Sashe 7
Dan Waye Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alkali ya ce ina shaidar likitan Hajiya Saratu?" Jikin Barr.Sunusi ya yi sanyi ya mikawa Alkali sannan ya ce ina so a binciko min waye ya karbi haihuwar mustapha da Mubarak sannan ina so a kawo min takardar shaidar time din da aka haifesu da kuma likitan da yake on duty". .
A ranar an daga shari'ah zuwa watanni biyu masu zuwa. . *** *** *** *** *** .
Weediyan na tsaye gefen Mustapha.
To musty ya ka ke jinka i yanzu?" .
Ya yi murmushi ya ce , weediyan ban sani ba amma dai ita shari'a sabanin hankali ce". .
A lokacin momie ta karaso ya soma tafiya ta ce, mustapha ka tsaneni ko don ALLAH kada ka zargeni ya ce kin ji na yi miki magana ki fita idona in rufe babu ni babu ke kada mu yi abin kunya anan gurin kinji ta zaro ido waje sai kuma idanunta ya kawo kwalla sai zuciyarsa ta karye yana jin momie a zuciyarsa shakuwa da kauna wannan abu ne ita me ya sa bata jin yadda yake ji har ya kule tana kallonsa weediyan ta ce momie kin yi kuskure kin san ba a bari a kwashe dai-dai dariya kawai tayi ta bi bayan mustapha . . *** *** *** *** *** .
Daddy ka yi hakuri in abinda na yi ya bata maka rai wallahi ina jin zafin momie ne ina kuma tausayawa rayuwarmu har da ta tozartani a idanun duniya". .
Daddy ya ce haba mustapha ai Uwa uwace......" 'Ita ta ce ni ba danta bane". . sai kuma ya fashe da kuka ya dora kansa a kan kafadar Daddy ya ce, Daddy idan Uwa ta ki danta waye zai so shi, ka bani amsa?" .
Haba Boy kalli yanda ka maida rayuwarka mahaifi ba a wasa da shi ka taimakeni kada ka shiga halaka mahaifiyarka mashirmaciya ce shi ke nan daddy zan je in bata hakuri amma fa domin kai kai dai na ke so Daddy ya soma jijjagashi ya ce ka cigaba da danne zuciyarka akwai ciwo. . *** *** *** *** *** Weediyan a office din Barrister Lu'u Lu'u.
Barrister Lu'u Lu'u ta ja tsaki ta ce kai abun fa akwai daure kai kaina ya kulle sosai". .
Weediyan ta ce, ki daure ki karasa binciken saboda abin akwai tsantsar rikitarwa ta ce to ya za ayi ta ce zamu je Asibibin Wudil ni ina tsoron kada a rasa record din haihuwar . don ina ganin anan komai zai warware to na gode Barrister zan je gida ta ce to sai mun sakeNOVELS DAN WAYE....... 3*10 .
NA ZARAU BABA YAKASAI . . *** *** *** *** *** .
Izzatu suna kasa mai tsarki an kammala Musabakar da suka je kallo da ya ke gwaje - gwaje ake ma ta a kunne da Hutuna an dorata akan wasu magani wanda in ta yi amfani da su za a ga ya dace ayi aikin ko ko shan maganin ya isar. .
Tun a jirgi take rokon ALLAH ya sa Mustapha na Najeria haka kawai kaunarsa na azabtar da ita ga shi bata samun sakonni daga gareshi ko ta tura babu amsa a haka suka iso Abuja Abbanta da kansa ya zo ya taresu ta shigo suka rungumi juna ita da Antynta suna zaune Abbanta na duba takardun Asibiti da kuma bayanin Likita ta mike da niyar ta je ta yi wanka ta huta yana shiga Dakinta ta ga inda aka gyara tayi tsalle ta haye gado ta rungumi filo fuskar Mustapha na yawo akan fuskarta tana son ganinsa tana son jin kalamansa hakan yasata mike ta janyo wayarta tasata a caji sannan ta shiga wanka cike da jin dadida tunanin masoyinta. .
Koda ta fito ta shirya sannan ta karasa falonsu Suhaila na zaune cikinta ya turakafafunta sun dan tasa ta ce Anty ya na ganki jigum ta ce, ''Uhm!
Izzatu gobe zamu je kano Babana ya fito yau din nan ta zaro ido dama har zuwa yanzu yana tsare ta daga ido ban da Abbanki ya shiga maganar sannan kin ga yayuna duk manyan mutane ne haka aka yi ta fama sai yau ALLAH ya yi babu abinda zan cewa mahaifinki sai godiya don ya sanyani farin ciki don da ba dan shi ba bamu san ranar da mahaifinmu za su fito ba .
Izzatu tayi murmushi ka ji Anty ai mahaifinki shima mahaifinsa ne komai ya dace Abbanmu ya yi miki don kin cika MATAR ARZIKI saboda kin sha bam-ban da sauran matan uba tayi murmushi ta ce ai rashin wayewa ne ace ka kasa rike yaran miji sam abinda wasu matan suka kasa ganewa ke nan ba karamin duhun kai bane ka rinka azabtar da dan miji domin shi ne zai kula da 'ya yanka in ka yi musu zalunci ba za su saurarawa danka ba, ba za su kula da shi ba. .
Mafi yawanci matan Uba sun manta wa yasan gawar fari ta ce kina burgeni Anty ina sonki ke uwa ce ta gari ALLAH ya saukeki lafiya ki haifa min kani . ta shafa kan Izzatu ta ce ke ce babbar ya gajiyar Uba ke ce za ki hada kan kannanki ke ce za ki sa su yi zumunci kin ji ta rinka murmushi tana jin kaunar Suhaila lallai sun yi sa'ar Matar Uba. . *** *** *** *** .
Weediyan zaune a dakinsu ita daya shigowarta ke nan ta rintse ido tana jin kaunarsa har cikin zuciyarta anya kuwa ta yiwa kanta adalci anya ba za ta hakura da Abdul ba ga maganar aure sai dai kullum turo ma ta kudi Wayar ma baya samun damar yi ma ta anya za ta murji rayuwarta yanda ya dace a fili ta fada musty na ke so shi ne burina shi ne farin cikina ina sonka musty son da ban taba yiwa wani ba son da ban san iyakarsa ba ina jin tsantsar kaunarka anya zan iya rayuwa dawani ba kai ba ? .
Weesal ce ta fito daga wanka daure da tawul ta zauna a bakin madubi tana goge fuskarta tana kallon weediyan ta ce yau kuma abun boye ya fito fili sokuwa ance miki SO abu ne na wasa an gaya miki ana boyeshi yau dai mafarkina ya zama gaskiya ta ce ke dallah me ki ka sa ni game da burin zuciyata kin ga ke yarinya ce ki fita a idona . baki san komai ba sai wannan yaro mubarak kai mijin nawa ne yaronki lallai zan yi maganinki, amma babu komai zan samu mijin yar kurma in fallasaki koya yi maleji da ke in kuma yar kurma ta yarda kai ta biyota a guje sukai sama da gudu suka isa falo suna zagaye kujeru Hajiyarsu ta fito biyulle lafiya ku Hajiya weediyan ce kai kai tana yi ma ta alamun kar ta fada Hajiya ki ja ma ta kunne wai cewa take mubarak yaro, .
Hajiya kanwata zai aura duk girmansa yaro ne a gurina Hajiya ta yi murmushi in dai fadam tagwaye ne ta saba ta rabasu ta shige ciki. .
Washegari weediyan sun gama yawo ita da mustapha Alpha ke jansu ya dan juyo ya ce gaskiya an gama da ni an mai da ni Direba mustapha ya ce kuma dolenka ka jamu ka kaimu inda muke so ba. .
Sukai dariya gaba dayansu. .
Sun isa Gidan marayu a guje yaran suka zo garesu suna oyoyo suka danesu Alpha ya zuba musu ido sun burgeshi shin yaushe ne suka yi wannan sabon bai sani ba ba yanda ya ga yanayinsu ya san duka su biyun suna son juna sun jima suka tafi a hanya Barrister Lu'u'Lu'u ta kira ta a waya ta ce tana son ganin Mah ta ce kada ki damu gobe insha ALLAHU zan kawota office dinki ko kuwa in zo mu je ta ce ok . duk yadda ki ka yi dai dai ne ta ce musty in ba za ku damu ba ina son ku kaini gidansu mubarak Alpha ya ce me za ki yi a can? ya ce ran MATAR MANYA ya dade in zo maula a hanani, ita da mustapha suka soma kallon kallo ya ce kin manta yau Abbanku zai zo ba zamu dade ba ta ce ina shiga zan fito Alpha ya dauki hanya gidan, . sun isa wani katon kwado suka gani an rufe gidan da shi Oh My God ina Mah taje tunda na ke ban taba ganin gidan a rufe ba ta ce dan tsaya ga Auwal can yana shiga gidan bari na tambayeshi ta fita Auwal yana ganinta ya ce Hajiya kin zo gurin mah ta gyada kai ya ce ai sun koma can Garinsu Panda yanzu haka ma Gidan su a kasuwa yake ta dafe kuncinta wani tausayinsu ya kamata ya momie za ta yi da hakkinsu bayin ALLAH haka kawai sai ta ce jeka na gode duk abin dariya da son raha na weediyan babu shi .
Alpha ka rinka kirana da sunana gargadin da ya gani a kwayar idanunta shi ya hanashi magana, sun isa gidansu ta fito mustapha ya sha gabanta ya ce lafiya ta kakalo murmushi ta ce kada ka damu babu komai ya ce karya ne kina da damuwa hum weediyan kin zama JININ JIKINA duk motsinki yana shigata ta ya zaki boye min damuwarki . hawaye suka zubo ma ta ta sa hannu ta goge ta ce sai anjima ta juya mustapha ya jima yana kallonta har ta kule sa'annan ya juwa zuwa mota ya zauna Alpha ya ja ya ce mustapha na jima ina zargin akwai soyayyar juna a tsakaninku kai da ita.
YE? novels / DAN WAYE? book 3 part 11
DAN WAYE? book 3 part 11
Posted by Bashir Sani Fesan on 26 Dec 2016 - 18:52
Weediyan ya ka tseshi a'a shakuwa ce ni da ita
'yan uwan juna ne IZZATU zan aura don itace dai
dai ni ita kuma weediyan fa? .