Sashe 5
Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan ya shiga matso
wallar dole yana bin jikin Ar
am yana shafawa sannan ya
aga hannuwa sama.
"Allah nagode Maka.
Ashe zan sake saka babban
ana a idanuna kafin na mutu?
Alh.
Ari ka tayani murna.
Ar
am ya dawo garemu" ya ce da amininsa sannan ya sake ri
oshi ya
ata rai "Yaushe ka dawo?
Ina ka zauna tsahon shekarun nan munata nemanka ni da mahaifiyarka?
Ka san irin damuwar da ka sanyamu a ciki kuwa?"
"Ni fa kun sakani a duhu" Cewar Fanna "wai kana nufin
an wajen Hajiya ne da ake nema?
Kodayake ga kama nan amma da gaske shi ne?"
"Shi ne Anti" Tauhidat ta bata amsa da murmushi.
Alh.
Ari zama ya yi, jikinsa babu inda ba ya rawa saboda tsoro.
Yadda abubuwa suke tunkaro Alh.
Audi yanzu anya babu sa hannun Oga kuwa?
Idan kuwa hasashensa gaskiya ne to kashinsa shi ma ya kusa bushewa.
Fanna sai murna kamar ta ta
a ganinsa ta dawo kusa dashi ta tsaya, "sannu da zuwa Ar
am.
Ni sunana Fanna, antinka ce don bana ce kishiyar Hajiya ba.
Muna zamanmu lafiya da ita."
Ta gama tambayarsa karatu ko aiki yake sannan ta ce, "Allah Sarki zuwa ka yi saboda abinda ya sami Jamal ko?
Ni fa ina ganin idan an tsananta bincike za a gano wannan shegiyar ita ka
ai ta yi komai.
Yarinyar bata da mutumci ko ka
an.
Ku
i ne kawai a gabanta."
Haushi ta bawa Alh.
Audi ya hau ta da fa
a, "To uwar kara
i.
Shegen baki sai zuba yake kamar ana tatsa nonon tinkiya.
Kin ha
a kan
anki kun fita ko sai na sa
a miki?
ana ya dawo hankalinki bai baki cewa ki bamu wuri mu zanta ba."
Kallo suka bishi da shi, yadda yake diri kamar mahaukacin kare.
Sai abin ya so bata, mamaki ha
e da dariya.
Amma inkiyar da mahaifinta ya yi mata yasa ita da
an matanta Kulsum da Aimana da sauri suka tashi zasu fita.
Ar
am ya kira yaran.
Sunayensu ya tambaya suka fa
a masa a
arare saboda kallon da Alh.
Ari yake jefa musu.
Da fara'arsa saboda daga su har mahaifiyarsu yaji tausayinsu na ra
ar Alh.
Audi ya zura hannu a aljihu ya
auko ku
in da suka kasance dala, wanda yana da ya
inin idan aka canjasu anan suna da
an kauri, domin be kai ga yin canji ba.
Hannun Aimana ya kama yana murmushi, ya dam
a mata wai su sha sweet.
"Harda wahala haka?" cewar Fanna ta kar
e ku
in ta bishi da godiya.
Kafin su fita daga falon ta
iyasta nawa ne, saboda ku
i da canji ba ba
insu bane.
A take ta juya darajarsu a ku
in Nigeria.
Ba
ananan ku
i bane kuwa.
Sake juyawa ta yi ta kalli Ar
am tana jinjina masa da taya
Haj.
Manga murnar danta ba a tsiyace ya dawo ba.
Sai da suka fita ne Alh.
Audi ya dena kukan gulmar ya tambayeshi yaushe ya iso kasar ya bashi amsa.
Dariyar farinciki ya yi iya le
e yana neman
arin bayani domin kwanciyar hankalinsa, "tsabar ru
ewar ganinka fa da ka yi magana sai ji na yi kamar ka ce Ar
am mijin Tauhida." Ya fuskanci Shaheed "ina mijin nata?"
a baki Alh.
Ari da Shaheed suka yi wurin bashi amsar cewa haka Ar
in ya ce.
Zancen ya sake dukansa a karo na biyu da
yar ya iya
oye
acin ransa da wata irin dariya mara fasali.
"Wannan shi ake kira dakan
aka, shi
aka.
To amma dama kunsan juna ne ko ha
aku aka yi?"
"She is my first love."
am ya bashi amsa yana yi mata wani irin kallo with so much adoration.
Kamo hannunta ya yi yana murzawa amma tashin hankalin da take gani a idanun Alh.
Audi yasa ta kasa hana shi kamar yadda ta yi niyya.
Ganin irin kallon da take masa sai ya soma fa
an rashin sanar dashi auren nasu tunda shi uba ne a garesu duka musamman Ar
am.
So yake kawai ya bu
e ido ya dena ganinsu a gabansa, ko ya sami yin tunanin mafita.
Koda kuwa samun damar yin magana da Oga ne, amma ba ya son nuna zahirinsa.
Dukkansu suka ha
a baki wurin bashi ha
uri, kamar ba zai ha
ura ba da farko shi a dole anyi masa laifi.
Daga baya kuma ya ce,
"Haj.
Manga ta san kun yi auren kuwa?
Shekara da shekaru tana fushi da marayun yaran nan ba gaira babu dalili." Ya nuna Shaheed da Tauhidat
"Idan kuna so nayi mata magana don kada ta kawo muku matsala a gaba kada ku
oye min."
"Wane ma
aryacin ne ya fa
a maka haka Alhaji?" Shaheed ya fa
a harda zaro idanu wai shi mamaki "bamu ta
a rabuwa da ita ba.
Aikin da nake yi ma ita ta sama min kuma yanzu ma haka Tauhidat tana gidanta.
Babu wata matsala kada ka damu don Allah."
Banda Alh.
Ari ya yi saurin danne masa hannu da tashi zai yi ya sha
e masa wuya.
Shi suka rainawa hankali tsahon lokaci yana ganin ya yi nasara ashe sakarai suka mayar dashi.
Bai kuma iya cewa komai ba sai ya
e.
Alh.
Ari ne uban gulma ya tambayi taron me suka yi jiya aka yi sa a Tauhidat ta bada amsa daidai da ta Umma cewa jaje suka zo.
Ta
ara da cewa gobe kafin su koma zasu biyo domin yi masa ta'aziyya da jajen Shamsu.
Da haka Ar
am ya mi
e tare da Tauhidat.
"Cuddles its getting late.
Ki kaini na duba Shamsu
in."
Murya a sha
e kamar
ozon kwa
o Alh.
Audi ya ce musu ya riga ya bar
asar zuwa asibiti tun safe.
"Yarinyar nan Suwaida kanta ta cuta ba ni ba.
Da kaina na kira mahaifinta na fa
a masa abinda ya faru amma har yau babu wanda yazo.
Tunda ta
i yarda ki kar
i case
inta kuma ita ta sani."
Murmushi ta yi kafin ta sakar masa bayanin da ya sa shi ha
e fuska har suka fita.
Tunda ta fara cewa sun daidaita daga ita har Jamal sun amince ta zama lauyansu yaji zufa na keto masa.
Da farko ya so amfani da ita ne don ya ha
asu su duka ukun ya kawar dasu sai ya
oye hakan a bayan shari'a.
Mutum
aya ya
auka a matsayin lauyan Shamsu da kuma mai wakiltar kamfaninsu da aka yiwa sata.
Yafi shekara ashirin yana aiki kuma da wuya ake kayar dashi.
Tauhidat ba komai bace a kansa.
Amma yanzu da tazo tare da Ar
in da duka su biyun Oga ya garga
e shi a kansu sai yake jin kamar
abarinsa ya tona da hannuwansa.
Ihu sosai ya saka bayan fitarsu ya dinga bin kayan falon yana fasawa kamar sabon mahaukaci.
Alh.
Ari ma gefe ya koma don kada a ha
a dashi.
Daga waje suna jin ihunsa sai suka ji tsit.
Su ukun duka dariya suka dinga yi musamman Shaheed lokacin da Ar
am ya tambaye shi ko Alh.
Audi suma ya yi da suka ji shiru.
Basu yarda sun
ata lokaci a cikin gidan ba kowa ya shiga mota suka tafi.
Shaheed gidan wani abokinsa zai wuce su kuma su tafi gida.
Tafiyar tasu yanzu babu sauri saboda cushewar hanya.
Rediyo ta kunna tana neman tashar da zata bar musu saboda shirun ya yi yawa.
Idanun Ar
am ke bibiyarta ko kunyar kada ta kama shi baya yi.
azu a tafiya dayake tu
i take sosai tafi dauriya.
Yanzu kuwa sai ayi minti goma mota bata motsa ba.
Ta rasa me ya kawo wannan tsaikon ake ta tafiyar hawainiya.
Tana nata tunanin shi ma da yake kallonta ransa bai huta ba.
Zuciyarsa ta kasa gaskata masa cewa Tauhidat ce a tare dashi kuma a matsayin matarsa ta sunna.
Gani yake kamar idan ya
auke idanunsa daga gareta zai iya farkawa ya ga ashe jiya da yau duka a mafarki suka faru.
Zai so hakan ta kasance a
angaren Jamal amma akan abinda ya shafi Tauhidat inama babu abinda ya ta
a rabasu.
Kusan a tare suka bu
e baki da niyyar magana sai ta yi shiru ta bashi dama ya fara.
Kada kai ya yi "ladies first."
"Na bar maka."
"Ina bukatar simcard.
I need to make an important call tonight (akwai wayar da zanyi mai mahimmamci a daren yau)." Haka kawai taji wani abu ya tokare mata wuya da ta yi tunanin ko mace zai kira.
Daga zuwa a tunaninta ko hutawa bai yi ba yake zancen wani sim.
"Ka bari sai gobe, wannan hold up
in ban san yaushe zamu fita ba kuma ga yamma."
"Zan iya amfani da taki kafin goben?" Ya
auki wayarta yana juyawa a hannunsa.
Hannunta ta mi
a masa tana kallon titi don bata ma son ta kalle shi tace ya bata abarta.
Maimakon wayar sai ya
ora nasa hannun a kai ya dan matsa.
"Meye na bata rai ba girlfriend
ina zan kira ba." Duk yadda taso dannewa sai da murmushi ya subuce mata.
auke kai ta yi ta basar kada yaga kamar ta wani damu dashi fiye da yadda shi yake nuna tasa damuwar.
"I don't believe you are jealous Cuddles (ban yarda kishi na kike yi ba).
Shekara nawa kin kasa nema na ko sau
aya.
Abinda kika yi bai yi min da
i ba seriously."
Dama ta san sai ya yi wannan
orafin.
A matse take su isa gida saboda a ganinta zancen ba na mota bane.
Suna bu
atar zama sosai suyi magana ta fahimta.
Sai da suka isa gida tace masa, "Ka ari wayar Jamal ko Nanna kayi important call
in sai muyi magana akan abinda ya faru a baya idan ka gama."
"Wayar tawa sai can dare around midnight so gara muyi maganar da wuri."
Kamar ta yi masa kuka ta fita daga motar bayan ta harare shi.
Idan ba mace ba wa zai kira cikin dare?
Fita ta yi ta le
o da kanta kafin ta rufe
ofar.