Sashe 3
Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da Jamal ya kula ta
an sauko ya dafe kumatunsa ya ce,
"Idan kin gama naki kada ki manta a bainan nasi ki ka
aukeni da mari." Tauhidat ta tuntsire da dariya yana fa
a mata wai jinyar sati guda ya yi.
"Kumatuna fa kamar burodi bugun
ato."
Wata dariyar ta taho mata ta toshe baki suna yi tare.
Basu kula da Haj.
Manga ba sai ganinta suka yi a tsakiyarsu.
Nan da nan Tauhidat ta
auke wuta kada ta yi laifi.
Kanta a
asa ta zamo daga kan kujerar za gaisheta sai jin hannuwanta ta yi a kafa
unta.
Tayar da ita Haj.
Manga ta yi, ta yi mata kallo
aya kafin ta ware hannuwanta ta rungumeta.
Kuka suka saka a tare Jamal na
aukarsu hoto.
Haj.
Manga ce ta fara
ago kai ta share mata hawayenta
"Welcome home Tauhidana" Ta sake rungumarta.
"Allah dai Ya tsinewa mai raba tsakanin masoya.
Ji wannan irin
auna sai ku sani kuka" cewar Jamal.
Ai kuwa ya yi nasarar sanyasu dariyar da ba shiri.
Sai bayan sunyi sallar la'asar a sama
akin Haj.
Manga sannan suka zauna ta warware mata komai harda zuwanta gidan Shaheed.
Zancen Ar
am ne kawai bata kawo ba tana jiran taji shawarar da zai yanke.
Sabon kuka Tauhidat ta sha da taji akwai alamar zargin Alh.
Audi akan rasuwar mahaifinta.
"Na ji komai dangane da aurenki da ya bayar amma ban san me Alhaji ya fa
a masa a sirrance ba da ya yi sanadiyar tayar masa da hankali haka."
yar ta samu Tauhidat ta yi shiru sannan suka sauka
asa ta nuna mata ko ina a gidan.
Wata
ofa a cikin falon da take kalon wadda Jamal ya fito
azu Haj.
Manga ta nuna mata.
"Nan ne
akinki amma sai nan gaba zaki dawo idan komai ya tafi daidai."
Tamkar wata mage haka ta nani
ewa Haj.
Manga cikin shagwa
a ta ce, "Nanna ba
aki
aya zamu dinga kwana ba?"
"Ai na da
e da yayeki sai kin kawo min jikoki sa tayani kwana."
Kunya taji har za ta gudu sai kuma ta fa
a mata yadda suka yi da Alh.
Audi akan maganar auren Shamsu.
Kwantar mata da hankali Nannanta ta yi ta ce ta bar komai a hannunta.
Ana magariba su Shaheed suka iso gidan.
Yaransa uku Yomi (Abayomi), Latifat da Muhammad sai kuma cikin na hu
u da Sariat take dashi.
Sariat na tare da yaran suna wasa a kusa da Aidan ga Jamal a gefe yana mata surutu su kuma suka koma gefe suna tattaunawa.
A bayyane yake garesu cewa Jamal da Susu basu yi sata ba tunda sun san waye Alh.
Audi.
Abinda ya shafe tunaninsu shi ne abinda Susu ta fa
a game da mijinta.
Sun barwa Tauhidat ta yi aikinta dai taje su sake magana sosai.
Daga nan kuma Shaheed ya sako zancen ala
arta da Ar
am ta baya.
Kallon Haj.
Manga kawai ta yi cike da kunya ta tashi ta bar wurin.
"Ga amsarka nan Shaheed" cewar Haj.
Manga tana
ar dariya "bata tsaya ta ji me zaka ce ba ma ta tashi."
"Gobe nake so a
aura auren Nanna." Shaheed ya ce yana kallon saitin inda Tauhida ta zauna kusa da iyalinsa,"ina tsoron kada ya gane
arya nayi masa
azu kafin goben muji ya kuma aura mata
ansa."
Zaman Tauhidat a wurinsu Jamal ba jimawa ya tashi ya shige
aki.
Cike da zumu
i ya kira Ar
am ya shaida masa cewa ta dawo gidansu.
Abu na farko da ya tambayeshi shi ne ina mijinta.
an iska ashe ya saketa tun ranar da aka sanar dashi auren kafin rasuwar Baffa."
"I am not following (ban fahimta ba)." Cewar Ar
am yana jin wani abu na yi masa yawo a jiki.
Dalla-dalla karatun 'yan koyo haka Jamal ya labarta masa yadda ta kasance da auren nata.
Cikin wani irin yanayi Ar
am ya ce,
"So kana nufin for the past 9 years da kai da Nanna da ita ma kun san cewa bata da aure?"
warai kuwa.
Nanna ce ta hana ni fa
a maka saboda a barta ta yi karatu."
Ya amsa masa da son burgewa.
"Tayi karatun yanzu ko?"
Wannan karon a da
ile ya yi maganar sai da Jamal ya
an sha jinin jikinsa.
A sanyaye ya iya bashi amsa da cewa ta gama har ta fara aiki.
Bai sake sako zancenta ba saboda yadda zuciyarsa ke bugawa da
acin rai ya ce masa gobe ya zo airport
aukarsa da wuri don baya son jira.
"Jamal over-sabi ka shiga uku" Inji Jamal yana dukan bakinsa bayan sun yi sallama.
Da jin amsar Ar
am ya san cewa ransa ya
aci.
Tausayin kansa ne ya kama shi ya ce, "ban ga laifinka bro, kai da na yiwa gata na fada maka ban san yadda babarka za ta yi dani ba gobe idan ka iso kana cika kana batsewa."
aya da rabi na rana motoci uku suka shigo gidan Haj.
Manga.
Mota biyu Dada ce da
anta gaba
ayansu sai kuma guda
aya ta Haji Lawalli da matansa biyu.
Dada ta
ara tsufa don ma ta matsa sai tazo ne.
Sun zo jajanta abinda ya sami Jamal ne sai kuma aiwatar da abinda suka zanta da Haj.
Manga a waya a daren jiya.
Dada har kuka ta yi da taga Jamal duk da babu abinda aka yi masa a ofishin
an sandan.
Basu jima ba kafin la'asar sai ga mutan Maiduguri harda Umma.
Gida ya cika ba masaka tsinke.
Duka mazan tare suka tafi masallacin jikin makaranta bayan sun idar da sallar la'asar Shaheed ya bada auren Barr.
Oluwatosin Tauhidat Abayomi ga Dr.
Ar
am Ibrahim Karam wanda Haji Lawalli ya kar
a masa bayan ya biya sadaki naira dubu
ari lakadan.
an Dada da na Baffa da abokan aikin Shaheed ne suka zama shaidu yayin da limamin masallacin ya shafa Fatiha.
Bai iya fa
awa
an uwansu ba saboda saurin da suke yi ayi ayi auren.
Ya tanadi dogon bayanin ban ha
uri idan
ura ta lafa sun je gida.
Lokacin da Haji
Lawalli ya mi
o sadakin Jamal ne ya fara kar
a ya ce idan da kara ai shi ne waliyin Tauhidat.
Sai da kowa ya dara aka fito ana taya juna murna.
Shaheed dai don farinciki ji yayi kamar an
auke dutse daga zuciyarsa.
Tun jiya hankalinsa bai kwanta ba saboda tsoron kada ya tashi daga bacci yaji mummunan labari ya kuma afkawa
ar uwarsa.
Da gudu Jamal ya koma gida ya rike hanci yana buga ayiririiii.
Nan matar Kashim ta kar
e tana yi Umma ta fito daga daki tace bata iya ba bari ta koya musu.
Wato tana karkace baki da Dada ta amsa suka
auka tare sai da duka bakin da Nanna ta tara suka firfito falo ana ta murna.
Aidan ne kawai take
oyo a wani
aki kusa da nata da ta cewa mutane store ne.
Tauhidat na ciki ta gama bashi abinci ta le
o ta sama za ta tambayi me ya faru sai ji tayi Anti Nana ta ri
ota zuwa
asa.
Bata ajiyeta ko ina ba sai a jikin Nannanta.
Yau abinda basu saba ba suka gani wato matsananciyar kunya daga Haj.
Manga harda rufe fuska da laffayarta.
Abin sai ya bawa Tauhidat tsoro tana kallonsu tana kallonta.
"Nanna an gano gaskiyar Jamal ne?"
Ta tambaya don shi take ganin zai sa kowa murna haka.
Shaheed ne ya bata amsa da cewa,
"In sha Allah wannan ranar ma zamu gani amma yau nayi amfani da matsayina na za
a miki abinda nake fatan ya zama alkhairi da kariya a gareki."
Jikinta ne ya yi sanyi da Haj.
Manga ta kama hannuwanta a gaban kowa ta ce, "a gaban iyaye da
an uwana na baki amanar
an uwanki yayan Jamal.
Idan ya iso gida a gabansu zan bashi taki amanar.
Ki shirya direba ya kaiki ku
auko shi ya kusa sauka.
Saboda idan aka ga Jamal a hanyar airport za a iya zaton guduwa zai yi." Hannuwanta biyu tasa ta ri
e fuskar Tauhidan yadda ta kanyi wasu lokutan "Allah Yasa hukuncinmu bai zama karan tsaye a rayuwarki ba."
Kuka Tauhidat ta fashe dashi ta fada jikinta.
Maimakon ta bata ha
uri sai ta biye mata.
Sariat ce tazo ta rabasu tana cewa Tauhidat taje ta shirya kada su isa a makare.
akin Haj.
Manga suka koma inda akwatin da suka taho mata dashi yake na kaya.
Tana zaune jikinta na rawa ta gaza gama fahimtar yanayin da ta shiga game da auren.
Sariat ta bu
e akwatin tana cewa da ta san haka lamari zai kasance da ta
auko mata kaya masu kyau sosai.
"Ki gode Allah Tauhidat, ban ta
a ganin mutum mai rike amana da soyayya ta gaskiya ga wanda ba jininsa ba irin Haj.
Manga.
Bata sati bata kirani don jin lafiyarki ba.
Idan Allah Yasa
an nata ya kar
i aurenku kiyi iya
arinki ki fitar damu kunyarta."
Murmushin dole Tauhidat ta
alo, "in sha Allah Agent Anti Sariat.
Gaskiya kin
ware a iya ri
e sirri kema.
Ban ta
a zargin komai ba."
Doguwar riga mai fa
i daga ciki har kasa amma ta kamata daga saman ta wani hadadden material ta bata ta saka tana dariya, "don baki ganni bane jiya da yayanki ya yi min
amshin mutuwa."
Kalar material din sky da navy blue ne.
Santsinsa yasa bata iya
aura
ankwalin ba sai ta yafa wani lallausan mayafi kamar auduga sky blue saboda kalarsa ne mafi
arancin adon kayan.
Har ta gama shiri Sariat na yaba yadda ta yi kyau ko don amarya ce.
Jikinta babu wani
wari sai tarin zulumin yadda za ta fuskanci Ar
am.
A son ranta ta zauna a gida amma Sariat ta sanar da ita cewa dole ce fitarta saboda Alh.
Audi yana hanya kamar yadda ya kira ya sanar da Haj.
Manga cewa zai zo.
Flat
in takalmi fari da purse ta
auka ta fito daga
akin amma ta kasa sauka sai da Haj.
Manga ta hawo da kanta ta fitar da ita waje.
A bayan mota ta zauna kamar ruwa ya cinyeta tana zancen zuci.
Basu fita daga layin ba sai ga jerin gwanon motocin Alh.