← Book details Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 2 OF 9

Chapter 5-10

Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan na kammala alwalar na yi addu'a kamar yanda manzo ya koyar, sannan na tashi na zubawa Mama ruwa na kai ma ta butar bakin
ofar bayan gida na juya na wuce
an tsukakken
akina me kama da gidan Tantabaru, yamusashe abin Sallah na shimfi
a sannan na janyo daguwar linkakkiyar hijabina wacce ta ke a tsarkake fes sai zuba
amshin turare
ure ta ke, zura hijabin nai tare da kabbara Sallah na fuskanci Mahaliccina cike da
an da kai, wani irin rauni ne ya ziyarce ni lokacinda ga
in jikina suka taimaka mani wajen yin Sujjada ina ganawa da Ubangijina, addu'a nike jerowa cike da fata da ya
inin Allah zai kalle ni ya amsamin ro
ona.
Bayan na sallame Sallar nai tazbihi gami da azkar wanda Manzonmu ya koyar, na jingina da bangon
akin ina tunanon irin
alubalen da ke baibaye da rayuwata tun tasowata har zuwa yanzu, ko a labaran hausa da nike bibiya ban ta
a cin karo da makamanci labari wanda yai shige da nawu ba, kullum cikin fuskantar sabon babin
alubale da littafin
addarata ke bu
e min nike, sam bansan farin ciki ba a rayuwata, abu
aya na sa ni shine, tarin
alubale da wahalhalun rayuwa.
Ina a zaune ina tunanin yanda rayuwa ke gara ni kamar kwallon
afa na jiyo maganar Abba tun daga waje, Abba irin mutanen nan ne masu hayaniya wa
anda ba'a sirri da su, idan ya na magana muryarshi na fitowa da
arfi sosai, tumbama ace fa
a ya ke wayyo Allah wallahi inada tabbacin har masu wucewa a bakin hanya su na jiyo amon sautinshi, kafin in ankare na ji Sallamarsu a cikin gida shi da Hashim, runtse idanuwana na yi da
arfi jikina yahau tsuma kamar yanda nike tsintar kaina aduk lokacinda Abba zai shigo gida, ina jingina shigowarshi da tashin hankalina saboda da zarar ya sako
afarshi ya ke fara
irar abin da zai saka ya kira ni ya yi min fa
a wa ta ranama harda duka.
Zagi, gori, cin mutunci sune abubuwanda ke maimaita kansu a bakin Abba akaina, nakan cintsi kaina a cikin wasiwasi lokuta dadama idan nai Abba ya jefe ni da mummunar kalma, zuciyata na raya ma ni cewa ba shine wanda yai silar zuwana duniya ba, musamman idan na natsu ina tunani akan yanda ya ke ina nakasa ina naka aje da Sumayya da Habiba, Sumayya da Habiba yayena amma ba uwarmu
aya ba, Sumayya Mamace wacce ta haifeta ita kuma Habiba
iyar Umma ce abokiyar zaman Mama wacce ayanzu ta tafi da Habiba da Sumayya ganin gida acan Katsina.
"Mubeena! Mubeenah!! ke Mubeena wannan wane irin iskanci da raini ne ace kina ji na sai faman kwa
a kira nike amma kiyimin banza saboda ke ba yarinyar arzi
i ba ce, idan kika bari da
a biyu ta shu
e ba tare da kin fito ba Wallahil'azim na iske ki a
akinan sai jikinki ya gaya ma ki."
Tsulum na fito kamar wacce aka hanka
o na isa gabanshi tare da du
awa na ce "Dan Allah ka yi ha
uri Abba wallahi Sallah na idasa, kafin in kwashe abin Sallar ne ka kira ni."
"Mtswwwww aikin banza da wofi, da anyi magana ki kama sunne kai ke ala dole ta Allah, ki bu
e kunenki da kyau ki ji abin da zan gaya ma ki, Allah ya so ki yayanku ya ceceki daga hukuncin da na zartar a kanki, ya tsaya tsayin daka ya nemo ma ki aiki a gidan wasu manyan mutane shahararrun attajirai wa
anda kowa ya san da zamansu a Legos ke harma da sauran
asashe da garuruwa, idan kika natsu kika yi aiki me kyau to ba shakka mun warke daga wannan addababen talaucin, idan kuma bakiyi abin da ya dace ba har suka gaji suka koroki kamar yanda akai ma ki a gidan Alhaji
an Gaske to babu makawa za
i biyu ne ya rage ma ki, kodai ki auri Samual abokina ko kuma ki fita salin alin kibarmin gidana dan bazan iya ci gaba da ri
e ki ba tunda na lura ke me farar
afa ce, daga lokacinda Allah ya ha
a ni da ke na fara fuskantar matsaloli a cikin rayuwata."
if na ji jina ya
auke na tsawon lokaci, kwanyata ta shiga maimaita min maganganun Abba da ya ce ni me farar
afa ce, daga lokacinda Allah ya ha
a shi da ni ya ke fuskantar matsaloli.
"Innalillahi wa'inna ilaihi raju'un, Hasbunallahu wa ni'imalwalkil, Allahumma ajirni fi musubati, Abba maimaita min maganarka dan Allah ko zan daina kokonto akan abin da zuciyata ke raya min, Abba da gaske ne abin da kake fa
i Allah ha
aka da ni yai, kenan ba kaine ka haifeni ba ko, dan girman zatin Allah ka amsa min."
Tsit Abba yai ya na jin babu da
i akan yanda na fassara maganarsa, harga Allah ba haka ya ke nufi ba, bai zata hankalina zai kai ga wa
annan kalaman da suka su
uce ma shi ba, kafin yasan abin yi muka jiyo muryar Umma da ta shigo yanzu ita da su Habiba ta na fa
"Yo Allah na tuba Mubeena miye banbancinki da tsintacciya, ai wallahi baki da maraba da wa
anda ake kaiwa gidan marayu wa
anda ake yasarwa a kan kwalta, aka
a a raya Abban dai shine ubanki wanda za ki yi ta
ama da alfahari da shi, domin kuwa ya yi ma ki sutura tunda ya kasance uba agare ki."
Saurin katse zancen Mama ta yi gudun abin da kan iya zuwa ya dawo idan aka tsawaita zancen.
"A,ah Umman yarah kece tafe da la'asar sakaliya, lalle marhaban da isowa, Biba Sumayya ku shigo daga ciki manah kun toge a bakin
ofa kamar wasu ba
e wawakeken bakinta Umma tai tare da jifar Mama da wani banzan kallo sannan ta cire yalolon mayafin cikinta ta sagaleshi a igiyar shanya sannan ta turo
an kwalinta gaba ta na fa
"Wallahi ko Zainabu kinganni nan yanzu nai ra'ayin isowa, kuma babu wanda ya isa ya mayar da ni, ya muka same ku?."
Cikin rashin jin da
in yanda Umma ke gwasaleta idan tai ma ta magana ta ce.
"Muna lafiya lau Alhamdulillahi."
"A,ah kaga uwar gida me Capacity, Hajiya Halima ikon Allah, anbuga da ke ambarki ma
iyanki fadawanki, ke ce
aya rak amintaciyya a zuciyar Ibrahima, yo in banda
addara da jaraba irin tawa mi na gano a wajen sauran mata da na nace akansu harda fa
aro ma ki kishiya, oh ni Iroro jikan Me
osai, In sha Allah daga Zainabu na kulle bazan sake yo maki kishiyaba da yardar Allah."
Abba yai maganar ya na zuro kanshi ya na le
a cikin jakar Umma wacce ya ke hango wal
iyar
an dubu-dubu sababbi dal, kamar wuyanshi zai
alle saboda le
Ita kuwa Umma sai wani fari ta ke da idanuwa tare da
ara bu
e bakin jakar dan Abba ya samu damar ganin ku
in da kyau.
Cikin rashin jin da
in abin da Umma ta yi wa Mama ta tashi tare da jan hannun Mubeena da ke du
e cikin mawuyacin hali ta nufi
akinta da ita.
Habiba da Sumayya ne suka shigo su na yatsine fuska a fizge suka gaisarda Abba, cike da fara'a ya amsa ya na musu sannu da hanya.
"Mama bazan iya ci gaba da jurar wa
anan munanan kalaman daga bakin Abba ba, Mama ki tausayawa halinda nike ciki ki fa
amin wacece ni? shin dagaske Abba shine wanda ya haifeni, ko kuma ni
in ba
arsa ba ce, miyyasa ya ke banbanta ni da Yaya Babiba da Yaya Sumayya?."
Nai maganar ina me tsareta da rinannun idanuwa wa
anda launonsu ya koma jah saboda kuka, ji nike gaba
aya rayuwar ta ficemin, duniyar tai min zafi, banajin da
in komi, ga zafin zuciya ga zafin dukanda Abba ya yi min.
PAID BOOK NE AKAN 500 ONLY
TA KU HAR KULLUM
MARYAM STAR
AR BAIWAR JAJIRTATTU WRITERS
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
Season two
Chapter 2 · 0% Book details