Sashe 6
Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kuma ba zan zo ba, gobe zani office da wuri zan kwanta."
age gira
aya ya yi cikin halin ko in kula da fushinta bayan a ransa da
i yake ji ya ce "Na fa san inda kike kwana."
"Idan Nanna ta kamaka babu ruwana."
Ta wuce tana
uni.
Sai da ta
acewa ganinsa ya bi bayanta.
A can wurin dinning table ya hangota tare da Nanna da Jamal tana magana.
Ji akayi sun bushe da dariya su biyun sauran mutanen falon suka ce dole ayi dasu, su dawo cikinsu aji labari da kyau.
Zamansa ya yi ita ka
ai ke bada labarin harda zaro idanu yadda Alh.
Audi ya yi lokacin da ya gane Ar
am.
Komai nata yana burge shi.
Babu abinda yafi masa da
i kamar yadda take mu'amala da danginsa.
Kowa yana nuna mata so kuma itama halayenta bai ga na kushewa ba.
Bayan sun yi sallah ne yake jin cewa washegari gidan zai watse.
Umma da Dada ne kawai zasu rage sai kawunnansu biyu.
aya daga Kano
aya daga Maiduguri.
Jibi zasu tafi Abeokuta tare da Haj.
Manga da Shaheed akan auren da aka
aura ba tare da sani ko izininsu ba.
A take Ar
am ya ce zai bisu Haji Lawalli ya goyi baya.
Gara aje dashi su san cewa da gaske yake zai ri
e musu
a.
Gidan zai rage Tauhidat, Aidan da Jamal sai kuma sabuwar mai aikin da zata fara gobe.
Wurin takwas da rabi na dare Tauhidat ta tafi
akin ba
i matar Kashim za ta yi mata kitson bare-bari.
Sai da ta wanke kan ta yi steaming tunda zuwa salon bai samu ba.
Ta sha gyangya
i kafin a gama saboda yawansa da
anta.
Bai fi biyar ya rage a gama ba ta wartsake daga baccin.
Su biyu ne ido biyu kowa ya yi kwanta.
Lokaci ta duba ta sake ware ido don mamaki.
"Anti shadaya fa ta wuce.
Guda nawa ki ke yi?"
Anti Yakura ta yi dariya, "ban
irga ba amma anyi
ari biyu ina jin.
Kitson yafi kyau a irin wannan kan mai cika sosai.
Ko gajiya bana yi saboda yana tafiya yadda nake so."
"Anti tsifa fa" ta shafa kan tana tausayin kanta ranar da zai tsufa.
"Mijinki aikin me yake yi, ba sai ya tsefe miki ba."
Shiru Tauhidat ta yi tana murmushi taji Anti Yakura ta ce, "gulmammu kuna so kuna kaiwa kasuwa.
Le
owarsa
akin nan ta yi hu
u kina bacci wai aron wayarki zai yi.
An bashi amma ya ce kin rufeta.
Shi ne yake ta mana sintiri ko kin farka kuma ya
i yarda a tasheki ki bude masa."
Bata manta sun yi zancen waya ba amma ta zata zai kar
i ko ta Jamal ne shi yasa ta tafi kitson hankali kwance.
Maganar da ya ce za suyi ce tasa ta so gujewa kitson Umma ta ce sai an gyara mata kai.
Tana can tana tunanin ransa ya
aci ko bai
aci ba Anti Yakura tana yi mata zancen yadda zasu
sha biki idan an gama case
in Jamal.
Sha
aya da ashirin aka gama kitson ta tashi jiki ya yi tsami.
Godiya ta dinga yiwa Anti Yakura ita kuwa tana cewa yiwa kai ne.
Sauri take taje tayi wanka ta samu ta kwanta saboda fitar safe gobe.
Za ta fita Antin ta bata wata
aramar kwalba da bata fi girman
aramin yatsa ba mai kyau.
"Ki dinga shafawa bayan kinyi wanka da daddare, da safe ko baki saka komai ba in kin yi wanka babu ke babu warin gumi.
Kina iya sake sakawa amma fa idan ba zaki fita ba.
Dan ka
an za ki dinga shafawa domin
arfi ne dashi." Ta kwatanta mata ka
in da yatsa.
Sabuwar godiya ta sake yi mata sannan ta fita.
akin da suke kwana ita da Aidan taje.
Da tunanin yadda za ta barshi shi ka
ai ta shirya tafiya kitson sai Dada ta shiga
akin.
Yanzu kuma da ta hau bacci ta same shi suna yi shi da Haj.
Manga.
Murmushi ta yi tana
ara yabonta a ranta.
Tabbas cikakken musulmi shi ne wanda baya kama wani da laifin wani nasa.
Dubi yadda take kaffa-kaffa da jikan Alh.
Audi kamar ba shi ne babbar matsalarta a duniya yanzu ba.
A hankali ta tasheta ta tafi
akinta ita kuma ta shiga wanka.
Bayan ta shirya cikin doguwar rigar bacci ta gama
an shafe-shafenta ta
auko turaren tabi jikinta ta saka.
amshinsa akwai da
i sai lumshe idanu take a gaban madubi tana kallon kitsonta da suka kwanta yar-yar a kan kamar da inji aka
ora shi.
Alamun ta
ofa taji ta tafi da sauri ta danneta don kada a ga Aidan.
"Wa.
Waye?"
Ta ce daga jikin
ofar tana kallon agogo.
Shabiyun dare lokacin.
Rawar da muryarta take yi yasa Ar
am murmushi, "matsoraciya.
Bu
e min ko na buga da
arfi kowa ya tashi."
Maimakon hankalinta ya kwanta sai rawar jikinta ta
aru.
Me kuma ya kawo shi a daren nan ta tambayi kanta.
Da taga babu mai bata amsa sai ta ce ya jira tana zuwa.
Kamar ya san abin lullu
i take son
auka kafin ta bu
e masa ya mur
a hannun
ofar ya shigo.
Bata kai ga
aukar mayafin ba ya ri
ota ta baya ta fa
o jikinsa gaba
aya sauran ka
an su kai
asa.
Shi ya daidaita musu tsayuwa ya du
ar da kansa daidai wuyanta yana sha
ar humran da ta shafa.
Magana ya yi mata a kunne wadda duk da kusancin tsayuwarsu ita kanta da
yar take iya jin me yake cewa.
Tamkar daga bacci ya tashi muryarsa ke fita cikin wani irin salo mai
aukar hankali.
"This is intoxicating (bugarwa), ina son
amshin sosai Cuddles."
Tsabar ru
ewar da ta yi sai cewa ta yi, "yanzu aka bani idan kana so gashi can ka
auka."
Lips
insa taji a kasan kunnenta ya dan ciza a hankali sannan ya ce, "Ba fa turarenki nake so ba Madam..."
"To.
To.
Me kake so?" Ta tambayeshi gabanta na tsananta fa
uwa.
"Kinfi kowa sani."
Yanayin maganarsa ne yasa tsoronsa ya kamata.
Wani abu na kusanci makamancin haka bai ta
a ha
ata da wani namiji ba idan ka cire ranar da Shamsu ya far mata a
aki.
Da ya fuskanci a tsorace take sai ya zura hannuwansa ya rungumota sosai a jikinsa har lokacin tana kallon gabanta.
Kwantar da kansa kawai ya yi a tsakanin wuyan nata yana jin nutsuwa da farincikin da bai ta
a tunanin samu ba.
Muryarta can
asa kamar mai tsoron magana ta ce,"ka cikani kada Aidan ya tashi."
Kasa ha
uri ya yi sai da ya bata peck a gefen ha
arta wanda ya
arasa firgita zuciyarta da tsoro da kunya.
Da gangan ya ce su tafi
akinsa don yaji me za zata ce.
if ta ha
iye abinda za ta sake fa
a gudun kada ta tunzura shi.
A yadda suke a tsayen ya kama yatsanta ya zuro wayarta ta gabanta ya
ora a kai.
Dama lock
in mai sensor ne na yatsan mai ita.
Yana
orawa wayar ta bu
e.
Da yatsan nata dai ya danna wasu lambobi sannan ya saketa.
Kamar jira take da sauri ta fa
a kan shimfi
arta a gefen gadon ta du
une jikinta.
Tana kwanciya Ar
am ya kashe fitilar
akin ya dawo inda take ya zauna jingine da gadon.
Kanta ya
ora a cinyarsa yana bin kitson layi layi yana shafawa har aka
auki wayar.
Jikinta babu inda baya rawa don firgici da wani irin yanayi da bata taba kasancewa cikinsa ba.
Ba jin abinda ake fa
a sosai take yi ba amma ta gane muryar namiji ce.
Cikin duhun ta saki murmushi duk da halin da ya jefata a ciki.
Shi din ma ya daure ne gudun kada ya karasa tasa raunanniyar zuciyar.
Da Director Zhang yake wayar.
Shi ma ya tafi China jiya.
Sun ta
a hira ya tambaye shi lafiyar duka patients
in da ya bari a Yemen sannan ya yi masa magana akan wani aiki da suka fara kafin ya taho.
Duka hirar abinda ya shafi aikinsa ne.
Kusan rabin awa suna tattaunawa sannan suka yi sallama.
Gefen fuskarta ya shafa bayan ya gama ya kira sunanta a hankali,
"Cuddles."
Sake matse idanuwanta ta yi a zuwan bacci take harda dauke numfashi.
Da wayar ya haska fuskarta yana kallon yadda take ta sake runtse ido.
"I can't leave without saying goodnight gashi kuma kinyi bacci." Zame kanta ya yi daga cinyarsa ya dora akan pillow yana cewa zai kwanta a kusa da ita saboda kada ta farka tace bai kyauta ba.
Rasa inda zata saka kanta ta yi da taji ya kwanta a kusa da ita.
Kunya ce ta yi masifar lullu
eta kamar ta tsaga kasan ta bace.
Da hannu daya ya tallafi kansa, daya hannun kuma ya cigaba da haske mata fuska.
ara hasken ya yi yadda zai dameta ai kuwa ta yi ta
ata fuska yana murmushi.
Basu fi minti biyar ba ta bu
e idanun tasa hannu ta ture wayar daga fuskarta.
Har kin gaji kenan." Ar
am ya ce yana dora wayar a bedside drawer.
"Ni ka tashi ka tafi."
"Cuddles am I nameless to you? (Bani da suna a wurinki?)" ya ce kamar yana fushi, "ina laifi ko Maigida ki dinga kirana." Ya fa
a yana nunata da yatsa, "kuma saura kiyi dariya."
Dariyar kuwa ta dinga yi
asa-
asa kamar ya zuguta.
Cikin duhun ta kalli saitin inda yake ta ce "sorry D."
"Doctor?
Darling?
Dear?
Dolo?
Daskindari
Tauhidat bata yi
arin danne dariyarta ba wannan karon.
Banda sunan karshen harda yadda ya fa
a yasa ta dariya tana dai ta
ari kada sautin ya fito sosai.
Bata yi aune ba taji ta a
irjinsa ya rungumeta yana mata magana a kunne.
"D for Daskindari
i?
Are you serious?
Prince
in tatsuniyar Dada ne fa" ya ce sounding horrified.
Idonta har
walla ya tara don abin yafi
arfinta.
Ta maimaita Daskindari
i yafi a
irga tana dariya.
Shi kuwa ji yake ba don Aidan ba da babu abinda zai hana shi kwana a
akin ko yasa ta bishi