Sashe 2
Dan Waye Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anty lafya izzatu ta tambayeta don ta ga yanayin da ta shiga ta kakalo murmushin dole tayi ta ce babu matsala izzatu ta ce anty sam bana son su daya zatayi mun fashin mustapha suhaila ta ce wace ta ce wi oho ta ce 'yata kada ki damu mustapha naki ne ke kadai MANYAN YARA ne ta ce Anty akwai kishinta da tsananin son mustapha a idanunta . suhaila ta mike kai tsaye Bed Room dinta ta zauna tayi TAGUMI tana son ta manta Barek sam bata so ta rinka tunashi lallai SO mugun ciwo don wani abu ne taji ya dunkule ma ta a makoshi . a hankali ya shigo yana ya akayi ne tayi murmushin karfin hali ya shafi cikinta ya ce ko akwai damuwa ta girgiza kai ya yi murmushi ya ce,"suhaila Ubangiji yana son mace mai kula da mijinta idanunta suka zaro ya akayi har ya yi saurin dago abinda yadame ta ita ta rasa ya aka yi son Barek ya shigeta hakika baza ta iya cireshi ba ya za tayi da sonsa da kishinsa da yake damunta ya za tayi lokaci daya ta ji hawaye ya zubo akan fuskarta. . musbahu ya zuba mata ido kawai yana kallonta cike da tausayinta don ya san zakin KAUNA shi ya rasa ya akayi ya rabata da masoyinta,shin ya yi dai-dai kuwa,don ya san ZAFIN SO! . ya sanya hannu ya rungumeta a jikinsa yana jijjigata tamkar ya rungumi karamin yaro, ya soma kissin dinta cike da kwarewa da son fiddata cikin damuwa.ANDALIN HAUSA NOVELS DAN WAYE...... 3*2 .
NA ZARAU BABA YAKASAI . . *** *** *** *** .
Weediyan zaune gefenta weesal,weediyan hankalinta na kan (screen) din Laptop dinta hoton mustapha ne ya yi bala'in kyau gabanta yafadi ta rintse ido tana tuno wasu al'amura da suka shige ta bude idonta ta sake kallon hoton gabanta ya fadi zuciyarta ta harba da karfi lokacin da tayi tozali da hoton yana yi ma ta murmushi kallon da hoton yake ma ta ita kanta ba ta san yadda za ta fassarashi ba bakinta ya furta ina sonka musty sai dai ba zan aureka ba weesal ta bita da kallo amma babu wanda ya iya tankawa dan uwansa weesal ta mike cike da mamakin halayyar 'yar uwart tana ba ta mamaki da ta ajibi tabbas ta san 'yar uwarta na da kirki shin wai me ta dauki kanta ne shin sai kana auran mai kudi za ka taimaki al'umma . . wai me yasa ta fi damuwa da damuwar wani akanta, ita ko weediyan zuciyarta ta yi kunci tunaninta me yakamata tayi wanda zai kawo karshan shari'ar mah dan tana tausayin mah kwarai da gaske bata son a kwace ma ta danta wanda take alfahari da shi haka tana jin tsanar momie don ta wulakanta jininta akan soki burutsun ta shin za ta iya yafewa momie ta wulakanta mustinta anya ta kyale momie, . a lokacin haj marka ta shigo weesal ta tareta ya yin da weediyan ta ce wai ina ki ka je ne hajiya ta ce kai duniya na bani tsoro shi yasa lamarin zaman duniya yake tsoratani in baka rungumi dan uwanka ba to wa za ka runguma,shi yasa kullum nake fada muku ku yi ZUMUNCI ku hade kanku ki duba ki ga yadda lamarin hajiya hadiza ya ke daure man kai weediyan ta ce wai har yanzu bai fito ba ta kada kafada tace hajiya kada ki damu kanki akan abinda babu ruwanki ta ce ai abinda ya damu amininka ya dameka . ke yanzu ba ga shi nan ba kin yi shisshigi abinda ba ruwanki kin yi tsamo tsamo banda muna da kyakkyawan zumunci ai sai ki hadani da 'yar uwata ta ce hajiya ke kanki kin san 'yar uwarki ba ta da gaskiya ta ce to na ji zancen ya isheni haka ke yanzu wane irin taimakon da za ki iya yiwa hajiya Hadiza ta ce su masu kudi ne ni ko taimakona akan talaka ne ko. . *** *** *** *** .
Mah tana zaune tana diba littafin Ahlari da yake da yammaci ne a lokacin mubarak ya shigo ta ce ina ka je ne ya ce naje wani waje ne kin san weediyan ta sama min aiki fatana kawai ki yi min addu'a ta ce gaskiya ban ji dadin barin aikinka da ka yi ba . ai ita gaskiya daya ce babu abinda za mu cewa mustapha domin ina tausayinsa zuciyata tajima tana mamakin halin mahaifiyarsa wai shin masu kudi me suka dauki kansu in giyar kudin ta motsa sai su yi komai kansu tsaye shi kansa mijin nata ya rasa yadda zai yi ne amma in ba haka ba yaushe mace zata iya fita har tayi abu babu yardar mijinta? . mah ki daina duk ire-iren wadannan tunani kin san komai MUKADDARI ne ki yi addu'a ALLAH ya sa mu fi karfin zaluncin azzalumai, . ki dage da addu'a kawai ta gyada kai tace insha ALLAHU zan dage iya yina, ALLAH ya shige mana gaba yace amin. . *** *** *** *** .
IZZATU zaune ta jingina jikin bishiya a harabar Gidansu a zaune take kan wata lallausar darduma kaninta khaleed na gefe yana karatu ya juyo yana fadin Ya Izzatu wai izunki nawa ta ce da kafin inzama kurma Ina izu goma sha uku ya ce yanzu fa ta ce wani ne yake koya min shima kurma ne a zuciyarsa ya ce to ya ake karatun kurame oho . ta ce azatonka mu bamu karatun AL-QUR'ANI ko a tunaninka bamu da cikakkiyar sallah ne'' .
''A'a''.ya fada.
Ya ce, ''ALLAH shi ya san karatun Bebe"Inji Hausawa". .
Duk da ba ta ji me ya ce ba cikin fishi ta ce wai me ya sa masu kunne ku ka fiye GULMA ne in ba ma jinku ALLAH Yana kallonku yana kuma jinku a lokacin suhaila ta karaso tinkis!tinkis!! ta ce a'a lafiya khaleed yana murmushi ta ce babbar 'ya to bizarku ta samu yanzu muka yi waya da abbanki yake sanar mun dukkaninsu cikin farin ciki suka rinka dariya ta janyo Laptop dinta ta bude suhaila ta bude screen din laptop din ta ga hoton Izzar da mustapha sun dace da juna hoton randa ya je kaltungo suka yi hoton gwanin sha 'awa . suhaila ta janyo Laptop din gabanta ta shiga don duba hotuna , gabanta ya bada ras lokacin ta ci karo da hoton BAREK dinta ya dada kyau da wayo wani iri ta rinka ji a zuciyarta ta rasa yadda za ta fidda soyayyarshi a zuciyarta dan kuwa ita ta hakura da shi ta zo tashi izzatu ta ce mata ga hoton wacce zai aura komai ya kwance mata ai twnice ne to wacce a ranta ta ce sai dai weesal don weediyan ita MATAR MANYA ce! .
Anty lafya izzatu ta tambayeta don ta ga yanayin da ta shiga ta kakalo murmushin dole tayi ta ce babu matsala izzatu ta ce anty sam bana son su daya zatayi mun fashin mustapha suhaila ta ce wace ta ce wi oho ta ce 'yata kada ki damu mustapha naki ne ke kadai MANYAN YARA ne ta ce Anty akwai kishinta da tsananin son mustapha a idanunta . suhaila ta mike kai tsaye Bed Room dinta ta zauna tayi TAGUMI tana son ta manta Barek sam bata so ta rinka tunashi lallai SO mugun ciwo don wani abu ne taji ya dunkule ma ta a makoshi . a hankali ya shigo yana ya akayi ne tayi murmushin karfin hali ya shafi cikinta ya ce ko akwai damuwa ta girgiza kai ya yi murmushi ya ce,"suhaila Ubangiji yana son mace mai kula da mijinta idanunta suka zaro ya akayi har ya yi saurin dago abinda yadame ta ita ta rasa ya aka yi son Barek ya shigeta hakika baza ta iya cireshi ba ya za tayi da sonsa da kishinsa da yake damunta ya za tayi lokaci daya ta ji hawaye ya zubo akan fuskarta. . musbahu ya zuba mata ido kawai yana kallonta cike da tausayinta don ya san zakin KAUNA shi ya rasa ya akayi ya rabata da masoyinta,shin ya yi dai-dai kuwa,don ya san ZAFIN SO! . ya sanya hannu ya rungumeta a jikinsa yana jijjigata tamkar ya rungumi karamin yaro, ya soma kissin dinta cike da kwarewa da son fiddata cikin damuwa.NOVELS DAN WAYE ..... 3*3 .
NA ZARAU BABA YAKASAI . *** *** *** *** *** .
WEEDIYAN ce ta kai ziyara GIDAN MARAYU ta cika bayan but dinta da Alawa,Biskit,Famfas da omo,sabulu nau'in kayan bukata na rayuwa ita dai ta taimaki al'umma yaran sun saba da ita saboda yawan kawo musu ziyara sun yi layi tana damka musu alawa kowanne yaro in ta ba shi za ta yi kissing dinshi cikin farin ciki suna son ta haka ma'aikatan Gidan suna kaunarta kwarai wani yaro ya rukota ya ce Anty ba kya kyamarmu duk inda aka kaimu sai ace mu 'yan gidan marayu ne su waye marayun? .
Ta kalleshi cike da tausayi idanunta suka kawo kwalla ta rike hannunsu ta ce kai Namiji ne BA A MARAYA SAI RAGO! kayi karatu ka zama BABBAR MUTUM, wanda za a yi alfahari da kai. .
Sai yaron ya yi murmushi ya ce Anty na yi miki akawari zan zama BABBAN MUTUMM, wanda za ayi alfahari dani. wata yarinya ta ce Anty menene marayu? .
Ta ce wasu Bayin ALLAH ne ke ma kiyi Ilimi don ki zama uwar Al,umma ta gari".