← Book details Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 3 OF 9

Chapter 10-15

Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Gudu ya ke shararawa a cikin dajin da babu komi sai kukan tsuntsaye da halittu masu firgitarwa, bai tsaya a ko ina ba sai nesa ka
an da wajen wani kogon dutse, kashe motar yai tare da fito a firgice ya tsaya daidai wani waje inda aka aje wasu tsofaffin
orai, cikin rawar jiki ya cire kayan jikinshi tas yai tsirara haihuwar uwarshi sannan ya jefarda kayan a saman
oran ya rufe idanuwanshi tare da juyawa ya na karanto wasu damatsilan tsafi ya isa gaban kogon, a zahiri kogon baida wa ta
ofa sai wa ta
ar huda
arama wacce wani bakin haya
i ke fitowa, ci gaba da karanto damatsalan yai har wannan ba
in haya
in ya baibaiye inda ya ke tsaye,
at ya bace daga wajen bai samu kanshi ba sai a gaban wani shirgegen ba
in mutum me tsananin muni wanda ya ke tsirara haihuwar uwarshi babu ko
yalle a jikinshi sai wani jan abu da ya na
e al'aurarshi da ita, a hankali matashin ya fara ru
e idanuwanshi bayan jin saukar wani ruwa me yau
i akan jikinsa, bu
e idonshi yai tare da yun
urawa cikin zafin nama yai Sujjada tare da kirari ga wannan
aton zindi
in bokan.
Wa ta arniyar dariyace ta cika kogon wanda ke zagaye da abubuwan ban tsoro iri daban-daban, bayan
aukewar sautin dariyar matashin ya
ago tare da sharce guminda ke tsatstsafo ma shi sannan ya maida hankalinshi akan bokan.
"Kamar dai yanda aka saba sadaukarwar wannan karonma tayi kyau, Zuka ya ji da
in jininda aka bashi yanzu a shirye ya ke dan ganin ya biya maka dukkanin bu
atunka."
Boka yai maganar bakinshi na amayarda tururin ba
in hayaki harda tartsatsin wuta a lokacinda ya ke magana.
"Ina godiya Boka uban bokaye, hatsabibi uban hatsabibai, Mutum uban Aljannu, zaka dawwama kana juya duniya da mutanen da ke cikinta ta
arfin ikon ka."
Wani mumunan murmushi Bokan ya saki wanda ya sake bayyana munin halittar fuskarshi wacce sam babu kyan gani.
"Kana tare da sa'a da nasara saboda biyayyarka agaremu, tabbas akwai shahara a tare da kai burukanka da yawa zasu cika saboda
arfin iymanin da ka yi da mu."
Nan matashi ya zube tare da kwararo godiya sannan ya shiga lissafo abubuwanda ya kawoshi, bayan ya gama jawabinshi Bokan ya
aga hannunshi sama tare da karanto wasu kalmomi, nan take hanun ya shiga bu
ewa har wani dun
ulallen abu ya bayyana,
ayan hanun nashi me kama da icce ya
aga tare da shafa abinda ya bayyana, nan take ya shiga warwarewa yana bu
ewa gamida bada tsawo da fa
i, wani madubine ya bayyana.
Mutum ne a kwance kamar gawa, babu abin da ke motsi a jikinshi, babu ko tufafin kirki a jikinshi sai wani farin gyalle da aka lullu
e iya al'aurarshi, jikinshi kamar babu tsoka saboda tsabar yanda
asusuwa suka firfito miraran, fatar jikinshima duk ta ta
une ta yamushe kamar tsoho, wani abin mamaki kuma gashin kanshi na nan kwance luf kamar ba
irin kamar na larabawa ko indiyawa, wani tururin haya
i ne ke fitowa daga
ofofin gargasar da ke jikinshi.
Wata iriyar dariyace matashin ya kece da ita tare da fa
"Fauzan Shareef Abdallah kaga abin da taurin kai da binciken
waf ya janyo maka ko, ka ga abin da nike mama garga
i akashi ko, indai ZAFIN WUTAR tsafi ne yanzu aka fara, sai na
one gangar jiki da ruhinka da ZAFIN WUTA wannan itace makomar da ka za
awa kanka, duk wannan iko da dukiyar da kake ta
ama da ita sai na yi sanadiyyar
arewarsu, sai rayuwarka ta
aice ta wula
anta, sai na maidaka abin tausayi a cikin mutane, dole ne in nuna maka nafika tantiranci da hatsabibanci."
Cike da mugunta ya kalli Bokan bayan ya gama magana a fusace ya ce.
"Ya shugabana Boka uban Bokaye ina so ayiwa Aljani Zuka albishirin jinin jinjirin da
anwata zata haifa, ina so ya sake ninka azabar da yakewa wannan kafaffen Fauzan
in azaba me tsanani ta yanda hatta makusantanshi zasu ji tsoron kusantarshi, so nike asa wuta ta dinga
ona gangar jiki da ruhinshi, ina so hannu ya gagara ta
a jikinshi, ina nufin a
one duk wanda zai ta
a shi, sannan ina so a hana gangar jikinshi saurin
onewa saboda banso ya mutu da wuri, ina so ya
ani u
uba da azaba me ra
Dariya Boka ya kece da ita tare da dun
ule madubin sannan ya shafa, nan take ya
ace hannunshi ya dawo daidai, har zuwa lokacin be daina mumunar dariyarba wacce ke kama da saukar aradu saboda tsananin munin muryarsa.
TAKU HAR KULLUM
MARYAM STAR
Follow the
channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133
I'm on Instagram as @maryamumarkt553. Get the app and follow me https://www.instagram.com/maryamumarkt553
https://ngl.link/maryamstar
https://www.wattpad.com/user/maryamumarstar?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
SEASON TWO
Chapter 3 · 0% Book details