← Book details Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 6 OF 9

CHAPTER 25-30.

Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 17 min read

Cike da tsoro Umma ta matso cikin san
a ta jijjiga Mama gami da kiran sunanta, amma Mama ba ta amsa ba kuma ba ta motsaba, shiko Abban tafe bango ya yi tare da silalewa
asa ya zauna ya na maida lumfashi gami da sharce gumi, Yaya Habiba ce ta nufi inda ya ke ta na ma shi sannu ganin yanda ya diririce duk ya tsure kamar wanda yai jinya.
yar Abba yai nasarar
wato kalmar "Ruwa." daga bakinshi, aiko da sauri Yaya Habiba ta
ebo ma shi wanda ke cikin randa, tun da ya kafa kofin bai sauke ba sai da ya tabbatar da yanshe tas sannan ya aje tare da lumshe ido ya na sauraren yanda zuciyarshi ke bugawa da sauri-sauri.
Umma ta tsorata ainun da abin da ya faru hakan ya saka ta ha
a kawunan su Yaya Sumayya tai
aki da su, acewarta wai karasu kwashi jangwam.
Shima Abba lalla
awa yai tare da rarrafawa ya shige
akin Umma harda kullo
ofa, ni da Mama kuma aka barmu anan kamar kayan banza.
A hankali na fara bu
e idanuwana da sukaimin nauyi, kaina ne ya sara da tsananin
arfi wanda hakan ya tilasta ni saurin rufe idanuwan nawa,
arin tashi na fara yi zaune amma sai naji jikina kamar anyimin tsinannen duka, ko ina ciwo ya ke min, daurewa nai na tashi ina cije baki cike da dauriya dan sosai kaina ke barazanar tarwatsewa, a hankali na bu
e idanuwa da sukai min tsananin nauyi na sauke su akan Mama da ke kwance,mamaki ne ya kama ni ganinta a kwance ta n barci gashi magrib ta kawo kai, cike da jarumta na matsa kusa da ita na shiga tashinta ganin irin kwanciyar da tai, bu
e idanuwanta tai tare da
arin tashi, na lura itama jikinta sam babu
arfi, bayan ta tashi zaune ne na shiga jera ma ta sannu.
"Halan baki jin da
i, naga kinyi barcin marice, sannu bari imfadawa Abba ya siyo ma ki magani." Nai maganar ina kallon yanda Mama ta dafe kanta.
Cikin sanyi murya ta furta.
"A,ah Mubeenah! lafiya lau kawai na
anyi barci ne shine jikina yai sanyi, zan warware da zarar nai sallah."
Sannu na sake yi mata gami da lalla
awa na tashi tsaye na nufi wajen ruwa na
auki
ar gudaliyar butar gidanmu na cikata da ruwa na nufi kewaye dan in watsa ruwa saboda rashin da
in da jikina ke min, ra
ewa na yi ta samu na watsa ruwan sannan na fito na fara gabatarda alwala cikin nutsuwa, ina alfahari da yanda ni ke nutsuwa idan zan gana da mahaliccina, ni mutumce me tsananin son ibada da tsoron Allah, bana wasa wajen kiyaye ha
in ubangijina, nakan yi iya bakin
arina wajen kaucewa sa
o, da wannan nike kira ga
an uwana musulmai da muji tsoron Allah mu kyautata makomarmu, mu dinga kiyaye ha
in Allah dan samun sakamako me kyau a lahirarmh, Allah ya datar da mu Ameen.
Bayan na kammala alwalar nai tasbihi kamar yanda mazonmu ya koyar, sannan na zubawa Mama ruwa a buta na shigar ma ta da ita sannan na dawo na shiga
akina wanda ko arzi
in fitila babu, gashi babu ko taga se wasu
an bulillika da aka jera a can sama, da lalube na
auki hijabi da abin Sallah ta, da yake na haddace inda komi ya ke a cikin
aki a haka nike gudanar da rayuwata ba tare da na takura ba.
A zaune na gabatar da Sallar saboda yanda kaina ke sarawa, bayan na gama ne na shiga yin azkar
in marice da bansamu damar yi ba, da yake na riga da na hardace shi tas a kaina, bayan na gama ne na jingina da jikin bango ina sauraren yanda bugun zuciyata ya sauya lokcinda na farka naga na yi barci wanda bansan lokacinda ya kwasheni ba, ina jin sauyi sosai a jikina wanda kafin in kwanta sam banji hakan ba, hakanan kawai na ji a jikina akwai abin da ya faru wanda ban sa ni ba, a gefe
aya kuma ina tunani akan abin da ya hana Umma da Abba fitowa yin alwala, ina jiyo tashin muryarsu a
akin Umma, hakanan kawai na ji ina so inje in taso su dan suyi sallah
ila basusan an kira ba tun da ba wani ji ake sosaiba daga masallaci idan aka kira, ni da Mama mune masu
arin yin sallah akan lokacinta.
Cikin amincewa da shawarar zuciyata na tashi ina dafe bango na nufi
akin Umma, ina tura
ofar naci burki ganin Abba zaune akan ta
unanniyar dadumar Umma ya na sallah, gefe
aya kuma babbar robar Umma ce da buta a jiye sai wasu ruwa a cikin robar masu datti da alama awala akai ciki.
Cikin shanye mamakina na yi sallama cikin sanyi murya, abin da ya
aure min kai be wuce yanda naga firgici da razana ba kwance akan fuskar Yaya Habiba da Yaya Sumayya wa
a suka salame Sallah.
"Innalilahi wa'inna ilaihi raju'un!!! Mubeena lafiya kika zo kikai min tsaye a bakin
ofa." Umma ta fa
i da yanayin tsoro.
Kallon tsaf nai ma ta, ina ganin yanda ta ke
arin ha
iyar yawun da ya ma
ale ma ta a ma
oshi, idanuwanta da alamun tsoro
arara.
Bangama
are ma ta kalloba na tsinayo muryar Abba shima a sanyaye ya na fa
"Mubeenah lafiya dai ko? ko wani abu kike bu
ata." yai maganar shina ma
ogwaromshi na kai komo.
"Dama naga baku fito yin sallah ba shine na ce bari inzo in sanar muku." nai maganar ina kokonto akan yanda naga su na wani
ari-
ari da ni.
"A'ah ai da kin barshi ba sai kinzo ba, yau a tasha da zan dawo na siyo sabuwar gora, shine nace ba sai mun dinga yin alwala a waje ba mayi a
aki kawai tunda tsakar gidan ca
ewa ya ke harmu gaza samun wajen kwanciya ga kuma saurayen da ke yo gayya idan wajen ya ca
e." Umma tai tsulum ta bani amsa.
Haka kawai naji ban yarda da wannan maganar ta ta ba, hakanan ma Umma idan ta bushi iska sai ta tsiro wanki da marice dan kawai ta ji
e inda muke kwanciya ni da Mama, musamman idan ranar ita ke da girki.
Bance komi ba na juya na nufi
akin Mama na isketa akan dadduma ta gama sallah, gaishe ta nai cike da girmamawa, amsawa tai cike da kulawa tare da tambayata lafiyata, bayan na bata amsa mukai zaman shiru na tsawon lokaci, ganin shirun yai yawa ne yau ko
ar fira bamuyiba ya saka nace.
"Wai Mama yau babu aikin girkin dare ne, naga har yanzu baki ce inhura rushi ba."
"Da yake kinga Ummanku ta dawo to shine Abbanku ya ce imbar ma ta girkin tunda nata ne dama, ban musaba na bata abinta."
Mama ta bani amsa ta na
arin kunna ragwargwa
iyar redionta wacce taci uban
auri da robali, shiru mukai muna sauraren labaranda ake a gidan redion.
Bamu da
e da fara sauraren labaranba Abba ya aiko Yaya Habiba akan Mama ta fito tai shimfi
a zamuci abinci.
Firgigit na dawo daga tunanin da na tafi.
"Mubeena ki ci abincin mana kar ya yi sanyi, wai kodai baki jin da
i ne tun
azu nike lura da ke sam baki da walwala." Mama tai maganar ta na jiran amsata.
"Dan Allah Mama za ki iya gayamin abin da ya faru
azu, haka kawai nike ji a jikina akwai abin da ya faru, kinga su Yaya Habiba basa kula ni kamarma tsorona suke bayan ba gaka muke ba, Abbama bai yi min fa
a ba yanzu, shiyasa nike son insan abin da ya faru.
"Ke ko wannan yarinya kin shiga uku, haka kika koma kuma bayan sa ido yanzu harda bin
waf kike yi, to ni gaskiya bazan iya
aukar wannan rainin hankalin naki ba, tabbas wani abu ya faru kuma ba komi bane face aljannun da kika tada kika nemi hallakamu da ruwa, kuma mun riga mun yanke hukunci akanki ni da Abbanku, ba za ki sake
ara kwana a gidannan ba daga gobe, dan tsaf za ki hallakamu alhalin da sauran lokacinmu, mun shirya tsaf dan mu kai ki aikatau can bariki."
Sak kowa na wajen yai jin abin da Umma ta ce, Abba kuwa cike da
ulewa ya banka ma ta uwar harara ya na takaicin hali irinnata na rashin siri, inde tonon sililine to fa Umma ta yi dgree akanshi, sam ba ta da sirri ko ka
an, sai Abba yajata gefe suyi magana ba tare sanin Mama ba amma mudin za'azauna da Umma sai ta fa
i wannan maganar, ga shi Allah ya
aurawa Abba son yin shawara ko sirri da Umma.
Kallon yanda nike kokowa da hawayen da suka dage akan dole sai sun zubo, ni kuma na
i basu damar hakan Mama ta yi, cikin sanyi jiki ta janyo ni ta kwantar akan kafa
arta ta na jin babu da
i da maganar da Umma ta fa
a min alhalin ba ita na tambaya ba.
Gyaran murya Abba yai tare da janyo hankullanmu akan zai yi magana kowa ya nutsu,
ago kaina nai ina son jin abin da Abban zai fa
"Ke Mubeenah ki natsu domin maganar ta ki ce, bayan zuwan Yayanku Hashimu ya yi min wani abishir akan ya samo ma ki aikatau a can cikin bariki, na yi murna sosai da hakan dan idan ba ki manta ba nace ma ki, ko dai ki fidda miji in aurar da ke, ko kuma inbawa abokina aurenki ko ki fita ki barmin gida dan na gaji da ciyar da ke hakanan babu wa ta riba, ga matsalolinki da sukafi
arfin kanki bare kuma ni Iroro wanda ban aje ba kuma ban bama wani ajiya ba, na rigada na yanke shawara akan gobe da yardar Allah zan
aukeki da kaina in kaiki can gidan aikin, mutanen a matse suke da son samun wacce za tai aikin,yanzu abin da nike so da ke shine, ki tattaro dukannin abubuwan da kikasan ki na bu
ata ki shirya gobe tun da sassafe zamu kama hanyar tafiya dan kuwa ana so muje kafin wani me magani ya iso, kuma ban amince kiyi magana da Mamanki ba akan wannan aikin, umarni ne na zartar a kanki ban amince kiyi magana da kowa ba akan wannan aikin face ni ka
ai ko Ummanku idan kika yi magana da wani Allah ya isa ban yafe muku ba wallahi, dan ba shawararki na nema ba na riga na zartar da hukunci."
Zuciyata ta shiga dokawa da tsananin
arfi, ya yinda na gama jin kalaman Abba, hakanan na ji na amince da hukuncin da ya zartar a kaina, hakanan nike ji na gaji da rayuwa a
ashin innuwar kulawar Abba, na da
e da gane cewa Abba baya so na, ban san daliliba sai tsintar kaina na yi a cikin farin ciki, ban san wane zaren
addara ba ne ya ke jana akan amimcewa da aikin, ni dai kawai ina jin da
in zan nisanta da Abba na tsawon lokaci, zan yi nisanda zan samu nutsuwar gangar jiki da zuciya, ina bu
atar samun inda zan zauna inyi tunani akan rayuwata tun daga farko har izuwa yanzu da tarin
addarori suka samu muhallin zama a rayuwata.
Bancewa kowa komi ba sai tashi da nai babu alamun damuwa atare da ni na wuce
ina, Mama ce ta bawa Yaya Habiba
aramar fitilarta ta kawo min, aiko na ji da
in hakan dan so nike in sadu da ma'ajiyar
ur'ani na dan amma duhu ya hana hakan.
Jakar iskamiyya ta na
auko na fito da
ur'ani na izufi sittin, na bu
e shi tare da fatan samun salama da dangana akan
addarar da ke tunkaro ni, a lokacinda na fara karanta al
ur'ani me girma da tsarki, wani irin raunine ya baibaye ni har ban san sanda na fara hawayeba, ban daina karatunba kuma ban daina kukanba, hakanan nike ji a jikina wannan hawayen da nike na samun salama da sau
in zuciya ne.
Ban daina karatun ba sai da na tabbatar da na samu gamsashiyar nutsuwa, sannan na rufe al
ur'ani nai addu'ata tare da tashi na gabatar da Sallar Isha'i.
Bayan na gama ne na ta gyara wajen kwanciyata sannan na
auki fitilar Mama na mufi
akin ta, turus na yi ganinta dur
ushe a
asa ga Abba tsaye a kant sai huci ya ke, ban ce komi ba na nufi inda ta ke ajiye fitilar na ajiye tare da juyawa na fice zuwa
akina, azkar
in kwanciya narci na gabatar sannan na haye yamusashiyar katifata nai lamo ina jin yanda har yanzu zuciyata bata bar dokawa da
arfiba, ban bawa kaina damar tunani akan komi ba haka na kwanta har barci me nauyi yai nasarar tafiya da ni.
Kyakkyawan matashi ne zaune a wa ta kujerar alfarma ya na aiki, sai wa ta mummunar halitta marar kyan gado ta zo ta bayanshi ta bu
e mumunan bakinta ta shiga yo aman wuta, juyawa yai ya na salatin jin ZAFIN WUTA amma sai wannan hallitar tai amfani da wannan damar ta sake amayo wa ta wutar me yawa akanshi, sai da halittar ta cike inda matashin ya ke da wuta sannan ta fice da jikin gini, wa ta mata ce ta zo kusa da wamda aka sakawa wutar ta na kuka tare da tatta
a jikinshi, amma duk inda ta ta
a sai ya kwalje ita kuma sai hanunta ya
one, a haka ta zauna ta na ta kuka babu me rarrashi, yayinda muka zo wucewa ta wajen ni da Abba sai muka ga wannan matar shine Abba ya ja hannuna ya bata ya na fa
in nice ka
ai zan nemo maganin da zai warkar da wannan matashin wanda wuta ke
onawa, hannu biyu matar ta amshe ni tare da yiwa Abba alkairi me yawa ya juya ya barni da ita, da na tunkari inda wannan matashin ya ke, sai ruwa me
arfi ya zo ya maido da ni, haka na dage sai na isa gareshi har nai nasarar kama hanunshi, abin mamaki ina kama hanunshi sai wannan wutar ta
ace
at sai de ba
in haya
i da ya kara
e da
in wanda wa ta murya marar da
in amo ke fa
in, "kin yi nasarar rabani da shi amma tabbas zan dawo, zan dawo domin
aukar fansa."
A firgice na farka cikin matsanancin tsoro.
WANNAN LITTAFIN NA KU
I NE, GA WACCE TA SHIRYA BIYA GA ACCOUNT.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY
TAKU HAR
ULLUM.
MARYAM STAR
Follow the
channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
SEASON TWO
PAGE 35
Ina karanto addu'o'inda Manzonmu ya koyar idan mutum yai mummunan mafarki, zuciyata har lokacin bata daina dokawa da
arfi ba, sai ma sake tsananta dokawa da tai fiye da baya, hakanan naji jikina yai sanyi sam bani da kuzari ko ka
Tunanika barkayai suka dinga bijiromin na abubuwanda suka faru da ni tun wayuwar garin yau, idan da sabo ya kamata ace na saba da yanda rayuwa ke gara ni kamar kwallon
afa, aduk lokacinda zan wayi gari d irin
alubalen da zan fuskanta, sam babu wani abu na birgewa a cikin rayuwata, hakanan nike gudanar da rayuwata sam babu farin ciki.
Sake juyawa nai
ayan sashen ina ji a jikina dole ne in tashi in nemawa kaina mafita, ina bu
atar farin ciki kamar kowace mace, ina bu
atar samun
ancin kai kamar kowace budurwa wacce ke gaban iyayenta, amma ta yaya zan samu hakan? na tambayi zuciyata da take sa
amin tunanika daban-daban.
'Zan samu
anci kamar kowa amma sai na cire tsoro, dole sai na aro mayafin juriya na aje na ha
uri dan samun damar cimma muradina, to amma kuma ai Abba ya ce gobe zan bar gidan, ko da yake wannan ma wa ta damace zan samu dan in canza rayuwata, ban san gidan da zan rayu a cikinshi ba, haka zalika bansan wane irin mutanene a cikin gidan ba, zan tsaya imfara karantar mutanen wajen dan insan ta yanda zan gyara rayuwata kamar kowa.'
Ina ta tunani daban-daban da haka har barci ya
auke ni me nauyi.
BANANA ISLAND
wance Mommy ta ke a kan katafaren gadonta wanda ya lashe miliyoyin kuda
e kafin kafuwarshi a da
in, kallon farko zakai me ka gane ba
asar ba ne, ko daga wace
asa aka
erashi lallai me tsananin tsada ne.
Sulaima ce zaune akan kagon kusa da Mommy wacce Doctor ke duba lafiyarta, fuskarnan ta ta tai jazur musamman saman hancinta abinka da farin mutun.
A gefe kuma wannan Dattijuwar matar ce zaune ta yi tagumi ta na kallon yanda Mommy duk ta bi ta fice a hayyacinta.
Bayan Dr. ya gama ba ta taimakon gaugawa ya juyo ya fuskanci wannan Dattijuwar ya na fa
"Hajjo, wai dan Allah mi yasa bakwa kiyaye lafiyar baiwar Allarnan, ta na cikin mawuyacin hali yanzu haka, jininta yayi mugun hawa, ga ciwon zuciya, mi yasa kuke barinta cikin damuwa har haka, ina Fauzan ya ke ne, nasan shi ka
aine zai fahimci abin da nike nufi." Doctor yai maganar fuskarshi da alamun
acin rai gami da damuwa.
"Kayya dai dakat, ai baka sa ni ba, Fauzan
in shine wanda yai silar shigarta wannan halin, ya na can kwance cikin mawuyacin hali rai a hannun Allah, kasande akwai sha
uwa me tsanani tsakanin Fatima da Fauzan, halinda Fauzan
in ke ciki ne ya asassa ma ta tashin ciwon, wallahi muna yin bakin
arinmu wajen ganin mun fitar da ita daga damuwa, amma abin ya ci tura, da zarar ta ga halin da
anta ke ciki sai jikin na ta ya rikice."
Hajjo tai maganar muryarta na jimanta lamarin.
"Wai dama Hajjo har yanzu Fauzan be warke ba, na yi tunanin da kuka fita da shi India ya samu lafiya." Dr. yai maganar ya na jimanta lamarin.
"Kai de bari Dakta! lamarin Fauzan se du'a'i, yanzu abin ya wuce yanda ake tunani, ciwo sai gaba ya ke ba wani sau
i sai a wajen Allah, da zaka ga Fauzan yanzu na tabbata
afafuwanka ba zasu taku ta da
in rai ba, yaronan yana ganin jarabawar rayuwa, sai de kawai muci gaba da taya shi da addu'a Allah ya yanke ma shi wannan wahala da yake ciki."
Jinjina kai kawai Dr. yai cike da jimami, dan bai mance yanda aka kawo Fauzan asibitinsu ba cikin matsanancin ciwo da zafin jiki, fatan samun sau
i yai musu tare da bada shawarwari akan yanda zasu dinga kiyaye lafiyar Mommy gudun samun matsala sannan ya tafi.
Zaman shiru sukai a
akin kowa na tunanin zuci, da haka har barci me nauyi yai awon gaba da Hajjo, da wannan damar Sulaima tai amfani wajen sulalewa ta tafi
akin Fauzan dan ta
ara ganinshi, sam hankalinta baya kwance, ga tashin hankalin yanda jikin
an uwanta ke tsananta, ga guma tashin hankalin yanayin Mommy ke ciki.
Zuwa bakin
ofar glass
akin Sulaima ta yi, tare da jingina jikinta akan
ofar
akin idanuwanta na zubarda hawaye, ta na
aunar
an uwanta, sam batason abin da zai
ata ma shi rai, ta na kiyaye abin da zai saka yai fushi da ita, shima kuma ya sha
u da ita, ita ka
aice abokiyar nisha
inshi, da ita yake sirri da ita ya ke shawara, ya yarda da ita fiye da kowa.
auki tsawon lokaci a hakan ta na tunani kafin daga bisani ta zabura tare da janyo
ofar ta fito ta nufi kan stairs, da bibiyu ta ke hawa benen hakan ya bata damar hayewa cikin sauri, wa ta tsadaddiyar waya ta
auka akan luntsumemiyar kujerar da ke jere a
ayataccen parloun, cikin sauri ta bu
e mabu
an sirrin tare da laluba wa ta numbar da akai save da Pahpah, ta danna calling.
Amsa kiran akai daga can
angaren tare da furta.
"Assalamu alaikum"
"Wa,alaika salam pahpah!
Sulaima tai maganar ta na
arin ha
e kukanda ya sake taso ma ta.
"Sulaima lafiya dai ko! ina Mommynku ina kuma Fauzan ya na lafiya dai ko, jikin da sau
i ko!!!."
Ya jero tambayoyin cike da ru
ewa.
"Pahpah dan Allah ka dawo hakanan, wallahi Yah Fauzan ya na cikin matsanancin ciwo, Pahpah kullum abin gaba yake sake yi, please idan maganin bazai samu ba ka taho hakanan, banaso yah Fauzan ya mutu bakuyi bankwana ba, Pahpah jikinshi sam babu kyawun gani, yau kwana uku kenan rabon da ya saka koda ruwa ne a cikin....!
Sai kuma wani sabon kukan ya sake
alle ma ta.
Cike da damuwa Ya fara rarrashinta tare da tabbatar ma ta da yana hanya yau komi dare a legos zai kwana, sannan yai ma ta albishir da ansamu maganin.
anji da
i jin cewa zai dawo yau, ko babu komi zai tsaya wajen ganin ko yayane Fauzan ya saka wani abu a cikinshi, dan kaf a gidan shi ka
ai ne ya isa ya ta
a Fauzan ba tare da ya
one ba.
9136291920
TAKU HAR KULLUM
MARYAM STAR
Follow the
channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
Chapter 6 · 0% Book details