← Book details Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 1 OF 9

Chapter 1-5

Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

LEGOS NIGERIA
UNGUWAR AGEGE
Wani
warara
en gida ne ginin
asa wanda ko arzikin shahen siminti bai samu ba, gida ne
arami sosai kuma marar tsayo dan dama waje za'a iya hango kaiwa da komowar mutanen gidan.
Da gudu na fito daga cikin kurkukun gidanmu wa ni dattijo biye da ni hannunshi ri
e da zabgegiya bulala irinta dukan dawakai, gudu ni ke iyakar
arfina tare da ihun neman agaji dan saura
iris Dattijon ya kama ni damma ina zillewa.
Shawo kwana yai hannu shi ri
e da jakar bakko, lokacin da ni ke
arin bige shi insha kwanar nima, caraf na ji anri
e hannuna da mugun
arfi, wa ta iriyar
ara na saki tare da gantsarewa jin saukar duka a jikina, kafin in aje numfashi na sake jin saukar wa ta bulalar a bayana aiko na sake gantsarewa tare da kai gwuiwoyina
asa saboda yanda zafin bulalar ya ratsani, rufe ni yai da duka babu
autawa yayinda har lokacin ba'asakarmin hannuna ba, birgima ni ke a
asa ina bayarda ha
uri tare da neman agajin jama'a amma babu wanda ya kula ta kaina.
Sai da wannan dattijon yai min lis yanda ko hannuna ba na iya
agawa saboda tsabar yanda na daku sannan ya rabu da ni, wannan matashin kuma wanda ya ri
e hannuna bai sake ni ba har aka gama dukana, bayan dattijon ya juya ya na sababi kamar ze ha
e harshenshi saboda masifa ya koma ya shige cikin gida ba tare da ya kula da ko hijabi babu a jikina ba, daga ni sai doguwar riga irinta shan iska wacce duk ta jeme ta ji jiki, kaina ko atzi
an kwali babu sai ba
in sisilkan gashina da ya sauka har tsakiyar bayana, sanadiyar burki
a da nai duk
asa ta cika min gashi da jiki.
Cike da ra
in zuciya na tashi ina karka
e jikina har lokacin ban daina kuka ba kuma hannuna na ri
e da na wannan matashin.
Baice da ni komi ba ya ja hannuna ina turjewa amma bai tsaya ba sai da ya sada ni da cikin gidanmu, a gaban wannan dattijon wanda ya yi min duka ya sake ni tare da komawa gefe inda wa ta farar matashiyar ma ta ke zaune ta yi tagumi hannu biyu.
"Mama barka da wuni, munsame ku lafiya."
Matashin ya katse ta daga tunanin da ta ke.
"Lafiya lau Hashim fatan ka dawo lafiya ya hanya ?".
"lafiya lau Alhamdulillah, ga wannan."
Yai maganar ya na mi
o ma ta bakkon hannunshi.
Cikin sassauta fuska ta amshi ledar tare binshi da addu'a.
Amsawa yai tare da tashi ya koma wajen wannan dattijon shima ya gaida shi tare da zaro ku
e daga cikin aljihunshi ya ba shi tare da fa
"Abba ga wannan babu yawa anyi cefane, kuma idan andawo daga sallah idan baku komi ina son mu
an tattauna."
"Ah bakomi Hashimu yaron albarka, ina gaya maka kaf gidannan babu me hankalinka ubangiji Allah ya biyaka da gidan aljanna."
Ya fa
a tare da zuran ku
in a aljihun rigarshi.
Kallo Hashim yai tare da fa
"Mubeenah ki tashi ki yi alwala lokacin sallah ya gabato."
Cikeda masifa Abba yai caram ya ce.
"Yauwa Hashimu gara da Allah ya kawoka a daidai wannan lokacin, wallahi na gaji da halin wannan yarinyar, na gaji da nunamin ita yanzu ta kangare ta balage, kullum cikin janyomin hasifa da tashin hankali ta ke, ace yarinya rai
aya amma ta addabi rayuwata ta hana ni sakat, banda damar gindaya doka a gidana sai wannan masifatattar ta nuna ban isa da ita ba, to na gaji wallahi ta kaini
arshe na
ure da bango, kodai ta nemi aiki inda za ta dinga ciyar da kanta ko kuma ta fito da mijin aure in aurar da ita in huta, Allah yana gani na gaji da ri
on wannan yarinyar."
arfar ajiyar zuciya Hashim ya sauke, a cikin zuciyarshi ya na karanto A'uziyya jin irin kalaman da Abba ya ke jifar
ar cikinashi kamar ba shi ya tsugunna ya kawo ta duniyar ba.
Fice wa sukai daga gidan zuwa masallacin da ke cikin kayi don gabatar da Sallar La'asar.
Mama ce ta tashi daga inda ta ke zaune ta nufi Mubeenah ta
ago ta tare da kama hannunta suka shiga cikin wani
aki me
aramar
ofa, akan wa ta jemammiyar katifa ta zaunar da ita, itama ta zauna tare da kama hannun Mubeena cikin na ta, cikin nuna damuwa ta ce.
"Mubeenah! tabbas Abbanku baya kyauta, sam abubuwanda ya ke miki ba su dace ba, musamman zafafan kalaman da ya ke yawan jifanki da su masu kama da ZAFIN WUTA saboda muninsu, bazan ja da baya ba wajen sake jadadda ma ki cewa ki
ara ha
uri akan wanda kike yi a yanzu, komi zai wuce kamar ba'aiba wuya ko
unci basa ta
a dawwama, bayan wuya sai da
i, kicigaba da ha
uri da
addararki, jarabawace Allah ya ke jarabtar ki da ita, idan kika jure nan gaba zakiyi alfahari da hakan, tabbas Ubangiji ya na son ki tunda har ya jarabce ki da rayuwa me cike da tarin
alubale gami da tukitattun al'amurra, ki ci gaba da yin addu'a akan Allah ya za
a ma ki abin da ya ke alkairi a gare ki, da yardar Allah kina tare da nasara."
Zafaffan hawaye ne suke ambaliya akan fuskata, yayinda nike tunanin shi har tsawon wane lokaci zan
auka ina fuskantar
alubalen rayuwa, har zuwa yaushe Allah zai dube ni ya sau
amin lamurrana kamar sauran mutane, ina so inyi farin ciki kamar kowa, ina so inzama kamar sauran mata sa'annina wa
a ke rayuwa cike da farin ciki.
Shafa bayana Mama ta ke alamar rarrashi, a zuciyarta ta na matu
ar tausayamin da irin rayuwar da na tsinci kaina.
Mun
auki lokaci a hakan gani da Mama tai lokacin Sallah na
urewa ya saka ta lalla
a ni muka fice a tare dan gabatar da Sallah akan lokaci, da kanta ta zubamin ruwa a
aramar butar da ita ka
ai ta rage mana a gidan, kamar talauci a kanmu ya
are, kullum ina Allah wadai da irin hallayar Abba ta mama
o da bin diddigi, Abba ya kasance cikin irin mutanenan masu hannun
an dambe, ga son banza muddin zai
yalla ido ya hangi mutum da
an mai
o ba shakka sai yasan yanda yai wajen ha
a ala
a da shi ta yanda zai yagi rabonsa.
Shiga ban
akinmu wanda ya kasance
ut, sam baya da fa
i sai tsawo shima ba canba, ra
ewa naj gefe na malala ruwa a
asa sannan na biya bu
atata na fito, alwala na gabatar cikin nutsuwa tare da godewa Allah da ya yo ni cikin hasken musulunci, yanda ruwan alwata ke bin muguji ya na gudana haka damuwar da ta cunkushemin zuciya ke kwaranyewa saboda
arfafa iymani na da nai a lokacin da nike alwala dan ganawa da mahaliccina.
ZAFIN WUTA LITTAFIN KU
I NE AKAN NAIRA 500 KACAL.
TA KU HAR KULLUM
MARYAM STAR.
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR
DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
PAID BOOK
Season two
Chapter 1 · 0% Book details