← Book details Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 11

Sashe 7

Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin
anin lokaci ta sake shigewa kowane
angare na zuciyarsa.

Murmushi yake yi har ta dena dariyar ta
an ture shi.

"Ka zo ka tafi please kada na kasa tashi da wuri gobe?"
"I was trying to be a gentleman, kada na tafi ban yi miki sai da safe ba."
ago kanta ta yi daga
irjin shi, "Allah Ya tashemu lafiya ni dai ka tafi."
"Ki rakani zuwa step na tsakiya sai ki dawo." Ya ce tare da tayar da ita tsaye.

Don ya tafi
in sai ta amince.

Yana ri
e da hannunta suka fito daga
akin.

Tana tako
afarta
ofar
akin hasken fitilar wurin ya sauka akan rigar jikinta.

A gigice ta
wace hannunta ta turo
ofar da suka ha
a ido taga irin kallon da yake mata.

Wata shu'umar dariya ya yi wadda shi ka
ai ya san ma'anarta ya soma sauka benen.
am daga ina haka?"
Yaji muryar Haj.

Manga wadda bugun
ofar Tauhidat ya taso ta.

Sai yanzu yaji kunya da fa
uwar gaba, ya
aga hannuwa kamar wanda aka zo kamawa "uhmm, yes, waya ce." Don kada ya tona kansa ya gyara tsayuwa "Nanna waya na ara."
"Waya?

A tsohon daren nan kuma?

To a wurin wa?" Ta tambaya duk da ta riga ta san amsar kuma hakan ya faranta mata rai.

Tana ta tsoron kada ya dawo ya watsa mata
asa a ido akan auren saboda
orafin da ya dinga yi.

A hankali yana sosa
eya ya ce, "a wurinta.

Bani da sim ne kuma wanda na kira yana China, safiya ta yi a can."
e dariyarta ta yi ta har
e hannuwa a
irji, "ita wa kenan?"
"Cuddles mana." Ha
e gira ta yi tana masa kallon tuhuma ya yi saurin
arawa da cewa, "babu abinda nayi mata fa.

Daga aron waya sai ki dinga yi min wannan kallon Nanna its not fair.

Da nayi wani abu ne kamar..."
Da sauri ta soma kora shi tana cewa, "Sauka ka tafi sai da safe."
Yana sauka ya
ago suka ha
a ido ya kanne mata ido
aya.

Da
uwa ta dinga yi masa ya arce ya barta a wurin.

"Kaga shakiyin yaro.

To duk abinka sai ka jira na shirya.

Dama a gwauro ka taho sai ka
ara ha
uri."
akinsu Tauhidan ta bu
e ita kuma a tunaninta Ar
am ne ya dawo.

Daga inda take kwance ta ce "don Allah ka tafi kada Nanna ko wani ya ganka."
Haj.

Manga taji inama bata fito ba.

Wai don ta kashe maganar sai ta ce, "Tauhida nice."
Baiwar Allah sai ta sake rikicewa bakinta yana har
ewa ta soma bayani.

"Wallahi babu abinda ya yi Nanna.

Wayata kawai ya ara ya kira wani."
Murmushi Haj.

Manga ta yi mata daga bakin
ofa, "babu komai yi kwanciyarki."
Maida kai ta yi niyyar yi kan pillow ta kwanta ta kasa.

Zuciyarta ke raya mata kamar Haj.

Manga bata yarda da ita ba.

Tana rufe musu
ofar ta bu
e da sauri tabi bayanta da wayar a hannu.

"Wallahi Nanna waya yazo kar
a.

Kin san bashi da sim
in nan.

Nima sai da na ce dare ya yi." Tana magana tana danna wayar ta nuno mata call log, "kin gani numbar wata
asa ce, ai dai kin san bani da kowa a wata
asar.

Gashi minti ashirin da shida suka yi shi yasa ya da
"La ilaha illalahu" cewar Haj.

Manga tana
ora hannu
aya a ka, "ki dena rantsuwar na yarda.

Ko kina da wata uwar da ta fini sanin halinki ne?"
Girgiza kai ta yi hankalinta na kwanciya amma duk da haka sai da ta ce, "kin yarda dani ko Nanna?"
"Na yarda dake Tauhidana jeki ki kwanta."
Daga sallar asuba bata koma bacci ba ta yi wanka.

Kafin ta gama shiryawa Umma ta shigo zama da Aidan.

Idan Haj.

Manga ta fito sai ta yi masa wanka ta bashi abinci idan ya tashi.

Da taje gaisheta sauran su Anti Nana da masu kwanan
akin ba
i duka suna tare an kafa hirar asuba.

Tambayar abinda za
ora na breakfast ta yi Anti Yakura ta ce kada ta damu zasu sauko su
ora.

Ta dafa koma meye iya cikinta.

Banda ma dole me zai sa amarya tashin asuba ta fita aiki.

Sallama ta yi musu da fatan isa gidajensu lafiya tunda zasu tafi kafin ta dawo.

Ta sauko falo kenan taga kira daga Jamal.

Tunanin ko zai sake tambayarta
arfe nawa zai je office saboda tambayoyin da zata yi masa ta yi.

Tana kara wayar a kunnenta taji muryar Ar
"Morning Cuddles."
aramar dariyarta yaji kafin ta ce, "Morning D, ka tashi lafiya?"
"Daskindari
i ya tashi lafiya" Ya bata amsa da murmushi.

Jamal dake kwance bayan sun dawo daga masallaci bai san lokacin da ya yaye bargon rufarsa ba.

"Daskindari
i?

Daskindari
i dai na assalam salam
an yaro?" Ya tura bakinsa jikin wayar "
anwata meye haka don Allah?

Duk sunayen duniya ki rasa ..."
Toshe masa baki Ar
am ya yi ya fita da niyyar komawa nasa
akin ya ganta a tsaye ta juya masa baya.

Motsin
ofar ne yasa ta juya suka ha
a ido.

Saurin kawar da nata ta yi da ta tuna yadda suka kwashe jiya.

Tana kallon
asa ya iso gabanta,
"D for?"
"Idan na dawo zan fa
a maka wanda na za
"Shikenan ina jira"
Ya ce kawai ya kaita zuwa wurin dinning table yaja mata kujera ya ce ta zauna kuma bai yarda ta motsa ba.

Umarninsa tabi don bata so su tsawaita magana a sauko a gansu.

Tana jiyo alamun yana amfani da kayan kitchen da
amshi ta tashi ta le
wai ta tarar yana soyawa ya zare mata ido tare da nuna mata ta koma inda ya barta.

Ba musu ta tafi zuciya da gangar jiki suna
ara fa
awa soyayyarsa.

Tea ya ha
o mata a mug da bread sai
wan da ya soya ya ajiye a gabanta.

Bai tashi ba sai da ya tabbatar ta
oshi ya rakata har bakin mota ta shiga ya rufe
ofar.

"Nagode" ta ce a kunyace.

"Ba godiya nake so ba.

Do your best to save our bro (ki yi
ari wurin ceton
an uwanmu)."
"In sha Allah zanyi
ari, ka tayani addu'a kaima."
"Always Cuddles"
Ya shafa fuskarta.

Kasa dauke ido ta yi daga kallon da yake mata sai da ya hura mata iskar bakinsa, "still in love with me (Har yanzu kina sona)?"
"Always D."
Tana bashi amsa ta yi ribas da motar ta fita daga gate
in da Maigadi ya bu
e tun fitowarsu.

"Ki manta da sanin da kika yi min a secondary school.

Ki manta da mun ta
a auren miji
aya da duka abinda ya biyo baya a rayuwarmu.

I am your lawyer, I need you to trust me (ni lauyarki ce, ina bukatar ki amince dani) ki fa
a min gaskiya.

Idan kika ce zaki duba wa
ancan abubuwan na baya ki
oye wani abu ina mai tabbatar miki zaki iya
are rayuwarki a kurkuku."
Susu kallon yadda Tauhidat ta riki
e tana magana babu alamun wasa ko wargi ta yi, taji ta
ara aminta da za
arta da ta yi ta wakilceta.

Wannan ba Tauhidan da ta sani bace, lauya ce a gabanta mai zaman kanta wadda ta san kan aikinta.

Ajiyar zuciya ta yi, "[dan ban yarda dake ba ma wa ya rage min yanzu?

Ban ta
a zaton zan ga rana irin wannan ba.

Har yau babu wanda yazo daga gidanmu kuma na san cewa yanzu maganar nan ta zaga ko ina."
wallar da ta soma taruwa a idanunta ce tasa Tauhidat kara tausaya mata.

"Amma su kuwa me zai sa su gujeki a wannan yanayin da kike ciki?

Musamman ko don baby
inki ina ganin kamar mamanki zata fi bata kulawa akan Nanny."
"Hmmm Tauhida kenan, iyayena basu gujeni ba, ni na guje musu."
"Saboda kin auri mai ku
an maiku
i ba maiku
i ba." Gani ta yi zata tonawa kanta asiri sai ta canja zancen da cewa ta yi mata tambayar da ta shafi case
Ba haka Tauhidat taso ba.

So ta yi ta yi maganar da ta danganci nadama domin ta tayata neman sulhu da
an uwanta.

Abubuwan da ta yi mata a baya musamman sharrin nan yana nan manne da zuciyarta to amma idan suka tafi a haka ribar Alh.

Audi ce.

Yadda ta san shi zai iya amfani da abinda ta yiwa iyayenta lokacin auren Shamsu ya nuna kwa
ayinta a kotu.

Jerin tambayoyin da ta tsara ta fara jero mata tana bata amsa.

"Ina son ki fa
a min duk abinda zaki iya tunawa akan Shamsu a ranar da abin ya faru."
Bakin gwargwado ta fa
a mata abinda ta tuna ta
ara da cewa, "abu
aya ne ya dameni a cikin
an kwanaki kafin abin ya faru."
"Me kenan?"
"Yana yawan zama shi ka
ai a
aki da tunani.

Sai kiyi ta magana ma bai ji ba.

Na san cewa lokacin lalurarsa ta yi
arfi sosai amma duk da haka na lura akwai abinda ke damunsa bayan wannan."
"Wace irin lalura ce?" Ta tambaya ba don tana ganin amsar za ta zama da mahimmanci ba.

Abinda take ta
oyo yau ga sanadin fa
arsa ya taso.

Nauyi taji ta
an du
ar da kai "yana fitsarin kwance."
Tauhidat ta ce, "zancen Shamsu muke yi ba Mubeen ba."
"Na sani.

Kin yi mamaki ko?

Ya ce min tun yana da shekara goma sha shida ya fara."
"What?"
Ta ce mamaki ya kusa kasheta a zaune.

Sai ta tuna a wane matsayi take a wurin ta gyara maganar, "bai neman magani?"
Iya neman da ta san sunyi da wanda take yi a gefe ita
aya tsakanin bokaye da malamai ta dun
ule ta ce mata suna nema amma ba'a dace ba.

Rubutu tayi a
an littafin gabanta sannan ta ce, "to amma daga fitsarin kwance Susu sai kuma kawai ki ce ya yiwa Mubeen fya
Tsigar jikinta sai da ta tashi da ta tuna yanayin da ta kama shi da
an nasu.

"Ba sharri nayi masa ba.

Abinda yasa ni bin bayansa ma wayar da ya yi ce da rana amma ban san da wa yake yi ba.
Chapter 7 · 0% Book details