Sashe 6
Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A'a kabari se gobe sekace mata ai lokacin da Kuka isa dubai dare yayi shiyasa kakirata yanzu yauwa friend shiyasa innayi tafiya nake miss dinka wai ina kakai yar mutanine bansani ba sai dasafe dip yakashe.........
Zahra najin fita general tafashe da kuka mai chin rai tanayi hartana shedewa ana kiraye kirayen sallan magariba iya haukiran zahra, zahra fito kiyi sallah kici abinci semagana take taji shuru harta dauki buta zata kama ruwa tayi alwallah seta aje buta tashiga dakin zahra dasauri takarasa sbd halinda taga zahra achiki subhanalillahi zahra meyasameki haba yarnan hakuri zakiyi kinjiko mijiki ai zerinka zuwa dubaki akai akai kinji taso kiyi sallah kichi abinci kinjiko taso yata zata tashi setayi yuuuuuuuu.....
Zatafadi iya tayi saurin tarota takamata sukafita tazaunarda ita a tabarma sunnu kinji takaihanu wuyanta tajishi rau oh ni ya'yan zamani daga mijinki yatafi seciwo bari inyi sallah insayo miki magani iya na idarda sallah tajetasayo ma zahra magani dakayan tea.....
Tahada mata yauwa tashi kisha shayin sekisha magani dagyar ta tashi zaune duk jikinta ciwo yake kanta kamar zefashe tadansha tea din kadan tasha magani takoma takwanta dama tanafashin sallah haka zahra takwana batayi barci ba sbd batasaba kwana a katifa ba kuma gashi ko fan babu gazafi ga sauro,
Sejitayi ana kiran sallah...
Taji iya ta tashi taje tayo alwalla tazo ta taba jikinta masha Allah zafin jikin yasauka tabude ido iya tace sannu zahra ya jikin dasauki iya zanyi fitsari to muje nakaiki bayi iya tatemaka mata ta tashi jiya iya tahana zahra kwana itakaidai ne sbd yadataji jikinta tana tsoron dare takaita harbayi tatsaya daga bakin kofa tanajiranta zahra tarasa yadda zatakama ruwa a wannan bayi tace lallai general bakaramin mugu bane, dagyar tasamu ta kama ruwa tafito iya takamata sukakoma daki takoma takwanta tunda ba sallah zatayiba sanyi sanyi asuba zahra taji dadinshi ai batasan lokacinda barci ya sacetaba ba ita ta tashiba sai goma nasafe,
Kuma setaji dadin jikinta lokacin iya tana tsakar gida tanatafaman hada dambu tafito sannu iya yauwa zahra 'u kintashi eh to ya jikin dasauki masha Allah tobari injuye miki ruwan wanka ko to iya nagode bakomai ai yiwa kaine da nakowa ne,
Iya tazuba ruwan zafi taje rijiya tasirkamata takai mata harbayi to jekiyi to iya nagode bakomai ai yiwa kaine danakowa ne zahra tashiga tarasa yazatayi wanka a wannan bayi dudda iya macece me bala'in safta kullun dasafe kafin tayi wanka setaja ruwa arijiya tawanke bayinta kalkal da omo da sinsiya har wani daukan ido yake yazun zahra bawai kazanta yahanata wankaba tarasa tayadda zatafarane ita datasaba da taruwa mai dumi tazu sabulai masu dadin kamshi tashige tayi luf aciki wani zubinma har barci yadauketa sbd dadin kamshi gakuma ruwan dumin dake ratsamata jiki tanajindadi,
Hakadai tadaure tayi wankanta tafito tabude jakanta dama tasaka pad da kayan shafa tagyara jikinta tashafa mai tadauko wani taga dinki har guwwa ta ajiye seda tadagasu duka taga duk irin dinkinne tashare hawayen dayazubu mata tadauki wani ruwan kore tasaka gashi ko turare babu tafashe da kuka ,wanda har iya taji tajiyo sheshekan kukanta keko yarnan kuka bayamiki wahala ko nasan kina kuka saboda bakisaba rayuwa a irin wannan gida ba to kiyi hakuri kizamo me tawakali insha bazankara barinki kiyi kuka maza share hawayanki kinji zahra'u na yauwa tashimuje kikarya tamike suka fita iya dama ta tanadar mata karin kumallo shayi da biredi da kwai,
Haka rayuwa tarinka tafiya yauga shi har zahra tayi sati a gidan iya,
A yau ne kuma general aliyu haydar zekoma gida...........
Muje zuwa!!!!!!!
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*!!!!
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *25* */* *26*
Saboda sati daya yacema iyayeshi zeye tareda zahra yadawosbd akwai wani aiki daze jagoranta dama Allah Allah yake sati daya yacika yakoma gida dan jiyake kaman yana kan kayane yashiga hada kayanshi yar iskan yarinya tahanani ganin iyayena har natswon sati daya, muna garidaya amma ban'isa inje gidanmuba mtssswww,
Aidole ne in koyamata tarbiya insata tayi laushi yadaga kanshi sama alaman yana tunani yasaki wani killer smile yakwaso kayanshi yasauko yatsa reception yabasu key su yakara gaba.....
Cikin annashuwa kaye tukinshi fuskanshi ceke da murmushi yadanna horn megadi yabude dasauri yanamijin dadi sbd haydar akwai girmamma manya uwa uba halhiri ga iya mu'amala da jama'a,
Yashigo yana murmushi yana parking baba idi megadi yakaraso da dan gudunshi barkada zuwa uban dakina yauwa baba idi nasameku lfy ?
Lfy klau kasha hanya fa ya kabaro amarya lfynta klau tana gaishe ku madallah baba idi yadauki jagan general yakai part dinshi yauwa baba nagode gawanna haba general yanzufa kadawo bakomai baba karbi to madalla nagode Allah yakara budi, yakara dauka ka Allah yasa kagama lfy amin baba nagode yanajin dadin addu'a da baba idi yakemashi to bari inshiga chiki....
Yahau kwalama mummy kira mummy mummy , mummy dake kitchen tafito dasauri sbd taji murya gudan jininta a guje yarungumeta mummy i miss yayimata kiss a goshi miss to my son wato shine bakafada mana kataso ba ko, sorry mummyna surprise nakeso nayi dama to alhamdulillah tonda kadawo lfy
Yakabaromin yarinyan tawa yanawani shafa kai lfy klau mummy sewani kuka taketamin wai ita kar intafi eyye yarona yagirma ai zakarinka zuwa a Kai akai gana ganinta eh mummy na toyanzu jekayi wanka kazo kaci abinci semuyi hira lokacin abbaka yadawo to bari inje......
Yatafi part dinshi komai kal kal angyara mishi komai yacire kaya yafada toilet yajima kafin yafito yakoge jiki dakaramin towel yashafa mai yashafa kansa maiyukan gashi yadako kananan kaya yasa yafeshe jikinshi da turaruka kansa masu sanyi dadi yadau wayoyin shi yatafi part din iyayenshi.......
Yana shiga parlon yasamu mummy tanajera abinci a dining table sanuda aiki mummy yauwa son bakiso yar ai mummy aiki bemiki yawa ba no banamukata yar aiki delo me wanke wanke ta isheni itama iyaka wanke wanke kawai indai abinci ne nizanyi kayana ai shiyasa abba baya iyatafiya menisa hakane zancenka gaskiya ne haydar ina alfahari dasamun mata tagari matata tadaka tuta tayima sauran mata zarra, abba kewannan maganan dabasusan yashigo ba mummy tayi murmushi duk wannan yabo nikadai yes sweet heart ai kinfi haka haydar se murmushi yaketayi shikam rayuwan iyayensa naburge shi matuka, abba barka da aiki yauwa son bakamin waya cewa kana hanyaba surprise ne hmmm to aidama munsan yau zakadawo sukayi murmushi dukansu yakabaromin sirikata tana lfy abba tacema a gaisheku,
Kuttttttttt 😳 aina kukayi haka da ita fans kunjifa hnmmmm..............
Aiya muna amsawa to baba da dansa ya isa haka ataho dining ok sumike gaba daya mummy tayi serving dinsu tuwon shinkafa ne da miyar agushi se santi suke zubata ita kam sai dariya takemusu a haka sukagama chin abinci akadawo chikin parlon ayi hira......
Zahra tayi laushi dan yanzu bakasafai take magana ba kullum tana zaune shiru har wani rama tayi sbd abinci ba iridaya ba intazauna batada abinyi sai tunanin general itadai tanason taganshi "
Kuma duk abindaya mata ita bata ganin laifinshi tafiba kanta laifi sbd dabatayi saurin ido tamareshi ba ai dahakan befaruba gashi tamishi rashinkunya kai nayimishi abubbuwa dayawa,
Hmmm danadauki nasihan mummy dayanzu haka befaru daniba rashin jin maganan iyaye gayaro yana kaishi ga halaka kalli ni yanzu abun dayafaru dani datunfarko naji abinda mummy na takefadamin dabanfada wannan tarkonba ya Allah kayafemin nakasance mara kunya abaya gashi banason talaka yarabeni bana kallon kowa da mutunci abun danaga dama shinakeyi sbd daddy na yatsaremin komai inaganin tunda munada kudi ai zan iyasamun komai danake so arayu,
Ashe bahaka bane Allah ze iya jaraba bawanshi takowani hanya gashi wannan mugun kawoni nan ajiye ko waiwaye oh ni zahra koyanzu ya ya mummy na da daddyna suke tafashe da kuka sedatayi me isarta tahakura,
Tagama koge hawayen kenan taji sallaman iya ta dawo daga kasuwa ta amsa sallaman tafito sannu da zuwa iya ' iya takureta da ido yanzu ke zahra'u bazakibar kukannan hakaba sbd Allah yaufa kwananki takwas,
Kodayake ai kindaina kukan yauma nasan mijinki kikatunako gashi muba wayaba bale mukirashi a'a iya nibashi na tunaba abune yafadamin ido oh ya'yan zamani waike zakiwayan ce min to aidai naganoki ta tashi tana murmushi tashige daki iya na zokiga tsaraban dana sayo miki iya ni barci zanyi...........
Muje zuwa!!!!!!
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *27* */* *28*
General Aliyu haydar yakoma bakin aiki washe garin monday driver nacikin mota yatada ta oga kawai yake jira ga escort shima yanajira yabude ma oga kofa yafito chikin kakinshi yayi part din iyayensa yagaishe su ,to haydar za'akoma ai eh abba to Allah yatsare yakaremana kai adduk inda kasa kafa amin abba mummy sai.... Ta turamishi cup din tea abaki,
Haka zakafita bakasa komai abaki ba abba namusu dariya dasauri sauri yashanye saboda yamakara yacire hula yaduka gabanta tadafa kanshi tayimishi addu'a senadawo sukahada baki Allah yatsaremana kai amin iyaye na......
Aguje escort sukashiga motocinsu shima akabude masa driver yaja sai office, yacema sakonni da aiyuka cikin sakinni har dana shugaban kasa yagama duba sauran yazokan na shugaban kasa yabode yaga abunda wasikan takunsa....
Wato shize jagoranci tawagar dazasuje kwantar da tarzoman yan kunar bakin wake wa'inda ke tsakanin niger da nageria kai baninaso zuwa wannan aikiba nida nakeda ai gabana sega general Umar good morning sir, kadawo lfy yayi murmushi yaushe kazama hakane umar sorry sir sukayi dariya abokina kaga aikin da akabani yamika mai yes my boss ai wannan aiki sezaratan baza irinku .......
Hnmmmm nifa kainaso kaje wurinnan dadai baka garine gana kari kam ai bayadda za'ayi ni inje to Allah ya bamu sa'a amin ya rabbi, sukaci gaba da tattauna al amuran office dayama yayi time dintashi office yakarato yasauko domin tafiya gida tuni escort suka mike akabude mishi yashiga sukadauki hanya se gida.......
yana zuwa part dinsa yayi direct yayi wanka yasa jallabiya sbd time din sallah yayi yafito don zuwa masallaci a hanya sukahadu da abba sukatafi tare basu shigoba sai dasukayi ishsha'I suna zama a parlon sunakalon news sega mummy nasaukowa itama ta idar, sannu da gida mummy yauwa haydar ya aiki alhamdulillah,