Sashe 44
Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*ASSALAMUALAIKUM MY FANS WANNAN PAGE DIN SADAUKARWANE GA FEEDYN BASH REALLY FANS NAGODE DA KAUNARKU AGARENI TABBAS KU MASOYANA NE NA GASKIYA MASOYANA NA AMANA NAGA AMANA WALLAHI BANDA KAMAR KU INASANKU INA KAUNARKU INA FATAN KO A ALJANNA ALLAH YA KARA HADAMU ALLAH YABAR KAUNA NAGODE DA KULAWA DA ADDU'OIN KU GARENI KUYI YADDA KUKESO DA WANNAN PAGE DIN FANS DIN AMANA*_
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI INA KARA GODEWA ALLAH DAYA BANI IKO NAKE MUKU TYPING👏🏻👏🏻👏🏻*
85-90
Yau zan nuna Miki Nima inada zuciya Kuma zan nuna Miki shiru shiru ba tsoro bane ta dinga kilarta tazauna akanta dakyar Jeddah ke nishi Dan Allah kiyi hakuri ki kyaleni wallahi bazan karaba kima Kara idan Ni sa'ar kice shegiya me zubin mayu saida ta lugwiy gwiyta ta sannan ta dagata bakinta ya kumbura yai sintim sai kuka take ta mike tana tangadi wallahi Yar talakawa zakisan Ni kikai wa haka daga yau bazaki Kara yiwa wani bama bare Ni kinsan karonmu dake ai
Ta sheke da dariya Wai asiri to ai ko dama kinsan asirinki baya tasiri akaina sai dai shi mijin naki dakika mallake shi Amma badai sadiya ba shima sakacine da addu'oi Kuma na tabbatar yanzu ya hankalta baze Kara ba maza fice a daki shashasha jaka ballagaza maganganun sun Mata daci a ranta idonta ya kumbura hancinta sai zubar jini yake Banda habo ba abunda take ta fice a fusace ma'aikatan sai kallonta suke suna Mata dariya Dan ansanja sababbi Bata sansuba a matukar harzuke ta danna musu ashar kubar wajan dariya suke Mata kawai ba Wanda ya motsa Dan uwarku Bari na dawo wallahi sai kun bar gidan Nan a fusace ta figi motar ta ta fice tana fita haleema ta Kira al-ameen ta zayyane Masa komai da yafaru ransa ya baci yace zezo gidan zuwa dare
Afra ta Kira kawata Dan Allah fito gani a kofar gidanku haba Jeddah daga dawowar mu ko hutawa bami ba wallahi nagaji abune me muhimmanci akwai matsala mayafi kawai ta dakko ta fito har tazo kifar gidan nasu a hadaddiyar motar daba irin ta a Nigeria ta bude tana shiga mezata gani Jeddah ce fuska face face da jini subhahanallah Jeddah accident kike barin mota kikai Koko ya mtsww wane irin barin mota tana magana dakyar ake gane me take fada ba daya Ina cikin masifa ba hatsari nai ba gears ace hatsari nai da wannan abun kinyar tuni ta dau babban titin Zaria tafara bawa haleema labatin abunda ya faru Wai haleema ce Tai Mata wannan
Haba me afra zatai idan Banda dariya dariya take kamar zata mutu cikinta har kullewa yai yanzu Jeddah Kika zauna mace Tai Miki irin wannan bugun hhhhh chan Kinga dama ranar danake guje Miki ranar nadama ranar sakamako yanzu me gari ya waya ki duba kiga yadda kishiyar da Kika azabtar Kika wulakanta Tai Miki yakamata izuwa yanzu ki hankalta balla Mata wata harara tayi Wanda ya hadamu ma Ina yake Ina na aika dashi wallahi sai tabi bayansa Dan sai tasan Ni taiwa Haka hhhhh ko Kuma kibi bayan shi ba cewar afra harara ta Galla Mata bansan hauka kinsan gobe za'a kawo komai na aure na kuwa hhhhhh lallai ne ta alhaji labaran a Haka har sukaje dai dai indai suke parking suka sauka suka Fara tafiyar kafa
Afra Tasha alwashin ganawa da boka akan karyai wani aiki zata biyashi linkin ba linkin din kudin sunata tafiya gashi jikin Jeddah ya Fara tsami sai suka fara jiyo wani irin wari abun ya Basu mamaki sun rasa warin meye suna dosar wajen warin nakara karuwa sai da suka sa Dan kwalayensu suka toshe hancinsu Amma Ina mugun wari Wanda sai da yasa afra amai Basu hakura ba suka karasa mezasu gani bokane ya mutu ya rube Banda tsutsotsi ba abunda yakeyi bishiyar da yake da bukkarsa komai ya kone wari kawai yake da tsutsotsi a guje suka juya suka bar wajen suna Fita Jeddah ta fadi ta Suma Allah yasa da ruwa a motar ta tuttula Mata ruwa ta farfado Amma ba ta cikin hayyacinta afra tashiga taja motar dake itama ta iya suka dufafo kano
Suna tafe suna wuce wurare a motar gaba daya a firgice su fadeela suke Banda kuka ba abunda suke musamman idan mota ta shiga Rami kuka sike kamar ransu ze fita takaici ya cika suhail sun tsaya a gidan Mai zasu ci abinci susha ruwa habawa kallon kallo ake tsakaninsu da mutane suhail ya daka musu tsawa suka koma ciki bakin kamar zasu mutu aka siyo musu indomie Nan fa yasha takaici
_To fans Bari indaka anan Kuyi manage da wannan wallahi fans saboda kaunarku agareni nayi wannan typing din NAGODE da kulawa nice taku a kullum a Koda yaushe_
*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*Assalamu alaikum my kawa tagari Wannan page din sadaukarwane agareki my ameeneeya ta Amana fadeela takwarar tenkwai🤣🤣 saboda kaunar danake Miki yasa nasawa Tenkwai sunanki Allah ya albarkaci rayuwar mufaddal dina👏🏻👏🏻 inasanki har Raina sister Allah ya bar kauna kawata ki shafamun kan Dana kice ya Fara siyan kayan kaninsa ko kanwarsa 🤣🤣🤣wannan page din nakine*
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
90-95
Na suka Fara ihu wayyo tsutsa a a tanace su wallahi bazasu ciba ihu suke suna kuka taikaici ya gama cikamasa ciki ya daka musu tsawa baku da hankali ne angaya muku Nan ma daji ne dazakuyi mun hauka KE fadeela kinfi kowa iskanci ku shiga hankalinku fa haba kamar ya Kara tunzurasu ihu fadeela ta saka ka dakkomu zaka kashe mu wallahi bazamu ci wannan ba cikin ikon Allah sai ga me doya da miyar alayyahu dama suna noman doya cike da murna sukace zasuci aka sauke musu sukaci suka Sha ruwa sukai nak mutane Banda dariya ba abunda suke musu wannan Abu Haka tashin hanakali fada Dame gari ranar sallah Nan suka dau hanya zuwa Kano
Direct gidan kawu suka wuce Wanda tuni yabawa suhail kan motar saboda tsabar haukan dasuke da kauyanci duk abunda suka gani sai sunyi ihu ko dariya gaba daya sunzama kamar mahaukata Rama ce ta fashe da kuka gaskiya yaya suhail ka cucemu dama Haka ake rayuwa a duniya kaki kazo kadauke mu tuntuni to da tuni muna chan muna Shirin dibgar Roman shekara shi dai kawu dariya kawai yakeyi sai bayan sun shiga Kano suka nufi gidansa dake sharada Nan suka yada zango dakyar suka shiga gidan Dan Basu taba ganin gini irin saba danma suhail yayi musu bayanin yadda garin yake a hanya
Gidanta suka je lokacin karfe takwas na dare suna zuwa tayi parking ta kamo Jeddah sukai bangaren ta ko Ina a gyare ta kwantar da ita chan sai ga Al ameen Yana zuwa ya doka Mata harara to Yar iska kingama yawon tazubar din naki wallahi yau sai kinbar gidannan tunda bana ubanki bane ba sisin ki a ginin gidannan azafafe ta mike ya isheka Al ameen a yanzu ko zanbar gidannan tuni ta Fara hada kayanta ta dakko duk wani abunda zata bukata kozaka ban wuri murmushi yai Mata Amma na mugunta Yana fita ta Fara daga katifa abun mamaki duk wani abubuwa nata na asiri Babu su ihu ta dinga zindimawa kamar mahaukaciya
Afra dariyace ta subuce Mata na shiga uku afra kidena dariya Ina neman kayan asirina ne da boka yaban mutum mutumin zan maida zuciyarsa ga alhaji labaran hmm lallai Jeddah har yanzu Baki saduda ba wallahi tun da Naga yadda gawar boka ta wulakanta na Kara tsorata da lamarin rayuwa ki hakura kibi Allah mtsww dallah chan gafara zan tuba NE Amma ba yanzu ba saina tatike alhaji labaran Haka suka fito ranta a bace harda envelope dinta ta takaddun gidan suhail da duk wata kadara tashi Bata San ansaja ba ansa Mata na bogi suka wuce tana hararar Al ameen Dan shi take zargi Bata San komai na asirin ta ankwakule ba shashasha Allah ya shirya
Haka suka koma gidansu tana shiga gidan wani gululun bakin ciki ya tokareta saboda wani Baki da gidan yai ga wani mugun wari suna shiga sukaga ummanta a kwance gabanta duk ya rube sai tsutsotsi yake rufe hancinsu sukai gaba dayansu hankalinsu ya tashi lafiya umma meya sameki cewar afra data karasa gareta Amma jeddah tsaki taja ta koma waje gaskiya bazata iya zama a wannan gidan ba tasan me zatai zata nemi hotel ta Kama na two weeks tanemi iyaye na bogi su daura Mata aure a hada Mata na karya a karbi lefe abunda ta tsara kenan aranta Bata bi ta kansu ba ta fita taja motar ta Tai gaba
afra kitemakeni Banda lafiya tun Ina zuwa asibiti Abu yaci tura inata boyewa ne Amma na kamu da cutar daji wadda kukewa lakabi da cancer yanzu Haka tanga ne ya kaini asibiti akace kudin aiki dubu 700 Kuma nasan Yana da ita Amma yace be da ita ya kawoni Nan ya yasar har yau ban Kara ganinsa ba kitemakeni afra cike da tausayi tace Ni Banda kudi a yanzu Dan bikina saura sati daya Amma bara na Kira jeddah tana fita taga wayam ta duba dakinta Bata Nan bandaki ba kowa ta leka waje wayam ba motar ta ta gudu kenan itada uwarta bare ni tuni itama ta karawa kafarta burki ta tafi gida itama tana Allah wadai dasu jeddah insha Allah alakarsu ta yanke tana tafiya sai ga text dinta ya shigo idan kingaji Kya tafi ki kyaleta kwashe kwashen ta na masifa taje wani yai Mata cin dayafi karfinta ya rubata Dan Haka ki kyaleta Naga uban daze Kara cinta a Haka tunda ita batasan ta girma ba Tofa lallai wayannan Basu da mutunci cewar afra tuni tasa number dinta a divert