← Book details Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 52

Sashe 25

Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ja'e saki wannan la ananniyar idan nine mahaifinka yasa kuka itace rayuwata itako Tenkwai kamar yasata a aljanna duk da ciwon datakeji nemarsa Tai ta rasa cike da farinciki ta mike ta cire komai na aure dake jikinta Nina warware shi dakaina Ja'e ya rungumeta Yana wani irin kuka Bata taba Jin tausayin Ja'e ba sai yay
wani Abu ya daki zuciyarta Wanda batasan meyeba itama ta rungumeshi tana zubar da kwalla

Sabo kenan tirken Wawa kullum suna tare su kwana tare su tashi tare tabbas Ja'e nasanta karki tafi kibarni Tenkwai ta kinsan kece rayuwata kayi hakuri idan da rabo zan dawo gareka Amma bazan zaunaba a yanzu zanje na jarraba sa a ta kozan samu abunda nakeso Jin haka jikin kaho ya Fara rawa kajiko sarauta takeso la ananniya bazakiba har abada sai kin mutu besan sanda yake wannan furucin ba ta dago ta kalleshi

Kaho kake kowa meye hadina da sarautar ka Kuma niba Yar sarauta ba Dan haka karna karajin ka Fadi haka akwai Wanda nakeso ba danka ba idan narasa shi zan zauna da danka Dan nasan Yana Sona cike da rashin tsoro take magana ya hango tsantsar rashin tsoro da jarumta a idon ta tamkar mahaifinta iya ko kuka take kowa kuka yake sunaji suna gani ta fice Ja'e ya yanke jiki ya Fadi kaho yai kansa a sukwane

*TO MAKARANTA ANAN ZAN DAKATA SAI KUNJINK NICE TAKU AKODA YAUSHE INA ALFAHARI DAKU MASOYANA COMMENT DINKU KE KARAMUN KARFKN GWIYWAR YI MUKU TYPING*

*FEEDYN BASH*
[9/11, 22:29] +234 810 679 5647: *?ARNAN DAJI?*

*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*

*_?KAINUWA WRITERS?? ASSOCIATION_*??
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH (S.W.T)*

120_125

Tenkwai ce ta shigo gidan cikin kuka tafada jikin lamunde ta kwashe komai tagaya Mata ita mezatai da wata sarauta lamunde Tai shiru lallai tana tunani a ranta lallai kaho so yake ya tonawa kansa asiri Amma bataji dadin Raba auran da Tenkwai tayi ba batace komai ba ta rarrashe ta zami magana kwanta

Mun shiga Tara Rama ta kwalla da karfi da gudu sukaje tsakar gida aduke ce kete shara amai jikin kowa yai sanyi Banda Rama daketa zabga kuka ciki ne da ita yazamiyi da wannan tashin hankalin gabanta Banda wari da tsutsotsi meyake yi yanzu Kuma ace ciki Ja'e ka cucemu yanzu yazamiyi da ita cike da kuka yafurta hakan jiki a sanyaye Aduke ta karaso jikin Rama ta rungumeta suka ci gaba da kuka ba Wanda be kwalla ba cikinsu ta tausayi

Lamunde ce ta zaunar dasu kuyi hakuri yayana komai na rayuwa yanada iyaka na tabbatar izuwa yanzu Ja'e yayi nadamar abunda ya aikata sanadin Yar uwarku Tenkwai ta hora shi ta hanya me sauki ya Kuma dawo hankalinsa kome yayi rashin tarbiyyane babansa ne ya sangarta shi ya koya Masa mugayen Dabi u irin nasa

Wanda sanadinsu ya kashe kakanku da babanku na rasa gudan jinina zangaya muku komai idan mado ya tashi duk randa ya farka nayi alkawarin Gaya muku ainihin gaskiya zai iya kasheni a yanzu zeyi tunanin nagaya miki wani Abu game da abunda ya faru shekaru masu yawa baya shiyasa zan Gaya muku Dan gaba

Ja'e ne kwance Yana ta rusa ihu kaho ka rasa danka guda daya zanje na kashe kaina karabani da farinciki na Tenkwai ce farin ciki na ya kamo shi hankali tashe bazaka mutu ba dana zan maidoma da farincikin ka yanzu ba dadewa fuuu ya fice ransa a bace ya nufi gidansu Tenkwai

Ya shiga gidan da fadawansa wuce muje abunda ya fada kenan da gudu lamunde ta shiga tsakiya bazata je ko inaba nagaji da wannan zaluncin idan baka fitaba zan fasa kwai kowa yaji agarin Nan wayanda suka sani da wayanda basu saniba Dan Kai kasan nasan komai ku kyalemu haka mu bamasan sarautar wannan gari bamu da magaji ka fita idan Kuma kasheni kazo yi ka kasheni kafita daga harkar diyata ta fashe da kuka

Jikin kaho har rawa yake meke Shirin faruwa kar dai tadena tsoron sa yai Mata wani mugun kallo Dole Tenkwai zata koma gidan Dana kinsan dalilin dayasa nabarku a Raye idan ba haka ba zan salwantar da rayuwarku keda diyarki daga doron kasa ki kiyaye nagaya Miki ke Kuma ki shirya Ja'e zezo ku koma duka kuka suke kowa hankalinsu ya tashi baya jikinsu ga halin da aduke take ciki sai Jin tari sukai a dakin da mado yake da hanzari suka dinguma dakin shine ya farfado

A kowane bangare parlour uku ne dakunan bacci kowane parlor guda biyune sai bene anan akaiwa haleema nata jeran yayinda bangaren Jeddah ba azuba ko tsinkeba a sama a rufe yake kowacce komai kala daya aka samusu paint ma iri daya ba bambanci zuwa karfe 1 na Rana gida ya cika da Yan biki kawayen haleema sunzo waleemar data shirya karfe biyu malamai suka Fara zuwa Mata suka baje fefe akan rayuwar aure Zama da Miji inda suka Raba Mana sirrin mallake miji yar uwata amarya Kuma uwargida saurareni dakyau cewar wata zakakurar malama samu ruwan da tattabaru suke Sha a debo Miki da saiwar taba ki jika kidinga tsarki da Shi kuji tsoro Allah Mata idan kinsan Zaki zalunci mijinki karma ki Fara Dan bancika bawa me kishiyaba

Idan kinsan bazaki adalci ba karki amfani dashi shi Miji kamar sarkin gargajiyane a fadarsa haka yake Yana son yaji matarsa tana Wasa dashi sai yaji a duk duniya kamar Babu wani megida sai shi a duniya sai kanshi ya Kara girma Dole mace ta koyi wayannan ta iya idan ba hakaba kina ji kina gani kishiya ta kwace Miki miji idan ita ta iya

Shan bananar oga ba karamar fada take jawowa mataba shikansa Shan kala kalane Kinga wayannan yayan guda biyu kisa harshenki kidinga tsotsarsu a hankali kina shafa saman bananar a hankali ki gangaro samn bananar kisamu tsakiyar hudar Nan ki Dan zira harshenki kina hura Masa iska zakiga yadda me gida ze sume daga Nan sai ki Fara tsotsa kamar alawa hmmm wani shagalin sai a turaka hajiyata ki cire kunya ba kunya tsakaninki da mijinki kina Sha kina shafa wayannan yayan guda biyu

Sai ki gangaro marar sa kidinga shafawa a hankali ki tsotsi cibiyarsa sosai sai ki koma kan nononsa ki samu kan nonon kidinga mulmula kina tsotsa kina Dan ciza a hankali daga Nan sai kiss kala kala ta ko Ina kisa bakin ki tsakankanin wuyansa kidinga lasa a hankali ki juya bayansa kidinga lasar ko Ina tsaf idan Kika gwada wannan Kika cire kunya kingama da namiji

Ki lailaya shi San ranki Zaki iya juya Masa baya kina Shan sweet Yana Shan hq zaku tsayawa juna a Rai kidinga yawan kiss din mijinki wannan haduwar yawun Yana Kara dankon kauna da shakuwa duk inda yaje zeta kewar wasannin da kike Masa ki Zama yarinya karama a wajensa kidinga shagwabe Masa kidinga bashi labarai na dariya me sa nishadi ki yawaita sa Kaya masu fito da surarki Koda ko bakisa kana Nan kaya ba musamman ke me kishiya Dole sai kin dage

Dole ne ki dage da girki duk macen dabata iya girki ba sunata sorry a wajen miji kina ji kina gani kishiyarki zata kwace shi saboda ita ta iya girki ki zamto me godiya game gida duk abunda yai Miki komai kankatarsa nuna Masa kinji Dadi Kita zabga Masa godiya Koda yace bayasan godiya ki Masa danzeji Dadi a ransa sai addu a kiyawaita yi Masa addu a Banda ta boye a fili musamman lokacin dazeje kasuwa ko office

Kisamu kwakwa da dabino da madara kidinga ci idan kingama ki Dora da peak ta ruwa Zaki yi mamakin Ni I'ma
Ki nemi original madarar shanu kishata a tsaye amarya Zaki mamakin yadda Zaki gigita megida
Ki samu danyen zogale ki markada ki tace ki samu garin kanumfari da madara ta ruwa da Zuma ki zuba a ciki kidinga Sha safe da yamma wani shagalin sai a turaka hajiyata

Manta wayarka ruwan rake ruwan kankana ruwan kwakwa a hadasu waje daya adinga Sha
Idan gabanki Yana da zurfi ki hadin Dan bashana kinemi nama da nonon akuya ki dafa namanki ki Masa hadin farfesu komai da komai idan ya dakko dahuwa saiki zuba nonon akuyar idan ya dahu saiki cinye sai an gwada akan San na kwarai

Ki yawaita cin kayan fruit uwargida ki musamman kankana ki hada har kwallayanta
Kidinga cin cocumber da tumatir da albasa
Da hadin zogale da kuli da koren tattasai da tumatir da albasa
Yar uwa nemi Zuma ki insert da ita wallahi tafi wannan maganin dazaki siya na dubun nai
Mata ku guji sa lalle a gabanki keze Miki magani ya Kuma nakasa me house zesa gabansa yadinga kwanciga Nan da Nan baze dinga abun arziki ba
Kidan tafasa shi San kadan kisa Zuma Amma idan kina insert ze kashe gaban mijinki

Kinemi kanumfari da Zuma garin ridi da nonon shanu Mara tsami ki dafa kaninfari da ruwa idan ya dakko dahuwa sai ki sauke ki zuba garin ridi da madarar Shanu Mara tsami kihade guri guda kisa a firij idan baki da shi kisa kankara da yamma kisha ba akara yinsa sai bayan sati daya
Ki samu Karo da Dan kumasu da pure Zuma da miski original kidaka Dan kumasu da Karo ki tankade su ki zuba zuba da miski siyi dai dai sai ki dinga insert dashi idan yai 30 minutes ki wanke da ruwan Dumi Amma
Ke budurwa bakya bukatar haka idan kina bukata Zaki dinga amfani da bagaruwa kitafasa ta kidinga tsarki da ita a memakon ruwan Dumi Amma fa Zaki hade Gam ba ruwan idan Taki shiga

Bara na dakata anan Naga lokaci Yana tafiya gashi la asar ta wuce Nan akaita addu oi aka shafa aka raba kayan biki Amma bame hoto ko daya kayane gasunan karikice gab da magariba sai ga amarya Jeddah ankawota anata ihu kawayenta sunga gida nan suka Fara iskanci anata hotuna sunata yada magana ba Wanda ya kulasu
Chapter 25 · 0% Book details