Sashe 1
Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*YAR* *HUTU*
*BY* *:* *YAR* *MUTAN* *kAGARA*
*PAGE* *1* */* *2*
*DEDICATED* *TO* *FAIZA* *(* *ANFA* *)*
Motocine nagani na alfarma sundosa cikin government house' driver yana ta horn amma da alama maigadin baya kusa.
Wacce ake tuk 'owace naga ta fito ranta ab'ace "
"kai dallah kazo kabud'e wa mutane k'ofa "sai gashi da saurin shi haryana tun tub 'e "hajiya dan Allah kiyi hakuri wallahi alwala bakeyi Kuma...!
Ai kafin ya k'arasa tace "to wallahi abakacin aikinka nabaka nan da 10 minutes ka bar k'ofar gidannan dama haka kuke ku talakawannan kuna bi mutum ya taimaka muku amma kuna iskanci? "
"dan Allah hajiya kiyi ha 'kuri kuyi man rai inada y'ay'a da jikoki kuma akwai marayu aciki dan Allah ki taimaka man "
Haka zahra tasa k'afa ta hankad'eshi "aikin banza wallahi saika bar gidannan taja tsaki mtswwwww ta wuce tanacewa "kar kabari na fito baka bar gidannan ba...
"zahra tun awaje nakejij muryarki kina fad'a keda waye?"momy nida wanchan banzan tsohon ne tana magana tana turo baki cikin sgagwaba..
"waimutum yadawo ga rana gazafi amma yakasa bud'e get? "to wallahi yagama aiki a gidannan "
Saboda me? "
"ni nariga ma na koreshi "haba zahra meyasa kike haka ?"
"ina miki fad 'a amma bakyaji kinmanta cewa talaka da maikud'i Allah ne yayisu? "
"inkika mutu inda kika kwanta nan talaka zai kwanta kinsan menene nakomar ki anan gaba kinsan yarayuwa zata kasance mikine? "
"ni gaskiya momy kidaina man haka bakya ganin ni abunda yaman amma nikike ma fa'da tana hawaye take maganar kan ita adole saboda me momy zata mata fad'a vayan ita batayi laifiba...?
"y'ar dady ya akayine? "wai momy ne take man fada saboda nakori mai gadin gidannan.?
"akanme zakima mamana fada? to gaskiya kibari inba sokike ranki ya b'aciba?"
"amma alhaji abunda zahra takeyi kanaganin daidaine? Wallahi tun wuri ka gyara rayuwar y'arka inbahakaba sai mijin aurema yagagareta tunda kasan ba abune maikyau take shuka.....!
Yayi saurin d'agamata hannu "banason irin wannan maganar tana fitowa daga bakinki 'yartaki kikema baki?
"niba baki nakemataba ina duba mata rayuwar ta tagabane saboda batasan yarayuwar zata kasance mataba munaraye ko bama raye "
"inke bakya raye to ni ina raye zan zauna tare da y'ata "haba alhaji mutwa bata aike balle sallama Kaga bakada masaniyar lokacin dazata d'aukeka... "
"kinga ni ba waazi nace kiman ba "
itako zahra natsaye tana mamakin ya yadda momy kwatakwata bata santa bata k'aunarta shiyasa tafi son dadynta akan momynta.. "
Bayan kwana biyu dafaruwar haka.."
wasu arnayan motoci nagani suna tsaye adaidai trafic sakamakon bada hannu da akeyi "
"zahra nacikin mota sai tsaki takeyi saboda b'ata mata lokaci da sukeyi ta d'aga hanunta take duba agogon dake mak'ale ahannunta..
Chan ta hango wasu arnayin motoci kirar rangerober da k'irar benz sunkai guda tak'was kowace mota ajikinta anrubuta GENERAL ALIYU HAYDAR...
wani uban tsaki zahra taja saboda jin haushin mai wad'annan motocin dataga sunan dake jikin motar saitayi wani murmushi wanda ita kadai tasan ma' anarshi....
Tana wannan tunanin taji anbasu hannu aiko suna tashin motarsu tabama driver umarnin yasha gaban wad 'annan motocin? "
aiko wani irin fizgar motocin dayayi saura kad'an motocin subigi juna sai drivern gener yayi saurin Jan burki..
"oya kud'auki number motan dasauri? "aiko cikin hanzarin cika umarnin ogan nasu suka d'auki number motanta.
Zahra nashiga gida direct d'akinta ta wuce cikin sauri kande mai aiki tashigo tare da wasu yara uku duka y'an matane...
dasauri suka k'arasa gaban zahra dake tsaye bawani b'ata lokaci suka zuge zip d'in rigarta suka ragemata kayan jikin ta tare da d'aura mata towel..
sauran y'an matannan biyu suka ahiga bayi dasauri suka had'a mata ruwan wanka'suna tsaye abakin k'afar bayin rik 'e da kanana towel ahannun su...
tana fitowa suka fara goge mata jiki suka gama shiryata sannan suka fita...
tana fitowa tanufi d'akin dady tasameshi azaune yana duba news paper dady abunda zahra tace kenan vatare da ko sallama tayiba...
"dady kud'in zakabani kasan yaune dinner nan k'awata "ok to gashi ya mik 'a mata 2000 thousand ta sa hannun ta amsa tare da yimishi kiss akumatu dady saina dawo..
"ok sai kindawo mamana Allah ya tsare man ke ameen dady tajuya tafita tana k'arasowa driver ya bud'e mata mota suka bar haraban gidan....
muje zuwa
*YAR* *HUTU*
*BY*: *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *3* / *4*
*DEDICATED* *TO* *FAIZA* *(* *ANFA* *)*
Driver zahra betsaya ko inaba sai gidansu Bestie zahra yayi horn maigadi yabude sukashige tanashiga dagudunta kuwa tana ihun Bestie na saitajita tafada jiki......... ?
Zara tayisaurin dako face dinta arazane setaga ashe ummi ce ummi tayi dariya tace yara sai rawankai "
Tachinno cute lips dinta tace ummi saurinake Inga bestie na zahra tace to tanasama ai dasauran kawayanku me gyaranjiki ma tazo saikuyi sauridai karkubar jama'a sutajira to ummi!!
Tanashi tafada jikin fadila tahauyimata waka
🥁🥁🥁🥁🥁🎤🎤🎤🎤amarya kihada kayanki gawanisako dazanbaki dakinga ankaikicen daki farinciki nunawazaki kuy alwallah kuyo sallah hehehe sauran kawayinsu sukakwashi da dariya
Amal dayadagacikin kawansu tace gaskiya kin iyawaka zahra wanna waka haka amarya fadila tace wai bestie inakikatsaya ne tundazu hmmm mummy cetayimin fada ai mummy da ummi badai fadaba "
Nidainahuta zantafi gidana nida habibina babumemin fada zahra tacema me makeup tafarayima amarya yayaka da akadauko daga barno dan gyan amarya tafara aikinta!
Suma kawaye sukahau nasu shirin masha Allah fadila amarya nahango chiki wani rantsastsen gown sky blue naga anadaura mata head silver gawani takalmi metsini silver color karamin jakanta shima kalan takalminta tsayawa gayamuku haduwan amarya kauyancine ?
""""""""kawaye su zahra nahango cikin nv blue zanso kuga zahra cikin wannan kaya kunsan farinmutu yasakaya nv blue ango yakira amarya cewa sunzo sufito tacegasunan tace bestie gasu habibi sunzofa zahra tace saidai kutafi kemakinsa bazanhau motan kowani kato ba da driver nazantafi amarya tace halinki saike bestie torakani inshiga mota sukasauko tonda sukasauko idanun ango yanakan matarshi
Jiyake kamar yaje yasuri abarshi tanakarasowa yamikimata hannu saitayi nodding kanta
Yayi murmushi yace bissamillah yabata hanya tashiga zeshigashima seyaga zahra tayiga yace zahra aitare zamutafi tace aikaima kasani yaya khalil bazanshiga moton kowani kato ba driver na zekaini"""""
........tawuce tanacewa muhadu acan GENERAL ALIYU HAYDAR dakegaban motan yaji abinda sukefada azuciyanshi yanacewa lallai yarinyannan batada kunya yace kodaya meyenawa aciki tundabadani takeba bedama time dinta dan koface dinta beganiba yaja mtttwwwssssss
yajamota sukabar gidan sunazuwa kawaye da abokan ango sukazo sukayi layi anajiran amarya da ango sufito zahra tazo tafito da amarya shima ango yafito sukashiga tsakiya zahra tanagabansu general haydar shima yazo gaban ango zahra tajuya kwashishi dawani kalo yanajuyowa sukahada ido setazumishi harara mc yafara sanarwa amarya da ango tsasu shigo kowa yatashi tsaye dj yasaki waka me sanyi dadi khalil yakama hanun matanshi yadda suketafiya hmmmm abun sai wandayagani sunashiga sai rabbbb rabbbbb kakeji su zahra anatafiya kamar ba'ataka kasaba """""""""""
Sunashiga sukatsa fili sukataka rawa sannan kowa yasamuwuri yazauna zahra tazauna kusada amarya general haydar yanakusada da ango ansha dinner lfy su amare sunfito zasutafi zahra hartakai wurinda driver ya ajiye mota tacemuje ko yazo dan rusuna yace rankiyadade wani yasamotan shi abayanmu ""
Tacewani dabbancine wanna me motanyayi daidai su aliyu sunzo wurinkenan ashe aliyu ne yasa escort dinshi yakawomishi mota sbd bazekai khalil giba yabarshi yajamatarshi sutafi yanazuwa yabude mota kawai zahra tazo batatsaya wani abuba kawai tawanke general aliyu damari?? 😳
Muje mugani yazata kayane 🏃♀🏃♀🏃♀🏃♀🏃♀🏃♀🏃♀🏃♀
*YAR* *HUTU*
*by* : *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *5* / *6*
*DEDICATED* *TO* *FAIZA* *(* *ANFA*)
""""""""""""""Kowayajuyo yanakalo general aliyu yadaugo face dinshi yashafa wurindata mareshi yayi wani killer smile 😀 wandashikadai yasan ma 'anarshi yashiga motarsa yabarwuri betsaya ko inaba sai gidansu ko parking begamayiba yafito yashige porlon dasauri fuskannan a murtuke 😡 ran maza yabaci dakinshi yawuce direct yafada kan bed dinshi zuciyanshi yana tafarfasa idonnan yayija yakama lips dinshi yanacizo !
Ashe mummynshi tajishigowanshi lokacin tanakaratun al 'qur ani tajiyashige dakinshi beshaga part dintaba abinda betabayiba tayimaza takai karshin sura tayi addu 'a tashafa ta tashi tayi part dinshi tanashaga taganshi kwance idonnan a rufe tazauna bakin gadon tadorakanshi a cinyanta tanashafamishi kanshi
Hakatakemishi tunyana karami idan ranshi yabaci zuwayake yakwanta a jikinta tanashafamishi kai tanamishi kalamai masudadi tanaba hakuri haryasamu natsuwa chikin ranshi to yanzuma hakantafaru barimuji wai wanene aliyu
!!!!!!!!!!!!!!!wanene GERERAL ALIYU HAYDAR????? Haydar danega tsohun shogankasa wato alhaji abubakar khalifa wandayayi rekon nigeria abisa gaskiya da rikon amana dadtijon arziki wandayake fada aji haydar chikadane da daya tilo ga alhaji abubakar matarshi hajiya sadiya wace haydar kekirada mummy hajiya sadiya matace mai hakuri da mutunci gatada iyazama da jama'a sbd ita kowa natane baruwanta dakai talakane ko mekudi uwa uba ga addini matace mesani kuma me aiki dasaninta harmutanan garisuna muhawara wai basusan wayafi wani tsakani mummy da abba sbd abba haydar kekiran mahaifinshi tunda aliyu yataso yatasone chikin tarbiya da addini ga ladabi da biyayyan nagabadashi yasamu kyakkyawan tarbiya ga ilimi ganatsuwa.............
!! Hakayatashi kowa nashine taresuyi primary school har secondary level da khalil abukanaine sosai sunyarda dajuna sbd halinsu yazodaya harsukatafi university anane sukahadu da wasu friends din khalil nakaranta fanin likita shikuma haydar english yake karantawa sunagamawa shine haydar yanemi aiki soja yasamu saboda yacancanta gakuma karamcin babanshi yatafi yafara aiki yakuma fito da babban matsayi shima khalil yasamu aiki a general hospital yazama babba likita a minna!
'''''tunda general aliyu haydar yabar wurin dinner yana smile yasan akwai matsala sbd yasanhalin kayansh bayason wulakanci da raini yamatso kusada zahra yacemeyasa kikamareshi tace inbandashi dakikine meyasa zeyi parking bayan motata tace gobe ma yakara yaya khalil kadauki bestie na kawaikutafi karkawani damu abokinka yayi ganganci shiyasa nakoyamishi hankali fadila tamarasa bakin magana suna kalo su zahra sukatafi '
!!!!fadila tace hmmm zahra bazatabar halintaba iyayan zahra da fadila aminaine tun zahra nakara tafara tsiwa sbd tasha sa yayarta kuka shiyasa basashiri da mummy su sbd tanamata fada hardukanta tanayi inako baban yagani yahaufada shi adainadukar mishi mamanshi kuma autanshi sbd subiyu suhaifa da khadija da ita zahra khadija ce babba sai zahra daga kanta basukara samun wata ba to hakata taso darashin kunya da wulakanta talakawa ita harmasu kudinma batabari ba shiyasa kosaurayi bata tabayiba ga bestie hartakai ga aure fadila tayi tayi tacanza rayuwa amma ina tayinisa "«""""""""""
Muje zuwa yanzu akafara
Yar mutan kagara ce