Sashe 46
Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anyi wadaka da nera amarya ta samu kyaututtuka daga hannun abokan ango ta samu kyautar gidaje da motoci da makudan kudade ita kanta abun ya daga Mata hankali soboda Bata taba ganin amaryar da akaiwa kyauta ranar bikinta ba kamar ta mahassada hassada ta cika musu ciki masu kaunarta kodan su rabe ta su dangwali arziki sunyi murna ance arziki kashi tofa Jeddah ta tako shi me shegen wari inji wasu kenan ba wani Abu daya daga hankalin jeddah ganin yadda taga maza na hugging din juna manya masu ji da kudi masu mataye da yayaye a gida amma sai Ta basar ba abunda yafi Bata mamaki irin yadda Taji Ana ambatar mijinta da malamalai na duwai kowa Haka yake cewa chan sai ga alhaji duwai ya bayyana hankalin ta be idda tashi ba sai da taga alhaji malamalai Yama manta da ita ya rungume duwai har dasu kiss Nan aka Fara sabuwar chashewa aka Fara budiri Nan taga Ana kawo kwalabe ta tabbatar giyace su kuma matan aka dinga hadasu da shamfen anci ansha anyi shagali
Ba a tashina sai karfe daya anan aka Kama dakuna Mata ganin yadda akaiwa jeddah Nan suka Fara sake salon iskancin Taku ko wacce da kalar nata upwayanda ke neman Mata suka Fara kamu masu neman junansu ko suka shige daki Dan wasu sun maku a cikinsu Haka ko akai alhaji labaran ya lallabata suka shiga daki da sauran kawayen su da basi kasuwa wasu da dama sun gane Dan homo zata aura Amma ba halin fada Haka suka shiga dakin sunata Hira suna Tai Mata famfo Akan karta yarda ta zauna da kishiyoyi Dan ta Zama hamshakiyar hajiya yanzu shiko alhaji malamalai nachan da alhaji duwai sunata buga Masha'arsu Dan an Dade ba'a haduba tun kafin ya tafi Dubai Basu bar Juna ba sai gab da asuba ragowar ma Haka suka dinga barzar junansu Jeddah tana complain din yadda suke rungume rungume sai kawayenta suka nuna Mata tsabar wayewace da zaman turai suma ba Haka sukewa junansu ba ta yarda a Haka hankalinta ya kwanta
Asubar fari Ta mike ta Fara shiri ko ta kansu Bata bi ba ta fice Dan Shirin daurin aure taje gidan hajiya hafsa karfe takwas ta tafi kwalliya goma dot ta dawo tayi kyau kamar Yar tsana tamakar fure an daura auren alhaji labaran da hajiya hafsa sadakinta dubu dari biyar lakadan Ba ajalan ba andanyi chasu a green park sunci sun Sha karfe shida aka kawo motocin Kai amarya kowa ya samu Yan gulma da Yan bani na iya Kai tsaye sashenta aka kainta Yan ganin gida sun Gama gani dama ba dnginta ko guda hajiya hafsa ce ta tarasu tace Yar yarta ce wasuma sun dauka budurwace Dan jikinta me kyaune bakace Tama taba haihuwa ba
Bayan kowa ya tafi ta mike ta zagaye sashen nata tsaf bala'i gida yayi gida Bata iya ganin sashen nata ba ta koma ta rufe fuska koma zata rufe oho taci kwalliya tayi kyau chan Taji hayaniya ta dauka abokan angone harda gyara Zama Nan aka Fara nocking Tai shiru tana jiran ya shigo da karfi Taji an hankado kofar Ana zage zage ke Dan uwarki kinaji muna bugu Baki bude ba dayar ce ta janye mayafin eh lallai wannan kyau haka ga kwalliya duk a gidan Nan to daga yau Zaki dau darasi Dan uwarki matane manya su biyu da yammata uku ko wacce rike da zabga zabgan bulalai keba kwadayi Yasa Kika aurar Mana Miji ba wallahi na lahira sai ya fiki Jin Dadi zakisan kin shigo gonarmu suwaye ku cewar Jeddah Bata rufe Baki Taji an waska Mata Mari tana dagowa aka Kara Mata ta saki wani ihu momy ta matso ta daki bakinta sai da ta cire Mata hakori ihu ta saki na azaba
Ku daketa kuyi Mata dukan mutuwa tamu sannu da zuwar kenan tunda Baki da mutuncin daza a kawoki ki gaishemu Nan suka zage balaga sukai Mata lilis Tana ihu tana komai Amma ba Wanda ya daga Mata kafa sai da ta daku sukaga da kyar take motsi suka fice suka barta a yashe face face cikin jini cikin kukan ma ta gagara yinsa Nan da Nan fuska Tai him ko Ina jikinta ciwo yake jitai anturo kofar da karfi bakaramin firgita Tai ba
_To fans Bari mu kwana anan sai zuwa gobe insha Allah koya Labarin su ja'e sai gobe zamu leka musulman daji muga halin dasuke ciki akara hakuri dani😂😂😂yanayin jikina ne sai a slow nice taku har kullum a Koda yaushe_
*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_~Assalamualaikum masoyana bazan gaji da godiya agareku ba fans musamman feedyn bash real fans da kainuwa fans da komai mukaddarine fans da matan aljanna Ina Jin dadin yadda kuke nuna min kauna bakina baze iya furta adadin kaunata agareku ba hannuna baze iya rubuta sakon godiya a gareku ba Sai dai nace Allah ya biyaku da gidan aljanna nagode da addu'oin ku agareni nagode nagode nice taku kullum a Koda yaushe maman yan.......kundai gane beauty😂😂😂😂😂~_*
*Bismillahir rahmanir Raheem da sunan Allah me rahma me Jin Kai*
*Book 2*
100-105
Alhaji labaran ne ransa a mutukar bace ya bude kofar da karfi Yana zuwa ya dauke Jeddah da mari Wanda sai da taga wuta Dan ubanki su hajiya sa anninkine daza a kawo ki baza a kaimusu ke ki gaishesu ba suna gaba dake to wallahi idan kinasan kanki da arziki ki musu biyayya yi nayi bari na Bari Dan dasu Zaki zauna a gidan Ni idan nasa kaima sai kin ganni ba'a wulakanta mun iyalai na bazan dauka ba fada yake kamar xe Ari Baki Jeddah da take kuka kamar ranta ze fita na shiga uku Ni Jeddah yau Kuma gidan danazo Kenan Ni za'a yiwa duka a Daren aurena zancen da take Kenan a zuciyarta tana ta kuka mtsww dadine yai Miki yawa Ni Zaki tasa agaba kinawa kuka ubanme akai Miki Dan wannan Marin danai Miki ai shafar Mai ne dago fuskarta Tai jage jage da jini da majina ga jikin ta duk yai tsami
Habawa wata muguwar dariya alhaji labaran ya saka wadda har durkushe wa yai Dan mugunta a'a amarya me ya sameki haka a fuska ta bude Baki zatai magana sai ga wawulo habawa wani muguwar dariya yasa harda dukan wardrobe amarya me ya faru barin mota kuka yi koko me nidai ba'a cemun anyi hatsari ba to anyi hatsari ai da tuni Kuna asibiti ma meya faru gayan inji ta Kara rushewa da kuka wallahi sai ka sakeni a Daren Nan wallahi bazan zauna dakai ba matan ka da yayansu suka hadu sukai mun wannan dukan nacin mutunci niba jaka bace Kuma ba baiwar su bace sakina zakai
Yana Jin haka ya sakko ya rungumeta ya Fara lallabata haba beka mata kina fadar haka ba zan musu magana karsu Kara dukan ki banasan duka ke Kika Bata musu Rai shiyasa ganin Yana lallabata tuni girman kanta ya motsa ta Fara bala'i bansan Kai lusari bane sai yanzu dama Tsoron matan ka kake ka auroni wallahi basu daki banza ba bazan yarda ba ehe niba jaka bace gobe zan debo musu police su kamama munsu a bimin hakkina be Bari ta karasa magar ba ya hankade ta kanta ya daku gado dama kasa suke Nan da Nan yai wani malolo be dai fashe ba ya dinga kifa mata Mari hakan be Masa ba sai daya fito Yana huci ya shigo da belt ya dinga laftar ta tun tana ihu har ta Dena Ashe Suma Tai
Gaskiya na tausayawa jeddah Dan ta daku ga dukan iyalan sa ga nasa sai da ya gaji Dan kansa ya Yar da belt din ya zauna Yana maida numfashi ransa ya baci yasan ta daku Amma baze barta ba yadda yasha magungu na baze iya daga Mata kafa ba tashi malama zami magana shiru tashi nace ba magana Yana tabata yaga ta bingile ihu tasa no karki mutu Dan Allah bangama amfana dake ba ba auren ki naiba siyanki nai Dan haka dole na amfana dake da gudu ya nufi fridge ya dakko ruwa me mugun sanyi har ya Fara kankara ya Fara tsilala Mata
Wata ajiyar zuciya ta saki jikinsa na rawa ya fara tabata sannu Jeddah kiyi hakuri lefinkine wallahi yazaki dinga gayamun maganganu San ranki karki Kara gaskiya kawai binsa take da ido taba shi tausayi dan ta daku ya dauketa ya cika baf da ruwa me Dumi yasata ciki ya gasa Mata jikin ta yai Mata wanka tas ya nadota jikin ta ya zige da zazzabi sai karkarwa take Nan da Nan ya Bata magani tasha ya kwantar da ita Yama hakura yau ze kyaleta saboda yasamu cikar burinsa Amma me sai wayarsa ta Fara kida Yana dubawa yaga ansa my duwai da sauri ya daga Yana fita daga dakin hello my ykk iceko ka Fara aikin kasan sai Kai sati biyu kana yi sannan Kuma Dole ka dauke duk wani tausayi cikin wannan aikin na sha'afa sosai nagode my duwai ya kashe wayar ya hade fuska ya koma dakin harta Fara bacci Yana shiga ya dala Mata duka a firgice ta farka lafiya murmushi yai Mata hakkina Zaki bani