Sashe 3
Bakon Lamari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta faÉ—a tana turo baki gaba tana zubar da hawayen Missing ÆŠinshi.
Ya Shafa kanshi tare da aje Tabar Hannun shi bayan ya kashe ta, ya ɗauko cingam Guda ya jefa cikin bakin shi yana taunawa a hankali sautin muryar shi ke Fita wanda yake bata haƙuri.
"Kimin uziri My zainab idan kika yi haƙuri ma kwana nawa ne suka rage mu kasance tare"
Ya faÉ—i maganar Cikin rashin sabo da yawan magana.
Ya jima yana kwantar mata da hankali Cikin kulawa ta musamman wanda ita kuma sai faman Botsare wa take tana zuba masa Complain kala kala Daga ƙarshe ma cewa tayi Zato zo ita ta ganshi In baze zoba shi.
"What! Zainab baki da hankali ne zaki ce zaki zo wajena To mu a tarbiyar mu hakan ba daidai bane ga Yarinya Budurwa, Look zainab Kada ki ga ina lallaɓa ki kice zaki min sokon ci ranki zai ɓaci yanzu"
Ya faɗa yana kashe wayar Cikin takaici Yasan Zainab tana Masifar Son shi amman bai son son nashi ya zama hauka ba da har take Tutiyar biyoshi lagos Jiyay zuciyar shi na rawa akanta da sauri Ya kori shaiɗan tare da tashi ya Nufi ƙaramin Kicin ɗin shi ya tsiyayi Coffee a cup ya nufi Bedroom Yana kurɓa duk yadda wayarta Ke Shigowa cikin tashi wayar Bai Ɗaga ba Yama barta a falo tana ta faman Ringing laptop ya janyo tare da zama saman Sopa ya jona cajin laptop Ɗin sannan ya kuma Fita ya Koma falo lokacin wayarta Tagama Ringing Ya ɗauka baibi takanta ba ya shiga Neman Layin mahaifin shi domin su gaisa.
*************
*KANO*
Unguwar Jambulo.
Cikin ƙaton gidan mahaifin Zainab Alhaji Idiris Mai kwano Dattijon arziƙi Mutumin ƙwarai mai taimako Domin Allah Ba domin duniya ta yaba mashi ba.
Ƙaton Falo ne wanda ya sami damar lashe manyan saitunan Kujerun Royal har Guda Biyar Babbar Mace Zaune A saman One seater tana danna wayar dake Hannunta Hajiya Zahra Kenan Uwar Gida kuma amaryar Alhaji Idiris mai kwano Haifaffiyar Jahar sokoto Mahaifiya Ga Zainab Wadda Zainab Ɗin kaɗai Allah ya basu a kaf Duniya Duk yawan arziƙin su da tarin Dukiyar su Basu da wani ɗa inba zainab ba wadda suka ɗauki Son duniya suka ɗora mata.
Daga Alhaji Idi har hajja zahra mutanan sokoto ne kasuwanci ya kawo Alhaji idi kano wanda yake zaman sa anan Jambulo ya gina ƙaton gidan shi, Wanda kullum gidan baya rabo da jama'a da yake taimakawa Haka zalika matar shi Hajiya zahra bata da matsala ko kaɗan matsalarta ɗaya shine taga ƴarta Zainab Cikin damuwa.
Zainab Itama bata da wulaƙanta Mutane tana da kirki matiƙa haka in kaga tana wasa da masu aikin su sai ka rantse Ba ƴar gidan bace gaba ɗaya karatunta Na likitanci tayi shine a ƙasar Indiya yanzu haka tana a matsayin Cikakkiyar likitar mata a asibitin Malam Aminu Kano Zainab tana da Mugun kuɗi in ka cire na mahaifanta itama kanta mai kuɗin kanta ce.
Zainab bata da wata damuwa Ko Matsala a rayuwarta sama da Aikin ta Na asibiti da take dan tana masifar son aikinta , Sai kuma Ahmad wanda ta ɗauki son duniya ta ɗora mishi tana mai wani irin maitar So wanda ji take kamar ta lashe shi ta mayar dashi Cikinta,In kaga zainab tai kuka akan Ahmad ne in kaga Zainab tai dariya akan Ahmad Ne tana Masifar son shi tana mugun jin tsoron shi bata da dama akan Ahmad, Zainab tana da ƙawaye sosai ƴaƴan manya kasancewarta Mace mai son jama'a da kwashe kwashen ƙawaye Shiyasa bata rabo da su ko gida ko Office matsalar Zainab ɗaya ce tana da mugun Zargi Daidai da ruwa ka bata in bata yarda dakai ba bata sha mace ce mai zargin gaske sai dai Duk zargin nata akwai ta da saurin ɗaukar shawarar ƙawaye kasancewarta Ita kaɗai a gidan su bata da abokin shawara sai Hajiya Babarta wadda take masifar son ƴar tata tamkar tsoka ɗaya a miya, Da wuya kaga Zainab taiwa Hajiya laifi sabida bama cika zaman gidan tayi ba sai week end.
Ita ma Hajiyar da wuya kaga taiwa Zainab faɗa sai dai in tai abun da baya cikin tsari wannan tana ƙoƙarin kai son nesa tai mata faɗa amman ba sosai ba.
Cikin sauri Zainab ta fito daga Cikin ƙayataccen ɗakinta harta tana Tuntuɓe Ta nufi wajan Hajiya mahaifiyarta Jikin zainab sanye ike da riga iya gwiwa da dogon wando kanta babu ɗankwali Doguwa ce fara siririya mai far'a da Sakin Fuska.
A jikin Hajiya ta zauna tana Tura bakinta gaba kamar wata ƙaramar yarinya Duk da Zainab ba yarinyar Bace don zata kai shekaru talatin da Biyu aduniya ( 32 ) amman tsabar Hutu da gogewa ya hana a gane yawan shekarunta.
"Yaya akai Abuwata?"
Da yake sunan da Hajiya ke kiranta dashi kenan.
"Hajiya Ahmad Ne ina ta kiran shi bai É—auka ba Kodai yana tare da wata Ne?"
Da sauri Hajiya ta ƙwaɓe mata baki tare da cewa.
"Kull kada na kuma ji kina zargin Mijin da zaki aura, Dan Allah Abu ki dinga rage kishin nan da zargi kina son ɓata imanin ki babu fa mai yi sai Allah babu kuma mai hanawa sai Allah"
Kuka Zainab tasa.
"Amman Hajiya danna ce masa zanje nai week end wajan sa zai hauni da masifa dan yaga ina son shi"
Salati Hajiya ta soma tana tafa Hannu
"Ah dole ya hau masifa yace miki Kin haukace ai a garinku na Shasha shai aka ce ana zuwa wajan wanda ba'a aura ba a kwana ko? tashi ki bani waje wadda bata da girma sai na jikinta"
Zainab ta Rumgume Hajiya tana cewa.
"Hajiyata ban da fushi mana Allah ya Huci Zuciyarki"
Hajiya tace.
"Na kasa gane kanki akan yaron na dan Allah ki dinga kama kanki Ina gudar Miki wulaƙancin Ɗa Namiji idan ya gane mace ce tafi damuwa dashi akan shi"
Kuka Zainab tasa tana Birgima a ƙasa wai Hajiya tai mata Baki Ahmad ya wulaƙantata.......
*Unguwar ÆŠan bare gidan*
Amatullahi...........
Auta 09022260850.
*Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu yaye?*
*Ina yammata da ake shirin aure?*
*Ina matan gida masuson gyara?*
*Ina zawarawa masu shirin aure ko gyara don zawarci?*
*Ina ramammum mata dasukeso suyi kiba su murmure?*
*Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*
BINTUS-SPA-ND-MORE... na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MOREÂ @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679
IG Bintus-spa-nd-more..
*BAƘON LAMARI...!*🌹
   { Eternal love }
      *NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
           *004*
A hankali sautin ƙarar shigowar Motar shi cikin gidan ke kaɗa mata hanjin Cikinta, Daga cikin Ƙirjinta Kuwa dokawa yake da ƙarfi wanda In mutum yana kusa da ita tsaf zai ji sautin dokawar da Ƙirjin nata yake.
Tun Bayan fitar Ameerah daga gidan take zaune a falo ita É—aya gaba É—aya tsoron dawowar Imran gidan take wanda hakan ya zame mata al'adar Rayuwarta Koda yaushe In ya fita Tana cikin Raha da NishaÉ—i amman da zarar Ya dawo to duk wani ÆurÉ“ushin Farin cikinta Gushe wa yake yi.
Tsayin watanni tara kenan da auran su da Imran amman har zuwa wannan lokaci ta Kasa samun farin ciki kamar ko wace mace acikin gidan Mijinta.
Curewa take a waje É—aya tana haÉ—e jikinta tamkar mai jin sanyi, A hankali Taji sautin shigowar sa cikin Falon bada ban tayi da gaske bama da bazata ji sallamar tashi ba.
"Sannu da dawowa"
Ta faɗa masa kanta yana ƙasa.
Yayi mata banza kamar bada shi take magana ba.
"Amatullah"!
Ya kira sunanta a dake.
Ta É—ago tare da zuba masa Manyan Idanunta tana kallon shi kafin daga bisani tace masa.
"Na'am Yallaɓai"
Ya É—an gyara tsaiwar shi yana soke Hannun shi a cikin aljihun wandon shi.
"Taso Muje gidan ku anwa baba aikin Idanu daga nan muje shoping"
Ya faÉ—i hakan yana wucewa É—aki Minti biyar ya fito sanye da wasu kayan na daban.
Ta miƙe tana Ƙoƙarin gyara Hijabin Jikinta.
"A,a Je maza ki shafa Powder sannan ki ɗan saka wannan maiƙon naku na leɓe"
Sosai Abin ya bata mamaki amman sai ta wuce taje tayi yadda yace ÆŠin daga bisani ta dawo Har ya wuce waje abin mamaki ba wannan Motar daya Shigar da ita gida ya Shiga ba ashe akwai wata a waje mai kyau sabuwa ya buÉ—e mata gidan gaba ta shiga ta zauna Yaja suka hau Titin Rijiyar Zaki inda anan layin Rumfar shehu gidan su yake.
Sai da ya tsaya a wani Store yasai kayan abinci aka shigar dasu Motar sannan ya shigo suka ja Suna tafiya ita bata ce mai ba shi bai ce mata ba har suka ƙarasa layin.
A bakin Ƙofar Gida Yay parking bata jira shiba ta ɓalle murfin ta fita wajan ƙatuwar tabarmar Su Alhaji Babba ta ƙarasa wanda Suke zaune suna shan Iska sallama tayi agaban su ta tsugunna tana gaishe dasu.
Kafin Imran ya ƙaraso shima ya tsugunna yana gaishe dasu.
Cikin Jin daÉ—i Alhaji Babba yace.