← Book details Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 11

Sashe 10

Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kamar yadda ta ce zata yi kuwa a gaban kowa ta ce,
"Ga
ata nan Ar
am.

Marainiyace gaba da baya.

Mahaifinta ya sadaukar da rayuwarsa dominmu.

Sun ha
ura da cin zarafi a
oye da Alh.

Audi ya yi musu saboda kare rayuwarmu.

Ba zan iya saka musu ba, hasali ma dai alfarmarsu na sake shiga da na nema maka aurenta.

Akan ce ka haifi
a baka haifi halinsa ba, to ni ban haifi Tauhida ba amma na san ta ciki da bai.

Ar
am abu
aya ne nake so daga gareka, kada ka bari nayi danasanin aura maka ita.

Ban ce kullum za a kwana a gado ba amma duk ranar da ku ka fa
o kan tabarma to banda ture-ture."
am ya nuna inda Tauhidat take zaune ya ce, "ni bani da problem da kwanciya akan tabarma
in.

A Yemen babu inda bama bacci.

Kawai dai ki fa
a mata kada ta shureni don nima bana yi."
Ai kuwa suka kwashe da dariya.

Sariat ce kawai bata fahimta ba ta matsawa Shaheed ya fassara mata.

Ar
am ya bisu da kallo don bai san me ya ce da zai saka su dariya haka ba.

"Gaskiyata na fa
a fa, or did I say something wrong?"
Dariyar suka cigaba ya soma
ulewa.

Kawu Garba ne ya tausaya masa ya ce, "Haj.

Manga kin
atar dashi da wannan dogon jawabin.

Kaga Ar
am tana nufin ka ri
e matarka amana banda rigima."
"Ohk Kawu amma kwana akan tabarmar fa yaushe ne?

Har na tafi ban ta
a jin wannan tradition (al'adar) ba."
Tsabar dariya Jamal ko tsayuwa ya kasa yi da kyau.

Tauhidat ce ta fara shigewa ciki tunda bai dace ta yi a gaban surukai ba.

Da
ai aka watse Shaheed ya ha
a kan iyalinsa suka wuce gida.

Mazan su ma tafiya suka yi wani hotel kusa da gidan.

Da yake duk an gama gajiya makwanci kowa ya nema.

Iyabo ta bi su Shageed ga kuma baki a dakin Haj.

Manga saboda haka Tauhidat sai ta ja akwatinta zuwa
akin da Aidan yake.

Gajiyar da Ar
am ya kwaso bata yi nasarar saka shi baccin da yake tunanin zai yi ba.

Tauhidat ke yawo a kowane lungu da sako na zuciyarsa ta hana shi sakat.

Yana gama shirin bacci dama bu
e ko ina ya yi a
akunan
angaren guda biyu neman tabarma.

Bai ga komai ba a falo da
akinsa.
ayan kuma babu komai a cikinsa ko labule ba a saka ba.

Hannunsa
aya a kugu
ayan kuma ya ri
e ha
a yana tunanin to a ina tabarmar da zasu kwanta take?

Abin haushin ma bashi da sim card na Nigeria kuma babu numbarta bare ya kirata.

Gani ya yi zaman ba zai kaishi ko ina ba ya tashi lokacin shabiyu ta gota ya tafi
akin Jamal.

Kamar
angarensa shi ma falon babu kaya sosai a ciki sannan
akin farkon babu komai.

A na biyun irin nasa ya same shi kwance shame-shame yana bacci.
an duka ya kai masa a baya a hankali.

Da ya
i tashi ya yi masa guda mai shiga sai gashi a zaune yana murza idanu.

"Wane
aki Cuddles take?"
Bubbuga
afa ya yi akan gadon saboda takaicin tashinsa da ya yi ,"haba don Allah sai ka tasheni don baka ganta ba.

Kaje ka kwanta
ila ta bi Shaheed."
"Bata tafi ba ina wurin ya tafi."
Da ya fara wartsakewa sai ya ha
e rai, "wa ka yiwa masifa
azu?"
Idan ba lallaba shi ya yi ba sai su kwana Jamal na ja masa rai, "kayi ha
uri don Allah tana ina?

Na gaji sosai Jamal I just need to see her kafin na kwanta."
"Idan ka hau sama ka shiga
aki na uku, I repeat na uku.

Idan ka shiga
akin Nanna ko inda su Dada suke ni babu ruwana."
Yana gama fa
a masa ya koma ya kwanta, shi kuma Ar
am ya hau saman kansa tsaye.

Tauhidat ta dage sai ta bashi wahala ko tausayinsa bata ji.

Haushin kansa yake ji da ya kasa ha
ura ya matsu da sake ganin fuskarta kafin ya kwanta.
ila ta da
e da dena son shi shi yasa bata damu ba.

A hankali ya bu
akin ya shigo da san
a saboda kada ya tasheta.

Motsin
ofar ya tada Aidan ya bu
e idanu tar yana kallon duhun Ar
am yana tahowa wurin gadon.

Abinda kakansu ya yiwa Mubeen wanda ya saka shi kuka ya tuna.

Ihu ya saka da
arfi wanda ya rikita Ar
am don bai san da wani a
akin ba.

Tauhidat kuma ta taso a firgice daga kan bargon da ta shimfi
a a gefen gadon.

Cikin duhun ta kai hannu kansa shi ma Arqam ya kai nasa saboda ya fahimci kamar yaro ne.

Ba dai ta haihu da Shamsu ba aka rufe masa.

Hakan ba zai rage masa sonta ba amma...Muryarta yaji tana cewa,
"Shhhh Aidan nice."
"Uhmm, uhmm" ya ce cikin kuka.

Hannu ta mi
a sai ta kamo na Ar
am.

Ihu itama ta saki har yafi na Aidan.

"Shit!

Cuddles its me" Ar
am ya ce.

Zuciyarta bata dena bugawa ba saboda ta riga ta tsorata ta ce ya kunna musu fitila.

Kasa gane wurin ya yi ihunsu duk ya ru
a shi sai da ta tashi da kanta ta kunna.

Tsayuwar kallonta ya yi bata ma sani ba tana saurin komawa kan gadon.

Kayan bacci ne cotton a jikinta dogon wando da riga sai hula da ta saka.

Gadon ta koma ta zauna sannan ta janyo Aidan jikinta.

Da ido yake ta bin Ar
am shi ma sai ya zauna daga wurin
afafunsa.

Yana kallonsa ya gane bashi da lafiya.

Tissue
in da Tauhidat ta ciro domin goge masa yawu ya kar
a ya goge sannan ya kama kunnuwansa yana yi masa murmushi.

"Sorry na baka tsoro."
Ya mi
a masa hannu a wayance yana son gane yanayin lalurar tasa batare da ya saka shi jin wani iri ba.

Ganin bai iya mi
o nasa ba amma yana murmushi sai ya kama da kan sa.

"Ka ha
ura?"
"Uhm."
"Good boy."
Sumbatar goshinsa ya yi a lokaci guda yaron na shiga ransa.

Kwantar dashi ya yi akan pillow yana shafa kansa har ya soma lumshe idanu.

Tauhidat sai ta jingina bayanta da gadon tana kallonsu tana murmushi.

Ha
a ido suka yi da Ar
am ta yi saurin runtse nata idanun.

Sun
auki kusan rabin awa sannan Aidan ya koma bacci.

Tun Tauhidat na gyangya
i ta bu
e ido da
yar har bacci ya yi awon gaba da ita ta kwanta a gadon.

Kashe musu fitila Ar
am ya yi ya gyara musu rufa sannan ya fita.

Ya da
e a kwance yana tunanin waye Aidan a gareta kafin bacci ya
auke shi cike da mafarkinta.

Takwas da rabi bayan Tauhidat ta gama shirya Aidan sannan ta shiga
akin da su Umma suka yi masauki.

Gaishesu ta yi suka tambayeta kwanan Aidan ta ce Alhamdulillah.

Daga nan ta shiga
akin Haj.

Manga ta gaisa da ba
in ciki ta sauko
asa.

Kitchen ta wuce ta sami Haj.

Manga da mutum biyu suna tayata aikin breakfast tunda babu mai aiki a gidan.

Bayan sun gaisa ta nemi kama musu suka sallameta wai amarya bata aiki.

Sai ta
auki tsintsiya ta tafi gyaran falo.

Ana kammala abincin ta dibarwa Aidan ta haye sama da sauri su kuwa aka taru harda mazan da suka iso daga masaukinsu zasu ci a falo.

Cigiyarta aka dinga yi saboda shiru bata sauko ba.

"Kada dai ace Tauhida kunyarmu take ji taki saukowa cin abinci."
"Naga ta
ebi
an ka
an wanda bai fi yaron goye yaci ba ta hau sama."
Kunnuwan Ar
am suna garesu ya kasa zuba komai yaji Umma ta ce, "Ar
am jeka ka sauko da matarka nan gidan bata da suruki."
Mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awaki.

Ana fa
a ya tashi Jamal yana dariyar sha
iyanci.

Yana son zuwa yana jin haushin ita me yasa bata nuna damuwarta a kansa.

Sai wani
oye kanta take yi.

Jiya ba don gidan
ato bane kowa ya yi bacci da sai ta tara masa mutane da ihunta.

Idan da ta je wurinsa ai ba zai hau saman su tsorata ba.

Tsayar dashi wata matar Baffa Bukar da na uku a wurin Baffa ta yi ta ha
a masa abincin a tray.

"Ka barta kafin ta gama sakewa ku ci a can."
"Baki ha
a masa da tabarma ba" cewar maigidanta.

Yana ji suna masa dariya har ya haye saman shi ma yana murmushi.

Kafin ya isa
ofar dakin Haj.

Manga ta fito daga nata.

Tambayarsa ta yi ina zai je ya nuna mata abincin yana mita wai shi bata bashi ba amma an aiko shi ya kawo mata.

Da yake ta kula da take-takensa wai yana fushi tun jiya sai ta rabu dashi ta bu
e masa
ofar
akin suka shiga tare.

Aidan na jingine da gado Tauhidat tana bashi abinci.

Murmushi ya yi sosai da yaga Haj.

Manga ta
arasa gabansa ta shafa kansa.

"Good morning Aidan."
am kuma ya ce "good morning handsome."
Bawan Allah sai ya hau
angala dariya.

Duka iyayensa babu wanda ya ta
a yaba masa a komai.

Ita Susu bata son shi bata kuma damu da lamuransa ba.

Shamsu kuma neman lafiyarsa yasa a gaba duka yaran basu dame shi ba.

Fork
in hannun Tauhidat ya kar
e wadda ta du
ar da kai tun shigowarsu ya cigaba da bashi abincin.

Gefe ta koma tana cin wanda ya kawo.

Haj.

Manga ta fa
a musu cewa
arfe uku Shaheed zai zo su je gaishe da Alh.

Audi kamar yadda ya bu
ata.

Jin sunansa ke da wuya Aidan ya soma zabura.

Abincin bakinsa ma dawo dashi ya yi.

Hankalinsu duka ya tashi da
yar aka sami kansa.

Jamal aka kira yazo ya zauna dashi suka koma
akin Haj.

Manga.

Ita ta fa
awa Ar
am waye Aidan da dalilin zamansa a gidan.

"Da babarsa da Kawu basu san yana nan ba kenan?"
"Mammalo bai yiwa Tauhida bayanin komai ba ya tafi.
Chapter 10 · 0% Book details