
Yayi dai-dai akan gadon Alpha ya ce ya zan yi Alpha bana son hada mata biyu domin kuwa hadasun babbar matsala ne anya zan iya hada mata biyu? .
Alpha ya hurga masa harara ya ce kai ka jiyo ni daman na san irin wannan ranar za ta zo saboda haka kai za ka gano wa kanka abinda za ka iya ita mace abar tattali ce da tarairaya dole ka ajiye girman kai ka zama bawansu wai yaushe ka soma son weediyan? .
Nima wallahi ban sani ba dolenmu ne yanzu mu gano ina muka sanya gaba. . *** *** *** *** *** .
An tsayar da maganar auran weediyan 'Yan uwan mahaifinta sun zo saboda har can kasar Iyayensa suka je an yanke za a daura auren anan Nigeria Garin kano duk da abinda ke faruwa basu sani ba sai Abbansu ya zo dama duk randa ya zo gidansu zai zama cikin farin ciki don mutum ne mai kula da iyali kusan mutanen kasar Turkiya sun iya tarairayar mata don sun san darajar soyayya. .