← Book details Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 11

Sashe 4

Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Audi sun tunkaro gidan.
asa ta yi da kanta da sauri suka wuce zuga guda.

Motocin da ya gani a cikin gidan da aka bu
e musu gate wanda suka sa dole su sai dai suyi packing a waje yake mamaki.

Yana da labarin zuwan Dada don musamman zuwan nasa saboda ita ne a yau amma sauran motocin fa?

Da suka shiga harabar gidan shi da Alh.

Ari ya kasa yin shiru sai da ya ce masa me akeyi a gidan ne haka?

"Ina zan sani Alhaji?

Mu shiga ciki dai mu gani."
An tarbesu kadaran kadahan sannan kowa ya watse aka bar Umma da Dada sai Haj.

Manga da kuma Alh.

Audi da wazirinsa.

Sake gaishe dasu Umma ya yi sannan ya bige da tambayar ko lafiya yaga jama'a da yawa a gidan.

"Jikana ake zargin ya yi sata irin wadda hankali ba zai
auka ba kaga kuwa zuwa ya zama dole" Umma ta bashi amsa fuska a ha
Sunkuyar da kai ya yi cikin sigar munafunci ya ce, "Ayi ha
uri komai zai daidaita don na
aukar musu lawyer.

Nima fin
arfi aka yi min sauran manyan masu hannun jari da abin ya shafa ne suka kai maganar wurin
an sanda."
"Uhmm" ta ce tana ta
e baki.

Dama ya tsani duk wani makusancin Baffa bare ma matarsa shi yasa ya kawar da kansa daga gareta ya fuskanci Dada.
arar Haj.

Manga ya kawo mata akan cewa ta gina gida kuma ta tare batare da sani ko izininsa ba.

Idan akan abinda ya faru da Jamal ne kada ta manta cewa shi ma
ansa ne kuma zai yi bakin
arinsa wurin ganin cewa babu abinda ya same shi.

"Audi"
"Naam Dada" ya amsa yana sake kwantar da kai.

"Ka sakar min Hafsatu tun kafin nima na shigar da
ara akanka."
Da sauri ya kalleta idanunsa, sun
ance da
acin rai.

Oga ya fa
a masa cewa duk abinda ya fa
awa Dada da ita kanta Haj.

Mangan idan yazo ba zasu iya yi masa musu ba.

To me yake faruwa haka?

"Dada ke da zaki yi mata fa
a saboda na san tana jin maganarki sai ki nemi raba auren sunna?"
Shewa Umma ta yi ta tashi daga falon da bata da juriyar ganin takaici.

Ba
aramin aikinta bane ta zazzaga masa masifa.

Sai dai tashinta bai dame shi ba kamar kallon da Dada ta yi masa kafin ta ce, "kafin a gama shari'ar Jamal nima zan shigar da tawa
arar saboda haka ka sakar min
a kawai kada dukan ya zame maka biyu."
Bayan Umma tabi ya rage Haj.

Manga da Alh.

Audi da maganganun Dada suka
aure musu kai su duka.

A kwanakin nan Dada tana yawan tuna batun gadon
anta sai dai kafin ta fa
awa kowa tunanin ke
acewa.

Da haka zuciyarta ta amince da cewa lallai akwai wani dalili dake kawo mata mantuwar wanda baya rasa nasaba da Alh.

Audin.

Tashi ya yi kamar zai kifa, ko magana bai yi mata ba ya fita a fusace.

Tun kafin ya shiga mota yake dannawa Oga kira yana jin kamar komai nashi ya juye a baibai.

Saura minti goma jirgin ya sauka Ar
am ya sake kallon agogon hannunsa yana kiyasta mintunan da suka rage ya sake saka Tauhidat a idanunsa bayan shekara goma.

Jiya da maganganun Jamal ya kwana kuma ba ha
ura ya yi ba da barinsa cikin duhu da suka yi ba amma kewarta ta sake dawo masa da
arfinta.

Ji yake kamar ya kar
i jirgin ya
ara masa sauri.

'Allah Yasa babu nisa tsakanin airport da gidan.'
Ya cewa kansa shi ka
ai.

Sai kuma ya
anyi tsaki.

Idan ma da nisa ina ruwansa?

Ba kulata zai yi ba tunda boko ya fishi taje ta yi ta boko shi ma zai yi hutunsa ne ya koma bakin aikinsa.

Ya
i sosai yake yi da zuciyarsa akan Tauhidat har jirgin ya sauke tayoyinsa a filin jirgi na Nnamdi Azikiwe dake birnin tarayya
arfe takwas daidai na dare.

Zuciyarsa sai da ta buga yaji wata zazzafar
walla ta taru a idanunsa.

Jakarsa ya
auko ya fito sanye da rigar da yafi sakawa wato turtle-neck top mai dogon hannu.

Pale yellow ce ya
ora navy blue
in blazer da wandonta ya yi matu
ar kyau.

Da sauri sauri ya dinga saukowa daga benen jirgin yana sha
ar iskar da ya manta da
inta.

Murmushi ne
auke a saman fuskarsa har ya isa wurin immigration aka gama cike-cike saboda passport
insa ba na Nigeria bane.

Daga nan ya
auko sauran akwatunan kayansa guda biyu aka
ora kan trolley ya fito.

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un."
Tuhidat ta ce a hankali domin kafin ya gama fitowa idanunta suka sauka a kansa.

Bugun zuciyarta ne ya
aru taji da
iyar soyayyar da gudun
atawa Nanna rai yasa ta yi ta dako da binneta a rai ta yun
uro mata gaba
aya.

Gani take kamar a mafarki wai Ar
am ne taku kalilan a tsakaninsu.

Waige waigensa yake yi saboda duk a zatonsa Jamal ne zai zo
aukarsa.

Juyarwa da zai yi idanunsa da na Tauhidat suka sar
e cikin na juna.

Tamkar duniyar ta tsaya cak haka suka kasance suna musayar kallo da sa
wanni ta ido amma an rasa mai motsawa.

So yake ta matso gareshi, ya san ba matarsa bace.

Amma ko yaya ta
aga
afa ta
ara rage tazarar dake tsakaninsu zai iya rage masa wutar soyayyar dake cin zuciyarsa da kuma sau
a masa fushinsa.

Ace shekara goma a banza suka tafi tsakaninsu bayan babu shamakin da ya haramta musu kasancewa ma'aurata.

Ita ma tsayuwarta jira take ya
araso.

Kunya take ji da nauyi sannan bata manta cewa
azu
azun nan aka
aura musu aure ba.

Sun rabu a airport
in Jidda cike da damuwar rabuwa da juna gashi sai bayan shekara goma suka sake ha
uwa.

Maganar da ya fa
a mata kafin su bar Makka ce ta fa
o mata da yace yana ganin idan ya kuskura ya bar
asar bai aureta ba kamar wani abu zai faru.

Ashe hasaahensa gaskiya ne.

Daga inda yake tsaye yana kallon lokacin da launin idanunta ya sauya,
walla ta taru har ta zubo a duka idanun biyu.

So yake ya rungumeta amma dole ya dakatar da kansa.

Kamar daga sama muryar direban da ya kawota ta doki kunnenta inda yake tambayarta ko bata ga wanda suka zo
auka ba.

Ar
am na kallo ta share hawayen da ya zubo akan kyakkyawar fuskarta sannan ta yi masa wannan tsadadden murmushin da bai ta
a mantawa ba.

"Gashi nan kar
o jakarsa mu tafi"
Yaji tace har sai da muryar da ta haifar masa da kasala da mi
ewar tsigar jiki.

Kamar mai
aga dutse haka ya
ago
afafunsa ya karaso inda suke.

Direban yana yi masa barka da zuwa amma ya kasa amsawa sai idanu da ya tsare Tauhidat dasu.

Sauke nata idon yaga za ta yi da sauri ya
arasa gab da ita ya tsaya.

"Don't please!

Look at me Cuddles." Ya umarceta.

Ita ya bari da tashin tsigar jikin harda rawa ma gaba
aya, ta dago a hankali amma ta kasa
arasa kaiwa ga nasa idanun.

Yana nan da wannan tsayin kamar wanda ake ja yasa mutum ya ji ya sake
ancewa a gabansa.

Da tattausan muryar nan tasa ma'abociyar sanyi da da
in sauraro ya ce,
"Ban san me nake jira ba amma for the past 10 years ban ta
a canja layi ba saboda ke.

You should have called ko sau
aya ne."
e baki ta yi duk da bata san me za ta ce ba amma tana son kare kanta.

Ko kalma
aya bata furta ba ya
aga mata hannu.

"Save it, you never cared."
Abubuwa da yawa ne suka cushe mata a lokacin.

Tana son yin kuka.

Tana son bashi ha
uri.

Tana son yi masa bayani amma duka bai ma tsaya ba yabi bayan direban suka tafi wurin motar.

Bin bayansu tayi jiki a sanyaye har suka isa bakin motar aka fara zuba kayansa a baya.

Tana tsaye a jikin
ofa bata bu
e ba sai jin alamun tsayuwarsa ta yi a bayanta.

Hannunsa ya zuro ta gefenta don neman magana zai bu
ofar inda take tsaye.
an baya ta yi don bashi wuri ya bu
ofar sosai taji saura
iris ta ha
e da jikinsa.

Dakatawa ta yi a inda take don kada ta yi laifi tunda ta kula da rigima ya iso
asar.

Kansa ya du
ar wurin kunnenta ya sha
i wani
amshi mai sanyi da ratsa zuciya.

Kasa daurewa ya yi bai san lokacin da ya ce,
"I missed you so much Cuddles"
Ya ja numfashi a hankali sannan ya
ara da, "I wish.

I wish I can..."
Juyowa ta yi wanda ya yi daidai da barinsa wurin ya bu
e gaba ya shige abinsa.

'I wish i can hug you this minute (ina ma zan iya rungumeki yanzu)' ya
arasa zancen da ya fara yi mata a zuci.

Daga shi har ita babu wanda ya sake magana har suka isa gida inda iyaye da kakanni suka fito tarbarsa cike da murna.
[2/23, 7:34 PM] Nasma: "Kawu are you ok?"
am ya matsa kusa dashi yana
an bubbuga masa baya.

To a tsaye yake kamar sanda ya kasa komai.

Bu
e baki ya yi zai yi magana amma ya kasa cewa komai.

Hasalima sai mur
awa da cikinsa yake yi.

Fanna da Alh.

Ari duk sun mi
e tsaye suna ta cewa Alhaji, Alhaji amma baya jinsu bare ya iya amsawa.

Duk inda hannun Ar
am ya ta
a a jikinsa ji yake kamar harshen ita ce ne mai ci da wuta.

Shi kuma dan sha
iyanci bai bar buga masa bayan ba, yana mai bayyana damuwa sosai ya ce da Tauhidat,
"Cuddles get him a glass of water."
Kamar ta tsaya ta gani ko daga nan zai
arasa ya ha
iyi zuciya kowa ya huta, sai dai ta tafi ta
ebo a dispencer.

Kofin ya saka masa a baki ya kuwa shanye ruwan.

Yana dawowa hayyacinsa ya yi saurin gyara yanayinsa daga firgici zuwa farinciki.
Chapter 4 · 0% Book details