Sashe 11
Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Shi kuma yaro ba baki kaga kuwa bamu san a hannun waye rayuwarsa take cikin hatsari ba."
Jinjina lamarin yake yi a kansa yana tunanin wace hanya ya kamata yabi domin communicating dashi.
Tabbas akwai abinda yaron ya sani shi yasa aka rabo shi da gidansu.
Ga kuma tsoratar da ya yi da yaji sunan Alh.
Audi.
Bai fa
a musu tunanin da yake ba don me yiwuwa ba tsorata bane.
ila ma so yake ya koma gida shi yasa ya yi kukan.
Zai cigaba da saka masa ido dai.
Kafin uku Shaheed ya iso gidan.
Wayar Alh.
Audi biyu yana tuna masa cewa lallai yau su zo yaga mijin Tauhidat.
Wasu kayan nata Sariat ta bashi ya taho dasu.
A ciki ta sami wani lace ba
i mai ratsin adon fari da orange sabo ta saka.
Haj.
Manga na tsaye a kanta sai da ta yi kwalliya sosai.
"Ki dake Tauhida banda rawar jiki ko ta murya.
Kada ki kuskura ya hango alamun tsoronsa a tare dake.
Idan kunje ki fa
a masa cewa Suwaida da Jamal sun amince zaki wakilcesu a kotu."
"Ba zan baki kunya ba fa Nanna." Ta ce tana gyara
aurin dankwalinta.
"Na sani Tauhida.
Sai kuma ta canja akalar zancen zuwa kan Arkam
wancan mijin naki fa fushi yake damu akan
in fa
a masa aurenki ya mutu tuntuni."
Sankuyar da kanta ta yi cike da kunya.
Ita kuwa Haj.
Manga ta share tana fa
a mata cewa kada ta bishi idan yana shareta.
Mace sai da jan aji.
Ta rabu dashi da kansa zai nemi shiri.
Bata da abin cewa sai murmushi.
A
akin Ar
am kuma Jamal da Shaheed ke nuna masa yadda zai na
e babbar riga.
Da yaga abin na neman wahalar dashi ya
auki wani yadi mai kyau ruwan goro ya ce shi zai saka.
Rigar three quarter ce mai dogon hannu da zagayeyyen wuya mai daga ma
allai daga wurin da aka yi aikin rigar har wuyansa.
Baya saka manyan kaya sai sallah-sallah.
Sunyi masa kyau sosai bare da ya
ora hula zanna bukar.
Jamal da aka ce ba dashi za a je ba takaici ya kama shi.
Fa
i yake idan aka bari ya je zai kawo musu rahoton komai kamar a gabansu akayi.
Sai da Haj.
Manga ta yi masa jan ido ya ha
ura.
A waje Tauhidat ta same su.
Ita da Ar
am aka rasa mai yiwa
an uwansa magana, sai kallo kowa na yaba kyan da
ayan ya yi.
Shaheed ya dinga godiya ga Allah da yasa bai bijirewa Nanna ba ya amince da auren.
Su duka kana iya ganin soyayyar juna a tare dasu, amma bayyanawa ya yi musu wahala.
Duk da son da suke yiwa juna yana nan amma dole rabuwarsu ta shafi ala
arsu yanzu.
Babu yadda za ayi ace su ture wa
annan shekarun kamar basu faru ba su
ora daga inda suka tsaya.
Awkardness is to be expected.
Motarsa ya nufa yana cewa daga can yana da wurin zuwa su biyo shi a motar Tauhidat.
Mukullin motar yana jakarta ta fito dashi ta danna remote
in.
Kai tsaye Ar
am mazaunin me zaman banza ya shige ya zauna ya barta da sakin baki.
"Mijinki
an rigima ne" cewar Shaheed yana dariya ya shige tasa motar ya tayar.
"Are you coming?" Taji Ar
am ya ce da ita.
wafa ta yi ta shiga mazaunin direba ta zauna.
Motar ka
an ta nemi yi musu ba don rashin fili ba sai don yadda zu
atansu suke harbawa su duka.
Sake shawara ya yi ko ya kar
i tu
in sai ya fasa don bai san ko ina ba kuma bashi da experience na tu
in Nigeria.
Tura kujerar baya ya yi yadda dogayen kafafunsa zasu sake ya ce,
"You drive tunda na kawo miki breakfast da safe so consider us even yanzu."
"Fine" ta ce tana tayar da motar.
"I wish..."
"What?" ta ce tana kallonsa.
"Nothing" Ya amsa da saurinsa saboda bai san zancen zuci ya fito ba.
A hankali ta fara tu
in har suka hau titi sannan ta saki jiki tana yin yadda ta saba.
Tu
in ganganci da kutsa kai irin na
an kasarmu babu wanda bata iya ba.
Salonta ya burge shi sosai ya dinga kallonta kamar wanda ya sami tv.
Tana jin yadda idanunsa ke yawo a kanta ta daure rawar da hannunta ke yi don kada ta saki sitiyari.
"Karam Mansion."
am ya karanta
aton abinda aka kafa a saman gidan mai
auke da wannan rubutun.
"Akwai
akinka kuwa a gidan nan da"
e rai ya yi tare da cewa ya barwa masu gidan suyi kiwon
eraye a ciki.
Dariyar Tauhidat ta tsaya masa a rai ya ce, "baki canja ba Cuddles.
Har yanzu kina da yawan murmushi da dariya.
I wonder yadda ki ke yi a court."
"Dr.
Ar
am ina gayyatarka zamana na gaba domin na baka mamaki."
"Zan zo ko babu gayyata."
wasa gilas
in motar Shaheed ya yi yana nuna musu cewa su fito.
Takalminta mai tsini ta mayar sannan ta fito.
Suna fara tafiya Ar
am ya zura yatsunsa cikin nata suna biye da Shaheed.
Wata irin nutsuwa ri
on ya sanya mata bata cire hannunta ba sai a
ofar falon Alh.
Audi.
Ar
am ya
i saki sai ma matso da ita jikinsa da ya yi.
A cikin falon Alh.
Audi ne da Alh.
Ari sai Fanna da
anta.
An shirya kayan tarbar ba
i wanda Alh.
Audi ya gama shirin kalaman da zai yiwa ko ma waye mijin ya tsorata shi akan auren bayan ya nemi su bashi wuri ya gana dashi.
Alh.
Ari ne ya fara hango irin ri
on da Ar
am ya yiwa Tauhidat ya ce, "kunga marasa kunya, ji wannan runguma kamar a
akin baccinsu."
Bakin
ofar Alh.
Audi ya kalla daidai lokacin Ar
am ya duka ya zarewa Tauhidat takalman
afarta saboda akwai ma
auri.
Ita kanta kunya ce ta kamata musamman da taga idanuwansu a kansu kamar su cinye su.
Alh.
Audi ya ce, "Shaheed ka ce bahaushe ne amma me nake gani haka ko kunya babu yana faman rirri
eta.
Anya kunyi bincike kuwa kafin ayi auren?"
Duka maganganunsa sun shiga kunnuwan Ar
am.
Shekara ashirin babu yadda za'ayi su gane shi cikin sauri.
arasowa suka yi kamar wasu taurari suna taku
ai.
Sai da suka iso Alh.
Audi ya tashi zumbur saboda wani irin firgici da ya ba
unci zuciyarsa.
Yawun bakinsa ne ya
afe yana son tuna ina ya san wannan fuska.
Da murmushi cikin sanyin maganarsa Ar
am ya mi
a masa hannun damansa na hagun yana cikin na Tauhidat ya ce, "its nice to see you again Kawu."
Alh.
Ari ya saki baki "Kawu kuma?"
am ya dan shafa bayan kansa sannan ya ce, "forgive my manners ban yi introducing kaina ba.
I am Dr.
Ar
am Ibrahim Karam mijin Tauhida" ya
are maganar yana mata wani irin kallo kamar ya ha
iyeta a wurin.
Mutuwar tsaye Alh.
Audi ya yi don gaba
aya ga
insa dena komai suka yi sai amsa kuwar sunan Ar
am ke dawo masa da ambaton kansa a matsayin mijin Tauhidat.
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO K7
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
29e1dd896bae4e1f9ce0c09d4d5e5c1f