Sashe 11
Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Oya ki bubbude abinda kika dafa in gani. Sai ta bude, tana budewa yaji wani kamshi ya daki hancin shi yaji kaman ya dauki kulan ya tura a baki..... Sai yace yanzu jagwalgwalon ne zan ci???????
Tayi magana a hankali tace wlh Yaya haidar kaci kaji yayi dadi ba jagwalgwalo bane yanzu na iya abinci. .... Sannan ta juya ta dauki jug din kunun aya ta zuba mai a cup wanda yasha peak milk, sai ta tashi taje kusa dashi tace yaya Dan Allah kasha kaji. Sai ya Karba yana tabe baki yace da gani ba dadi zaiyi ba amma nan ko yawun shi har ya tsinke Allah Allah yake ya kai bakin shi....... Tun daya kapa a baki bai cire ba saidai kawai kopi ta gani........
Dan zuba min abincin kadan inji ko zan iya ci. Sai ta hanzarta tace toh ta zuba mai dayawa kuwa ta mika mishi....... Yana wani yatsina yace ajiye mun. Sai ta aajiye mai a kasa..............
Ya zauna a kasa ya jawo robar ruwa ya wanke hannu ya na fadin Allah Ya sa kar cikina ya baci, wannan jagwalgwalo🙄
Sai ya debo ya kai bakin shi da bismillah, yana Kai wa baki ya lumshe ido har kunnuwa na karkarwa tsaban dadi.
Bude idon da zai Yi sai ya ga Ta zuba Mai ido, sai ya bata rai ya ce wannan wane irin abinci ne? Na saka ki Yi min girki ne? Kina so kawai ki bata min ciki???
Sai ta daburce Ta ce Ka Yi hakuri, na Yi ne dan in faranta maka kuma na ji abincin yayi dadi.
Kuma kin wani kafe ni da ido, abincin babu dadi amma zan Yi kokari in ci idan na je gida in sha flajin saboda babu kyau wulakanta abinci.
Sai yace toh bani labari, da miye da miye kika iya Ta fannin abinci?
Tana fada Mai shi kuma a zuciyar Sa yana cewa gaskiya gidan iya ya koyar da yarinyar nan abubuwa da yawa,,,, har bai San lokacin da ya cinye abincin ba gaba daya, kawai ya kai hannu zai diba sai ya ji empty plate.
Toh zuba min wancan abin, meye ma sunan shi? Da sauri Ta ce kunun aya, sai ya ce to zuba min,, kila ma sai na je khalil ya duba ni har da qarin drip🙄
Ta cika Mai cup da kunun, tuni ya shanye ya ajiye kofin. Ya qara hade fuska yace Kara min kadan. 😏
Sai ta qara Mai ya sha ya wanke hannu sannan ya dube Ta ya ce "ba ki San ki kwashe kwanuka ba ne idan an gama cin abinci?
Sai ta Mike a hankali Ta kwashe su duk Ta wanke sannan Ta dawo dakin Ta same shi yana latsa waya,, sai ta tsaya a tsaye shi kuma ya dago ya Kalle Ta ya ce "kin tsaya kina qare min kallo ne?
Saboda kin ga na hadu ko? Kina Ta hadiyar yawu 🙄
Sai ta matsa Ta koma can karshen katifa Ta zauna.
"come here" haidar ya fada,,, sai ta zo, ya ce kin bani wannan jagwalgwalon ne don in koshi in Yi maki abin da kike bukata ko???
A'a na Yi ne Don Ka ji dandanon girkii na,
That's not true, ya jawo Ta ya tura hannun Sa cikin rigar Ta ya Fara murza boobs din Ta, sai da yayi son ran shi sannan ya dube Ta ya ce ki rantse ba ki so 😏
Sai ta langwabe a kirjin Sa,, ya Kama lips din Ta ya Fara tsotsa, ya cigaba da smooching din Ta, ya karasa cire mata kayan gaba daya sannan ya ware kafafun Ta ya Fara sucking din Ta
A haka har ya samu relief ya koma gefe ya na mayar da numfashi. Sun samu kamar twenty minutes a haka ya ce mata Ta tashi Ta Yi wanka shi kuma ya Sa Kai ya fice ba tare da ya yiwa su iya sallama ba saboda suna cikin daki.
Muje zuwa
Taku har kullum, yar mutan kagara 🤓
*YAR* *HUTU*
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *43* */* *44*
Washe gari yakama sunday karfe hudu da rabi general ya yi parking kofan gidan iya mai dambu yafito chikin wani dakaken shadda kayan sun amsheshi kaman danshi akayi kayan yana takunnan nashi daya daya ya shiga gidan ya samu iya ta na sauraron radio. Bayan sun gaisa ya ke fada mata yau zai dauki zahra su koma garin su.
Sai iya Ta Fara salati Ta Na matsar kwalla Ta ce "yanxu dan nan za ku tafi ba Ka fada min tuntuni ba sai yau???
Allah sarki zahra,,, sabo kenan, har na Fara kewan Ta, amma ba Ka kyauta min ba.
Sai ya ce iya ki Yi hakuri, tafiyar ce Ta taso, amma da yardar Allah Za mu dinga kawo maki ziyara lokaci lokaci.
Sai ya tashi ya shiga dakin ya sami zahra a kwance kamar Mara lafiya,,,, sai ta tashi da niyyar gaishe Sa,,,
Amma sai ya katse Ta Ta hanyar cewa ke! Ba ki da lafiya ne???
Sai ta girgiza Kai Ta ce a'a kawai dai yau na tashi ne feeling very weak.
Ko dai jarabar ce Ta motsa?? Sai ta Yi shiru. Tashi ki saka hijabi ki biyo ni. Sai ta tashi ba tare da ta ce mai komai ba Ta saka hijabi suka fito.
Bayan fitowar su ta samu iya Tana matsar kwalla,, sai ta Yi saurin matsawa kusa da ita Tana tambayar iya lafiya?
Sai iya Ta ce zahra ai dole in Yi Kuka tunda zaki tafi ki bar ni. Zahra Ta Yi saurin daga Kai Tana kallon haidar sai ta ga ita ma ita yake kallo.
Ta dawo da duban Ta ga iya ta ce, "kar ki damu iya, za mu dinga kawo maki ziyara In shaa Allah.
Haidar ya zuba hannu a aljihu ya debo kudi masu yawa ya miqa ma iya su Ka Yi mata sallama suka fito Tana saka masu albarka.
Bai zarce ko ina ba sai gidan su zahra,,, suna tsayawa sai ya ce oya fita ki shiga gidan ku.
Sai ta juyo Tana kallon shi yayin da idanun Ta suka kawo ruwa.
Yahada rai ke meye kuma yamatso kusa da ita menene gidanku fa nakawoki kokinaso inmiki wani abune tuni tafada kirjinshi tafashe da kuka seyaji jikinshi ya mutu ya fara shafa kan ta ya dago fuskan ta yana kallon ta itama ta zuba mai ido, yana jin wani abu na shiga kokon zuciyarsa yana ratsa jinin jikin shi sai yace, tell me now, what do you want? Sai hawaye kawai ke tsiyaya daga idonta yasa harshe Ya fara lashe mata hawayen ta idonsa cikin nata, ya lashe tas sannan ya gangaro ya dawo kan bakin ta yana mata wasu salo chan ya zura harshen sa cikin nata yana tsotso ya zura hannun shi cikin rigarta yana mata wasa da boobs,...........
Ya dauki kusan 30mins yana romancing dinta ya kusa fita hayyacinsa da kyar ya samu ya iya controlling kanshi... Ya raba jikin shi da nata ya koma ya kwantar da kan shi a seat sai da yaji natsuwar shi ya daidaita yana maida numfashi sai ya juyo ya dubeta tana kallon shi sai yace what? Tace nothing sannan ta dukar da kanta...........
U are now in front of ur house, get out and go inside, sai ta dago ta zuba mishi lumtsattsun idanuwan ta da suke cike tap da hawaye yace don't u dare let those tears fall from ur eyes..... Now get off and go in..............
Sai ta bude kofan a hankali ta fito tana tafia a hankali taje bakin gate sai ta tsaya ta juyo taga ita yake kallo Ta tsaya tana kallon shi shima ita yake kallo sai kawai ta fashe da wani irin kuka mai ratsa zuciyan mai sauraro, ta ruga cikin gidan da gudu. Ya dora kan shi a kan steering, ya jima a haka sannan yaba motar wuta ya Kama hanya kamaan baya sonyi....
Direct gidan khalil yatafi yakirashi "I'm outside your house, come out I need to see you"
Why not come inside, in ji khalil
I don't want to, you just come out and meet me.
Sai khalil ya ce Allah Ya ba Ka hakuri soja,,, I'll be right there
Yanacikin motanshi zaune yabude gaba yashiga friend meyake faruwa you sound worried, what's wrong?
Wlh nima bansani ba kodai chiwon ne yatashi no to menene bari intambaye Ka idan mutun yanajin faduwan gaba inyaga wani kokuma inbaya tare dashi yajishi kaman duk duniyar badadi me hakan kenufi?
This means you are in love with the person!! Simple 🤷♀
Love??? No! No way.....
Sai khalil ya kwashe da dariya ya ce "guy you better admit it, you are in love with Zahra sabida na san a kan Ta kake wannan maganar.
I doubt it,,,,, I've told you right from the beginning,,, yarinyar nan Ta y min kadan. I don't think zan iya rayuwar aure da ita...
Khalil ya ce aboki na Ka yarda da zance na, Mace shu'ma ce, duk yanda ka ke jin kan Ka,,, Mace duk kankantar Ka za Ta iya daukan Ka. The eighteen years old zahra da Ka raina za Ta iya Yi maka abin da a thirty years old woman cannot do.
Idan Ka auri Mace karama Ka sakar mata rayuwar Ka, Ka bata dama, toh ina tabbatar maka za Ta nuna maka soyayya da har za Ka ji kamar Ka fi kowane namiji Sa'a.
Ya zuba ma khalil ido yana sauraron shi, bayan ya gama sai ya dafa kafadun shi ya ce "aboki na Ka yarda Ka na son zahra kuma Ka nuna mata sannan Ka bata fuskar nuna maka soyayya,,, na san by now Ta fahimci abin da ta Yi Bai dace ba.
Haidar ya ce, "no, dat girl is not up to my standard, I don't love her and I never will. I need to go home now.
Sai khalil ya ce toh ba damuwa, Ka gaishe min da mummy.
Toh za Ta ji.