Sashe 42
Arnan Daji 1 And Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
_*ASSALAMUALAIKUM MY FANS KUYI HAKURI DA RASHIN TYPING DINA JIYA YA FARUNE SABODA BANIDA LAFIYA BANAJIN DADI WALLAHI WANNAN PAGE DIN SADAUKARWANE AGAREKI MY KAWA TA AMANA KHADIJA RABI'U ALLAH YA BAR KAUNA TA JEGA🤣🤣KI DADE KI KARKO TA WAJENE INAYINKI DOLE IYA WUYA ALLAH YA BARMU TARE YA BAR ZUMUNCI HAR YAYA DA JIKOKINMU BA ABUNDA ZANCE MIKI DAN KIN HAIFU KAWATA HALACCI SAI DAN HALAK BAZAN TABA MANTAWA DAKE BA A RAYUWATA DEAR LOVE YOU MORE💋💋💋💋💋💋*_
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*
*Book 2*
75-80
Jeddah Banda ihu ba abunda take sai da yai awa uku da rabi cur sannan ya kawo Yana wani ihu wayyo burata zata cire zata cire ihu yake sai da ya kawo tas sannan ya zare jikinsa daga nata ta Fadi yaraf ya tsallaketa ya daurayo jikinsa ya saka kayansa ya fice ya barta kwance face face baccin wuyane ya dauke ta(umm su jeddah Ashe ba Dadi kin maida suhail harijin Dole kema Kya dandana kiji yadda mijinta yaji a baya dabe Saba ba)Bata tashi farkawa ba sai goma na dare ta farka taganta face face da jini ita ba budurwa ba ta mike tana tafiya agwgwgwale kamar Yar kaciya tana shiga ta murda fanfo ta zuba ruwan sanyi a baf ta diba zatai sarki ihu ta zindima Dan gaba daya gabanta kamar an salube Mata yakeji tuni ta daga ta shekar da ruwan Tai zaman Yan bori a wajen tanata rusgar kuka kamar ta gudu take ji
Amma Kuma Tai tunanin motocin ta gashi aure zasi Ina zata Kara samun irin wannan daular kawai hakuri zatai Dan tasan magani yasha itama zata nema tadinga Sha ta hada ruwan zafi ta shiga ciki taji Dadi sosai bayan ta gama tasawa wajen magani tai kwanciyarta Taji Dadi sosai gashi dama alhaji malamalai ya kulleta ko ajikinta tunda akwai komai na bukata taci kaza Tasha fresh milk ta kwanta hankalinta kwance ta Kira wayar afra yafi so ashirin Taki dagawa ta Kira alhaji yace my baby gani Nan zuwa kin tashi daga barcin ko nashigo kina bacci takaici ya cika ta Amma ta maze na tashi alhajina inaso mi magana dakai idan ka dawo konayi bacci ka tasheni Tom bby gani Nan daga Nan bacci me nauyi ya dauketa
Sai Sha biyu agogon Dubai ya shiga dakin tanata shirgar bacci ya kalleta yai murmushi shegiyar Kaya badai kwadayi ba wallahi saina more kudina tas dazaki cimun angaya Miki Ana cimun kudi a banza ne harda cin kaji makwadaici ya wallahi a Daren Nan sai na fashe kazata ya tashe baby ya wani rungumeta jikinsa ta Kara shigewa jikinsa na'am alhajina tashi mi maganar da kikace zami ga ice cream na siyo Miki da sababbin Kaya gone sai muje ki hadawa kanki lefe ta Kara rungumeshi cike da farin ciki
Inajinki wace magana zami ta saki murmushi wallahi dama ba wani Abu bane so nake idan an daura Mana aure in zauna a gidana tunda kaga Ina da gida Kuma ba abunda Babu a cikin gidan Kuma babbane bana Wasa ba da ace ta lura da yadda yake Mata wani mugun kallo da Bata karasa maganar taba mtsww yaja tsaki lallai Baki da hankali fuskar nan a murtuke Ni kaina Yar leken asiri na firgitata bare Jeddah ya daka mata tsawa nai Miki Kama da Wanda ze zauna a gidan mace ko angaya Miki ni lusarin namijine kodaga yadda Kika jini yaci ace kisan da namiji kike magana mtsww wannan yarinyar Bata da hankali Wai gidanta to Dan ubanta angaya Mata bashi da gidane koyaya
Gaba daya Jeddah ta firgice yadda taga yanayinsa kamar wani bakin kumurci sai Kuma ya sassauta fuska shida yake nema Ina shi Ina nuna fushi ya kalleta yai murmushi Jeddah kenan kinbatan Rai ne inada Mata biyu da Yaya takwas Dan haka ban raba musu gidaba bazan Fara daga kanki ba zaku zauna tare gaba dayanku kodan nai adalci a gareku duka ko kinaso na tashi da shanyayyen barin jiki gaba daya jikinta sai rawa yake girgiza Kai take kamar kadangaruwa Dan bala'in tsoron sa take ko yanka ta yai bame sani daga ita sai shi ganin ta tsorata sai ya shiga lallabata Yana Bata hakuri Yana Bata Baki yaso ya Kara tasa Masa kuka sai ya kyaleta bayasan ta kosa da jarabarsa ta gudu tun yanzu haka yadinga lallabata washe gari lawyer ya kawo ta kaddun bogi na shedar mallakar company Taji Dadi hankalinta ya kwanta ta Kara sakankancewa da alhajin ta
Sun Sha yawo dakanta sukaje ta zabi kome takeso akwati goma sha biyu ya Mata Kaya dai kamar hauka kamar wadda zata bude sabon kanti haka suka dinga rayuwarsu hankali kwance haka yadinga ragargazarta yai Mata raga raga duk da tana shan magungunan bature itama Amma Ina haka yake dibanta kamar jaka duk ta saki ta bude gashi Sam baya Wasa duka yake shiga zuruf ta wahala Amma Sam Bata damu ba saboda kwadayin abun duniya satin si biyu suka dunguma sai airport suka shigo jirgi Dan dawowa Nigeria za'a daura aure Jeddah hara ta Sanja duk ta fada saboda bala'in naci irin na Alhaji malamalai haka suka biyo jirgi cike da shaukin so
Afra ko tunda sukai haka da Jeddah ta Kira Al-ameen tagaya Masa komai yai tayi mata fada beso sukai rabuwar haka ba zeso su samu imformation akanta Koda tana Shirin aikata wani Abu haka saboda ya firgita da jeddah yace tanemi shiri da ita tunda ta kikkirata Bata daga ba Haka ko akai ta kirata Amma wayar a kashe taje dakin dasuka sauka wayam ba kowa a ciki ko tsinken ta Babu ta fitota duba ba alamun jeddah Haka ta hakura ta koma a abokin Al-ameen Yana zuwa ya dauke ta su zaga gari ya kaita kasuwa Tayo siyayya masu yawan gaske na kitchen da sauransu dai saboda bikinta ranar dazasu tafi dama jirginsu daya tayi ready din komai aka kaita airport a jirgi suka hadu da Jeddah
Banza Tai Mata dama seat dinsu daya tunda Visa dinsu daya ta wata biyu ce Jeddah ta maidata ta sati biyu kiyi hakuri kawata nayi kuskure bazan karaba tabbas ke wani barice ma jikina abota ba Wasa ba nazubar da makamai na muna komawa za'a dauran aure da wanchan alhajin ta nuna Mata alhaji malamalai gabanta ne ya Fadi tabbas shine Wanda Ameer abokin Al ameen ya nuna Mata manyan Yan kungiyar luwadi subhahanallah wanchan Zaki aura eh kawata ya hadu ko umm kawai tace Dan Bata ga ta inda ya haduba fuska daskaka wata faskaka bakikkirin dakaganta kasan bakin zunubine idanunsa jajaye ko a Dubai ansan da zaman sa kungiyoyi ne dasu hmm kawai tace afra Zaki rakani wajen boka da wannan karon shikenan wani mugun kallo ya watsa Mata batasan yazo kusa da ita ba Wanda seda gudawa ta kamata
Haleema anzama big madam angama karatu Yara sun yi wayo suna shekara ta bakwai gasu duk maza hankalin ta akwance tayi kiba abunta cikin nasara tayi masters dinta lafiya ta Gama ayaune take Shirin tafiya gida Hanan tayi kuka dukansu sunyi kukan rabuwa inda faruk yai musu alkawarin Hanan na haihuwa zasu dawo Nigeria Suma gaba daya Haka jirginsu ya dago zuwa Nigeria daga kasar Turkey cike da nasarorin data samu a rayuwarta ga yaranta abun Sha'awa tayo tsaraba sosai hatta mijinta Bata manta dashiba Kuma bata fushi dashi tasan asirine kawai yai tasiri akansa kodan darajar yayansu tayafemasa ta dauke Kar dake zuba a idonta
An zuba komai a sashen haleema Wanda yaci uban nada komai sabo ga paint yaranma wajensu daban kowa dakinsa daban da toilet dinsa komai akwai harda kayan kallonsu gida yaci millions din kudade daga gefen side din haleema aka ginawa yaranta dakuna aka shigo dashi cikin gidan komai zam zam hajiya da alhaji da kansu suka shirya Al-ameen yajasu a katuwar Land cruiser Dan zuwa dakko su haleema dayaranta sauban safwan sudais Kai tsaye aminu kano international airport suka wuce gaba daya bakinsu yaki rufuwa saboda farinciki yau zasuga jikokinsu Dase dai a waya ko hoto ga asra da ansar gaba dayansu suka tafi a motar
Yana chan Yana neman mota tuni sun dure subai'a a gefe sun hau kan kwalta sunata tsalle da murna sunga abun mamaki gawasu abubuwa dasuke ta gudu akansa har tsugunawa suke suna shafawa fadeela harda lasa wani mahaukacin burki suhail yaji Anja Yana juyawa yaga fadeela da ramatu a tsakiyar titi suna tsalle ihu ya zindima yai kansu gadan gadan shiko me motar Banda dariya ba abunda yake wayannan daga Ina Mata har Mata Amma daga gani kauyawane sai tsalle gashi ba sittirar kirki sai fata suhail ya matsa ya daka musu tsawa sukai gefe ya karasa gun me motar abun mamaki kawunsane kanin hajiyarsu zaro ido yai suhai na'am uncle alhamdulillah daga Ina ba lokacin magana bane muje mayi maganar a gida ku shiga muje yace musu
Ya juyo dakko subai'a dansi sauri Nan suka Fara kici kici gwarama fadeela Tai kokari data zura kanta ta taga tana kokarin shiga Amma ta kasa sabanin ramatu da karkashin motar takesan shiga dataga ba haza sai ta dare saman motar Tai zamanta tanata zaro ido uncle dariya yake ya kasa magana cikinsa har ya kulle shi Kuma suhail ya Kai subai'a fitsari besan wainar da ake toyawa ba fadeela chatake Kai jawoni ciki tuni ya fito Yana kallon ikon Allah Ramatu asaman mota har faduwa ya kusayi sai ga suhail da gudu ku ya ficiko fadeela ya sakko da Ramatu ya sasu a motar dukansu Suma suka shiga take suka Fara jiyo ihu daga hanyar da suka biyo da gudun mutane dukansu sai da suka tsure Banda Uncle dake Shan dariya a waje da gudu suhail ya tukuda shi ka tashe ta mutafi akwai matsala Amma mota ta cije Taki tashi ga ihun Yana Kara tunkaro inda suke