Sashe 6
Dan Waye Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alpha ya ce haba mubarak damuwar mustapha ta fi taka shi ga kuncinsa ya fi naka kafadar wa zai dafa ya yi kuka ina so ka yi tunani ka san abinda ya dace ka yi ya janyo hannun mustapha suka fito Mah ta kwalla kira da karfi mustapha ka zo ka ji abinda zan fada maka shi kuwa Alpha ya sa shi a mota sun nufi gidan Hajiya Lami a kofar gidan weediyan ce ta fito cikin takun kasaita cikin wani Material Pink komai nata Pink ne tayi kyau ta dora glass wanda ya yiwa fuskarta kyau tana kokarin shiga motarta a lokacin motar Alpha ta faka ta mai da hankalinta kansu lokacin da wayar Alpha ta soma ringing ya daga yana sunkuyar da kai ya ce Alhaji gani nan bari in zo insha ALLAHU bazan juma ba, . ya kashe wayar ya ce Mustapha Alhajina yana kirana ALLAH ya sa ba kauye zai ce in tukashi ba ya ce kuna bani mamaki wai mutum ya dinga gudun asalinsa ni yanzu ba ga shi bani da asalin ba Alpha ya hade rai ya ce ka dai fada ko baka da kowa mu mun isheka dangi, kana da ni kana da daddy ga Izzatu ga weediyan ga mubarak ga madina ga su Hajiya bamu isheka rayuwa ba gaskiya ka daina fada a lokacin weediyan ta karaso ta ce yaushe a gari ya ce matar manya irin wannan haduwa ko Alh Abdul dara dara zai zo ne ta rinka jin faduwar gaba ta jingina jikin motar ta rufe idanuwa tana son arziki tana son taimako ya za ta yi ne me ya fi ma ta dadi jin dadin rayuwarta ko jin dadin wasu, . a lokacin alpha ya ce zan tafi in barka sai na dawo ta matsa ya ja motar ta ce mu je ciki ko ya ce ina za ki ta rinka dariya ba zan fada maka ba ya ce Hajiya na nan ta ce sun fita unguwa sai momie da weesal ya ce to mu je in rakaki ko ladan rike jaka a ban matar manya ba ta ce komai ba da in ya fada ma ta dadi take ji amma yanzu ranta kuna yake in ya fada ma ta to ya za ta yi masa shi kansa ya ga sauyi a fuskarta ya ce weediyan ya dai ta shiga mota mazaunin direba shi kuma ya zauna daya bangaren ta ce ban san me zance maka baNOVELS DAN WAYE......... 3*8 .
NA ZARAU BABA YAKASAI . . rayuwata tana neman agaji na rasa me zan fada maka amma abinda nasani shi ne na fi kowa damuwa da kai ba sannan na rasa tun yaushe ne ka shiga rayuwata na rasa tun yaushe ne na shiga rudu dariya ya yi ya dafa hannunta ya ce weediyan ni fa ba Yaro ba ne karami na jima da raina wayonki amma na baki damarki duk da haka na san in na ganki ina samun nutsuwa da kwanciyar hankali gabanta ya fadi kada ka fada min ko kaima kana jin wani abu game da ni a'a ni Mijin Izzatu ne ke kuwa matar manya ce ta hade rai ta ce na karyata kaina musty ban san kaina ba har yanzu kallonta yake hannunsu rike da juna ya daga hannunsu ya sumbaci nata suna hada ido ya kanne ma ta ido daya ta ce rayuwata na cike da hargizi ina damuwa amma in ina tare da kai bani da sauran matsala ta lumshe ido tana shakar kanshinsa ras ta tsinci kanta cikin bugawar zuciya ta bude ido ta ja mota kai tsaye gidan marayu suka nufa ganinda ma'aikatan Gidin suke gaidata ya tabbatar da ta saba zuwa idanunsa suka ciko lokacin da zuciyarsa ke sanar da shi nan shi ne gidan da ya dace da kai wadanda za ka gani anan su ne . matsayin 'Yan uwanka danginka cikin hikima ya goge hawayensa dakuma suka rinka bi suna ganinsu ana yi musu bayani La yau anty tazo da mijinta inji wani Yaro Mustapha ya rungumeshi ajikinsa ya ce ajinka nawa ya ce ina aji biyar na Primary ya yi masa tambayoyi ya bashi amsa ya yi masa tambaya akan Arabiya shima ya ba shi amsa ya ce me za ka zaka karanta ya ce ina so in za ma babban mutum bana so ace in zauna gidan marayu ina son in zama kamar ka abun sha'awa . tausayinsa da tausayin kansa ya kamashi ya yi alkawarin taimakonsa. .
A wannan ranar a gidan ya yini hatta abincin da ake ba su yauda kansa ya yi musu rabonsa ya raba musu alawa tare da alkawarin taimakonsu ya ce ayi masa lis din abinda suke bukata ya dauki aniyar taimakon marayu don yana jin zafin maraici wannan karon shi yake tuki ita ko tayi zaune tana satar kallonsa a tunaninta baya lura da ita ita ba tasan adadin yawan kaunarsa gami da tausayinsa take ba ya juyo ya ce weediyan ya iya furta sunanta ita kam bata taba jin wanda ya iya furta sunan kamarsa ba ta lumshe idanuwanta kana kuma sai ta budesu ta ce ina jinka musty ya ce rayuwarki ra'ayinki duk suna bani sha'awa suna burgeni shin tun yaushe ki ka soma zuwa irin wadannan wajen . ta musguda ta gyara zama kana ta ce na jima ni ban taba cikakken sati biyu ban ziyarci gidan marayu, Asibiti ko Gidan Mahaukata ba, burina in rinka taimakon al'umma ya ce ALLAH ya cika maki burinki ki auri babban mutum wanda ya shahara dai dai lokacin da ya karya kofar gidansu ya ce ina ma ace ni mai kudi ne da zan shiga sahun masoyanki koda yake ba irin tamu ba ce ke ya tsaya ya kashe motar ya ce bari in shiga Gida sai yaushe ke nan ta ja motarta dai dai lokacin da bakinta ya furta sai gobe ta ja motar cikin farin ciki ta san lallai shima yana sonta ta ja tsaki lokacin da ta tuna IZZATU. . *** *** *** *** *** .
Tun daga harabar kotun za ka san yau ta cika jama'a da yawa sun halarci kotun haka nan duk ilahirin Gidan jaridun kasar nan har da na ketare haka Gidajan Rediyoyi sun halarci wajen. .
Mah tayi kuka tun da take bata taba tunanin za taje kotu ta ba da shaida ba amma gata yau itace gaban kuliya hawaye take, bangaren momie ita ma a yanzu idanunta ya raina fata sai dai ko dar zuciyarta ba ta yi ba tana kallon wani kallon tsana da yake fita a idanun mubarak . ta ga shigowar mustapha shi da daddy ita kam tausayinsa take ji koda ba danta bane za ta ci gaba da............ . . rikeshi anya mustaphazai kara kallonta a Uwa?
Shigowar Alkali ta yanke ma ta tunani duk jama'ar da ke kotun sun mike dan girmama mai shari'a . bayan an zauna Alkali ya karewa kotun kallo yana mamakin yanda kotun ta cika ya girgiza kai kawai aka soma gabatar da shari'a .
Barrister sunusi shi ya fara fitowa gaba ya gabatar da kansa sannan Barrister Lu'u-Lu'u itama ta gabatar da kanta sannan shari'a ta mika. .
Barrister Lu'u'Lu'u ita ta mike ta ce ya mai shari'a a binciken da na yi na gano cewa mubarak Bala asalinsa mutumin wani Gari ne da ake kira PANDU Gidan da suka taso Gidane na Talakawa wanda ko karatun BOKO ALLAH bai ba su ikon yi ba Malam Bala........N HAUSA NOVELS DAN WAYE..... 3*9 .
NA ZARAU BABA YAKASAI . . yana zuwa maraya don neman na rufin asiri, yana tare da matarsa Halima wacce suke zaune lafiya mace ce mai girmama jama'a da iya zama da su lafiya ko lokacin da ta samu ciki tana zuwa awon ciki a Asibitin wudil mai girma mai shari'a Asibitin Wudil har yanzu yana nan don ya samu cigaba fiye da wancan lokaci an kaita asibitin lokacin da za ta haihu ranar tara ga watan disamba shekara 1981 bata haihu a ranar ba sai washe gari wanda a ranar Gwaggonninta guda biyu da mijinta suke tare da ita ta haifi danta namiji mubarak da ake maganarsa a yanzu . hakika mai shari'a mubarak dan Halima ne da Malam Bala sun rayu da shi a kauyen panda sai sa ya shekaru uku suka dawo BIRNIN KANO da zama inda tun yana yawon haya har ya mallaki Gida karami na kansa mai dakuna biyu da dakin soro wanda kusan shekaru ashirin da mallakar Gidan da buga-buga ya rinka wahalar karatun dansa har zuwa yin Digree dinsa wanda da girmansa Hajiya Saratu ta ganshi ta ce danta ne. .
Ya mai shari'a a bincikena na gano Hajiya Saratu na da shafar Aljanu kuna hira da ita ba ta yawa zata rinka yi maka shirme kuma a yanzu haka tana shan magani a Asibitin Dawanau da ke birnin Kano sam mubarak ba danta ba ne ". .
Ta yi godiya ta koma ta zauna tana tattaro takardun sakamakon binciken. .
Alkali ya gama nazari da 'yan rubuce-rubuce sannan ya bawa Barrister sunusi damar magana.
Ya ce,"Ya mai shari'a nima a nawa binciken, kuma a cikin binciken nawa na gano Alhaji Abdulmajid dan Garin DUM-DUM ne ita kuma Hajiya Saratu 'yar Garin GAYA ce !
Alhaji Abdulmajid ya yi ilimin boko mai kyau, sun rayu da mai dakinsa Hajiya Saratu. .
Dama ita ba mai yawan magana ba ce don tun tana karama tana fama da wani irin ciwon kai wanda tun wancan lokacin ba su waye ba za a yi ta banka mata hayaki, . haka suka yi aure da Alhaji Abdulmajid yana aiki ne a Lagos wancan lokacin saboda haka iyalansa na Garin DUM-DUM iyayensa ke kula masa da ita itama ta samu damar yin awon ciki a Asibitin Garin Ganja inda itama da lokacin da ta tashi haihuwa ta haihu a Asibitin Wudil". .
Kotuta dauki sowa saboda hayaniyar mutane labari ya dauko kyau inda bayan jama'a sun na tsu Barrister Sununsi ya cigaba da cewa itama ta haihu ranar goma ga watan Disamba a shekarar 1987 wannan shi ne abinda bincikena ya nuna sai dai har yanzu ina binciken." .