← Book details Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 11

Sashe 9

Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai daga baya Tauhidat ta ce amma dai gaskiya ya dena shan komai ko don lafiyarsa.
e baki ya yi, "ahaf ai na sani.

Kare masa zaki yi tun baki kwana da aurensa ba.

Nan da wayewar gari
arshenta sai kin tambayeni suna na ma.

Gara nima dai na nemo wata Celine Dion na aura." Dariya ta yi mai isarta sannan ta tashi domin sauka
asa.
akin Haj.

Manga kuma bayan fitar Jamal zancen Tauhidat ta sako masa.

Ya
age mata gira "Jamal ya fa
a min karatu ta zauna yi da sa hannunki.

Kinga Nanna mu bar zancenta bari nayi wanka jikina ba dadi."
"Oh ni wannan yaro kamar ba a gasa masa baki ba da yana jinjiri." Ta ce tana girgiza kai.

Murmushin dole tasa Ar
am, "its not too late zan gasa masa da iron."
"Naji amma kafin ku fara shirmenku ka sani cewa
azu aka
aura aurenka da Tauhidat."
Dariyar da yake mata ce ta
auke kamar an zare masa batir ya ce, "aure fa ki ka ce Nanna?"
a kai ta yi ta koro masa bayanin komai yadda zai fahimta.

Rasa inda zai ajiye zancen ya yi a zuciyarsa.

Ya yi murna sosai amma sauran jawaban na kutsen da Alh.

Audi yake neman sake yi masa sai da ya yiwa zuciyarsa dabaibayi.

Can ya nisa ya ce, "Ta san cewa an
aura mana aure?"
"Ina fa
a mata na turosu
aukarka da direba."
"So ta sani dai?"
Bata san me yake tunani ba ta kuma cewa ta sani amma bata da
e da sanin ba.

Da gaske ransa ya sosu ya ce, "amma shi ne ta
i fa
a min tun a can?"
"Ikon Allah, to ni ba gashi na fa
a maka ba yanzu."
Cewar Haj.

Manga tana harararsa.

Tunowa ya yi da yadda ya dinga ya
i da gangar jiki da ruhinsa akan tsare mutumcinsu su biyun bai rungumeta a gaban mutane ba lokacin da idanunsa suka sauka a kanta.

Shi ka
ai ya san halin da ya shiga amma don mugunta Tauhidat ta kama bakinta ta rufe.

A sanyaye ya ce, "atleast da sai ta fa
a min."
"Meye marabar airport
in da nan ne Ar
am?

Ni ba gashi na fa
a maka ba.

Kunya kuma ai ado ce a wurin mace.

So kayi kana fitowa tace maka sannu da zuwa maigida ko me?"
Zube mata ya yi akan gado don ya gaji da zaman ya kwanta, "that was the longest drive of my life (wannan shi ne mafi nisan tafiyar motar da na ta
a yi)."
Haj.

Manga ta ri
e baki, "kai Ar
am kaji tsoron Allah.

Tafiyar da bata kai awa guda ba kake cewa tafi kowacce da ka ta
a yi.

Kai da a wannan
asar taku daga nan zuwa can sai mutum yaji kamar bangon duniya za a kaishi."
Murmushin gefen baki ya yi daga kwance, "ba zaki gane bane Nanna, you don't know how much I love her (baki san irin son da nake mata ba)."
"Ban sani ba" ta ce tana ture shi daga kan gadonta, "tashi ka fice min daga
aki.

Ga key can kusa da jakata ka
auka na
akinka ne.

Jamal zai nuna maka a
asa."
Fita ya yi yana murmushi bakinsa kamar gonar auduga.

Bashi da kalmar da zai kwatanta wannan zuwa Nigeria din.

Yaji abubuwa marasa da
i ya kuma ji wanda ya
aukeshi ya
ora a sararin samaniya saboda tsabar da
i.

Wai shi Ar
am ne ya zama mijin Tauhidat.

"Finally she is mine."
Ya furta a hankali wanda la
ansa ne ka
ai suka motsa da wani irin karsashi.

Daga bisani kuma ya murmusa.

Kusan karo suka yi.

Ita ta fito daga wurin Aidan da guntuwar dariyarta shi kuma daga wurin Haj.

Manga.

Ja da baya ta yi da sauri ya tsura mata idanu yana kallonta tare da lumshe idanu.

Cikin wata irin siga yake magana kamar wanda aka yiwa duka, "raka ni
akina."
Da sauri Haj.

Manga dake bakin
ofar
akinta ta bu
e da taji abinda ya ce.

A ranta tana ayyana rashin kunyar maza.

Idan bata yi da gaske ba sai ya nunawa kowa bai tashi cikin masu kunya ba.
ofar
akin ta nuna masa da hannu,"ga
akin naka can.

Idan ka shiga falon
akuna biyu ne.

Na cikin ne naka." Ta kama hannun Tauhidat, "ke kuma wuce muje ki shirya mu sauka.

Kun barmu da yunwa dare yana
ara yi."
Tsuke baki Ar
am ya yi ya
auki jakar kayansa ya sauka.

Da sauri ya yi wanka ya shirya ya fito babban falon.

Tare da Shaheed suka fito waje kowa yana zaune ana ta hira ga fitilu kamar rana.

Tebur
aya iyaye maza ne,
aya na mata sai kuma na ukun Shaheed ne da matarsa sai Jamal da Ar
am.

Daga can gefensu a
asa an shimfi
a kafet mai kyau Dada da Umma sun zauna tare da yaran Shaheed.

Iyabo kuma tana wurin Aidan.

Fitowar Haj.

Manga da Tauhidat ce ta dakatar da hirrakin dake tashi aka fara cewa ga amarya ta fito.

Ba
in pencil skirt ta saka da pink tunic top mai dogon hannu wadda ta kai mata
wauri.

Kanta pink
aramin mayafi ta
aura sannan ta yafa ba
i da yafi shi girma ya sauko
irjinta ka
an.

Idanun Ar
am na biye da ita har ta ja kujerar kusa da wadda Haj.

Manga ta zauna suka ji muryar Jamal,
anwata ga wurinki nan" Ya ce yana nuna mata kujerar dake tsakanin tasa da ta Sariat.

Mugun kallon da Ar
am ya bishi dashi dama yake jira ya kwashe da dariya.

Kunya ta kamata haka ta tashi da iyayen suka dage ba zata zauna cikinsu ba.

Kafin ta
araso Shaheed ya ja mata kujerar dake tsakaninsa da Ar
am.

Ko daidaita zamanta bata gama yi ba, taji yatsun Ar
am sun ratsa tsakanin tattausan hannunta sun yiwa kansu mazauni cikin nata yatsun.

Sau
aya ta kalle shi gabanta na matsanancin fa
uwa kamar wadda ta yi tsere, shi kuwa ya
auke kai.

Abincin gabansa ya cigaba da ci, amma hankalinsa ko ka
an ba a kwance yake ba.
umin hannun Tauhidat da bai ta
a tunanin zai ji ba shi ne yake fizgarsa.

"Ki ci abinci mana Tauhidat ko babu abinda ki ke so a nan?" Cewar Sariat.

Bowl
in farfesun hanta da tumbi Shaheed ya mi
a mata don ya san tana son shi.

Hannun damanta yana kurkukun Ar
am sai ta mi
a na hagun za ta kar
a.

Shaheed ya
ata rai yana cewa idan yara suka yi ta iya yi musu fa
a amma ita ta mi
o masa hannun hagu.

Jin haka ta
an ja na daman amma sai ji ta yi Ar
am ya
ara karfin ri
on alamun ba zai saki ba.

Murmushin dole ta yiwa yayanta ta ce ya ajiye a wurin za ta
auka.

Gani ya yi tana satar kallon Ar
am sai ya tashi yace bari yaje wurin yara kada su hana kakaninsu cin abinci.

Yana tashi Sariat tabi bayansa wai ta gaji bayanta na ciwo.

Dama kuma ba kwana zasu yi a gidan ba gara su fara harama.

Wuri ya rage su uku.

Jamal ya dinga turowa Tauhidat abinci yana cewa ta
ebi wanda take so.

Sai dai ta amsa da to ta
ago hannu.
ago kai ya yi daga inda yake zai le
a wurin hannun nasu.

"Wai lafiya kike kuwa?"
Ya ce yana tashi yadda zai gani da kyau.

Hanyar cikin gidan Ar
am ya nuna masa,"Get lost Jamal. (
ace/tafi)"
"Duk abin mutum bai isa ya rabani da
anwata ba.

Shugaban
an farra
un ma muna nan sai mun soya masa aya a hannu."
Ya tashi fuskar nan babu annuri.

Ya gama shirin baza kunnuwa yaji hirar masoya shi ne dan bu
ulu Ar
am ya kore shi.

Ita kuma wadda yake ta
ama da ita ko ta
an tare masa don ya
yale shi.

Shi ma kan kafet
in ya koma wurinsu Dada tunda bu
ata bata biya ba.

Yana tashi Ar
am ya sakar mata hannu shi ma ya tashi.

"Ni ka
ai zan zauna?

Yunwa fa nake ji." Ta tambayeshi tana kya
e fuska
"Ban hanaki cin abinci ba amma ina da abinda zan yi a
aki kafin na kwanta."
"Amma fa kaine ka ri
e min hannu ka hanani cin abinci tare da mutane."
Murmushi ya yi wanda ya bayyana fararen hakoransa " I thought you wanted it (na zata kina so)."
Ga mamakinsa sai tayi murmushi ta ce "I do.

Now please ka tayani zama naci abinci."
Yana son yin dariya yana dannewa kada tace ya damu da yawa.

Idan ita bata damu dashi ba shi ma ya iya jan aji.
in zama ya yi ya ce ta nemi mai zama da ita.

Da ta ce za ta kai
arar shi wurin Nanna ya ce Bismillah.

Bai yarda zata yi ba sai da ta bu
e baki ta kirata abinda ya sashi zama da sauri.

"Tauhida mene ne?"
Dariya take tana kallon yadda yake girgiza kai ta ce, "naji kamar kin kirani ne."
"Yi zamanki ba kiranki nake ba."
Abincin ta zuba daidai yadda zai isheta ta ri
e cokalin da hannun dama ta kamo hannunsa da na hagunta.

Yadda ya yi mata ta yi masa itama ta kuma
auke kai kamar bata san yana kallonta ba.

Da
yar take tura abincin saboda ba
aramin takura ta yi ba amma ta dake.

Bata son yadda yake mata
innan.

Shekarun da yawa, za ta so suyi hira su cike gurbin da
addara ta sanya tsakaninsu.

"Ya hanya" ta tambaye shi idanunta akan plate
in gabanta.

"Lafiya."
"Ya aiki?"
"Lafiya."
"I miss you too."
Ta ce tare da sakin hannunsa ta yi gaba.

Da saurinsa yabi bayanta maganar na ratsa kowace jijiya a jikinsa.

Wurinsu Dada ta tafi ta zauna bata shiga cikin gidan kamar yadda yaso ba.

Shi da ya biyota sai ya rasa yadda zai yi.

Dole ya sami wuri kusa da Jamal.

Kujerun duka an juyasu suna fuskantar su Dada ana ta hira cikin farinciki kamar babu abinda yake damunsu.

Kiransa Haj.

Manga ta yi da hannu ya koma kusa da ita.
Chapter 9 · 0% Book details