← Book details Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 52

Sashe 41

Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Suka durkushe a gabansa kan kowa a kasa badu yaja zamaninka badu yatemake ka ba kowa a gidan Nan ba Kuma komai sai wannan kayan na tabbatar Kuma na ja'e ne charaf dayan yace bana ja'e bane nadayan ne mekama da mado tabbas nagansu dazu zasu fita ran sarki ya gama baci narantse da badu duk sai na halaka ku ya fice ransa a bace yayinda iya jikinta Banda rawa ba abunda yake kayarda Dani bansan komai ba bansan kowa ba sai Kai sanadin San da Dana ke musu nazo kayarda Dani ta mike da gudu ta rungume shi ta baya duk a cikin kissa ne

Ya juyo da ita nayarda dake Dan haka fito mu tafi yai gaba fadawansa suka rufa Masa baya iya ta koma ku kwantar da hankalinku Amma a Daren yau zansa Ja'e ya sasu a hanya saboda akwai matsala bazan bar sarki yaje gun badu ba idan ba Haka ba ze Gaya Masa komai nagode iya kin temakemu dayawa da hanzari suka fice suna fita suka tarar sarki najiransu Taji dadin hakan suka tafi hankalinta a tashe tana ta tunani chan dabara ta fado Mata dama sarki yanaso ta bashi hadin Kai indai tanaso ta dauke hankalin sa daga zuwa me wajen badu to tabbas sai ta bashi hadin Kai ta bashi kanta zatayi hakan Koda hakan na nufin mutuwarta gwara ta ceci su suhail

Ina suhail ya shiga Ina yake hankalinsu ya gama tashi sai ganinsa sukai sun hauro daga katanga shida Ja'e kuyi maza ku kamo subai'a bamu da lokaci maza kuzo mu wuce Aisha na kuka yayanta nayi suka rike subai'a su matan suka sasu a gaba suka haure ta katanga Dan sarki yabar masu tsaron gidan haka suka dinga gudu suna yankar daji sai da suka kusa fita daga jejin sukai sallama suna kuka Mohd na kuka kozaku dawo ku sameni ko kuma bazamu sake ganawa ba fadeela ki gafarceni nasan har yanzu Baki dena Jin haushina ba ramatu subai'a nafi kwarar rayuwar ki kuyafemun kuka suma kukan suke na rabuwa da garinsu Basu taba barin dajin ba sai yau ko iyayensu ba Wanda ya taba barin garin hanayar da sukabi hanya ce ta sirri Wanda ba Wanda yasan da ita sai sarki kaho da Ja'e

Idan kace zaka bi hanyar barin dajin zaka kwana uku baka fita ba Amma ita wannan befi Kai awa biyar ba Kuma zata sada ka da kwalta Haka suka dinga kuka fadeela ta rungume Mohd tana kuka munyafema masoyi Yan uwana duk sun yafema zan dawo gareka Banda Miji sai Kai a duniya ka kulamun da kanka karka Bari wani Abu ya sameka dakyar suhail ya fisgeta suka dagawa Ja'e hannu yanata kuka a wajen ya juya ya koma garin sukuma suka Kara gudu suhail daukan subai'a yai Dan sufi sauri suka dinga gudu sai da asuba suka kawo titi har anyi sallah motoci sai wuce wa suke dai hankalinsu ya tashi rashin mota kusan awa guda sai juyawa suke suna duba bayansu suko farinciki suke yau gasu a wani waje Basu san sunan motar ba bare titin kawai kallo suke shiko hankalinsa baya jikinsa

Tana fita ta tafi wajen alhaji labaran tana kuka take Gaya Masa satar da akai Mata Kuma mallakinta ne murmushi yayi Dan yasan karya take yaga komai akanta Dan ya duba sosai zakici ubanki yace a ransa to naji kwantar da hankalin ki wannan ba abun damuwa bane ya Mike ya dakko takaddun company guda biyu manya manya ya Bata wannan anan kera jaka da takalmi wannan na kayan kwalliyane murna kamar ta suma ta rukunkume shi da gaske alhajina gaskiya naji Dadi ka biyani duk Ni kadai wow kwarai ko asan da nake Miki kadan Kika gani bakiga komai bama Allah ko yanzu muje ki ga motocin da'a kawo Miki guda uku duk nakine suna fita taga motoco kirar huwei daya marcedes daya kirar Land Rover kuka tasa yanzu alhaji na wannan duk nawane dariya yayi nakine ga sheda ma takardun ya Bata da sunayenta da mukullan kuka take kashirban

Dariya yake aransa kukan farinciki kike yanzu gaba Kuma na bakin ciki Zaki sai kinyi nadamar sanina a rayuwarki shegiya makwadaici ya ta share kwallar yanzu alhaji mukoma ciki mi magana suka koma ciki tana nane a jikinsa alhaji so nake wannan company din ai Masa takaddu da suna na saboda halin rayuwa murmushi yai wato saboda halin rayuwa so take shima ya mutu taci gado ko ta kashe shi kenan lallai wannan jaka ce ya fada a ransa yanzu ko take ya Kira lawyer minti goma sai gashi ya Gaya Masa yadda za'ai ya Mike ya tafi murna ta cika ta alhajina bara naje nanunawa afra motocina tasan cewa niba mutuniyar banza bace Dan ansacen kadara a ranar nai wasu ya washe Baki wannan gaskiyane gimbiya ta Nan ta mike ta Fara kada malamalai tuni ta tafi da zuciyarsa Dan ba abunda yake bukata sama dayaji shi cikin dubura Nan ya Kira alhaji duwai

Alhaji malamalai yane mtsww Kai dai Bari Dole inci taka shi yau yarinyar Nan tagama Dagan hankali Anya bazan cita ta baya ba kuwa a'a karka Fara cewar alhaji duwai wallahi zata gujeka Mata basa son cin dubura kayi hakuri ayi auren dama kwadayi ke kaisu su auri irinmu mu cinye takashin tsaf tunda mu bamasan tsuliya suka sheke da dariya kaje kanemi Tony Mana kayi inyaso saika ci tsuliyar kawai daga baya yaka iya mtsww Kai dai Bari kawai alhaji duwai Allah yakai damo ga harawa Kobe ciba yai wasa bara na hanzarta Dan gaba daya sandar girmata ta mike dama ganni da al'aura Dole naci uwar yarinyar Nan yau suka sheke da dariya ya kashe wayar ya dauki key din motarsa ya fice zuwa wajen Tony shima Dan kungiyarsu ne

Jeddah ce da gudu ta fada kan afra ta Mika Mata key din motar na tabaki da alheri duba kiga zuwa na Dubai na tako kashi me masifar wari kinsan ance arziki kashi alhaji labaran ya siyan motoci har uku yaban company har biyu gaban afra ne yai masifar faduwa Jeddah da sa'a take a rayuwarta Amma tana bala'in Tsoron mazan Dubai Dan dayawansu Yan neman maza ne matan kuma wasu less wasu karuwanci duk da wasu kasuwanci suke Amma wasu fa aikinsu kenan sunada kungiyoyi dayawa ba inda bana gari ba Bata gari Kuma ta Raya a ranta sai da jeddah ta tabo ta lafiya afra Naga kin tafi tunani ko kinamin bakin ciki ne da samun arzikin danai daga Gaya Miki kin tafi tunani ko fatan alheri Babu ranta ya baci matuka a fusace ta kalleta

Ke Jeddah cin kashin naki ya isheni kin kirani barauniya dazu yanzu kuma kin kirani me bakin ciki to wallahi har yau Baki da wannan arzikin Kuma wallahi kibar rawar Kai kinsamu alhaji Zaki ci banza kamar yadda kikaiwa suhail wallahi kitaka a sannu Koda kunyi auren soyayya na tabbatar iyalansa bazasu barki ki zauna lafiya ba kamar yadda kema Kika Hana Taki kishiyar Zama lafiya shakota Tai nikike gayawa haka Ni kishiya zata azabtar Dan ubanta mtsww ta bambare hannunta wannan shine Karo na karshe dazaki Kara sa hannunki akaina Ashe ba Dadi wallahi sai anmiki izayar datafi wadda kikaiwa haleema ayi dai mugani aikin banza kawai ta hankadeta ta wuce toilet

Zage zage ta Fara zoki barmun daki ki nemi wani ki Kama da kudinki butulu kawai meye ban Miki ba meye ban Baki ba nizaki gayawa maganar banza a fusace ta fito uban me kikai mun yadda kikai bariki Haka nayi Zaki samu zan samu kimun in Miki Dan Haka Baki da bakin magana Ni nafi karfin gorinki tunda Kika auri suhail me Kika tabai mun ki gayamun inbanda wannan Dubai din itama dankar na tona Miki asirin da Kika lullubene shiyasa Kika biyamun toshiyar Baki nasan komai Jeddah daga Miki kafa nake daga yau kowa tasa ta fishsheshi Kuma wallahi Zaki tafka nadama Nan gaba kadan Zaki Dana sani tunda Baki da hankali harni Zaki wulakanta duk sirrin ki Yana Nan Dina ta nuna yafin hannunta Amma bantaba tonawa ba niba Maci Amana bace Dan Haka abunda nakeso dake bani bake danni na shiryu nabi Allah ta dakko Kati ta wulla Mata saura 3 weeks bikina abunda ya kawoni Dubai nagama shi bani bake nagama zaman abota dake danke masiface duk Wanda ya rabeki sai kin Gaga Masa kasakace ke Jeddah ta dau Jakarta ta fice reception ta Kama wani dakin

Hankalin Jeddah in yai dubu ya tashi ta daga iv din tabbas afra aure zasi da Abdul dinta Amma Dan munafinci ta boye mata lallai rayuwa ba Amana kamar ita afra zata boyewa sirrinta alhaji malamalmai ne yaje ya ci Tony San ransa shima Tony ya ci shi yanaci Yana dukan duwaiwaka Dan dama Yana kaunar duwawu kamar me sai da suka gamsu ya fito ya Kira afra baby na ki dawo dakina gaba daya dazama kinji to alhajina ta amsa ranta a bace gaba daya afra ta goge mata hadda Ashe tana sane da komai duk hakurin datake da ita yau anyi baram baram sotake kawai taganta Allah yasa Bata tafiba ta fita Bata gantana gaka taja trolly dinta ta koma dakin Alhaji malamalai Nan ya Fara jawota jikinsa baby na me akai Miki Nan ta wani shawagwgwabe wallahi nida afra ne ta zayyane Masa yadda sukai ya Bata hakuri da alkawarin Nemo Mata afra Nan yafara shafata dama ita ogace Nan ta bada Kai bori yahau bawani romance ya Fara buga gwatso tun tanajin Dadi tana kawowa har ta koma Jin zafi kamar Ana zuba Mata barkono Amma Ina bema San tanayi ba gwatso kawai yake Yana sambatu yadinga Chaka Mata sandar girmarsa da karfi bada Wasa ba ci yake tana ihu yafi awa uku akanta duk da AC din dake dakin sun jike jagaf ihu kawai take tana kuka wallahi bazan Kara ba bemasan tanayiba yagama yayyagata yaji Mata ciwo Dan magunguna ya dirka na karfin maza bana wasaba

_To fan anan zan dakata sai naji comment gaskiya fans Dina ba abunda zance muku Dan Naga ruwan comment da addu'oi ba karya shiya nima na Kara yawan typing Dan na faranta muku masoyana Ina masifar kaunar KU iya wuya muna jone_
Chapter 41 · 0% Book details