Sashe 3
Zuciyar Mugu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari Alaweeya taji sauki ta tashi,momy ba irin rokan duniyar nan da tayi mata tagaya mata damuwarta amma fafur taki saima kuka datasa.
Kawayenta na makaranta duk sunzo gaisheta,tukur dake zaune a falo yaga wucewarsa sai hade yawu yake tamkar tsohon maye yaga hadaddun mata.
Dakyar Alaweeya tafito zata taka musu,sukayi da ita ta koma taki,haka suka doso falon.,idonta ne ya sauka akan na tukur abinda yafarune yadawo mata ta rushe da ihu mai hade da kuka ta juya ta koma dakinta.
Tsaki tukur yayi yabar falon yanabin kawayenta da mugun kallo
Kawayenta suka rufa mata baya suna tambayar meya faru,kuka mai tsuma zuciya Alaweeya tasa tana"ku tafi bana bukatar kowa yanzu just leave me";
Dayar kawarta maisuna takallets cikin tausayawa tace"Alawis(sunan dasuke kiranta dashi a makaranta) yakamata kiyi hakuri ki gayamana meke damunki,meyasa kika zama so rude".
Ihu mai karfi Alaweeya ta kwara wanda yasa momy tashigo tana tambaya .
Watsi Alaweeya take da kayan dakin ta "ku fita kubani waje banason ganinku"
Momy takalli kawayen a sanyaye tace"Kuyi hakuri ku tafi ,haka take yanzu".
Adu'ar samun sauki suka mata sannan suka fice cike da jimami.
Kwanciya Alaweeya tayi tana shesshekar kuka tana bubbuga gado .
Momy ma hawaye taji yana zubo mata don ganin halin da diyarta take ciki,sannan tafice taje ta dakko Alqur'ani tana karantawa.wani sanyine ya ziyarci zuciyar Alaweeya bacci yayi awon gaba da ita.
Cikin satin Alaweeya ta warke tafara zuwa school amma bata dawo daidaiba saima wani matsanancin sha'awa daya addabeta,ta dawo daga school duk stress ya dameta,wani sha'awa taji ya addabeta kuka tafara ..
Taga bazata iya jurewa ba tanufi part din tukur tashiga zaune yake yana latse latse akan computer...yana ganinta ya hade rai yana "lafiya kika shigomin daki?"
Hawaye yana zuba a idon Alaweeya ta nufi gadon tukur tahau tana"please uncle ka taimakamin,some emotional feelings ne yake damuna,kuma bazan iya jurewa ba".
Tsaki tukur yayi yana"and so wat ,kije kisamu yan iskan samarinki kuyi".
Kuka Alaweeya tasa tana"uncle ka taimakamin,please,fara shafashi alaweeya tafara..uncle ya dauki laptop dinshi ya rufe yana "a a ni karki lalatani".sannan ya aje.
Nan suka shiga sabon Allah baji ba gani.
Tundaga ranar tukur ya maida Alaweeya tamkar matarshi,sune hotel daban daban.
Alhajine ya kalli "momy dake zaune taci uban ado yace wai ina Alaweeya ne kullum bama haduwa da ita da daddare".
Momy tace kasan Alhaji lectures sun musu yawa tunda zasuyi graduation,yanzuma a adaidaitasau take tafiya makaranta".
Alhaji yakalli momy yace "wat my daughter acikin motar haya?da kudina da komaina,daga yau na sokeshi tunda bodyguard bazasu dinga kaitaba,to zansiya mata mota".
Galala momy tasaki baki tace"haba ranka shi dade ko yusif daya gama karatu baka siyamai motaba sai alaweeya".
Alhaji yace "ai ina sane,duk zansiya musu,sonake afara kawo na tukur sai akawo na yusif"
Tabe baki momy tayi tace to ai shikenan.
Washegari kowa yafita banda momy datake kitchen tana girki yar aikinta tana tayata.
Momy taga tamkar an jefo mutum kitchen din,daga idonta tayi tukur ne tsaye da jallabiya yana aika mata da harara cikin gadara ya bangaje momy da yar aikinta ya bude kular nama yadauki katon cinya.
Cikin tsoro momy tace"haba tukur ko bakomai ni matar yayankace ya'zaka shigomin kitchen saikace wata mai siyar da abinci"..passsss passs tukur ya wanke fuskar momy damari tuni yar aikin tasaki chokalin hannunta tayi waje aguje .
Tukur yakalli momy dake dafe da kunci tasaki baki yace"harkin isa kimin katanga da gidan yayana?ke innaga dama sai insa ya sakeki kuma in sassaraki ba ruwana ko ajikina".
Haka yayi daidai da shigowar Alaweeya data dawo daga lecture ,abakin gate yar aiki ta tareta ta yaryada mata ai tukur ya mari momy,ran Alaweeya yabace ta danna intercom tabi hanya short cut tashiga kitchen din taga tukur sai zagin momy yake,ga hawaye yana tsiyaya a idon momy.
Alaweeya takalli tukur ta fesamai mari uku ajere ta nunasa da dan yatsa tace"kai harka isa kataba mahaifiyata iyeh,ko baiwarkace".
Tukur ya kalleta idonshi yayi jaaa tsabagen bacin rai har zuciyarsa dagawa yakeyi
_mudai da mukaga abu yafi karfinmu,muka dauki biro da takardamu muka fyace_
Muje zuwa
Mune naku
Yarmama
&
🅱k💋💋
[25/07 23:02] 🅱K😘💋: *🖤🖤 ZUCIYAR MUGU*🖤🖤
*TRUE LIFE STORY*
STORY & WRITING
BY
*MARYAM 'YAR MAMA*
*👨🏻💻👩🏻💻ZAMANI WRITER'S ASSOCIATION*
&
*BILKISU Z. Ya'U (🅱K)*
*🇸🇦ZAMAN AMANA WRITER'S*
_Gaisuwar ban girma da jinjinar k'asaita ga *ILLAR RIK'O FAN'S GROUP* wannan shafin mun baku shi kyauta, ya zamto tukuici ga soyayyar da kuke nunawa a garemu da kuma novels d'inmu, mungode🙏_
_Bismillahir rahmanir raheem_
Page 26-30
Ba Tukur kad'ai ba hatta Mum d'inta sai da ta razana da marin da Alaweeya tai wa Tukur, tasan kashin 'yarta ya bushe mai k'watar ta a hannun shi sai Allah, Tukur ya d'ago rinannun idanun shi wanda suka koma ja saboda tsabar b'acin rai, wai kamar shi k'aramar yarinya wadda take a matsayin 'yar shi ta d'aga hannu ta mareshi, shi da ko kallo kai mishi wanda be gamsar dashi ba sai ya hukunta ka, ya kalli Alaweeya, sannan ya nuna kanshi da hannu yace " ni kika mara koh, hala kina mantawa da matsayin ubanki nake a gidan nan? "
Alaweeya ta kalle shi a shek'e sannan tace " hala kana mantawa da matsayin mahaifiyata ne a gidan nan, to in ka manta yau na tuna maka, kuma karka manta k'anin uba ba yana nufin ubana bane kai wanda ya haifeni, da zaka rik'a juya mu sai kace bayinka, dan dai ba yanda zamu yi ne amma kai dai sam bakai kama ko yanayi da d'abi'u irin na zuriar gidan nan ba."
Mumy ta kalli Alaweeya tace " ya isa haka kar na sake jin bakinki a nan, ko a yaya yake dai shi uba ne a wajen ku, dan haka kul na k'ara jin kin fad'i makamancin irin wannan maganar. "
Alaweeya tace " Amma Mum," Mumy ta katseta " bana son ki k'ara cewa komai," Alaweeya ta ja baki tai shiru zuciyarta na k'una, duk da ta rama wa mahaifiyar ta marin da akai mata amma ranta be bar k'una ba, banda aika mishi da harara babu abinda Alaweeya ke yi.
Tukur ya nuna Alaweeya da yatsa sannan yace " you will regret, " yana gama fad'in haka ya juya da sauri ya fice ya bar kicin d'in.
Koda ya koma d'aki tunani yake kawai a kan abinda ya dace yaiwa Alaweeya, zuciyar shi ke ayyana mishi cewa lallai ya kamata ya d'auki mataki kan yarinyar nan, saboda kar nan gaba ta zamar mishi matsala.
kayan shaye-shaye ne barkatai a gaban shi kala-kala yana sha, duk dan zuciyar shi tai sanyi, amma ina.
Saida zuciyarshi ta fara ayyano mishi abubuwan da ya kamata yaiwa 'yan gidan d'aya bayan d'aya sannan daga k'arshe ya shek'e da wata irin mahaukaciyar dariya ta jin dad'in samun mafita kan abinda yasa a gaba.
ya ci gaba da kwankwad'ar barasa, daga k'arshe ya baje kan kafet d'in da ke tsakiyar d'akin shi sai bacci, munsharin shi kawai kakeji kwarrrrrrr, kwarrrrrrrr.
*BAYAN KWANA BIYU*
Yau ta kasance Asabar duk 'yan gidan sun fita kamar yanda suka saba duk ranar asabar da lahadi suna fita domin yin siyayya had'e da shak'atawa.
Alaweeya ce kad'ai bata bisu ba saboda ciwon kai da tace yana damunta, sun so su hak'ura da fitar amma tace suje, kan ya daina jikinta ne kawai ba k'arfi.
Nan kuwa basu san tsabar sha'awa ce tai mata yawa ba, gashi tun ranar da ta mari Uncle Tukur ta rama wa mahaifiyar ta Marin da yai mata bata k'ara ganin shi ba, kuma fushi yake da ita, kuma in suka yi fad'a kwana biyu sai sha'awar sa taita damunta, tana tuno yanda suke aikata aika-aikar su, sai yaita fad'o mata a rai tana k'ara jin matsananciyar sha'awar sa.
Tana kwance tana juyi da taji abun yafi k'arfinta sai ta tashi a daddafe ta nufi d'akin Uncle Tukur, tana rok'on Allah a zuciyar ta Allah yasa yana nan be fita ba.
ta ko taki sa'a yana nan.
Tura k'ofar d'akin da ta yi yayi dai-dai da lokacin da Tukur ke fad'in " eh na gama tsara komai kai-dai kawai aikin ka ka kashe Alhajin."
Alaweeya ta zaro ido tare da fad'in " Uncle wa zaku kashe!!!?"
Sai a sannan Tukur ya farga da ita, sam be kawo zata zo neman sulhu da wuri haka ba.
Murmushi ya saki sannan ya k'ura mata ido, yana nazarin yanayin da take ciki, zuciyar shi ce take cewa dakyau nasan me kika zo nema, bazan sha wahala ba wajen kawar da tunaninki daga wayar da ta ji yana yi.
Tukur ya maida wayar kunnen shi sannan yace " bari zan sake kiranka anjima, amma dan Allah ku yi shiri me kyau kar a samu matsala ta yanda aikin zai yi kyau kuma ya sami karb'uwa."
Bayan ya kammala wayar sai nan da nan ya canza yanayin kallon shi da muryar shi, ya kalleta yace " abokina ne zai shirya film, director ne shi, to jiya mun had'u dashi ya karanta min labarin har na bashi shawara akai, shine yauma ya sake kira yana neman shawara akan yanda za'ai da Alhajin, shine kika shigo kika ji ina bashi shawara akai."
Allah sarki Alaweeya nan da nan ya gama shara mata k'arya kuma ta yarda, ajiyar zuciya me k'arfi ta saki, sannan tace " wallahi nasha kisan gaske ne har hankalina ya tashi, ashe shirin film ne za'a yi."
Tukur ya sake kallon ta yace " wai ma me ya kawoki d'akina? oho na gane kwartanci kika zo yi ko, waike lalatanin da kika yi be isheki ba sai kin k'ara min wata lalatar."
Alaweeya ta tunkaro shi tana fad'in " dan Allah Uncle ka yi hak'uri kan abinda ya faru, karka hukunta ni ta wannan hanyar, karka manta kaine sanadin b'ata min rayuwata, kaine ka jawo sanadin da muke aikata wannan harkar."
Dakatar da ita ya yi ta hanyar daka mata tsawa malama, fice min daga d'aki ni sa'an ki ne, karuwa kawai anzo a lalatani."
Alaweeya tace " wallahi bazan fita ba ta tunkaro inda yake, nan take sai ta rungume shi, tare da fara yi mishi abubuwa, irin abubuwan da take yi mishi ne yasa ya kasa jurewa, nan da nan sai Tukur ya bada kai bori ya hau.