Sashe 17
Bakon Lamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin ta dubi Ahmad tana mai cewa.
"Ka daure kaje kaga Jikin nata mana ko asibiti za'a kaita?"
Ya shafa saman kanshi kamar Koda yaushe Tare da Miƙewa ya fita daga ɗakin Maman.
Kai tsaye Ɗakin daya san tana Ciki ya nufa ɗakin su Naja kenan ya saka hannu ya Murɗa handle Ɗin Ƙofar ya shiga cikin Ɗakin tare da mayar da Ƙofar ya rufe Ɗakin Babu kowa Sai ita kaɗai daya hango saman gado ta nannaɗe Jikinta Cikin Bargo wanda bama zaka tantance a ina ta Aje jaririyar tata ba tattaki yake a hankali har ya ƙarasa Gaban gadon da take kwancen..........*BAƘON LAMARI! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu yaye?*
*Ina yammata da ake shirin aure?*
*Ina matan gida masuson gyara?*
*Ina zawarawa masu shirin aure ko gyara don zawarci?*
*Ina ramammum mata dasukeso suyi kiba su murmure?*
*Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*
BINTUS-SPA-ND-MORE... na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MOREÂ @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679
IG Bintus-spa-nd-more..
*BAƘON LAMARI...!*🌹
   { Eternal love }
      *NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
           *16*
Cikin nutsuwa ya tsugunna a gaban Gadon irin Yadda Ƴan wasan ƙwallon Ƙafa suke Tsugunnon su.
Ya saka hannu a saman Bargon data Rufe jikinta dashi Yaja shi kaÉ—an da sauri Kuma ya saki yana mai yarfe Hannun shi.
A hankali Cikin Sautin Muryar shi mai Amoh! yake ce mata.
"Amatuh! Amatuh!! Amatuhh!!!"
Can ƙasan Maƙoshi ya furta Kiran Sunan nata tamkar wanda Ke yi mata raɗa.
Cikin Baccin azabar daya É—auketa Taji sautin Muryar shi yana Kiran Sunanta.
A hankali take Buɗe idanunta Waɗan da suka Kumbura suka tasa Sukai wani irin Jajir, Ta yaye Bargon dake Jikinta agarin ta Miƙe ta zauna ta zamo da Iman Da wani irin zafin Nama ya tare ta yana Ɗago idanunsa ya zuba mata yana mai kallonta wanda yake Nuni da kallo ne irin na gargadi.
Tayi ƙasa da kanta tana mai ƙara jan Bargon ta rufe rabin Jikinta dashi.
Ya ɗora Iman akan Cinyar shi ya saka yatsan shi guda yana mata wasa nan da nan ta soma ɗaga ƙafa tana cillawa tana dariya.
Shima Biye mata yayi yana dariyar kamar ba shiba.
Ta ƙasan Ido ta saci kallon shi tana mamakin son da yakewa Ɗiyar tata.
"Meke damun ki yanzu?"
Ya jefa mata tambayar batare daya dubi saitin taba.
"Bana jin komai"
Ta bashi amsa Muryarta a dashe.
"Wai kukan ne har yau baki daina ba? lallai kin sami aiki"
Ya faÉ—i maganar batare daya kalleta ba.
Hawaye ta share wani bin kamar mai Juju idan yana jefa mata magana a fakaice kamar baƙar magana yake gaya mata wani Bin kuma ya rarrasheta ta rasa wani Irin mutum ne shi wani irin murɗaɗɗan Hali gare shi.
"Kin zo kin kwanta ke baki tashi ba Bare ki Break ko Yarinyar nan ta sami Abincin ta"
Ya faÉ—i maganar kai tsaye.
Kunya ce ta kama Amatullah wadda ta Kuma Jan jikinta ta maƙure kamar mai Jin bacci.
Shuru ne ya biyo baya a ɗakin Kafin ya Miƙe tsaye da Iman a kafaɗar shi.
"Nifa bana son gardama Ba zaki tashi ba"
Ya faÉ—i maganar a tsawace.
Da sauri ta yaye Bargon ta dira ƙafafunta a ƙasan Gado.
Yabi Santala santalan fararen ƙafafun nata da kallo yana rintse Idanunshi sabida shatin dukan duk ya fita ruɗu ruɗu a ƙafafun nata.
Ya fita tsayi sosai hakan yasa ta koma Æ´ar Firit a gaban shi yayi gaba tabi bayan shi zuwa falon Mama.
Zama yayi a É—aya daga cikin kujerun falon yana kiran Surayyah Da sauri tazo ta zube agabanshi Umarni ya bata akan ta haÉ—o ma Amatullah Tea da dankali sannan ya mayar da kallon shi wajan Amatullah datai tsaye akan shi batare data zauna ba.
"Kina tsaye min akai na kamar Dogari malama nema wurin zama"
Jikinta a matiƙar mace ta zauna A daidai saitin Ƙafafun shi Tana kare fuskarta da hannunta.
Ta kula sai kallonta yake sabida yadda taji Idanunshi yana yawo a jikinta har surayya ta kawo mata kayan karin bai É—auke Idanunshi akanta ba.
Haka taja plate ÆŠin dankalin tana ci tana haÉ—awa da shayin ba don tana soba dan cikinta ya tushe sai dan Gudun faÉ—an shi.
Ta ci kaÉ—an ta ture sauran gefe.
"Ki É—auka kici duka Baze yuwu kina zama da yunwa ba"
Tai raurau da idanunta yaushe rabon da wani ya tirsasa ta taci abinci to wama ya damu da jin yunwar tata ma.
"Yaya da gaske na ƙoshi"
Ta shi yayi Tsaye Ya fice daga falon.
"Ki saman a mota"
Ta tsinci Muryarshi daga bakin falon.
Ta fahimci yana da saurin fusata abu kaÉ—an ne yake saka shi yayi fushi ta Lura baya son gardama tana É—aya daga cikin abin da ke sanya shi yay watsi da Mutum.
Jikinta a mace ta É—auki Kayan karin takai Kicin sannan tabi bayan shi tunda da mayafi ajikinta.
Harya fitar da Motar ƙofar Gida ya shiga ya kunna Jikinta har rawa yake Wajan wucewa dan bata son wani acikin ƴan Gidansu ya ganta.
Ta Tsaya a bakin Motar batare data shiga ba.
Yay mata banza sai ma horn daya danna wanda ya cika Gurin wanda yake mata nuni dashi baze iya mata magana ba sai dai ita ta shiga dan kanta.
Haka ta buÉ—e Gidan gaba kusa da driver ta shiga ta zauna.
A zafafe yaja motar yana sheƙa gudu a saman titi wanda yake mata nuni da ta mugun ɓata mishi rai.
"Dan Allah yaya kayi haƙuri kada ka zubar damu"
Ta faÉ—i kamar zatai kuka!
Can bakin wani Maryam collection ya dataka ya fita Mintina kaɗan ya dawo hannun shi da manyan ledoji.
Ya zuba a bayan motar yaja suka Nufi Hanyar Gida a bakin gate ya tsaya yana mai ce mata.
"Ki É—auki kayan can Kije ki dinga wanka kina sanyawa Fitar min a mota"
Sai ta kasa Fita kuma ta kasa yi masa godiya.
Sai ta soma Kuka tana haÉ—a hannaye tana share hawayenta.
Sunkuyar da kanshi yayi ƙasa ya rasa Yaya zaiwa yarinyar nan so take ta haɗa mai zafi da wannan Koke koken nata.
"To yanzu ya kike so ayi miki? ko kinfi son komawa wajan Ummah ko Kina son a mayar da auren naki ne?"
Duka ya jefa mata tambayoyin masu rikita da zuciya.
Shima kenan ya É—auka Auren tane ya Mutu kamar yadda kowa agidan ya É—auka auren nata ne ya Mutu.
"Ni fa naga kana fushi dani"
Bakinta ya faɗi maganar wadda da sauri Kuma tai shuru tana istigifari da auren wani akanta take gayawa wani ƙaton maganar nuna kulawa, Koda yake ya zama dole ta damu da damuwar shi kamar yadda ya nuna damuwar shi gareta.
"Amtuh yaya zan miki Kukan ki yayi yawa kowa da kika gani akwai tashi kalar jarrabawar Addu'a ita ce mafita Dole kiga na damu ina ganin kamar ina takura ki babu yadda zance ga abu nan take Kiyi shi nace ki sha tea da yawa Kinƙi ni wannan yarinyar kawai nake tausayawa Tunda kika hau mota kike kuka sai kace ance zan cinye kine"
Ya faÉ—i yana Jan huci mai zafi.
"Kayi haƙuri na dena"
Ta faÉ—i a hankali.
Ya bita da kallon tausayawa dan baya so ko Ɗaga murya ya dinga yi mata yarinyar abar tausayi ce Sam baya jin ɗigon riƙonta aran shi saima tsananin tausayin ta wanda ya hanashi sukuni.
Ya miƙo mata Iman wadda tai bacci sannan ya fita ya fito mata da kayan da kanshi ya kai mata har bakin sashin Mama sannan ya koma mota yaja ya nufi barrack Ɗin da aka turo su wanda yau suke son haɗa Team ɗinsu gobe da sassafe zasu wuce.
Da sauri ta kwashe kayan ta nufi falon mama tana masa fatan alheri acikin zuciyarta.
Koda ta nuna wa mama kayan WaÉ—anda suke dogayen riguna ne É—inkakku da manyan hijabai mama tai Mata Murna tai masa fatan alheri.
Haka suka wuni suna hira da mama bayan tai wanka ta sauya kaya su Surayya kuwa Iman tana hannun su.
Tsayin sati Guda tai a sashin mama Kuma zamansu sai son barka domin babu takura Mama na janta sosai ajiki Kuma ta dage tana gyara mata Jikinta Domin mama kewa Iman wanka Tuni ma ta dawo É—akin mama da kwana Sai a yanzu take yaba halin Girma na mama da karamcin ta.
Tun daga ranar da suka fitan nan kuma bata sake ganin Ahmad ba sai ji tai wai ashe ya Tafi wajan aikin da aka tura shi sai dai Kusan duk dare yana kiran mama su gaisa bai taɓa cewa a bata ba itama bata taɓa Gigin cewa a bata su gaisa ba.