← Book details Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 4 OF 9

CHAPTER 15-20

Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Wata jaka ce ta fa
o daga sama ji kake timmm,
aukarta boka yai tare da fa
"Angaishe da hatsabibi uban hatsabiban aljannu, aikinka ya na kyau."
Jakarce ta shiga bu
e kanta, wani farin abu ya bayyana acikin wata
ar farar roba, fito da abin Boka yai tare da mi
awa matashin ha
i da yi ma shi bayani akan yanda zai yi amfani da maganin.
Bayan ya amsa yai godiya gamida kirari sannan ya rumtse idonshi, nan take ya
ace
at bai
ulla ko ina ba sai gaban wannan dutsen da
orai ke ajiye, kayanshi ya mayar tare da hanzartawa ya nufi wajen da ya aje motarshi ya shiga ya jata da mugun gudu dan duhun dare ya fara.
BANANA ISLAND
Tamfatsetsen gida ne wanda ya lashe million ku
e wajen ginashi, tun daga nesa zaka tabbatar da lallai ko waye ya mallaki wannan gjdan tabbas ba
aramin me dukiya ba ne.
Wa ta hamsha
iyar mata ce me tsananin wayewa da gayu ta fito daga wani
aki fuskarta da alamar damuwa, yayinda wa ta matashiyar budurwa ke biye da ita a baya ta na zubda hawaye.
Wani ha
aki suka shiga basu tsaya ko ina ba sai gaban gadon da wani marar lafiya ke kwance yana amai, wa ta iriyar
ara wannan matar ta saki tare da yin baya tai taga-taga kamar za ta fa
i tsabar firgicewa, cike da tashin hankali ta ke fa
"Sulaima kina ganin abin da ni ke gani kuwa, wuta! wuta ce nike gani na fitowa daga bakin Fauzan, please ki ce min ba gaskiya bane mafarki ne, tayaya hakan zai faru, ki gaya min tayaya mutum zai dinga amayo wuta daga cikin jikinshi."
A firgice ta ke maganar hankalinta idan ya yi dubu y tashi, yayinda hawaye ke zaryar saukowa daga idanuwanta su na zuba akan kyakkyawar fuskarta.
"Mommy! wallahi dagaske ne, dagaske Yah Fauzan ne kike gani a cikin mawuyacin hali, shikenan nasan zamu rasa Yah Fauzan, nasan ba lallai ya tashi ba, wayyo Allah ka kawo manah
auki, ya Allah ya tashi kafa
ar wannan bawan naka me tsananin biyayya ga umurninka, Ya Allah ka bawa wannan bawan naka lafiya domin ya tashi yaci gaba da bauta maka kamar yanda ya ke yi lokacinda ya ke da lafita, Ya Allah ka yanke ma shi wannan wahalar hakanan." Kukane ya ci
arfinta har jikinta na jijjiga saboda tsabar yanda ta ke kuka.
Cike da juriya, tausayi gami da zazzafar soyayya irinta uwa da
a matarda aka kira da Mommy ta taka zuwa inda wannan mutumin ke kwance ya na maida lumfashi, yayinda tururin wuta ke fita daga bakinshi da hanci, zama tai a
asan gadon glass
in da yake a kwance bai ko iya motsi ta na zubarda hawaye, yayinda ta
aga hannunta zata
aura akanshi wani irin ZAFIN WUTA ya bugo ma ta, da mugun sauri ta janye hannunta tare da sulalewa a
asan wajen ta na sakin kuka me
arfi , irin wanda ya ke fitowa daga can
asan rai, kuka ta ke ta na surutai wanda babu me iya jin abin da ta ke fa
A hankali marar lafiyar ya shiga bu
e idanuwanshi tare da
arin juyasu zuwa inda matar ke nu
e tana kuka, wani irin ja da baya Sulaima ta yi tare da fasa
ara me tsananin
arfi ta na nuna marar lafiyar,
agowa Mommy tai daga du
en da ta ke, aiko ta ci karo da abin da ya kusa tsaida bugun lumfashinta.
"Yah Fauzan dan Allah ka rufe idanuwanka banason gani, please bana son gani tsoro ka ke bani."
Sulaima ta yi maganar ta na saka hannayenta ta dafe idanuwanta da
arfi.
A hankali wanda ta kira da Fauzan ya fara karkata kanshi zuwa
ayan sashen, abin mamaki duk sanda wuyanshi ya motsa da niyyar juyawa sai wajen ya salu
e ya
one, a maimakon jini ko ruwa ya fito sai haya
i ya dinga fitowa daganan kuma sai wuta ta kama kamar wacce aka zubawa fetur ko kalanzir.
Mommy da ke kallon abi da ke faruwa
if kukanta ya
auke wani irin tsoro, fargaba da tashin hankali ne suka bayyana a fuskarta, yawun bakinta ya
afe la
anta suka bushe sai
arin bu
e baki ta ke dan tai magana amma ta kasa, ko motsi kasawa tai sai idanuwanta da ke sake firfitowa waje.
Duk irin azabar da ya ke ji baj daina motsa jikinshi ba sai da ya juyar da kanshi saitin glashin da aka kewaye
akin da shi,
ur ya
urawa
warangwal
in fuskarshi ido ya na jinjina girman ikon Allah, yayinda tsoro ya kamashi ganin yanda idanuwanshi da ya sa ni a farare suka juye zuwa launin jah, ga wani tururi da ke fitowa daga cikinsu, duk da ya na jin azaba a duk lokacin da yai
arin yin magana amma haka ya daure cikin
arfi hali ya ke fa
i a fili.
"Inalillahi wa'inna'ilaihi raju'un ya Allah ka
auki rayuwata dan sau
awa mahaifiyata wahalar da ta ke da ni, yah Allah ka yankewa jajirtacciyar uwa hawalar jinyar yaron da ka jarabceshi da cuta, Allah ka ga zuciya ban butulce maka ba akan jarabawar da ta same ni ba, na ro
a ne dan tsananin tausayin mahaifiya me rauni akan
anta."
Maganace ta gagareshi domin kuwa tuni bakin na shi ya dare tare da salu
ewa, yayinda Sulaima da ke kaklonshi ta cikin glass ke fa
"A,ah Yaya a,a please kadaina kana jiwa kanka ciwo, dan Allah ka daina magana yah Fauzan."
Ta fa
i ta na kai gwuiwoyinta a
asa dan
afafuwanta sun gaza bata ha
in kan tsayuwa.
Ganin halin da Mommy ke ciki na suman zaune ne ya sakata sake fashewa da wani matsanancin kukan tare da dafe saitin
irjinta jin lumfashinta na barazanar
aukewa.
TAKU HAR KULLUM
MARYAM STAR
Follow the
channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
SEASON TWO
Chapter 4 · 0% Book details