Sashe 51
Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayanka mazan Nan biyar chas na al'ada anfito dasu lamunde Duk sun jigata ba hannu guda ga Ja'e ga iyarsa Duk sun fita daga hayyacinsu ansa kan lamunde a kasa za'a yanka kaho ya Mike ze yanka Nan da Nan sojoji suka zagayesu da manyan bindigu ga manyan malamai kowa kuka yake a wajen saboda tausayi Nan da Nan suka Fara Jin ruwan kibiyoyi Ashe kaho ya shirya Nan da Nan Suma sojoji suka bude musu wuta ganin haka Duk aka Fara gudu gari ya hautsine da gudu suhail ya karasa wajen da sojojin suka Miko su Ja'e kuka yasa ganin hannun lamunde kamar karamin yaro duk sun rame sun bushe kamar kudin guzuri Nan manyan malamai suka matso jikin gunki nadu suka Fara karatun rukiyya Nan da Nan garin yai wani irin ja wani irin rugugi da kugi ya cika garin
Haka suka dinga rukiyya sai ga badu ta Fara magana suna na duna uban ibilishai uban kafirai uban gafalallu karku konani zan tafi bazan Kara gilmawa Kota hanyar garin Nan ba meya kawo ka jikin gunki eh sunai wa gunkin yankane suna bashi jini shiyasa na shiga jikinsa nake Shan jini duk shekara nake zuwa ko Kuma idan sunada matsala zasu kirani nazo Amma zan tafi Amma nayi alkawarin saina tafi da jinin sarkinsu Dan yai mun alkawarin Karin jini bayan wanchan biyar din Nan sukaji dif sai gani akai kaho ya Fadi shabar a wajen sai gawa Nan da Nan aka rushe gunkin
Aka Tara mutane gaba dayansu duk sun tsorata ganin gawar kaho take aka musuluntar dasu wayanda sukai gardama Yan fadar kaho sojoji ba jira suka harbesu mutanen garin sun kara tsorata Nan aka bar manyan malamai wayanda zasu koyar dasu komai na musulunci dama anzo musu da sitturu da kayan abinci Nan aka dinga Raba musu suka Kama hanya dasu lamunde Wanda sai sannan daddy ya ganta Indo yayana sai kuka Nan suka rungume juna a mota daya sukazo kano direct asibiti akai dasu Dan abasu kulawa
*To fans sai naji comment dinku wallahi comment yai sanyi fa yai kasa fans insha Allah gobe zan Gama muku arnan daji inaso kowa ya gayamun darasin daya dauka a ciki nice taku a kullum a Koda yaushe*
*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
_*Assalamualaikum wannan novel din sadaukarwane ga mahaifiyata inafatan addu'oin da akai Mana nida ke da zuri'a ta Allah ya amsa Mana nagode nagode masoyana Allah ya bar kauna ta har abada*_
_*Alhamdulillah Allah na godema da baiwar dakai mun Allah nagodema da basirar daka bani Allah ya karawa annabi tsira da aminci su tabbata agare shi alhamdulillah masoyan dasuka bibiyi littafina tun daga farko har zuwa karshe da wayanda suke mun comment naji Dadi nagode sosai Allah ya Kara Mana kaunar Juna Allah yasa kun anfana da abunda yake a cikin wannan novel nawa Allah yasa ku kaunaci novel Dina nagaba fiye da wannan arnan daji sai mun hadu a sabon novel Dina me suna fachalata👯🏻👯🏻*_
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI INA GODIYA MASOYANA*
*BOOK 2*
*END END END*
125-130
Take suhail ya Kira anty saudat yace Duk sutaho dasu ramatu asibitin aminu Kano suka shirya suka tafi ya Kira haleema suzo duka da Yara tana kuka take Gaya Masa ansar ba lafiya sai sankamewa yake dama asibitin zamu zo kuyi sauri ki kawo shi Dan Allah tana kuka bazata iya driving ba sai driver ne ya daukesu sai asibitin aminu Kano abun na ansar sai gaba yake yaran duka kuka suke yaro yayi Kore Shar hankalin haleema ya gama tashi Duk addu'oin da suka zo bakin ta today Masa take a haka suka karasa asibitin suna da gudu suka dauke shi sai emergency
Duk sun chan dama a chan aka kwantar dasu anata samu su ruwa Ana Shirin shiga da Indo Aisha theater hannunta Nan suka karasa aka karbi ansar Nan aka Fara kiciniyar dubashi Ana lamunde taga jikokin ta yayan suhail taji Dadi tayi farin ciki burin ta ya cika ta cika burin mijinta yayanta sun rayu cikin aminci anan kafin ashiga da ita tabawa yayanta ahaji Ibrahim labarin Duk abunda ya faru bayan rabuwarsu shima yabata labarin shi ya Kuma Bata labarin dukiyarsu a yanzu haka shanunsu Ana yin youghourt fresh milk da man shanu komai nata yana Nan Taji Dadi ta godewa yayanta sun jinjina hukuncin Allah shiyasa akeso mutum yakasance me temako gashi ya raini dansa jininsa cikin aminci daya azabtar dashi dayaiwa kansa Nan tadingaiwa hajiya godiya yayana naji labarin kaje nemana eh tabbas naje a lokacin Dana shiga garin sarki yasa aka kaini kurkuku nazama daya daga cikin wayanda za'a yanka inata addu'ar Allah ya kawon dauki ya kubutar Dani
A wata ranar laraba ne Allah yaban sa'a me gadina yasha burkutu ya bugu dama ya manta ya budeni yaban abinci shine na salallaba na gudo nayanki daji naita gudu cikin ikon Allah na billo wani gari beguwa kwana na uku agarin duk da Suma arna ne Amma basuda mugun Hali daga ranar bansake komawa ba a garin na samu labarin ai duk bako kashe shi ake shine nasa araina kema kin mutu Ashe Allah yayi kina Raye Tai murmushi Ina Raye Yaya Amma nakusa mutuwa yasalam ya fada ya toshe bakinta karki Kara fadar haka insha Allah muna Raye Nan da Nan aka shiga theater da ita tana ta daga murmushi
Chan sai iya ta farfado Nan suka koma kanta suna hada ido da hajiya suka saki ihu habi tabita da kallo kawai Dan ita iya Bata santa ba wannan habi ce Yar gidan kawuna da suke zaune kauyen fata ya tafi cirani da shi da matarsa shekara kusan talatin Kenan tun muna Yara ba'a Kara ganinsu ba ko Wanda yaji labarinsu ba'a samu ba Nan suka fashe da kuka dukansu tabbas nice nice suka rungume juna Allah nagode ma Dana hadu da ahalina ban mutu ba Dana Mohd ga danginka wannan Yar uwatace Nan suka kacame kamar gidan biki sai da aka koresu tukun daga dakin dukansu Nan da Nan hajiya tafara Kiran waya tana sanarwa yau taga habi Yar gidan madibbo murna danginsu Nan da Nan sukace zasu zo Kano gobe gidanta sugana da Yar uwarsu shekara kusan talatin
Suna zaune a waje haleema kawai kuka take tana tunanin ansar yaron sun shaku kullum Yana manne da ita kawai taga amwuce da wata kamar Jeddah Nan da Nan ta mike tabi bayansu zuwa dakin sai da ta kura Mata ido ta ganeta mutumin sai hawaye yake likitane shima Ina sauri anmun waya Ina da emergency patient bantanta ba kawai kwashe ta nai nadauka ta mutu Ashe da ranta buguwa Tai ta Suma Bata ji ciwo ba kanta ne kawai ya fashe Amma abun da yaban mamaki anyanke Mata nonuwa toshe bakinta tayi kawai ta boye kukanta ta Kara matsawa itace Wallahi ihu tasa Yar uwata ce kishiyata ce wallahi nan da Nan suka juyo kanta kinsan tane eh nasanta kishiya tace alhamdulillah dama Yan uwanta nake nema Nan ajiyar zuciya sukaji ta sauke haleema ta matsa kusa da ita ta bude idonta fes akan ta
Da gudu ta rikota tana gunjin ihu haleema ki yafemun ki yafemun Ina hajiya nina kashe suhail da hannuna ninasa kanina ya kashe shi kuka haleema take tana tausauya wa Jeddah mace har mace bakyan Hali dubi duk ta haukace haleema na tsaye aka turo gawar ansan likitan yace kece maman wannan yaron ko ta gyada Masa Kai Allah yai masa cikawa inalillahi wainna ilaihirraji'un abunda ta iya fada Kenan ta karasa ta dakko gawarsa tana kuka ta ajiye shi a gefen Jeddah kin kashe danki da kanki tun randa Kika zo gidana yaron nan be Kara lafiya ba Kuma shi kadai yaci abincin Nan me kikai sa ihu tasa ta rungume shi ansar ka tashi karka mutu Dana inasanka ku kadaine kukai ragowa a ahalina baka mutu ba wallahi ka da kaina saiga suhail ya shigo Yana neman haleema yaganta a tsaye gaban wata mata ya Fara kiranta my dear kizo su mom zasu tafi gida kafin afito da ummata daga theater cike da kuka ta juyo karaso kaga abun mamaki
Yana zuwa yaga wata Mata a yankwane Kai da kirji nade da bandage nonon ma Babu ya hango gawar dansa da gudu ya dakko ta likitoci duk sunyi cirko cirko suna kallonsu harda masu vedio a waya Suma ne kawa Jeddah batai ba suhail ta ambata sai yanzu ya ganeta a firgice ya kalleta Jeddah kece haka lallai muguwa azzaluma dama karshen maha'inci kenan kin rabani da iyayena da yayana da matata kinsa na aureki ta asiri karshe Kika nemi kasheni Allah ya Isa tsakanina dake haleema ta toshe Masa Baki ka yafe Mata kaddarar ka Kenan karka manta da Bata nemi Kashe ka ba bazaka hadu da ahalinka ba nan ta Fara bashi hakuri sai haleema ta tafi da sauri ta Kira alhaji da hajiya danya kekashe kasa akan baze yafe Mata ba Nan sukazo suka ga ikon Allah Nan ta Fara basu labarin auren datai sun girgiza da wahalar data Sha matan sai kuka suke hardasu ramatu dama gata gwanar kuka Kowa ya tausaya Mata
Nan daddy yasa Kowa ya yafe mata Kuma sunyi alkawarin neman alhaji malamalai da kungiya su insha Allah za'a bi Mata hakkin ta Nan tabawa suhail number din account number dinta da komai Tai Masa kwatancen gidan hajiya hafsa Dan komai nata Yana chan da takardun gidajen ta yai Mata alkawarin karbowa Ana haka likitoci sukace abasu gawar ansar zasu kaita dakin daza'a ajiye shi kafin ai cike cike Nan ta rukunkume Dan Wallahi karya ne Yana da Rai dakyar aka kawace shi tana gunjin kuka Kowa kuka yake Dan tausaya Mata asra ce tazo ta rungumeta momy Kara rungume ta kiyafemun yata na mallaka Miki duk abunda na mallaka Amma na halal Banda na Haram kuka take sosai chan Kuma sai ta Fara dariya a'a sai suhail ya kwace asra tuni ta diro daga gadon kamar ba Mara lafiya ba