Sashe 10
Dan Waye Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daddy ya gyara zama ya ce kada ka dawo mun da damuwata bayan ka kawo min farin cikina kada ka samun damuwa kaine farin cikina dole mustapha ya rinka goge hawayensa. . *** *** *** *** *** .
DA daddare mustapha na kan computer saboda wani Businees da suke yi a can Turkey yana jin dadin bayanan da suke gefensa wayarsa ta hau kara yayi mamakin waye ke kiransa cikin wannan dare sai ya share dan baiga dalilin kiran ba ganin anata kira babu kakkautawa ya sa shi mikewa ya dauki wayar ganin an boye lambar se yaki dauka, ganin an matsa sai ya dauka amma bai yi magana ba jin muryar da yaji ya sa shi gyara zama ta ce musty ke nan mai yar kurma ya dan yi murmushi kafin yace ma ta MATAR MANYA da kin kirata da IZZATU da kin yi mun adalci ko? .
Ya ce eh nakasa bacci ne saboda ina cikin damuwa sai na ga shin WA ZAN FUSKANTA ya gano matsalata amma kuma yanzu sai na gano kai din kaine damuwar tawa ma gaba daya shin ya dace kasan sirrina? .
Ta ce kada ka damu ka yi bacci na san na takura maka cikin dare sai ta yanke wayar.
Ya jima da waya a hannunsa ya kasa komai ya kira ainihin lambarta yaji a kashe sai ya kashe computer ya .............ELS DAN WAYE ......3*15 . .
NA ZARAU BABA YAKADAI . dawo gefen gado ya zauna yana nazari wai shin me yake damunsa ya shaku da ita ta koya masa wasu halaye masu kyau wanda shi baisan su ba ALLAH ALLAH yake gari ya waye yaje gareta dun ya ji damuwarta. . *** *** *** *** *** .
Weediyan ta furta yazan yi ne me yake shirin faruwa da ni ne? .
Ta furta tana kallon weesal .Babu wanda ya iya cewa uffan a tsalaninsu illa sun yi wuki -wuki. .
Ta ce ki fada min shin abdul kina son sa ko ko shirme ne?" .
Ta ce ba zan ce komai ba, zan aure shi weesal ta durkushe gaban 'Yar uwarta ta ce "for what? za ki aureshi ki fada min gaskiya''. .
Ta ce ki kyaleni zan auri BABBAN MUTUM za a girmamani zan taimaki mabukata''. .
Ta ce ke kuma zaki dawwama cikin damuwa? saboda me ki ke son yin hakan?'' .
Sai ta sanya kuka,muryarta na rawa cikin fada ta ce "ya zama dole ki yi abinda za ki ji dadi, ba zan bari ki shiga damuwa ba, duk abinda ki ke yi ban taba kallonsa a muhimmin abu ba, duk na dauka kuruciya ce. .
Bari in gaya miki, masu kudi irin abdul ba su iya ba wa iyalansu hakkinsu yanda yakamata ba tun kina kan ganiyar kuruciyarki za ki nakasa kanki, na san fa kina son mustapha saboda me ba za ki aureshi ba?" .
Ta ce, bazan aureshi ba".
Ta ce, mustapha mai natsuwa da sanin ciwon kansa, shi ya dace da ke ta daga mata hannu. .
''ki fadamun me zancewa iyayena nafasa auran abdul". .
"Weesal ta goge hawayenta ta ce, abdul zuwansa daya GIdan nan, ina sanar miki in kin aureshi ma ganinsa zai mi ki wahala in ba ki dauki shawarata ba duk abinda ya faru da ke gaba babu ruwana kin gane ko?" .
Ta ce naji shi kenan". . weesal ta juya ta fice daga dakin, ita ko sai ta mike tana taku cikin jimami. . *** *** *** *** *** .
Yanayin neman auren weediyan wani sabon salo ya zo da shi don sau daya abdul ya zo gareta, ta bangaren abdul mutum ne busy ba shi da wani lokaci na kansa dukkanin rayuwarsa yana yinta ne wajen neman kudi rayuwarsa da jajayen mutane ta fi da bakake . yawancin rayuwarsa tana kasashen waje kudi kam akwaisu amma abdul ba shi da lokacin kansa ita kanta mahaifiyarsa damuwarta rashinsa shi yasa take ganin idan ya yi aure zai zauna kusa da iyalansa. . *** *** *** *** *** .
Mustapha dafe da kuncinsa agaban Alpha gwanin tausayi ya ce mace . . na da daraja a idanuna ina ganin girman mace Alpha fuska a cusgune da in muna soyayya ba haushinmu kake ji ba to wai yaushe ka sake ra'ayi ya kyakyace da dariya ya ce oh ni Alpha wai yau mace tasaka abokina musty cikin damuwa wai kai me zai dame ka kana tare da Izzatu . mene ne damuwarka don weediyan tayi aure ka fi kowa sanin ra'ayinta why ka bari ta shigo rayuwarka mustapha gwanin tausayi ya ce nima ban san yadda ta shiga rayuwata ba na tsinci kaina da matsananciyar soyayyarta wacce babu sirki a cikinta ya kama hannun Alpha ya dora a kirjinsa ya ce kaji yadda zuciyata ke bugawa saboda kauna . shin kana kallo za ta gujeni ta je ga wanda be san darajarta ba wanda ba zai ajiyeta a matsayin Decoration saboda ya samu kima a idanun al'umma Alpha na yi misin din aboki mai saurin fahimta wanda zai warware min komai da mubarak na kusa kila da ya taimakeni .
Alpha kai komai na rayuwa kana daukarsa a matsayin wasa haba Alpha lokacin wasa ya shige yanzu mun girma mu ba yara ba ne me yasa ka ke son mai da mu kananun yaran da ba a yaye su ba please .
Alpha muryarsa tayi rauni kamar zai yi kuka tsuru Alpha ya yi yana kallonsa zuciyarsa ta buga ras! wai me ke shirin faruwa dama kana iya son mata biyu a lokaci daya? .
ALLAH sarki mustapha ya fada a zuciyarsa shikuma rayuwarsa ta cakude da wannan sai wannan ka yi magana Alpha kana son zautani ne . why ku ke son ganin bayana duk da cewa baku san ko ni DAN WAYE ba ? . bai kamata a wulakantani ba bai kamata rayuwata ta kare haka ba, ina bukatar rayuwa please ka samo min mafita ko don kun ganni bani da kowa? .
Alpha anya kana sona? . ka dena cewa haka baka da kowa kanada daddy kana da Alpha haba na Izzatu bada kanka asare ka je gida ta sanya maka kan gold murmushi ya yi ya mike tsaye Alpha ya ce ka sani ne ina mamakin yadda mutum zai sanya mata biyu a zuciyarsa ni ina ga ba zan iya ba me zai hana ka share weediyan ka cigaba da son Izzatu ita ka fara so za ka yi zaman lafiya ka bar weediyan ta auri wanda burinta zai cika . ta jima da wannan burin ya cakumo wuyan Alpha ya ce kai mugu ne duk zamanmu tun kuruciya ashe baka kaunata sai kuma ya sakeshi ya ce wacce ta haifeni ma ta gujeni balle aboki je ka abinka kada ka kara zuwa inda nake . ka fita a rayuwata zan nemo wa kaina farin ciki na daina tattauna matsalata da kowa zo ka fita a gidanmu ko baka ji ba ya fada cikin daka tsawa . a gurguje Alpha yabar falon shi kuma mustapha agurguje ya nufi inda ake ajiye motoci ya bude ya shiga ya dora kan sitiyari babu abinda yake sa zufa zuciyarsa na bugawa da karfi a haka ya dauki mota . sai gidan marayu yana shiga yaran suka lullubeshi uncle musty ina aunty weediyan wani yaro da weediyan ke masifarso ya fada ya ce tana gida ya ce gaske ne aure zatayi kai shine mijin Aunty inji intisar idanunsa suka kada......... .ALIN HAUSA NOVELS
DAN WAYE.........3*16
.
SECOND TO THE LAST POST IN BOOK 3
.
NA ZARAU BABA YAKASAI
.
.
ya kasa bashi amsa wai dama ya yi muguwar
shakuwa da ita dole ya cireta a ransa shi
rayuwar ma ta fitar masa a rai kai tsaye ya yi
sallama da yaran hakika zai je ya sameta duk
wacce za a ayi ayi koda ya isa gidan kai tsaye
gidan ya shiga don ya saba zuwa gidan kanwar
momie ne
.
tana zaune a falo ya yi sallama ya shigo ta amsa
ta kalleshi cikin tausayi ta ce lafiya
.
mustapha yace Hajiya me ki ka gani ta ce ga
bakinka ya bushe kamar mai azumi ko mara
lafiya anya mustapha kana yi wa kanka adalci ta
mike ta shiga kicin ta fito dauke da cups da plet
ta zauna tana zuba kunun gyada ta ce to ga
mutuminka
.
kuma mutumiyarka ce tayi jin an ce weediyan ce
tayi sai ya karba ya kurba yaji gardin gyada ya
zauna yana sha Hajiya na masa hira sai da ya
shanye tas a lokacin ya rinka ganin kiran Alpha
yana shigowa Hajiya ta ce ka daga mana yace
Abokina ne bana son jin kalamansa yanzu haka
gane masoyi sai ka shiga wani hali ta gyara za
tace na jima inason in samu lokaci mu yi magana
ba na jin dadin damuwarka
.
Ta gyara zama ta ce kada ka ga ko bamu damu
da kai ba na sani mahaifinka na sonka to amma
weediyan ta damu da kai da ina tunanin zaku
sake kulla zumunci amma duk da haka nasan duk
kokarinmu muna yi don ganin rayuwarka ta
inganta na san baka sonmu
.
saratu ta cucemu to amma kai ka fi kowa sanin
halinta hakuri za ka yi kowa da irin nasa ya dafe
kai ta ce ka yi hakuri ya ce Hajiya ina weediyan
ta ce sun tafi Unguwa ita da weesal da kuma
shuhuda ya ce Hajiya rayuwa ta yi mun baki ina
son in san ni din DAN WAYE ?
.
Wallahi ina cikin damuwa zuciyata daf take da
fashewa hakurina ya kare don ALLAH ku fada min
ko ni waye ?