Sashe 1
Yar Zaman Wanka Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[24/03, 5:13 AM] Mom Mashkur First class: Wannan littafin kuɗi ne 300
Za a tura ta wannan accaunt ɗin Fa'iza Abubakar 0020281885 Unity bank shaidar biya ta wannan no 09030283375 ko katin mtn 300 Ƴan Niger su tuntuɓi wannan no +22785885134 idan complete ne 500
*
KAR KI SAYI LITTAFINA DAN KI FITAR MIN, IDAN DAN KI FITAR ZAKI SIYA ADANA KUƊINKI HAJIYA BUƘATA
1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Gabaɗaya matsin gadon da na bango ya sanya ya takura sosai, saboda wajen ya masa kaɗan akwai ƙunci sosai hakan ya sanya yake nishi dakyar. Ihu da kururuwar da Inna ke yi wanda ya tashi Hassan da Husaini bayan tashin Sadiya da ta yi cewa take.
"Innalillahi yau na ga ta kaina tsofai-tsofai da ni a ce an kawo min farmaki, mutane basa tsoron Allah ko kaɗan yo ban da lalacewa ma ina mamora a jikina jiki duk yaba" Cewar Inna tana rusa kuka kamar wata ƙaramar yarinyar da aka yiwa dukan kawo wuƙa.
"Haba Inna wai dan Allah ya kike so mu yi da ranmu ne, ke abin magana baya yawa a wurinki yanzu tsakani da Allah cikin daren nan ki tashi kike rasga kuka kina wasu maganganu marar kan gado" Cewar Sadiya tana miƙa hannu ta ɗakko duka yaran daga gadonsu ta ɗora su a kan cinyarta.
"Lallai Sa'adiyya baki da imani, to wallahi ta Allah ba taki ba maimakon ki tambayeni dalili sai ki rufe ni da faÉ—a kamar dai ke ce uwata mai daddawa?"
"Tambayar me zan miki Inna bayan kin tasheni kin tashi yaran nan, gashi kina ta faman yi da bakin ki sai kin tashi mai gidan"
"Waye me gida? Na ce waye me gida?Me gida ko dai me gira, ai sai dai a kira mijinki me gira mutumin da ya kwanta yana sheƙa bacci kamar matacce har aka samu wani garsamemen ƙato ya tsallakeshi a falo ya shigo nan zai haikemin, ban da jaraba irin ta ƴaƴan zamani me za a ji a jikin tsohuwa"
"Wai Inna ni fa ban gane ina maganarki ta dosa ba?"
"Na faɗa miki wato sangamemen ƙato ne ya zo ya shiga cikin bargona, dan wulaƙanci ya ƙanƙameni, wata irin ƙanƙama da ya mini wallahi ke kya ce wutar lantarki ce ta kama jikin mutum, bai tsaya iya nan ba sai da ya min ta turawa" Ta faɗa tana sakin kukan takaicin abin da aka mata.
Imran da ke tsakanin gado da bango ya sauke wata ajiyar zuciya jin Inna bata gane shi ba, ta É—auka wani ne ya shigo gidan.
"Ya Allah ka É—ora mana abin da za mu iya, dama baka É—orawa bayinka abin da ba za su iya ba, ni ma na fi kowa da na tsaya kike bani labarin da duka shiruftu ne kawai na tsufa" Sadiya ta faÉ—a tana kwantar da Husaini da ya sha nonon ya koma bacci.
"Uwaki Rakiya ce take shiruftun tsufa, na ce uwaki Rakindaɓo ita ce mai shiruftun tsufa, yo Allah na tuba har a nunawa na kwance farin wata, ras nake ina sane da komai ba wani tsufa "
"To Inna in ba tsufa ba menene kin ce wai an miki ta turawa dan Allah hankali zai É—auki wannan wa ma zai gane meye kike nufi bayan ke kan ki baki san me kike nufi ba"
"Babu mai fahimta kam sai mahaukaci, tun da labarin ƙanzan kurege ne nake baki, wato ga mahaukaciya tana bada labarin da mahaukaci ne kaɗai zai gane"
"Allah baki haƙuri, ni dai ki faɗa min wallahi bacci ne a idona" Cewar Sadiya tana kwantar da Hassan da ta gama bashi nono. Wani numfashi Inna ta sauke ganin giftawar da Hassan Sadiya ta yi da shi zuwa gadonta sosai gabanta ya bada rass.
"Na faɗa miki garda'u ne ya shigo ya shiga bargona ya ƙanƙameni har da min ta turawa"
"Mafarki dai kike amma babu wani mai sunan wannan da ya shigo hasalima mu kaÉ—ai ne"
"Bari dai na miki gwari-gwari tun da na ga ke kan kwakwa gareki to ƙwarto ne ya shigo, ya shiga cikin bargona, ya rungume ni har kiris ya min(kiss) wato ya haɗe bakinsa da bakina mai zunzurutun sauran gooron da na ci na kwanta"
"Subhanallahi! Kwarto kuma Inna, haba Inna wai dan Allah meye damuwarki ne, har waye zai shigo gidan nan in har gaske kwartanci ya zo yana gani na ya j...
Imran da ke matse gefen gado ji ya yi kamar ya fito ya rufe Sadiya da duka jin ta ce wai kwarto ya barta ya nemi Inna amma ba hali dan yanzu idan ya fito ya yau sai ta Allah.
"Rufe min baki dan Allah, ƙarya zan miki kenan?" Inna ta katse ta tana jan wani dogon tsaki haushi ya sa ta tashi ta sakko daga kan gadon ta nufi makunnar fitilar za ta kunna.
Imran da ke ganin abin da Inna ke shirin yi ne ya shiga tashin hnkali dan ya san tana kunna fitilar asiri zai tonu, kuma ya san matsawar Inna ta ganshi kashinsa ya bushe. Aikuwa bata yu wata-wata ba ta kunna fitilar Imran saurin sadda kan sa ƙasa ya yi yana fatan kar Allah ya s Inna ta hangoshi. Inna tana kunna fitila idanunta suka sauka a kan Imran dake laɓe kansa sunkuye.
"La'ilaha illallahu muhammdur rasulullahi S.A.W " Cewar Inna cikin karaÉ—i tana tafa hannuwa.
"Menene Inna" Cewar Sadiya tana kallon Inna.
"Sakko Halima maza-maza ga kwarton nan a ɗakin shege be dai bai samu damar guduwa ba, taso Imirana ku taho da taɓarya da madokai yau sai mun masa dukan kawo wuƙa, hatta mazaƙutarsa (al'aurarsa) Sai mun kwankwatseta mu ga gaba da abin da zai je kwartanci gidan matan mutane"
Imran hawaye kawai yake zubarwa yau ina zai kai wannna abin kunya.
Da sauri Sadiya ta diro daga gadon gabanta na dukan uku-uku wai kwarto.

Imran da ke matse gefen gado ji ya yi kamar y fito ya rufe Sadiya da duka jin ta ce wai kwarto ya barta ya nemi Inna amma ba hali dan yanzu idan ya fito ya yau sai ta Allah.

Imran da ke ganin abin da Inna ke shirin yi ne ya shiga tashin hnkali dan ya san tana kunna fitilar asiri zai tonu, kuma ya san matsawar Inna ta ganshi kashinsa ya bushe. Aikuwa bata yu wata-wata ba ta kunna fitilar Imran saurin sadda kan sa ƙasa ya yi yana fatan kar Allah ya sa Inna ta hangoshi. Inna tana kunna fitila idanunta suka sauka a kan Imran dake laɓe kansa sunkuye.
"La'ilaha illallahu muhammadur rasulullahi S.A.W " Cewar Inna cikin karaÉ—i tana tafa hannuwa.

"Sakko Halima maza-maza ga kwarton nan a ɗakin shege be dai bai samu damar guduwa ba, taso Imirana ku taho da taɓarya da madokai yau sai masa dukan kawo wuƙa, hatta mazaƙutarsa (al'aurarsa) Sai mun kwankwatseta mu ga gaba da abin da zai nemi matan mutane"

ne yau a gidanta a ɗakinta taɓɗi.
"Lallai yau idan Abban twins ya kama mutumin nan sai dai uwarsa ta haifi wani" Cewar Sadiya.
Imran kuwa a ransa cewa yake
"Sadiya ni ne ma yau na san babu mai fahimtar da Inna cewa ba wajenta na zo ba ke ma da kike halalina tana sanya min ido a kn ki bare kuma ita ai cewa za ta yi dan kin haihu ne na je wurinta saboda jarabata" Ya faÉ—a a ransa yana zubar hawaye ga matsin da yake ciki na gadon ga kuma tashin hankali.
Waige Inna ta fara aikuwa ya hango kwalbar humra ƙatuwa a kan madubi da sauri ta sungumota tana cewa.
"Yi maza Halima taso mijinki kar kwarton nan ya shammacemu ya tsere ni bari in fara da wannan bata yi wata-wata ba ta ɗaga kwalbar ta rotsa a kan Imran. Wani uban ƙara ya saki da ya sanya Sadiya da Inna gane shi.
A zabure Imran da ke kwance falo a ya tashi zaune gabansa na faÉ—uwa hannu ya sanya ya dafe kansa da ya yi mafarkin an rotsa masa kwalba, jin babu danshin jini ya tabbatar da mafarki yake, sai huci yake yana sauke numfashi da sauri gabansa kwa bai bar faÉ—uwa ba ga wani gumi da ke sarto masa duk sanyin da ake amma shi gumi yake.
Kallon falon yake duk da ba haske amma yana so dai ya tabbatar duk abubuwam da suka faru a mafarki ne, ƙaran saukar munsharin Inna da yake jiyo wa daga cikin ɗaki shi ya sanya ya ƙara tabbatarwa mafarki yake, jaɓas ya koma ya kwanta yana sauke numfashi, tuno da yadda ya haɗa bakinsa da na Inna a mafarki hakan ya sa ya ji zuciyarsa na bala'in tashi har wani amai na neman taho masa hannu ya kai kam harshensa ya taɓa yana so ya ji goron nan na Inna a bakinsa amma jin babu komai bai sa ya daina jin tsantsani da tashin zuciya ba da sauri ya tashi zaune ya miƙe ya kunna fitilar ya sheƙa waje da gudu jin aman na neman zubowa, amai yake kwarawa tun ƙarfinsa, ƙaran ƙolon amansa ne ya farkar da Inna daga baccin da take, tashi ta yi ta kunna fitilar ɗakin, kallon Sadiya dake bacci cikin mamakin ganin fitilar falo kunne ya sa ta nufi falon tana son tabbatar da Imran ne ke amai, ganin baya falon kuwa ta tabbatar shi ne san ta san sheɗanin aljanin nan da ta gani jiya zai iya yin komai, fitowarta tsakar gidan ya yi dai dai da wani irin murɗawa d cikinta ya yi, dama tun kan ta kwanta take jin cikinta na wani iri babu daɗi.
Ganin Imran na sheƙa amai ta sanya takalminta ta nufi wurinsa tana cewa.