Sashe 4
Bakon Lamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ma sha Allah! Amatullah kece da wannan Lokaci barka barka da zuwa naji daɗin Ganin ki Allah ya ƙara zaunar mana dake lafiya, Koke fa da kika kwantar da hankalin ki"
Aranta tace Alhaji ba zaku gane yaran ba, Nidai zan cigaba da haƙuri.
Amman a fili sai tace.
"Nagode Alhaji"
Nasiha sauran ƴan uwan mahaifin nata sukai mata kafin ta miƙe tabar wajan ta nufi Cikin gida.
Babban Gida mai sassa da dama acikin sa wanda ya haÉ—e Æ´aÆ´a da jikoki sashin su ta shiga da sallama a bakin ta.
Umma tana zaune tana bawa Baba ayaba a bakin shi ta É—ago cikin sakin fuska take amsa wa Amatullah Sallama.
"Kece da wannan daran dafatan dai lafiya?"
Amatullah ta dubi Ummah da mamaki sannan tace.
"Tare dashi muke yace ne nazo na duba Jikin Baba"
Bata kai ma da rufe bakinta ba Umma ta miƙe tsaye tare da Nufar Ƙofar Gida da sauri Amatullah ta riƙe Hannun Ummah tana gyaɗa mata kanta.
"Ummah yanzu fa zai shigo Gidan Dan Allah ki Koma ki zauna"
Ta Doke hannun Amatullah tana cewa.
"Cikani Dan ubanki so kike Su hure masa kunne a waje ko? Su roƙe mashi Kuɗi a banza"
Amatullahi ta sunkuyar da kanta cikin takaicin Halin Ummanta batace Mata komai ba Umman na ƙoƙarin Fita Imran ɗin ya shigo.
Sosa kai Umma tayi tare da cewa.
"Lale maraba da zuwan ka Imirana daman yanzu take cewa tare kuke"
Ya zauna a saman dardumar daya gani a shinfiÉ—e cikin jin kunya yake cewa.
"Eh Muna tare dasu Alhaji ne muna gaisawa"
A take ilahirin annurin fuskar Umma ya ɗauke dan bata ƙaunar wani ya raɓi surukin nata bare yaci arziƙin sa.
Tana ƙoƙarin yin magana ƙannen Amatullahi Hassan da Hussaini suka soma shigo da kayan abincin daya siya a hanya Bakin Ummah kamar Gonar auduga.
Sai albarka take shiwa Imran wanda yake ta sakin murmushi mai tarin ma'anoni da yawa.
Sam Ummah bata tambayi Amatullahi yaya zaman su da Mijinta ba bare ta jata ajiki ta shigar da ita É—aki su É—an zanta irin na É—a da mahaifi sai ma mayar da hankalinta kan Imran datai suna ta hira.
Ganin Haka yasa Amatullahi taja Jikinta zuwa wajan Babanta wanda yake kwance.
Ta ƙarasa wajansa ta zauna tana kallon shi shekara Kusan Biyar yana kwance ga matsalar ƙafafu da basa takawa ga matsalar Idanu damma yau an masa aikin Idon wanda aka sanya masa glass a idanun nashi ba wani tsufa yayi ba, Amman lalura ta saka girma ya hau masa da wuri.
"Sannu baba Allah ya baka lafiya"
Jin Muryar Æ´ar tasa, a kusa dashi yasa ya kama hannunta yana cewa.
"Amatuna kece a gidan?"
Ta ƙaƙalo murmushin dole kana tace masa.
"Baba tun Ummah na baka ayaba nai sallama baka ji bane?"
Yayi murmushi yana cewa.
"Banji ba Amatuna, Kinga mijin ki É—an albarka ya biya min kuÉ—in aikin idanu yanzu Ganin ba kamar da ba"
Tayi murmushi tana cewa.
"Damma yau akai amman nan da kwana biyu ma zaka fi haka gani, Nina ɗauka ma kana asibiti Allah dai ya sawaƙe"
Baba yace.
"Ai Amatuna baki ga asibitin ba, na masu hannu da shuni ne, Daga an maka aikin kai ƴan awanni zasu sallame ka"
Amatullah tace.
"Baba Allah yasa an yi a sa'a Amin"
Baba ya kuma karkatowa ya dube ta.
"Amatuna mijin ki yaron kirki ne, Ki haƙuri ki zaman ki agidan ki, Allah ya ƙara muku zaman lafiya"
Gabanta ya faɗi Imran ya siye baba kenan da idan tazo gida da maganar zaman auren ta baba yana ƙoƙarin fahimtarta to shima yau Ga shi nan yana yabon Imran fiye da zaton ta.
Hawaye masu zafi suka Zubo mata a saman Kuncin ta bata bar kowa ya gani ba ta share su, Ta sunkuyar da kanta Baba ya cigaba da yi mata Nasiha mai ratsa Jiki.
Har wajan taran dare suna Gidan Kafin ta miƙe tace wa Ummah zata Leƙa sashin Matan Kawun nan ta su gaisa.
Ta Dubi Nana Æ™anwarta wadda Daman su biyu ne mata ita da Nana sai Ƴan Biyu maza dake binta, Nana take bi musu, Tace mata tazo ta rakata Æarin su Ameerah su gaisa da sauran sashin Nana ta Tura baki tana cewa.
"Ni bana shiga sai kin dawo"
Ga Mamakin Amatullah Ummah batai wa Nana magana ba, Sai ma kuma jan hirar da tayi da Imran kamar ba surukinta ba.
Amatullah ta yi waje tana Jinjina halin ummanta na son abin duniya wanda shine jagora ga halin Ummah na farko.
Sashin Su Ameerah ta soma zuwa sukai gaisa da Anty babar su Ameerah sama sama.
Ta fito Ameerah ce ta rakata Sauran sassan ƙannan mahaifinta Guda Huɗu, Sannan suka Nufi sashin Su Yaya Ahmad wanda shine na farko ma daga ka shiga Gidan.
Mamaki sosai Amatullahi tayi yadda taga an ƙere sashin kamar ba'a cikin Gidanba ga hasken ƙwan sola kota Ina bata sha mamaki ba sai da ta shiga falon Mama wanda yaci uban saitin Kujeru masu kyau ga ƙatuwar Tv sai faman aiki take Iskar fanka kota ina.
Sallama sukai Ƙannen shi ƴammata Su Biyu Waɗanda basuyi aure ba suka amsa musu cikin sakin fuska Zama sukai a ɗaya daga cikin kujerun Sannan Surayyah autar su ta nufi Bedroom ta gayawa Mama.
Minti kaɗan Mama ta fito Cikin wata dakakkiyar shadda tana tafe tana taƙama.
A ran Amatullah tace ashe har yau Izzar tana nan.
Ba yabo babu fallasa suka gaisa sannan suka baro sashin wanda Naja'atu ƙanwar shi wadda suke sa'anni ta rakosu hanya.
Anan suka haɗu da Ƙanin Ahmad Kamal suka gaisa yana ƙoƙarin Shiga ɗakin shi.
Sai da su Ameerah da Naja suka rakata har bakin sashin su, sannan suka koma Æangarorin su.
Koda ta koma ma Imran har ya miÆ™e suna sallama da Ummah wanda ya É—auko damin KuÉ—i ya bata ta saka hannu ta amsa Jikinta har yana Æari Takaici BaÆ™in ciki sune suka wa Amatullah ca a zuciyarta.
Haka suka Nufi Mota yaja suka tafi ya biya Ta wani super market yayi mata uwar siyayyah.
Sannan suka wuce Gida.
Wanka tayi bayan ta shigar da siyayyar tata.
Kana ta koma Ɗakinta ta saka kayan bacci ta kwanta bayan ta kashe ƙwai.
A hankali Imran ya shigo ɗakin Jikinsa sanye da Guntun wando da singlet ya raɓa Jikinta ya kwanta aran shi yana ayyana tabbas Yau Burin sa zai cika Tabbas sai ya fitar da maitar shi ta san Neman ta tabayan ta.
A hankali ya haÉ—e jikinsa da nata yana shafo mazaunanta ta baya yana fitar da wani Irin nishi.
Cikin Baccin daya kwasheta taji yana shafa mata jikinta.
Tsoro fargaba tashin hankali sune suka dirar mata a zuciyarta mai Imran yake Nufi tsayin wata tara tana rayuwar gidan shi bai taɓa kusantarta ba sai sau ɗaya Tun daran farkon su, Kullum burin shi ya nemeta ta bayanta Allah bai bashi Iko ba shine yau ya ritsa ta a wannan daran zai ƙara far mata Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un rana zafi Inuwa Ƙuna ta faɗa a ranta kafin da sauri kuma ta Miƙe zaune........
*BAƘON LAMARI! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu yaye?*
*Ina yammata da ake shirin aure?*
*Ina matan gida masuson gyara?*
*Ina zawarawa masu shirin aure ko gyara don zawarci?*
*Ina ramammum mata dasukeso suyi kiba su murmure?*
*Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*
BINTUS-SPA-ND-MORE... na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MOREÂ @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679
IG Bintus-spa-nd-more..
*BAƘON LAMARI...!*🌹
{ Eternal love }
*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*005*
Gumi duk ya wanke mata jikinta duk da sanyin fankar dake kaÉ—awa acikin É—akin.
Muryarta a dashe irin ta mai bacci ta dube shi tana mai zare manyan idanuwanta tace masa.
"Imran meye haka dan Allah ka rabu dani, nace dan Allah ka rabu dani wallahi Allah koda duniya zaka bani bazan taɓa Kaucewa Umarnin Ubangijina akan taka buƙatar ba"
Batai aune ba taji saukar Danshin bakinsa cikin nata wanda shine ya dakatar da ita daga ƙarashe maganar data keyi a haukace yake yamutsa Dukkan sassan Jikinta yana ƙara ribatarta zuwa Cimma muradin Zuciyar sa
Wani tsallan albarka tayi tare da bangaje shi tayi hanyar falo har Rigar Jikinta na zamewa ta faɗi ƙasa.
A haukace ya bita yana cewa
"Dan matsiyatan iyayenki yau babu mai rabani da ke sai Allah, an gaya miki a banza zan ke, kashewa iyayen ki kuɗi to maitar Biyan buƙatar kaina ita ke ingizani zuwa ga aikata koma meye akan mayun iyayen ki, wallahi Tun ranar dana fara ɗora idanuna a bayanki naji ina maitar Jin ɗanɗanon shi"
Ya faɗi a lokacin daya cimmata ya saka ƙafa ya taɗeta ta maku a ƙasan tiles.
Wata ƙara ta saki kafin Numfashinta ya ɗauke tsaf sai kuma Jini ya soma biyowa ta ƙafafunta.