CHAPTER 50-55
Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Me saukar danutsuwa gami da nisha
i, kafin ingama tunani akan da
amshi turare wa ta matashi wacce ta
awatu cikin uban ado kamar wacce za ta je gasar kyau ta bayyana a parloun, gayu iya gayi ta yi shi amma kuma kallo
aya nai ma ta na tabbatar da ta na tare da matsananciyar damuwa, fuskarta fayau babu komi akanta sai man le
e me she
i, idanuwanta duk sun zurma can ciki da alama tayi rashin lafiya saboda sautari akan samu irin wannan ramarne wajen wanda yai rashin lafiya, ko me fama da matsananciyar damuwa.
Siririyar sallama ta yi idanuwanta na akanmu, amsa ma ta na yi ina janye idanuwa daga kallonta, kallon secons biyu tai mana sannan ta
auke kai zuwa inda Yaya Hashim ke zaune, cike da girmama ya zamo daga kujerar tare da fa
"Ranki ya da
e Hajiya Sulaima barka da wannan lokacin."
A ta
aice ta amsa tare da bashi umurnin mu biyo bayanta, babu
ata lokaci yai manah inkiya akan mu taso da sauri.
Hakanan kawai na ji gabana ya tsananta dokawa da tsananin
arfi, sannan kuma kasala ta baibaye ni da
yar na samu na mi
e akan
afafuwana.
Abbama tuni ya mi
e ya na ta faman sakin gyatsa da bu
iyar muryarshi. Rufawa Yaya Hashim baya mukai har zuwa wa ta
ofa ta glass wacce akaiwa ado da kalar gorlding, sai
aukar ido ta ke, bayan wannan wacce Yaya Hashim ya kira da Sulaima ta shiga muma muka rufa ma ta baya ni da Abba fuskokinmu fal mamakin irin wannan dukiya da aka narka, a wani
ayataccen makeken parlou wanda ya gaji da ga
uwa muka
ulla, su uku ne zaune akan
ayataccin kujerun alfarwa wa
anda aka
awata wajen da su, Dattijuwa ce zaune kusa da wa ta mata wacce ta
an jingina da jikin Dattijuwar, sai wa ni kamulallen mutum zaune a kujerar kusa da su, kusa da mutumin wacce aka kira da Sulaima ta nufa tare da zaunawa
asan
afafuwanshi.
Cike ca fara'a Dattijuwar ta ke mana sannu da zuwa, yayin da na sake shiga wani irin yanayi marar misaltuwa ga zazza
i da ke shirin rufar ma ni nan take, a
ance muka raku
e ni da Abba, mu na jinmu wani iri ganin yanda muka samu mutanen wajen kamar sarakuna saboda ado da kwalliya, mu kuma sai na dinga ganinmu kamar bayi du
e a gaban sarki ko yarima.
Abba kamar zai taune harshe wajen gaisarda su,ni kuwa cike da nutsuwa na gaidasu ba tare da na kallesu ba.
Mommy ce ta
ago a hankali ta na gyara zamanta tare da kafe ni da ido kamar me kokonto a kaina, sai kuma ta kalli Pahpah wanda shima dai idonshi a kaina ya ke, ita kuma Hajjo hankalinta na wajen Abba wanda ke ta faman zare idanuwa ya na
arewa duk abin da idonshi ya sauka akanshi kallo, idan ya kalli abu sai ya lissafi idadin kimanin ku
en da abin zai iya lashewa sannan ya jinjina kai ya koma wajen wani abun, bayan kamar min tuna biyu da zamanma Pahpah ya kalli Yaya Hashim tare sa gyaran murya sannan ya ce.
"Masha Allah, Hisham wannan ita ce
anwar ta ka ko? gaskiya na yaba da hankalinta sosai, kuma ina da ya
ini akan za ta iya, nutsuwarta da kamalarta sun burge ni ainun, sannan ina fatan itace za ta zame mana abin alfahari anan gaba."
"Dararammm"
irjina ya doka da tsananin
arfi, yayinda zuciyata ke kokowar fitowa saboda razani da fargabar da nike tsintar kaina a gaban wa
anan mutane.
Aje numfashin Pahpah ya yi daidai da tabbatuw
ar lissafin da zuciya da kwanyar Abba ya ha
e waje
aya, tare da gamsar da kanshi wannan ita ce sakayyar yanda gobenshi da ta iyalanshi za ta kasance, dan haka sai ya aro bargon nutsuwa ya yafawa kanshi, tare da
arin hana idanuwanshi kalle-kallen abubuwan da suke neman caza tunaninshi.
Nutsuwarshi ta yi daidai ta kallonshi da Pahpah yai tare da fara yi ma shi magana ya na karantar yanayinshi.
Babban abin da ya burge bai wuce yanda naga Abba ya kame kamar ba shi ba ya na zayyano zantuka masu ma'ana da dattako, sai na ji wani sanyi da farin ciki ya baibaiyane yau
aya Abba ya
oye hallayarshi a gaban mutane.
BAYAN AWANNI BIYU.
Zaune nike akan mafefen royal bed
in da ya mamaye
akin, ya yinda idanuwa ke zubarda hawaye wanda ni kaina bansan na minene ba, amma zuciyata ta tilasta ni amincewa sa lallai Abba baya so na, ban ta
a kawo afkuwar irin wannan lamarin nan kurkusa a rayuwata ba, ban san mi yasa a kaina Abba ya ke kasancewa me son kanshi ba, muddin lamari ya shafe ni to babu makawa sai Abba ya nuna son kai akaina.
aure fuska na yi tare da furta "Abba kenan, ina mai tabbatar maka daga wannan karon rayuwata ta canza, Abba daga yau bazan sake kasancewa cikin ba
in cikin abubuwanda kake yiminba, daga yau zan tsaya tsayin daka wajen ganin na inganta rayuwta kamar ko wace mace." Na yi maganar kamar Abban na gabana ko ancemin ya na jin abin da nike fa
Rigar da aka aje kusa da ni marar nauyi na
auka, sai da na tabbatar da babu me kallona sannan na shiga warware
aton towel
in da aka kawomin wai in
aura idan zan shiga wanka, a jikin
aton madubin da ke sha
e da kayan kwalliya na kalla, ina sake
arewa surar jikina kallo ta cikin gashin, wani irin da
i ne da sanyi ne ya baibaye ni domin kuwa ni kaina nasan Allah yayimin baiwar tsarin zubin hallitta me
aukar hankali, sai na ji zuciyata na min wasu sa
e-sa
e aiko nai saurin yin A'uziyya tare da hanama kaina sake yarda da yin makamancin wannan tunanin, cikin sauri na zura rigar tare da mulke jikina da lallausan losion wanda naga an jera, ban tsaya jiran komi ba na
auki veil
in rigar na
aure kaina da shi, sai na kawo hijabina na saka, kallon kaina nai a madubi sai naga na yi wani irin kyau na musamman wanda zan rantse ban ta
a yin irinshi ba, tunawa da wannan matar wacce na ji sun kira da Mommy ta ce inyi sauri ta na jirana, ya saka nai hanzarin juyawa dan infita, sai de kuma na mance inda
ofar ta ke, duk inda na ta
a sai inga ashe ba
ofar ba ne, tashin hankali ne ya baibaye ganin
ofa ta
acewa ganina, da
yar na rarrashi kaina banyi kuka ba, amma kuma daf ni ke da rafka ihu ko za'a samu wanda zai kawo min
auki idan ya jiyo ni.
arar bu
e abu na ji, cikin sauri na
aga kaina dan ganin minene, sai na sauke udanuwa akan wacce na ji an kira da Sulaima, ajiyar zuciya na saki ina godiya ga Allah da ya kawo min
auki.
Guntun murmushi ta sakarmin tare da
arasowa inda nike ta na min magana da turanci, aiko gaba na sake tsallen bugu, dan harga Allah nasan ina jin turanci amma da na ji yanda ta ke nata turancin cike da kwarewa da iyayi sai na kasa fahimtar mi ta ke nufi.
"Oh sorry, Mubeenah ko! dama Mommy ce ta ce ki zo muje idan kin
arasa, tun
azu muke jiranki amma shiru baki fito ba."
Zurum na mi
e tsaye ba tare da na yi magana ba, dan sai na tsinci kaina cikin tsoron bu
e baki inyi magana kar inyi ba daidaiba in kwafsa.
Ganin na mi
e tsaye ya saka ta
auke kai daga kallona da ta ke, a ranta ta ke yabawa da irin kyawun da Allah yai min, sai de rashin gyara da
arancin wayewa ya disashe
yalin kyawun nawa, amma duk da haka kallon farko za'a sakani a cikin jerin kyawawa.
Bin bayanta ni ke kaina a
asa har muka isa wani
aramin parlou wanda babu komi a cikinsa saga na'urar Ac sai
aramin fridge me kyau da tsari sai kujeru masu taushi. ganinmu ya saka Mommy da Hajjo mi
ewa tsaye, bayan mun
arasa na zame na sake gaidasu ta hanyar yin jimla.
Bayan sun amsa Hajjo ta matso kusa da ni tare da kama hanuna ta na fa
"Mu je jikata yarinyar kirki, Allah ya albarkaci rayuwarki ya haskaka ki da saiken alkairi."
Amsawa na yi a cikin zuciyata ina yaba karamci irin na wa
anan mutanen.
Mommy ce gaba sai ni da Hajjo da Sulaima a bayanta, sai da tai
an jimmm sannan ta tura
ofar glashin tare sa Bisimilla ta tura kanta ciki, haka Sulaima ta rufa ma ta baya, yayinda Hajjo ta tura kanta tare da janyo hanuna nima na shiga.
Wa ni irin mummunan bugu
irjina yau, wanda saura ta
aya rak ya ragewa zuciyata ta wuntsilo ta ma
ogarona zuwa waje, ban san lokacin da na du
e a wajenba na shiga maida numfashi da tsananin sauri, hannunawa dafe da
irjina, dokawar da zuciyata ke yi na barazanar toshe magudanar numfashina, yayin da wa ta iriyar zufa tare da sanyi suka lullu
e ni lokaci guda, juyowar Mommy da du
owar Hajjo a kaina ta na jijjigani ya yi daidai ta isowar Pahpah wajen, cikin hanzari ya matso kusa da ni fuskarshi na bayyanar da annuri gami da tausayina a lokaci
aya, kafin kowa ya samu damar cewa komi Pahpah ya du
a tare da kamo hannuwana ya mi
ar da ni tsaye, sai da ya tabbatar da na samu nutsuwa sannan cikin taushin murya gami da rarrashi ya ke fa
"Ki nutsu! nutsu kinji mah doughter, ki tausayawa halin da
an uwanki musulmi, kuma wanda ke amsa suna miji a gareki yanzu ya ke ciki, ke ka
aice za ki iya ceto rayuwarshi da taimakon ubangijinmu, na baki yardata 100% a karo na farko a cikin rayuwata da na yarda da wani mutum na daban har na yi marabada shi a cikin familynah."
Duk da yanda
afafuwana ke rawa su na barazanar kayarda ni, amma sauraren kalaman da suka ci gaba da fitowa daga bakin Pahpah, wanda nike wa kallon mutum me daraja da karamci, sai na ji zuciyata na bani kwarin gwuiwa, hakan ya saka na shiga gya
a ma shi kai, ban san wane zaren
addara bane ya janyo ni zuwa cikin wa
annan ahali masu karamci, ban san cewa amincewar da na yi ba zai zama mabu
in bu
ofofin
addararon rayuwata, haka kawai nike ji a jikina daga yau kuma yanzu rayuwata ta sauya, sauyi sosai wanda ya banbanta da irin fa
i tashi da tarin
alubalen da na fuskanta a rayuwata.
Cike da tausaya Pahpah ya janyo hannuna zuwa ainahin cikin
akin, wanda shigata cikinshi ya zaftare abubuwa da dama daga ratuwa da burukana,
akin da ya zama wajen da zan kafa tarihin wa ta rayuwa me cike da rikitattun al'amurra.
Duk ta
aya da zanyi, ina aje
afata ne tare da bugawar zuciya me tsananin
arfi, sannan kuma ina jin wani irin ZAFI me kama da ZAFIN WUTA
ya na fuskanto ni, a daidai lokacin da na sauke takona na
arshe, a lokacin ne zuciyata ta tsaya cak da bugawa, gangar jikina ta kafe akan
afafuwa, a sa'ilin da idanuwa suka sauka abin abin da ya nemi hargitsa duniyata a lokacinne kwanyata ta shiga maimaitomin tariyar mafarkan da suka addabe ni a cikin barci musamman kwanakinnan.....
ALHAMDULILLAH
YAU DAI ALLAH YA AMINCE NA KAMMALA FREE PAGE, YANZU ZAMU SHIGA AINAHIN CIKIN LABARIN BA TARE DA
ATA LOKACI BA.
DOMIN SAMUN DAMAR KARANTA WANNAN LABARI ME RIKITATTUN LAMURRA KI DAURE KI BIYA NAIRA 500 KACAL
A WANNAN LAYIN.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY.
NICE TA KU HAR KULLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU"MARYAM STAR
KE MUKU FATAN ALKAIRI
ANDA SUKA BIYA PAYMENT SAI MUN HA
U A BOOK TWO...
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
38e96bddf7164e74b3329ee6c456cd0e