CHAPTER 20-25
Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
Kuka Sulaima ke yi bakin rai bakin fama ta na jijjiga Mommy wacce hankalinta ya gushe daga gangar jikinta.
Fauzan ma kukan ya ke amma na zuci dan duk
arfin halinshi yanzu baya iya yin kuka saboda tsoron yanda hawaye ke zuba kan fuskarshi su na
ona shi, jin shi ya ke bayada banbanci da gawa, azabar da yake ji ka
ai ta isheshi ya ji ya gaji da duniya da abin da ke cikinta.
"Fatima! Fatima!! ke Fatima wai kina ina ne haka, wannan kukan daga ina nike jiyoshi ne wai, duk ambi an cika gida da iface-iface kamar gidan mutuw...."
Kasa
arashe maganar tai yayinda idanuwanta sukai tozali da Mommy a
ame, Sulaima na kuka tare da jijjigata, a
ari da tamanin ta idasa shigowa
akin ta na sallati da salallami ganin halinda ta iske Mommy a ciki.
" Na shiga uku ni Salamatu, mi zan gani haka, mike damunta ta
afe haka bata ko matsi."
Dattijuwar matarda zata kai kimanin shekaru sittin ta fa
a a cikin rikewa ganin halinda wacce ta kira da Fatima ta shiga.
Kafin Sulaima ta samu damar cewa komi wani itin huci me tsananin zafi ya
umame
akin lokaci guda ga wani haya
i ba
irin da ke tashi, cike da
imauta Dattijuwar ta
aga kanta tai duba idan Fauzan ya ke, wani gigitacen salati ta saki tare da kuka me
arfi cikin tashin hankalin ganin yanda Fauzan ke
arin juyowa amma jikinshi ya
i bashi ha
in kai, duk inda ga motsa sai wajen ya kwalje tare da feso wuta gami da ba
in haya
i, cike da rikicewa da
arfin hali irinna tsofaffi Dattijuwar ta rarrafa da
afafuwanta da suka gaza
aukarta zuwa gaban ga
on glashin da Fauzan ke kwance.
"Haba Fauzan miye hakan kake
arin yi! mi yasa zakai hakan, shin baka tausayin halinda mahaifiyarka ke shiga idan ta ganka cikin wannan halin, mi yasa ba zaka yi ha
uri ka
auki danganaba, ka duba kaga yanda jikinka ke kwaljewa idan ka motsa bayaga haka har wuta ke fesowa, bamusan mi kake ji ba a jikinka amma tabbas munsan kana cikin azaba me ra
i wacce ka za
i mutuwa a kanta, ka yi hakuri ka jure ka dogara da Allah zai kawo maka
auki, ka
ara ha
uri da juriya akan yanda mukasanka, tabbas kai
in me juriya ne tunda har ka iya shanye ra
i da azabar da kake ciki na tsawon lokaci, in sha Allahu ina ji a jikina sau
i ya zo, ina ji a jikina samun lafiyarka ya zo nan kusa-kusa, ka jure ka daina motsa jikinka ka ji bawan Allah, duk wanda ke da sa hannu a cikin wannan lalurar ta ka In sha Allahu, Allah bazai barshi ba, dole zai
ani azaba wacce ta linka wacce kake ciki a yanzu, ina maka fatan Allah ya azurtaka da lafiya dawwamanmiya wacce zaka amfanin masoya da ma
iyanka da ita."
Da wa
anan kalaman tai masarar dakatar da Fauzan wanda ke
arin juyawa ya ga halinda mahaifiyarshi ke ciki.
Da rarrafe Dattijuwar ta
arasa wajen Mommy, a hankali ta kwantar da ita ganin jikinta yai sanyi bata ko motsi, kallon Sulaima ta yi tare da fa
in, "Kawomin ruwa me sanyi." cikin hanzari ta tashi ta nufi
atuwar freezar wacce ke kafe a cikin
akin ta
auko ruwan gora tare da mi
awa Datrijuwar har lokacin bata daina kuka ba.
Amsar ruwan ta yi tare da bu
ewa ta zuba ahannunta ta dinga shafawa Mommy tare da tofa ma ta addu'a, sai da ta shafa ma ta sau uku a cikon na hu
unne Mommy ta ja ajiyar zuciya me
arfi sannan ta shiga bu
e idanhwanta da suka ka
a sukai jajur ta na kallon Sulaima data ran
wafo ta na le
a fuskarta lokaci
aya ta na dariya me ha
e da kuka.
Murya
asa-
asa Mommy ke fa
"Sulaima! Fauzan
ina mutuwa zai yi ko? zan rasashi ko? bazai tashi daga wannan cutar ba ko? Sulaima ina son Fauzan
ina bana so in rasa
aya daga cikinku, bazan iya jure rashinku ba, ina matu
aunarku, dan Allah ki yi min addu'a ko zan samu sassauci daga yanda ni ke ji, Sulaima zuciyata ta kusa bugawa, ina jin ciwo me tsananai."
"Haba Fatima, kar ki zamo me butulci akan abin da Allah ya riga ya zartar da faruwarsa tun farkon asali, cuta ba mutuwa bace, In sha Allah Fauzan zai samu lafiya zai tsaya da
afafuwanshi kamar yanda ya ke a baya, ki
ara ha
uri kuma kici gaba da yi ma shi
addu'a In sha Allah
arshen wahalarshi ya zo."
Dattijuwar tai magana ta na kallon Mommy cike da tausayawa, dama ita uwa babu wanda zai kai ta
aunar
anta, kuma aduk yanda
a ya ke fama da lalura zaka samu uwarshi na tare da shi kuma ta na son abinta a haka.
Lalla
a Mommy Dattijiwar ta yi da kalamai masu kwantar da hankali sannan suka kama ta ita da Sulaima suka fice da ita daga
AGEGE
Zazzaune muku akan tabarma kowa na ci abinci cike da raha irin wacce ake yi a gidanmu, amma ni nayi shiru ina kallon gefe
aya ina tunani, Mamace ke
arin yimin magana idan ta ji shirun yai yawa sai ta ce, "Mubeenah tunanin mi kike yi haka, ki ci abincinki mana karya huce." amsa ma ta nike da "to". amma badan inajin abinci zai samu muhallin zama a cikina ba, maganganun Abbane ke ta maimaita kansu a cikin zuciya da kwanyata, ga wani irin tashin hankali da ke sake baibayeni gami da tsoro me tsanani.
FLASS BACK
Bayan dawowar Umma da
an mintuna Abba ya bita
aki tare da fito da Yaya Habiba da Yaya Sumayya.
"Umma wajenki na zo zamuyi magana."
Umma ta na wani yatsina gami da shan
amshi ta ce, "Ina jinka amma da banda magana akan ku
ina, dan wallahi Allah sisi bazan baka ba wannan karon, sana'a zan nema nima intsaya da
afafuwa."
"Kash ke wallahi kina da matsala, yo Allah na tuba ana gamanar miliyoyin tsabar kuda
e ke kuma kina magana akan wash
an canji, ai ina me tabbatar ma ki nan gaba ka
an zamu zama shahararun masu ku
i, wallahi sai mun girgiza Agege ke Legos
inma gaba
aya zamu jijjiga cikin kwana biyu rak."
"Na shiga ukuna!!! Abba sata ka kidnapping ka fara da kake fa
in wannan maganar?".
Umma tai magana ta na zaro
ananun idanuwanta waje ta na jiran Abba ya bata amsa.
ina da ke shashanci wallahi, ke kanki hakanan ya ke suluf babu komi cikinshi, in banda hauka da rashin tunani tayaya za ki yimin wannan maganar, to ki sa ni arziki kamar nayishi na gama ne, domin kuma kalma
aya ce rak ta rage infurta ta inzama cikakken me arziki."
Sake waro idanuwa Umma tai, fuskarta cike da tsoron kalama Abba.
"kai ni fa ban gane ba, mi kake nufi da kalma
aya rak ta rage ka zama me arziki, ni fa ka kulle min kai tamau da kalamanka."
"Yanzu dai ki nutsu ki ji abin da zan gaya ma ki, sannan sai mu nemi mafita, yaronan Hashimu ne ya zo min da wa ta magana, da farko nima na shiga yanayin ru
u, saboda lamarin me girma ne, kuma abin ya bani tsoro, amma dana natsu nai duba da ido basira sai naga ai fa
uwace ta zo daidai da zama, yo ba dole ince haka ba Umma tun da abin da nike nema ne ya zo kuma sai abin yazo min da alkairi, dama ba komi bane, a can wannan unguwar ya shahararrun masu ku
i inda shi Hashime ke aiki ne suke neman
ar aiki wacce zatai jinyar wani toyayye, abin da zai baki mamaki shine wai duk
an aikin da ake
aukowa da sunje sai suce basu iyawa saboda yanda marar lafiyar ke jin jiki, babu irin
asashen
etare wanda basu je ba amma abin ya
i ci ya
i cinyewa, ance ana bu
ayar wacce zatai jinyarshi za'a biyata da ma
udan miliyoyin ku
in, da yake kinsan yaronan Hashimu
an arzi
i ne shine kai tsaye ya amsa ma su da cewar waccan shashashar zata iya, to shine fa suka turoshi dan ya zo ya sanar da mu, sunce daga miiyan
aya har zuwa miliyan biyar zasu iya biyanmu indai Mubeena za ta jure tai wannan jinyar."
"Sai naci abu ta kazan ubanta wallahi mudin ta sake ta kawo mana wargi, yo Allah na tuba wannan ai ba maganar da za'a tsaya neman amincewarta bace, wallahi ko bata amince ba mu mun amince ma ta, babu gudu babu ja da baya."
Cewar Umma tare da tattare zanin jikinta ta fara taka rawa ta na sakin bu
a me babu ko kunya.
"Dammm" gabana ya doka da tsananin
arfi, yayinda jikina yai sanyi
alau wani irin ba
on yanayi na ji ya na baibaye ni yayinda
arar sautin bu
ar Umma ta daki dodon kunnena,
ame jikina nai tare da takurewa na sake lafewa saman gadon
arfen Mama.
Mama ce ta shigo tare da tada ni dan in fito tsakar gida insha iska saboda zafi, sai ta iskeni a wannan yanayin, fuskarta da alamun
ar damuwa ta kamo ni muka fito waje inda su Yaya Habiba ke zaune, ko kallo ban ishesu ba bare su nuna sun san da zamana, haka ko gaida umma basuyiba saima
ara volume
in kallon da suke yi cikin faskekiyar tsadaddiyar wayar Yaya Sumayya, Mama ce ta dinga jana da fira har na
an saki jikina muka dinga fira cike da nisha
i dan kuwa ina son irin labaran da Mama ke bani idan muka zauna zaman fira, Yaya Habibace ta kira ni.
"Mubeena zo kiga wani abu nan yo sauri ki gani karya wuce."
Yanda tai maganar ne ya saka na kalli Mama ina jin da
in yanda
an uwana suka kula ni, gya
a min kai tai alamar inje ingani, na muskuta zuwa inda suke na le
o da kaina dan kallon abinda Yaya Habiba ke son nuna min, banyi kyakkyawan gani ba, dan kuwa Yaya Sumayya na saka play aka nuno wani waje shiru babu kowa sai wa ta kujera da ke lila kanta, sake ware manyan idamuwana nai dan in sake kallo da kyau, aiko na kallo abin da ya saka dukannin mutanen gida a tashin hankali, wani mummunan abu ne aka nuna ya taho da gudu kamar ze kamo ni, ban san lokacin da na saka
ara me
arfi ba tare da mi
ewa, sai nai tuntu
e da
afar Yaya Habiba hakan ya bani damar fa
uwa
asa timm.
Sallati Mama ta saki tare da tashi ta
araso inda nike kwance dan ta tada ni, kai hannunta jikina ko second
aya bata
ara ba tai saurin janyewa ta na ri
e hannun wanda ke
yarma, idanuwa ta fiddo waje ta na kallona ta na kallon hanuna, yayin da Abba da Umma suka firfito dan sunji ihuna sannan kuma sunji salatin Mama.
"Mi zan gani haka, wannan wace irin rayuwace, mi yasa
an gidannan kuke da ba
in ciki, yanzu mabu
in arzi
in nawa ce kuke so ku kashe dan iyayenku."
Abba yai maganar tare da
arasawa inda Mama ke tsaye ri
e da hannunta, yayinda ni kuma nike yashe a
asa kamar gawa, du
awa yai da niyyar taso da ni ya na sababi, amma abin mamaki sai hannunshi na sauka jikina kawai akaga an
aga Abba sama, ba,a saukeshi a ko ina ba sai a jikin dangar
akin umma, cike da razana kowa ya shiga ja da baya-baya ganin lokaci daya na tashi tsaye
am, gashin cikina ya mimmi
e, launin idona ya bace
at sai kalar shu
iya me haske da ta bayyana, kafin suyi wani yun
uri Mama na zube a
asa ta durkushe tare da fa
i cikin wa ta iriyar murya.
"Takawarki lafiya sarauniya Zubudiyya
ar sarki jikar sarki, ha
a kogin Sumalai na ki ne, babu me iko da shi, takawarki lafiya sarauniyar sanyi da
ara,
antaccen bawa na mi
o gaisuwa a gare ki." sai Mama ta du
ar da kai a
asa kamar ta na gaban sarki, daga haka bata sake magana ba kuma bata
ago ba, wa ta irin razananniyar dariya na fara wacce tsananin iskar dariyar sai da shanyar da akai tsakar gidan ta dinga ka
awa da
arfi, yayinda wani irin sanyi ya lullu
e wajen irin me saka ma
ata, abin da ya
ara tsorata su Abba bai wuce yanda suka ga wasu irin ruwa masu haske da she
i na
ullowa daga kasa ba a daidai saitin da nike a tsaye, sai da ruwan ya zo min har wajen
ugu sannan ya tsaya da
ulowa, tafiya na fara yi a cikin ruwan ina shawagi cike da shau
i, yayinda idanuwana suka shiga sauya launi a hankali, sai kuma ruwan ya fara
acewa amma har lokacin ban daina dariya ba amma kuma yanzu sautin yana raguwa a hankali kamar yanda ruwan ke
acewa.
at sautin dariyar ya
ace yayinda ruwan ya
afe sannan kuma a hankali yanayin ya dinga canzawa daga sanyi zuwa yanayinda muke ciki, fa
uwa nai a
asa tim ban sake motsiba.
Mama ma
ingirewa tai daga du
iyar fadawan da tai, ta shiga sakin munsharin barci.
YANZU ZA'A SOMA CAKWAKIYA, KU KASACNCE TARE DA NI DOMIN JIN YANDA ZA TA KAYA A CIKIN WANNAN LABARIN.
KARKU MANTA LITTAFINAN NA KU
I NE, KUMA MUN KUSA KAMMALA FREE PAGES GA WACCE TA SHIRYA BIYA GA ACCOUNT A
ASA.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY
500 ONLY
NI CE TAKU
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JAJIRTATTU WRITERS
ZAFIN WUTA
Follow the
channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
SEASON TWO