Sashe 4
Dan Waye Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mubaraq ne ya taso da niyyar zuwa wajen B.Star Restaurant wani Gidan cin Abinci ne anan suke zaman hira ya jima bai je ba dama dalilin mustapha yake zuwa yanzu ni Alpha yake so yaje ya gani mashin dinsa ne ya yi masa faci can wajen Gadon kaya yana tura mashin dinsa mota ta shige shi sai kuma ta dawo aka sauke glass daga baya a hakimce Hajiya saratu ce mubarak lafiya ya ji wani matsanaicin faduwar gaba ya soma kara sauri murmushi tayi ta ce dama da yana gudun uwarsa ko babu shakuwa a tsakaninmu akwai hakkin haihuwa. .
Ina so ka natsu wallahi da gaske ni ce babarka ni ma ina yiwa kaina...........SA NOVELS
DAN WAYE ...... 3*5
.
NA ZARAU BABA YAKASAI
.
.
tambayar ya ya ka bar hannuna har yanzu
abinda na kasa ganewa ke nan kallonta yake
tausayinta yaje ji ALLAH ALLAH ya ke ya bar
gurin tun kafin ta tara masa mutane,fitowa ta yi
a mota ta sha gabansa ya gama tsorata iya
tsorata ya ce ki yiwa ALLAH ki rabu da ni ni ba
danki bane mahaifana talakawa ne kina son ganin
karshenmu koda ni danki ne ba zan taba sonki ba
bana maraba da Uwa irinki mai son kanta na fi
son mah da ke ta bani tarbiyya ta gari da ace an
yi min tarbiyyar da zan zagi na gaba da ni wallahi
sai na bubbuge ki ki fita daga rayuwata ba zan
taba zama da a gareki ba haka kawai kin rabani
da aikina wanda da shi na ke taimakon iyayena
kina tsammanin hakkina zan yafe miki bari ki ji
ko na rasa Uwa na fi karfin Uwa irinki mai kin
danta mara tausayi mai son kanta wacce ba ta
dauki damuwar wani damuwarta ba
.
wacce kanta kawai ta sani kuma nufinki ke din
har wata Uwa ce wacce mutum zai yi tunkaho da
ita?
.
Kin cuceni da kike ganina a matsayin danki!
Sai idanunsa suka cicciko da kwalla suna fara
zuba akan kumatunsa abin tausayi.
.
Hajiya saratu murya a sanyaye ta ce kada ka yi
kuka mubarak kada ka yi kuka, wallahi ba zan
kyaleka ba don ina wani irin sonka son da ba zan
fasaltashi ba da za a ban zabi akan RAYUWA ko
MUTUWA da ka kubce mun gwanda in rasa
rayuwata wallahi
.
rayuwata bata da amfani in har na rasa cikar
farin cikina.
Wayyo ALLAH ya zan yi, da ban ganka ba na
hakura da mustapha wanda kaddara ta bani shi
yanzu da na ganka ba zan yarda da kowa ba
kaine nawa kai nake so..."
.
"Ni ba danki bane, bani da burin da yawuce in ga
iyayena cikin walwala da jin dadi, duk wannan ya
kau a gidanmu, ta ya zan soki ki gaya min kin
tsayar da duk wani jin dadina..."
"Kada ka damu kai dan masu arziki ne
mahaifinka ya tara maka abin duniya, kalli
shigarka ka san yawan arzikin mahaifinka kuwa?
.
Ya ce, "A'a ni Iyayena Talakawane kin ga da
yadda na yi karatu ke rabu da ni kawai".
.
Ya juya yana tura mashin dinsa mutane na
kallonsu.
"Mubarak ka sani ..."
.
"Me zan sani?ko ki rabo da ni ko ki yi nadama
akwai irinku suna da yawa wadanda basa son
zaman lafiya".
.
Direbanta ya ce "Hajiya ki yi hakuri ki yi
tawakkali".
Jikinta a sanyaye ta bude motar ta shiga ta
zauna dabar tare da kwantar da kanta akan
kujera tana tunani.
.
Direbanta ya girgiza kai cikin nuna tausaya ma ta
ya ja motar ya wuce mubarak ya tafi. mutane da
suka fara taruwa a kusa da su suka bisu da kallo
har suka yi nisa
.
.
mubarak ya yi ajiyar zuciya har har yanzu
fuskarsa tana cike da damuwa, jikinsa a sanyaye
ya ci gaba da tura Babur din sa .
.
A lokaci inda mubarak ya yi niyyar zuwa bai je
ba.
.
*** *** *** *** ***
.
Mustapha cikin dare ya iso kasarmu mai cike da
albarka kai tsaye asibiti ya je don motar haya ya
dauka zuwa asibiti ya shiga ALH Abdulmajid yana
bacci ya zauna ya zura masa ido cike da tausayi
da kuma tsanar momi haka kawai tasa masa
damuwa yana jin tausayin daddy ko da ba
iyayansa bane yana jin su aransa hakika za mu
cigaba da kula da kai bana son kasa damuwa
aranka kaunar da nake yiwa Uwa da Uba to
dukkanta na mallaka maka ALLAH kada ka kashe
mun daddy har sai na ga karshen shari'ar nan
hawayen fuskar mustapha ya sauka kan fuskar
Daddy
.
dumunsu ya sa ya bude ido kamar a mafarki ya
ganshi ya murmusa ya mike ya soma shesshekar
kuka mara sauti Daddy ya ce My Boy ka san na
tsani kukanka tun kuruciya ga shi ka girma
kullum burina in ga dan gidan mustapha ya girma
ya na kallona yana kuka mustapha ya soma
share hawaye da hannunsa murmushi ya soma yi
ya ce Daddy bana so ka yi ciwo da ace ka yi
ciwo gwanda in yi Daddy ba ka san girman sonka
a zucuyata ba kaine uwata kaine ubana kaine
komaina Alh Abdulmajid ya soma share masa
kwalla ya ce Boy
.
wa ya fada maka duk ka dauki kaddara kada ka
sa damuwa ni dama na dade da sanin momie ba
mai sona ba ce kada ka sa damuwa kullum
Addu'a na ke ALLAH ya nuna min gaskiya kuma
jikina ya bani momie ba ita ta haifeni ba Daddy
ya rufe masa baki ya ce wadannan abubuwa su
ne damuwata dole in damu dole in nemi mafita
ya zan yi da Haj. saratu ya zan yi Boy ka fada
mun Daddy kayi hakuri kayi tawakkali ni ma shi
na yi da ban yi ba kila da ban kai iyanzu ba ka yi
hakuri ya ce Boy damuwarka ita ce tawa ya ce
kada ka damu My Son komai na ALLAH yana da
iyaka, haka suka zauna suna tattaunawa suna
mamakin halin da momie ta sa su.
.
Mubarak kuwa kai tsaye gidansu ya nufa ya tarar
da mah tana wanke wanke yanayin shigowarsa
da rashin walwala shine ya ankarar da ita lallai
yaronta na cikin damuwa ta dauraye hannunta ta
mike ta sameshi ya shiga dakinta ya zauna gefen
gadonta itama ta samu gun ta zauna ta ce
lafiyarka dan albarka ya so ya yi murmushi dun
korar damuwar sai dai yadda zuciyarsa take ta ki
karbar yadda ya so ta sake cewa dan albarka me
ya taba min kai maimakon ya yi magana sai kuka
ya kubce masa ta ce la'ilaha illallahu a'a dan nan
lafiyarka me ya sameka kuka sosai yake a lokacin
.
mal.
Bala mahaifinsa ya shigo ya ce a'a Halima
lafiya ta ce yo ina na sani ka ga yaron nan ne ya
shigo yana kuka Mal.
Bala ya dubi mubarak ya
ce,me ya faru kada ka boye mana kukanka yana
nufin ka shiga damuwa,ba zan hanaka yin kuka
ba kayi kuka..........NOVELS DAN WAYE....... 3*6 .
NA ZARAU BABA YAKASAI . . kila ka samu saukin zuciyarka za ka ji sanyi amma kada ka yi kuka wanda ze damemu ka ji dan albarka, Baba ya zan yi rayuwata tazo a juye kaina ya soma juyawa tausayin mahaifiyar mustapha nake ji tsoronta kuma nake ji na rantse bana kaunar ganinta tana sakani damuwa na yi nadamar haduwa da mustapha yana kuka yake fada musu yadda aka yi mah ta soma kuka tana share majina ta ce nima ina tsoronta ya zan yi malam ka taimakemu mu gudu kauye wallahi sun fimu komai ni na san a lokacin da za su rabani da tilon dana a lokacin zan yi sallama da duniya.! .
Mubarak shi daya na haifa ya zanyi Mal.Bala ya ce ita shari'ar ba za ta taba yin abunda ba dai - dai ba komai da ki ka sani akwai yadda za a yi shi ya janyo mubarak yana lallashinshi tamkar karamin yaro ya ce Baba ka yarda da abinda mahaifiyata ta ce mu koma kauye fitowarmu Birni daga kauye babu abinda ya kara nana sai bakin ciki . ba zamu yafewa Babar mustapha ba ta cutar da zuciyata ta kwareni har abada na tsaneta bata da adalci kanta kawai take so Baba koda ba za ku kona kauye ba lallai ni zan koma . zan cigaba da rayuwata a can zan kasance mai farin ciki ganin zuri'ata da gatana,mah ta soma kuka hakika mu zamu koma malam ko kai ba za ka koma ba na tsani zaman cikin Birni don an ganni da da ba a san wahalar da na sha ba shi ba tun kuruciyarsa har girmansa sai rana tsaka a rabani da shi ba zan zauna ba Mal.
Bala yayi murmushi ya ce . kina gani kin gujewa shari'ah ne wannan yana nuna kun karaya ni kuwa zuciyata uwa a dafe take ban karaya ba ni ina da tabbacin mubarak ba shi da Iyayen da suka fimu,ina so ina jin tsoro kawai ni zan tafi ba zan zauna ba kada ka manta jibi zamu shiga kotu ka bari mu bi komai a sannu mubarak yana jin mahaifiyarsa kawai amma ya tabbata dole ya bar Garin. .