Sashe 43
Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*To my fans ko yazata Kaya gashi arnan daji sun biyo sahun su suhail ko garin Yaya Haka ta faru ku biyoni dajin cigaba Kuyi manage da wannan wallahi dakyar nayi Amma Kuyi hakuri idan kunjini gobe Tom idan kunji shiru kuyimun uzuri wallahi Banda lafiya sosai Ina barar addu'oin ku idan kunyi sallah sainaji ruwan comment daga gareku nice taku a kullum akoda yaushe masoyiyarku ta har abada*
*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamualaikum wannan page din sadaukarwane ga aminiyar kwarai hafscy smart or idon birni kawata ta Amana ina fatan Allah ya Kara Mana dankon zuminci ya saukeki lafiya mu kwaso shoky muci rengem allah yabarmu tare sister Amana sai Dan Amana ta gidana inasanki fiye da yadda kike Sona ki huta kiji Dadi kiyi yadda kikeso da wannan page din nakine yayar Ja'e😂😂😂🤭🤭*
*Bismillahir rahmanur Raheem da sunan Allah me rahma me Jin kai*
*Book 2*
80-85
Cikin ikon Allah Yana Kara muza key din ya Bata wuta sai ta tashi Aiko suka zunduma ihu suna kokarin fita ta taga da hanzari ya rufe tagogin takaici ya ishi suhail suna yin gaba saiga tawagar sarki ta fito basuga komai ba sai sawunsu wani ihu sarki ya saki Yana gurnani kamar Zaki da hanzari suka koma hanyar dasuka fito dan bama yaso wani yaga titin sosai bare yai Sha'awar sa ransa a matukar bace suka juya gida gudu suke ekamar zasu tashi sama Ana iface iface da alkawarin ganin bayan su gaba daya idan ya kamasu huci kawai yake Wai harda dansa na cikinsa a wannan abun Ina baze yiwuba tabbas matarsa ta cuce shi Dan wannan abun dasa hannunta
Bari mu waiwayi su ja'e lokacin daya juya lafiya kalau ya karasa gidansa ya tattara matansa duka a wannan Daren dama bashi da yawan Yaya su ashirin da hudu ne matan nasa Yara Tara yayi musu bayanin musulunci sosai sun ji Dadi sun yarda sun gamsu da wannan addini yai musu bayanin yadda ze rabu dasu dukansu baze bar ko daya ba dukansu sunyi murna Banda tawargaji ita kadai ce Bata yadda ba Tai bakin ciki kamar me akanme ze rabasu da addininsu tun na iyaye da kakanni Nan ya Basu kalmar shahada suka karba gaba dayansu beyi nisa shima a addinin ba Dan Haka abunda ya sawwaka ya koya musu Amma yace su boye karsu bayyana sai angama komai
Ya shiga dakinsa ya kwanta abunsa Yana shiga ta wargaji ta fice sai gidan sarki tana zuwa sashensa aka sanar da ita yana sashen iya ga dare ya tsala Nan da Nan ko tace magana ce muhimmiya idan aka Bari gari ya waye akwai matsala duk ta kwashe komai ta gayawa masu tsaron fada harda guduwar su Tenkwai ai da gudu sukayi sashen iya kaho na gab da fadawa rijiya iya ko kamar ta mutu Dan bakin ciki Banda wari ba abunda yakeyi ga shegen datti sai Jin Kiran Gaggawa yayi daga bakin kofa da sauri ya Mike Rai bace Dan an Gama katse Masa Jin Dadi itako godiya Tai ga sabon ubangijinta daya temaketa kaho be Kama nacinsa akanta ba Yana fita aka isar Masa da labari be jira komai ba yasa aje gidan a kamo Masa kowa azo dashi fada zeje gurin badu yanzu
Ya dau hanya sai gurin badu Yana zuwa yai Masa kirari sai ya Fara wani ihu bazan saurareka ba kaho kunci amanar mu sai da aka Gama Barna sannan zakazo Kuma harda danka na cikinka me Shirin Zama sarki sun kashe mun kububuwa ta tabbas bazan kyalesu ba maza ku bisu sunbi ta barauniyar hanya idan kukai azama zaku taddasu Dan ba wani Abu dazan Bari ya daukesu nine ubangijinku Ni kadai zaku bautawa hahahaha ya saki wata dariya dukansu saina Sha jininsu harda danka Kai Kuma zan barka bazan kasheka ba Kai ta mulki har na Kara baka wani Dan daga amaryar dazakai a anan gaba anemi yarinya azo da ita zan aurama godiya nake ubangijina Ina godiya maza ku bisu ku kamonsu a dauresu agana musu azaba da matarka da danka da matar Dan tsohon sarki da yayayensu da wannan Bakon shine yaron Dana gayama hhhhhhhh dif yaji shiru
Jikinsa har rawa yake yazo gari sai lamunde kawai aka tarar nan da Nan yasa akamo Masa ja'e da iya yasa dukansu akaisu kurkuku aita gana musu azaba yaja zuga suka bi barauniyar hanya badu ya rage musu nisan zangon tafiyar Dan Haka nan da Nan suka karasa suna zuwa sukaga tashin su a mota shine suka juyo su gayawa badu ko akwai matakin dauka gaba daya garin ya hargitse gashi saura kwana hudu bikin shekara Dole su Kara tsaro da shiri
Cikin ikon Allah suka sauka lafiya da gudu yaran suka rungume kakanninsu Dan sun sansu a hoto ita ko haleema asra da ansar ta rungume cike da tausayin su wace wannan granny momy dinku ce wajenta zaku koma ga Yan uwanku suka dinga murna suna tsalle suka rungume juna suna hugging din juna suka shigo mota bayan ansa musu kayansu duka sukayo gida gidansu hajiya suka Fara sauka suka wuni sai dare suka rakasu gidan anyi sauka anyi komai gaba dayansu har su asra ita dake macece a kusa da dakin haleema dakin ta yake a sama
Anyi sauka a gidan anyi komai kawai farinciki take Dan Sam ranta ba kunci akai akai mafarkin mijinta take Wai Yadawo gareta suna rayuwarsu cikin aminci Amma tare take ganinsu da wata yarinya me kyau Yar budurwa ta rasa gane ma hakan ke nufi Tai addu'oi inta ansa yaran a makarantar su asra komai tare take musu ba bambamci iyayenta sai murna suke suna samata albarka Haka suke rayuwarsu taje Inda ta bunne akwatin ta ta Haka chas ta dakko kayarta Tai murna Tai godiya ga Allah ta bude gwalagwalanta sai sheki suke ta maida kayanta dakin ta Dan tabar wata jaka ta Kara dealing dinta
Cike da tsoro ta kalleshi sai ya basar kamar beji metace ba Kuma yaji dake Dan duniyane sai yai murmushi my love mekike anan itama ta basar nazo wajen afra kawata da mukazo tare muka samu sabani koka manta ok sannu afra suka gaisa dama chanai ki dawo seat dinki Amma ki zamanki anan tunda dama Nan NE ainihin wajenki naji Dadi da kuka shirya da kawarki murmushi kawai sukayi a tare ya koma ya zauna shizata Kai wajen boka hhhhhh lallai batasan waye alhaji malamalai ba a alhaji labaran tasanni zata sanni kwana kusa ayni nafi bokanta hatsabibanci Haka suka cigaba da hirarsu da kyar afra ta yadda zata rakata Dan taga mekuma zatai tasa a warware
Sun sauka a airport tare suka sakko da alhaji labaran murmushi kawai yake sakarwa Jeddah surprise name alhajina Zaki gani suna zuwa waje taga motar daya siya Mata huwei ihu ta saki ko kunya ta wani rungume shi alhajina ankawo Ina sauran ya sheke da dariya zasu zo NE Amma sai bayan biki ba key dinki Amma abunda nakeso dake ki koma gidanku a ayau Dan zanzo banasan zuwa gidan ki gidanku nakesan zuwa Kinga ba girmana bane a ganni agidan wani Tom alhajina karka damu sikai sallama taja motar ta sauke afra a gida kowa da kayansa Niki Niki itama ta wuce gidanta Dan diban kayanta tunda alhaji yace baya bukatar taje da komai
Tana zuwa tadinga sakin horn da gudu suka wangale get din suna mamakin waye a wannan hadaddiyar motar tana shiga Tai parking tana zuro kafarta ta saki ihu waye a wannan sashin Naga angyara shi cikin sati biyu da gudu me gadi ya karaso ai hajiya haleema ce gabanta sai daya Fadi haleema uban meya kawota gidana eye Sakatoto yayi Yana kallonta gidan ta Kuma Amma yaja bakinsa ya tsuke Dan bala'in tsoronta suke ji gashi anmusu takara duk abunda zatai Kar Wanda ya tanka Mata kanaji inama magana kamai Dani wata Yar iska bani guri karna bugeka ya matsa mata ya koma da gudunsa a zuciye ta rufe motar ko sashin ta Bata dosa ba tayi sashen haleema tundaga kofarma abar kallo ce dakyar ta iya turawa ta shiga sashenta
Suma ne kawai batai ba ganin haduwar parlour din ga wata kofa dazata sadaka da sashen yaran ta Kara nutsawa parlour din Bata Nan ita Kuma tana sama ta CCTV camera taganta murmushi tayi tace yau zakici ubanki kin kawo kanki ta sakko daga bene a hankali tana sakkowa suka hada ido ihu Jeddah ta saki ganin yadda haleema ta koma danya Shar gata kamar baturiya hassada ta cikata da gudu tayi kanta Dan ubanki me Kika zo yi gidana gidanki gidanki fa Kika ce sake zance gidan mijin mu dai ko Kuma ince gidan yayana nime Yaya uku maza rigis Aiko Kinga minci gida ihu tasa wallahi karya kike haleema nafi karfinki saina kashe ki
Ta kyalkyale da dariya Naga alama har yau Baki hankali ba to Bari ingaya Miki da Dinma ba karfina Kika fi biyayyar aure nayi Amma wallahi yanzu kikai mun hauka saina illataki na Sanja Miki kamanni Ina Wanda kike haukan akansa baya Nan ba'asan inda yake ba Amma ke farinciki kike to wallahi nafi karfinki fice mun asashe annamimiya duk wani asirinki ya Kare ya karye tanajin haka Tai kan haleema da ihu tuni haleema ta riketa Gam ta Fara waska Mata Mari sai ga bakin ta ya Fara jini gefen idonta yai taruwar jini yauzan nuna Miki nima na iya bala'in cewar haleema da har sunje kasa saboda masifa
_Tofa fans shin meze faru a wannan gida kutara a next page Kuyi manage da wannan sai naji comment dinku Ina godiya da kulawarku agareni nice taku a kullum akoda yaushe_