← Book details Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 11

Sashe 1

Cizon Yatsa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[2/23, 7:34 PM] Nasma: Bammm taji an turo
ofar
akin da sauri daidai da su
ucewar wayar daga hannunta.

Jikinta babu inda ba ya rawa da ta ha
a ido da Shaheed wanda ya dawo saboda mantuwa yana mata mugun kallo.

A matu
ar fusace ya nufota ya kaiwa wuyanta sha
a ta kufce tare da yin baya da sauri tana ro
onsa da yarbanci.

"Kada kayi min muguwar fassara da Haj.

Manga nake magana."
Dakatawa ya yi na
an lokaci sunan da ta fa
a ya sauka a kunnuwansa kafin ya sake nufarta gadan-gadan ko cikin jikinta ba ya tunawa.

"Ni za ki cuta Sariat?

Me ya ha
aki da Haj.

Manga?

Me yasa ki ke fa
a mata cewa Aidan yana gidan nan?

A ina ki ka santa?"
"Tambayoyin naka da yawa, ka zauna nayi maka bayani yadda za ka fahimta.

Hajiya ta da
e tana taimakonka batare da ka sani ba."
Ta ce tana
ara ja da baya.

Wata irin tsawa ya daka mata yana jin kamar ya rufeta da duka.

A zatonsa ya yi nisa da duk wani abu da ya shafi gidan Alh.

Audi ashe ya yi kuskure.

Wace ala
a ce ta ha
a Haj.

Manga da Sariat da har take cewa ta da
e tana taimakonsa.

"You are leaving my house now (yanzu za ki bar min gidana)" ya ce yana wuceta zuwa jikin durowar kayansu.

Watso su ya shiga yi a
asa da sauri yana wurga mata su.

Duka zantukansu a kunnuwan Haj.

Manga.

Babu bata lokaci tayi saurin fitowa daga gidan nata ta fa
a mota.

Sai da ta zauna ta sanar da direbanta inda zai kaita cikin
anin lokaci kafin Shaheed ya yi aika-aika.

Sun isa gidan akan ga
a domin daga bakin benensu take iya jin muryar Shaheed yana ta masifa ya soma tara musu ma
ota.

Da bibbiyu ta dinga hawa benen cikin sauri ta buga
ofar.

Iyabo da take ta aikin bashi hakuri ta kama kofar za ta bude ya bita da mugun kallo.

"Na fa
a miki kada ki bu
ewa kowa idan ba kwasar kayanta ta yi za ta fita ba."
Haj.

Manga da taji shiru gashi ba gane me yake fa
a tayi ba sai ta matsa jikin
ofar sosai ta kira sunansa.

"Shaheed ka bude min kofar nan."
Hannu ya
aga kamar zai mari Sariat da take ta kuka ya sauke.

Da kansa ya bu
ofar ya ha
e rai.

"Dukana za kayi ne?" Inji Haj.

Manga tana ture shi domin matsuwa da son ganin halin da Sariat take ciki.

A dur
ushe ta sameta akan gwuiwa inda take bashi ha
uri.

Daga cikin wani
aki kuma ta ji muryar Aidan shi ma hayaniyar ta saka shi kuka.

Bata tambayi kowa ba ta tafi inda take hasashen daga nan muryar ke fita ta bu
ofar.
amshin ka
ai ya tabbatar mata da na Tauhidanta ne.

A kwance ta ganshi ya cukwikuye kansa da bedsheet wurin son ya sauko.
arasawa ta yi bakin gadon ta kira sunansa da taushin murya.

Yana ganinta kuwa ya saki dariyar ganin idon sani.
an da bata ta
a ri
e ko da yatsansa ba saboda
iyayyarta ga mahaifiyarsa da kakansa ta rungume a
irjinta tana rarrashi.

Tsayuwar mutum taji a kanta ta kuma san ba kowa bane illa Shaheed ta waigo a nutse.

"Kirawo matarka."
Jim ya yi yana son yi mata rashin kunya amma kwarjininta ya hana.

Dole ya fita ba da
ewa suka dawo tare da Sariat.

Tashi ta yi ta jujjuyata a gabanta ta kalli cikinta na hu
u wanda ya fara tasowa.

Tunda ba hausa Sariat take ji ba sai Haj.

Manga tayi masa magana da turanci.

"Haka aka koya maka hukunci ba bincike?

Yanzu da banji me ku ke cewa ba sai ka koreta da cikin nan?"
Turo baki ya yi ya gama tattaro maganganu masu zafi zai fa
a amma sun makale.

Samun kansa ya yi da tambayarta me ya ha
ata da iyalinsa.

"To zauna mana ka tsaya min a ka." Ta ce tana
aure fuska.

Ba yadda ya iya ya janyo stool a gaban madubi ya zauna.

Ita kuma ta ja hannun Sariat ta zaunar a kusa da ita akan gadon.

Iya abinda ta sani zahiri da wanda kunnuwanta suka jiye mata tun daga waye Alh.

Audi a garesu har zuwa rasuwar Papa Abayomi da nema masa aiki da ta yi cikin sirri ta warware masa.

Shaheed dama akwai raguwar zuciya.

Zancen mahaifinsa kawai da aka yi ya sanya shi zubar da
walla.

"Meye haka kuka a gaban matarka ko kunya babu?

Me yasa Tauhida ta fika dauriya ne?"
Haj.

Manga ta ce da hausa tana dariya.

Murmushi ya yi kai a
asa ya kasa kallon Sariat da ya gama yiwa rashin mutumci yanzu-yanzu.

Wayar Haj.

Manga ce ta soma
ara ta
auka ganin sunan Dr.

Madaki.

Tana karawa a kunne ya ce,
"Kada ki ce komai kawai ki saurara, yarinyarki
innan na gani a asibitinmu tare da Alh.

Audi." Tana jin haka ta kunna speaker.

"Wace yarinyar?"
"Wadda ya aurawa
ansa shekarun baya."
Daga inda Shaheed yake ya taso da sauri ya dawo kusa da ita ya zauna.

Zai yi magana ta girgiza kai tare da dora yatsanta akan le
e.

Su uku suka kasa kunne suna sauraron maganganun da suke tashi a ofishin Dr.

Madaki.

Alh.

Audi ne ya share munafukan hawayen da suka taru da
yar idanunsa akan Tauhidat da jikinta ya yi sanyi kalau bayan ganin halin da Shamsu yake ciki.

"Nayi nadamar kin dawo dake gidan Shamsu da na gano sharrin yarinyar nan Suwaida.

A tawa wautar zaki fi samun nutsuwa idan na nesantaki dasu duka.

Shamsu bai san darajarki ba sai da ya sakeki.

Ya so
warai na jagoranci mayar muku da auren ni kuma na dage sai kin gama karatu kin wuce ajin da miji ko kishiya zasu taka ki son rai.

Ashe tsautsayi na gaba..." Magana yake yana ta kwana-kwana.

Su Haj.

Manga hankulansu a tashe tunda ya fara zancen yana dana sanin rashin mayar da aurenta da Shamsu.

Tauhidat sai ta kalle shi ta kalli Dr.

Madaki da Alh.

Ari sannan ta ce,
"Alhaji me ya kawo wannan maganar?

Kada kaga kamar saboda haka na
i kar
ar case
insu Susu.

Nanna ta ce ta
aukarwa Jamal lawyer ita kuma Susu ..."
Bai jira ta
arasa ba ya sake karyar da wuya gwanin ban tausayi.

"Suwaida ta san bata kyauta miki ba shiyasa take jin kunyarki tana ganin kamar ba zaki wakilceta tsakani da Allah ba.

Ni kuma wannan abu don yafi
arfina ne da zan zo muci mu cinye a cikin gida.

Dr.

Madaki yi mata bayanin abinda ka ce Shamsu zai bu
ata a tafiyarsa zuwa UK."
Dr.

Madaki ya fara da bayanin girman abinda ya sami Shamsu sannan ya kare da cewa, "yana bu
atar wanda zai dinga bashi kulawa sosai ba nurses
in asibiti ba kawai.

Misali
an uwa ko mata wanda ba zai gaza da taimaka masa ba."
uwar gaban Tauhidat ta faru tare da ta Shaheed da Haj.

Manga.

Sun riga sun dago inda ya dosa.

Amma duk da haka Tauhidat bata ce komai ba ta barshi ya gama bayanin rainin hankalinsa tukunna.

Alh.

Ari ne ya
arasa fa
a mata cewa suna neman alfarmar ta amince a sake
aura mata aure da Shamsu.

"Idan kina so zan biyaki ko nawa ne don ki kula min da rayuwarsa.

Wa
anda ya kamata su tsaya masu sune suka sanya shi a cikin wannan yanayin.

Ni kuma dole ana bu
ata ta kamfani saboda satar ku
en ta ta
amu sosai.

Kiyi min wannan alfarmar idan kun dawo kina son a raba auren ni da kaina zan sa shi ya baki takardarki."
[2/23, 7:34 PM] Nasma:
Oga ya fa
a masa cewa za ta amince shiyasa hankalinsa kwance yake ta magana.

Ya so ya sami hanyoyin halakasu ita da Susu da Jamal da sunan ma
iya ne suka yi ana tsakar case
in to gashi sun
i amincewa da ita.

Ha
a auren ya turasu can a hanya ya mata sharrin da
asar zasu bindigeta yake nema.

Burinsa su duka wa
anda aka ce zasu zame masa ala
ai su bar duniya ko ya sami nutsuwa.

Haukan Susu akan Mubeen ya janyo masa sabon aiki duk da dai ba wai yana jin tsoro bane don bai
aukesu a bakin komai ba.

"Alhaji kayi ha
uri ba taimakon nasa bane bana son yi amma an riga an
aura aurena biki ne ya rage."
"Da wa?" Ya ce da sauri.
ar hijabinta ta janyo ta rufe fuska wai ita kunya ta tashi ta bar office
in da sauri.

Tana fita ya buga teburin Dr.

Madaki fuskarsa kamar an aiko masa da mummunan sa
o ya dubi Alh.

Ari,
"Ka binciko min gaskiyar maganar nan.

Na da
e ina zargin yarinyar nan akwai abinda ta sani game dani.

Kai kuma..." ya nuna Dr.

Madaki da ya yi tsuru kamar da gaske tsoronsa yake ji, "ka cigaba da yi masa shiri tafiyar ba fashi.

Ka kuma iya bakinka, rufin asirin Shamsu nake so ko ta wane hali kada duniya ta zagar min
Fita suka yi su biyun ya
auki wayarsa da ya kifa a jikin wani
aton littafi ya katse kiran.

Abinda yake so Haj.

Manga ta ji ya san ta ji.

Original report
in Mubeen ya
auko ya sake karantawa sannan ya mayar inda ya adana takardar.

Idan da hannun Alh.

Audi a mutuwar abokinsa Alkali Umaru wato Baffan Haj.

Manga to ya yi al
awarin da wannan report
in zai yi amfani.

Da fitar Tauhidat da gudu har tana tuntu
e ta isa motarta ta shige.

Hannunta na rawa ta lalubo wayarta ta kira Shaheed.

Yana nan zaune kusa da Haj.

Manga kamar mutum mutumi tunda yaji abinda ya ce.

Da sauri shi ma ya amsa kiran nata.

Kuka yaji tana yi wanda ya ta
a masa zuciya.

"Broda ka sama min miji daga yau zuwa gobe don Allah ka aurar dani.

No, wait, zan fa
awa Deji idan da gaske yake ya kawo sadaki gobe a
aura aure.

Kai amma Broda ba na son shi wallahi."
"Ki nutsu Tauhidat" ya ce da rarrashi.
Chapter 1 · 0% Book details