Sashe 8
Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Naji dai yace ana bu
atar ya gama kafin biyun dare.
Ban
auki maganar da mahimmanci ba sai da na farka kusan lokacin naga baya
akin.
Shi ne na bishi na gansu."
"Kina da labarin cewa report
an sanda ya nuna hatsari ku ka yi da kika gudu dashi wanda ya yi ajalinsa?"
aryatawa Susu ta yi kamar yadda ta yi tsammanin zata yi
in.
Bayan wa
annan tambayoyin sai ta koma batun satar ku
i wanda shari'arsa za a fara yi.
Shi ma dai Susu ta yi rantsuwa ta
ara da cewa bata da account a kowace
asa sai Nigeria.
Banda ku
en da Shamsu yake bata a hannu ko transfer akwai kuma allowance da kamfanin Karam Holdings ke tura mata duk wata.
aanta ma kowa nada shi.
Abin ya sake zamewa Tauhidat sar
iya saboda ga shaidar saka hannun Jamal da na Susu akan takardar bankin da suka tura ku
in.
Joint account (na ha
in gwuiwa) suka bu
e ga kuma takardar yarjejeniyar idan kudin ya samu za suyi raba daidai.
Agogo ta duba taga lokacin da ta bawa Jamal yaje office ya sameta ya kusa dole ta katse tambayoyin zuwa washegari ta tashi.
Kiransa tayi bayan ta fito daga station
in taji muryarsa ba yadda ya saba yi mata magana ba.
Hankalinta a take ya tashi ta soma yi masa tambayoyi.
"Asibitin Dr.
Madaki zamu je.
Flask
in ruwan zafi ne ya fa
owa Ar
am a
afa."
Allah Yasa bata tayar da motar ba, da
ila ta dokawa wani saboda fargabar da ta kamata lokaci guda.
"Ya
one?" Ta tambaye shi a sanyaye cike da fargaba.
"Shi dai ya ce bai
one ba amma abin cikin flask
in ya yanke shi a babban
an yatsa."
Muryar Dada taji tana cewa Jamal yazo su tafi asibitin kada ya biye masa.
Yadda jini yake zuba tana ganin sai anyi
inki a yatsan.
Maganganunta sun sake tayarwa Tauhidat hankali.
Hanyar asibitin ta nufa ko su rigata ko ta rigasu isa.
Can kuma a gida anata rigima da Dada da Arqam.
Ya dage bai
one sosai ba kuma yankan ma babu girma amma ta kafe wai ya zubar da jini ya kusa lita guda.
Saboda a kwantar mata da hankali Haj.
Manga ta ce suje ko plasta ne a manna masa a kafar su dawo.
Suna fita Ar
am ya ce ya kaishi pharmacy sai ga wayar Tauhidat.
Tambayar Jamal tayi ko sun kusa isa asibitin don har ta shiga reception ance basu zo ba.
"Muje asibitin kawai kaga Tauhida tana can."
Rai a
ace Ar
am ya ce,"fa
a mata kayi?
Why?"
"Matarka ce fa, kuma kirana ta yi bani na kira don na fa
a ba" shi ma ya sha kunu.
auke hanya suka yi zuwa asibitin suna hararar juna.
"Ka san Allah Doctor sai ka fa
a min wanda ya ce ka canja report
in Mubeen" cewar Shamsu yana cije baki saboda azabar ciwon da yake ji a cikinsa.
A tsaye yake ya dafa bango cikin
akin da yasa Dr.
Madaki
oye shi saboda kada ya bar
asar.
Dr.
Madaki yana tsoron fada masa gaskiya bai sani ba ko bakinsu
aya tarko ne Alh.
Audi ya
ana masa.
"Kaga ni dai idan ba zaka fa
awa Alhaji cewa baka tafi ba jiya kamar yadda ya umarta to ka bar min asibitina.
Bana son wani abu ya same ni haka kawai.
Abinda na gani na rubuta."
arfi Shamsu ya ce,"
arya kake yi.
Da idona na shaida tabbas wani ya yi raping
ana.
Kuma ga alamu sun nuna ko waye baya son duniya ta sani."
Manunin yatsansa ya kai gaban fuskar Dr.
Madaki, "hatta uban da ya haifeni bai san waye Shamsu ba.
Na sani ban kula da rayuwar yarana ba a baya amma ko zan rasa raina sai na gano abinda yasa ake
oye dalilin mutuwar Mubeen."
Gwada sa'arsa ya yi cikin dakewar murya Dr.
Madaki ya ce, "Shamsu kada ka tona abinda ake son binnewa domin kwanciyar hankalin gidanku."
Mummunan kallo ya jefawa Dr.
Madaki a lokacin da maganar ta soma fassara kanta a
walwarsa.
Jikinsa na rawa ya ce, "kana nufin Baba ya san ko waye?"
Amsar likitan bata kai kunnuwansa ba yaji cikinsa ya bala'in mur
awa.
Ri
e wurin ya yi a tare suka kai kallonsu ga cikin sai ga jini ya fara naso a jikin rigar.
Neman fa
uwa yake yi Dr.
Madaki ya tare shi da sauri ya
ora akan gado.
Yana
aga rigar yaga yadda yake zubar da jini alamun an sami matsala a aikin da akayi na farko.
Bai san iyakar ciwukan da suke cikin Shamsu ba saboda jinyarsa kawai aka kawo musu.
A wani asibitin gwamnati akayi masa operation dm
in kafin Alh.
Audi ya canja masa asibiti.
Cikin sauri ya fito daga
akin ya sauka neman likitan da zai taya shi aiki don ga dukkan alamu dole a sake bu
e cikinsa.
ALHAMDULILLAH
Allah SWT Ya sake kawo mu karshen kasha na biyu a cikin wannan labari.
Domin jin sirrin da Alh.
Audi yake ta boyewa da ma yadda za ta kaya gabadaya ku nemi kasha na uku kuma na karshe a labarin CIZON YATSA.
SonSo
Batul Mamman.
[2/23, 7:34 PM] Nasma: Ganin su Dada da iyayensa da y
a da
e rabon da ya saka su a ido yasa shi sakin jiki.
Jansa kawai ake yi ta kowane
angare ba mazan ba, ba matan ba.
Bai san ta yadda zai kwatanta farincikinsa ba.
Amma a haka yayi ta raba idanu yana neman
an uwansa rabin jiki.
Ayi fa
a a shirya duk da haka basu da kamar junansu.
Ta bayansa yaji an rungumo shi da
arfi ana dukan kafa
arsa.
"Big Broooo."
Ba kowa bane ya sani sai wanda yake ta nema.
Ha
e rai ya yi yana cewa ya sake shi.
"Kai kuwa Ar
am yaron nan wuni ya yi yana zancen dawowarka amma shi ne kake korarsa haka.
Zo nan kaji Jamal." Anti Rabi
a ta janye shi ya
ora kansa a kafa
arta yana yiwa Ar
am gwalo.
Dariya ya bashi ya fasa mitar me ya hana shi zuwa
aukarsa daga airport saboda ganin wani yana masa murmushi.
Kallo
aya ya gane shi duk da ko a hoto bai ta
a ganinsa ba.
"Brother Shaheed yau dai mun ha
u." ya ce yana mi
a masa hannu tare da mayar masa da martanin murmushinsa.
Mamakin kamaninsa da Haj.
Manga Shaheed yake yi ya ce masa,
"Ko a waje na ganka ni dai zan kamoka na kawo gida saboda kamaninka da Nanna."
Kamar wasu da
un abokai suka ta
a hira.
Shaheed ya gabatar masa da iyalinsa suka gaisa da Sariat sannan ya tambayi yaran sunayensu.
Gefensu an jera kujeru da tebura manya guda uku wadanda zasu dauke duka mutanen.
Ga abinci ana ta jerawa domin gabatar da karamar walimar cikin gida ta murnar dawowar Arqam da aurensa da Tauhidat.
Haji Lawalli ne da wannan kokarin saboda ya tunatar dasu cewa sunna ne gabatar da walima bayan
aurin aure.
Babu zancen biki yanzu duba da yanayin da aka
aura auren a ciki.
Abu ne na gaggawa sannan kuma idan suka yi wani abu duniya ma sai ta zagesu ace anyi rasuwa ga ru
anin da ake ciki na batun sata da Shamsu a gadon asibiti.
Dakatawar dai ita tafi.
Hannunsa Jamal yaja zuwa cikin gidan har
akin Haj.
Manga.
Suna shigowa Tauhidat ta tashi daga kan abin sallah inda ta yi sallar Isha ta fice ta basu wuri.
Da ido Jamal ya bita ya koma hararar yayan nasa ko ya yi mata wani abu tunda tun jiya ya fuskanci ransa ya
aci.
Haj.
Manga ta shigo suka gaisa ta tambaye shi aiki da abokan arzi
i su Abu Usama.
"Nanna ina ne
akina zan yi wanka kafin nayi sallah."
am ya ce lokacin da ya tashi.
Zaunar dashi ta yi ta ce akwai bayanan da take son yi masa tukunna saboda idan bata yi ba suka fita cikin
an uwa dole wani zai fa
a.
Hankalinsa ya tattara gareta yana sauraron jawabinsu game da abinda ya faru a gidan Alh.
Audi.
Shi ko haka bata faru ba dama bai zo da niyar ragawa Kawun nasu ba.
Abubuwan da suka faru a baya ciki kuwa harda raba shi da mahaifarsa sai ya nuna masa cewa shi ba kanwar lasa bane.
Yawon da yake yi a
asashen da ake ya
e-ya
e ya da
a bu
e masa ido da fahimtar zalunci da son zuciya na
an Adam.
Abu na biyu kuwa rufe ido ya yi ya dinga yiwa Jamal fa
a akan shaye-shaye.
A ganinsa wannan ne ya bada damar Alh.
Audi ya
ora masa abinda bai ji ba bai gani ba.
Duk mai shaye-shaye ai abin rainawa ne don kuwa bashi da wani kwarjini a idon jama'a.
Haj.
Manga bata hana shi ba a matsayinsa na yayan Jamal.
Shi kuwa sai bada ha
uri yake yi yana nanata al
awarin ya dena.
Ha
urin nasa bai burge Ar
am da zuciya ta gama cinsa ba.
Ganin haka ya tashi ya fita ya barsu.
akin da Aidan yake ciki ya shiga don ya tabbatar Tauhidat tana can.
Ai kuwa tausa ya sameta tana yiwa Aidan saboda mutane a gidan sun
i fitar dashi daga
aki.
Wani ko bai yi niyya ba zai iya fa
in abinda zai iya janyo matsala bisa kuskure.
Shi yasa suka za
oye shi ga kowa.
Dada da Umma ne ka
ai suka san yana gidan.
"Haka kawai mutum daga dawowarsa zai zo yana bamu attitude, waye bai iya fa
a ba?" Taji Jamal yace yana gunaguni.
"Yayana kai da wa?"
"Wa kuwa banda..." ya dan ri
e baki, "mijinki ne fa yanzu sai ki nuna min baki ji da
i ba gara kawai nayi shiru."
Dariya ta yi, "fadi abinka nima kafin mu iso gida har
walla sai da ya sani."
Wata muguwar dariya Jamal ya saki harda buga
afafgunsa, "ahh ki ce ni dake sammakal.
Bari na zauna kawai muyi gulmarsa ko ma huce."
Kwatanta yadda Ar
am ya dinga yi masa fa
a ya yi suka sha dariyarsu harda Aidan.