← Book details Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 8 OF 9

CHAPTER 45-50

Zafin Wuta Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Ya mamaye wajen, tare da iskar guguwa me tsanani, hakan ya yi daidai da tsayuwar jibgegiyar motar da Ya Hashim ke ciki, wasu irin ba
in ruwa masu tsananin azabe suka shiga zubowa daga idanuwana gaba
aya hankalina ya gushe saboda ru
ani da kuma azabar da idanuwanta ke ma ta, Abba ne ya juyo ya na kare fuskarshi daga yashin da guguwar ta
ebo, sai ya ganni a wannan halin, cike da firgici ya soma ja d baya ya na girgiza kai ganin yanda ba
in ruwa ke tsiyaya daga idanuwana.
Fitowar Yaya Hashim daga mota ya yi daidai da
acewar guguwar ha
e da
acewar wannan ruwan daga kan fuskata kamar ba au ta
a wanzuwa ba.
A hankali na ke bu
e idanuwa wa
anda sukaimin nauyi, abin al'ajabi sai na ga Abba da Yaya Hashim tarrrr, sake rufe idon nawa nai sai kuma na sake ganinsu, da matsananin sauri na mi
e tsaye zumbur ina dube-dube amma stil ina ganin komi clear.
"Allahu akbar kabeeran, Allah na gode maka, Allah kai ne abin godiya, Alhamdulillah, Alhamdulillah."
Na fa
a ina sake maimaitawa cike da farin cikin yanda ganina ya dawo.
Sakin baki Abba yai ya na bina da kallo me cike da mamaki da kuma tsoro, ga zallar al'abin abin da ya gani yana zuba daga idona.
Yah Hashim ne ya katse shi ta hanyar dafa kafa
unshi ya na fa
in "Wai Abba lafiya?."
Sannan ya dawo hayyacinshi tare da basarwa ya mi
e tsaye ya na bin shawar da zuciyarshi ta bashi akan b waske kawai ya samu ya rabu da ni lafiya.
A gaggauce Ya Hashim yai mana jagora zuwa gaban motar, har lokacin fuskata
auke da annashuwa da farin ciki, cike da
auki na matsa gaban motar ina jiran ya bu
e min da mota itace
arshen abin da nike son hawa a rayuwata, ina bala'in son inganni a cikin mota, amma babu halin hakan, iyakata da ita sai gani daga nesa.
Tun da muka fara shiga cikin tsararriyar unguwar bugun zuciyata ya sauya salo, numfashina na yau shirin
aukewa amma ban bashi damar
aukewarba nike janyo shi da sauri, wato malam duniya da arzi
i su na inda suke, tsayawa baku labarin yanda unguwar ta kai
arshe a ha
uwa
a ta lokacine, sai dai kawai ince kugi imagin.
Daidai wani
aton get na alfarma wanda ya lashe ma
udai wajen kafuwarshi Yaya Hashim ya tsaya da motar tare da fito da wani card ya mi
awa
aya daga cikin jibga-jibgan jaruman escort
in da ke zagaye da get
Bayan am bamu damar shiga cikin gidan ta hanyar bu
e manah wannan makeken get
in, kai tsaye Yaya Hashim ya danna kan motar cikin makeken
eraren gidan wanda yakai
arshe wajen ha
uwa.
"Mu
ut, ma
wat."
Abba da ya hangame baki tare da karkace kai ke ta faman ha
iyar yawu, lissafi da kwancewa kawai ya ke a kwanyarshi, tare sa wasu irin tunanika da ke bijiro ma shi.
Ni kuwa sake raku
ewa nai ina
ara kallon yanda aka narke dukiya wajen gida wannan gida me kama d aljannar duniya, tun da nike ban ta
a ganin gida wanda ya kama
afar wannan wajen ha
uwa da tsaruwa ba.
BANANA ISLAND.
Zazzaune suke su hu
u akan lallausan carpet, gabansu an cike shi da kayan break fast na alfarma, kallo
a ya zakai musu ka gane basu cikin walwala.
Nisawa kamulallen mutum yai tare da cigaba da maganar da yake wacce ta saka sauran nutsuwa.
"Wallahi hajjo inda kika ga mutumin ba za ki ce ba mutum ba ne, saboda kamala da dattako irin na shi, ya tabbatar min da idan har muka samo wacce ta amince zata yi wannan aiki to babu makawa Fauzan zai warke ya samu lafiya kamar kowa, abin da ke bani tsoro yanzu
aya ne, shin ta yaya zamu samu wacce za ta amince da aikin alhalin ko mu da muke iyayenshi ba komi zamu iya yi ma shi ba, ni kaina jiya da na kusanci inda ya ke sai da na
one wallahi."
Yai maganar ya na kallon hannunshi da yai jazur ga kuma alamar konuwa ta tashi a hannun na shi.
"Ya Allah gareka muka dogara, Allah ka bamu mafita akan yanda zamu shawo kan ciwon wannan bawa naka wanda yake cikin matsanancin hali."
Hajjo tai maganar fuskarta na jimamin lamarin.
Mommy ce ta
an muskuta tare da gyara kishingi
ar da tai ta bu
e baki cikin
arfin hali ta na fa
"In sha Allah za'a dace dan kuwa jiya na yi magana da wannan yaron Hashim me wanki da guga akan ina so ya binciko min yarinya me hankali da nutsuwa a can cikin unguwanin talakawa, ya amsamin da in sha Allah za'a samu, yanzu haka na tabbatar da su na hanya dan kuwa munyi waya yau da asuba ya sake tabbatar min da ansamu kuma
ar uwarshi ce, ya na da ya
ini akan zata iya, to na bashi umarni akan ya
aukominsu yanzu da safenan kafin anjima Mu'allim ya zo."
Jinjina kawuna sukai a zuciyoyinsu su na addu'ar Allah ya sa a dace, indai ku
i za su yi aiki to a shirye suke wajen ganin sun salwantar da ko nawa ne dan samun lafiyar sanyin idaniyarsu.
Bayan isowarmu da kamar mintuna goma, amma shiru babu wanda ya le
omu, mamaki, gidadanci gami da
auya ci sun gama daskare man kawunanmu ni da Abba, idan Abba ya kafe abu
aya da ido tofa ba zai janye idonsa ba har sai ya gamsu da bayanin da kwanyarshi ke ma shi na adadin ku
en da abun ya lashe kafin wanzuwarshi, duk da iskan AC da fankoki ma su wurwurawa da tsanani gudu hakan bai yi nasarar hana gumi tsatstsafowa Abba ba, duk bayan sakanni sai ya kai hannunshi ya shafce gumin da ke barazanar ji
eshi, sai zare jajayen ko
un idanuwansa ya ke ya na shege lafiya, lissafi tun ya na yinshi ya na tafiya daidai har busy yaiwa brain
inshi yawa ta daina bashi ha
in kai saboda yanda ya takurata da lissafe-lissafe.
Tsinewa rashin siyo calculator ya saka a cikin aljihu saboda irin haka da yayi yafi sau shurin masa
i, ni kuwa tun lokacin da akai mana iso zuwa wannan dan
areren
akin na alfarma wanda ya ke cike da kayan
awa da more rayuwa jikina yai sanyi, sai na soma tunanin anya kuwa a cikin duniyar mutane mu ke, ko dai duniyar aljannu Yaya Hashim ya kawo mu, tun ina kallon kayan
awa da more rayuwar da aka wadata
akin da su cikin tsoro, mamaki gami da al'ajabj, har na ware ina bawa idanuwana abinci nima nabi sahun Abba wajen bu
e idanuwana ina kallon kayan ban mamaki, wato malam arzi
i na inda yake, talaka bawan Allah inji hausawa sukace Talaka buzun banza indan ta mutan gari sai ya mutu.
e-sa
e da lissafe-lisafe babu wanda banyi ba, amma sam hankali da brein
ina sun gaza lissafo min adadin yawan ma
udan ku
en da aka narka wajen gida wannan gida.
Wa ta dattijuwar ma ta ce ta shigo da kayan uniform a jikinta, a bayanta matasan
an mata ne suma sanye cikin uniform kalar na ta, sai Yaya Hashim da ke biye da su waya kare a kunenshi da alama waya ya ke.
Cike da fara'a matar ta
araso inda muke tare da bawa
an matan umarnin ajiye treyn da ke hannuwansu wanda ya ke sha
e tab da kuloli da jug na alfarma.
Gaishe mu tai tare da
are manah kallo ganin irin shigar da ke jikinmu, duk da ba kallon raini ko
anci tai mana ba amma sai naji duk na muzanta, musamman dana
aga kai na kalli yanda kayan uniform
in jikinta suka sha guga suka kwanta kuf, sannan fatarta luwai gwanin kyau dan harda siririn glashi a idonta, ya
e kawai nai ma ta ina sinne kaina ina jin wani iri, atamfar jikina na kalla wacce tana
aya daga cikin kayan da nike ji da su, Yaya Sumayya ce ta bani ita a wani zuwa da sukai Katsina biki suka dawo da kaya ni
i-ni
i wanda
an uwan Umma suka basu, shine ta
aukota ta bani saboda rigar ta yi daidai da ni, saboda bani da
iba sam sai dai inada cikar jiki da
ira me jan hankali.
Janye
afafuwa nai tare da
udundune su a cikin hijabi, dan ina
ago kai naga matar ta kafe
afafuwan nawa da ido, ba tun yau ba nasan Allah yai mani halitar
afa me kyau da tsari, sautari idan na ina ina zaune da Mama takan janyo
afafuwa ta
aura a kan cinyarta ta na shafawa wai burgeta suke.
Abbana yai saurin saukowa
asa bayan ya amsa gaisuwar matar cike da fara'a kamar bakinshi zai yage, bayan ta gabayar mana da wa
anan kuloli wanda na tabbata cike suke da abinci na alfarma, godiya Abba ya shiga zundumawa kamar sabon maro
i, nanna
e hannun riga ya soma yi tare da ha
iyar yawu ji kake "Ma
wat".
Kiciniyar bu
e food flasck
in ya soma amma ya kasa, gudun kar ya je yai
arna ya sa ya kalle ni tare da fa
"Ke Mubeenah sauko ki bu
e mana coolar muyi mu ci kafin mutan gidan su fito, dan wallahi Allah cikina ya kwakware kamar ban ta
a cin komi ba, dama dai
an ruwan kunu ne wanda Umma ta dama kuma kinsan halinta da ba
ar ruwar tsiya
an ka
an ta sammin."
Banja da nisa ba na sauko, dan nasan halin Abba tsaf zai dalle ni maruka babu ruwanshi dan yasha fa
i da bakinshi cewa shi abin kunya gaba ya bashi ba bayaba, iskanci da abin kunya gadonshi sukai.
Da
yar na iya bu
e food flask
in wa
anda suke ta faman
aukar ido da walwali, zazzafan peper soup ne wanda ke ta faman tashin
amshi me tado tsohuwar yunwa,
ayar kuma soyayyen dankalin turawa wanda aka soya da kwai, jug
in kuma kunun madara ne fari sol sai da
uwa yakemin, ban san sanda nima na bi sahun Abba wajen ha
iyar yawuba.
Abba bai jira na zuba a plate ba ya suri cinyar kaza ba tare da yayi bisimilla ba ya dirar ma ta, ganin haka ya saka nima nai maza na zanyo plate na warci
irji da fuffuke na saka tare da
an tattare hijabina gudun kar ta
aci nai bisimilla tare da far ma ta, lokacin da
anon naman ya ratsa kwanyata sai da nai hooking na wucin gadi, idan ma rantsuwa nai to bazanyi kaffara ba tunda nike ban ta
a cin kaza me makamancin
adin wannanba, ga shi ta dahu lu
us tai taushi gwanin
adi wajen ci, ina ci ina jinjina kwarewar wacce ta sarrafa wannan girki, ba maki
ari ba ni dai har maki dubu
ari na bata wallahi.
Jug
in kunun na janyo na tsiyaya a
aramin cup, tare da zuba dankalin shima a plate
in da nike cin kaza, harga Allah ina da karah da kawaici amma banda wajen abinci, ina bawa cikina muhimmanci sosai, bare nasan idan na tsaya sanya tsaf Abba wai wawure abincinan tas ya barni da ha
iyar yawu, shi yasa nima ban tsaya cutar kainaba na saki jiki na cika tunbina tsaf.
Abin mamaki duk irin mugun cin Abba sai da ya gaji ya ture kazar nan ya koma kan kunun madara, shima ya
aka sosai amma bai shanye ba, yo ta ina zai iya shanye wannan kayan gara wa
anda
amshinsu ka
ai ya isa ya
osar da mutum bare ace ya ci, wani abu
aya da na hasaso shine, tabbas idan dai
angaren masu girki za'a
aukeni aiki zan zage in koyi irin wa
anan abubuwan dama na da
e da burin zuwa koyan girki amma sai Umma ta sakamin mugunta, har makaranta abokin Abba ya ta
a samomin ni da
iyarshi amma ta shiga ta fita ta hanani zuwa sai aka
abamin zaman shago cikin yare.
Duk abin da muke Yaya Hashim na zaune a gefe yana kallonmu, kunya gami da takaicin halin Abba duk ya cikashi, dama yasan za'ayi haka shi yasa koda wasa bai ta
a nuna ga irin gidan da ya ke aiki ba dan yasan dole wa ta rana irin haka za ta faru.
Bayan na gama ne na su
e hannuna tas ka
i da lashe pink lips
ina kamar banci komi ba, sai lokacin hankalina yakai wajen Abba wanda ya wani bararraje kamar gidanshi, duk ya
iga musu miya a jikin carpet da gabanshi rigarshi da ya
ata kamar wani
aramin yaro.
Kunya ce ta kama ni ganin yanda tai, ina tunanin inda zan samo ma shi ko da tsumma ne ya goge jikinshi kafin masu gidan su iso, amma kash na makara dan kuwa ban gama tunanin mafita hancina ya sha
omin wani irin sanyayyen dadda
an turare me saukar da nutsu....
IN SHA ALLAH SAURA ONE PAGE MU KAMMALA FREE, SABODA HAKA MAZA-MAZA KU HANZARTA BIYAN KU
INKU DOMIN SAMU DAMAR KARANTA WANNAN LABARI.
9136291920
MARYAM UMAR
OPAY.
KU SAKA SHIADAR BIYA A WANNAN LAYIN
09136291920
Only watsapp
TAKU HAR KUKLUM ME SON GANIN FARIN CIKINKU.
MARYAM STAR
ZAFIN WUTA
Follow the
channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb5xdoy2975BcTM5m133
LABARI ME CIKE DA
BAN TAUSAYI,
MATSANANCIYAR DAMUWA,
KUNCIN CUZIYA,
SADAUKARWA,
ZAZZAFAR SOYAYYA ME TSAYAWA A RUHI.
WRITING BY
MARYAM STAR
YAR BAIWAR JJRT.
MARUBUCIYAR
RAYUWAR SAMHAD
DAFIN MACIJI
A DAREN AURENA
AND NOW
ZAFIN WUTA
*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
*JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan
asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau
"Jajirtattu mu ne
arfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu fa
uwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!"
THE NOBLE WRITER'S TEAM
(
DEDICATION IS OUR STRONG
Typing...
PAID BOOK 500 ONLY
Chapter 8 · 0% Book details