← Book details Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 19

Sashe 13

Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yau ya kasance kwana uku kenan da zuwan daddy wurin Haidar amma har yau bai waiwaye su ba kamar yanda yayi alkawari.

A yau ne Zahra ta yi Shirin Zuwa gidan bestien ta fadeelah.

Fadila suna zaune a parlor suna kallon tv tana kwance ajikin khalil tafaman zuba mishi shagwaba....

Shikuma yana biye mata....

Sesukaji ana knocking khalil yatashi yabude zahra yagani tsaye.........

Wanake gani kamar mata general haydar da gudu fadila ta taso tafada jikin zahra khalil yace haba my blood kiyi ahankali mana sbd baby na.......

Ina ita murna ganin bestie ta yadauke mata hankali itama zahra murna take na yaushe rabo da kyar sukamu suka natsu.......

Fadila tacikata da kayan motsa baki fadila tace wai ina yaya haydar yakaimin kene?

To baga abokin shiba meyasa baki tambaye shiba cemin yake mesan inda kikeba sbd yaya haydar befada mishiba"

Takalli khalil yaya khalil wai bakasan inda abokinka ya kaini ba?

Eh zahra yaki fadamin kuma abin dayasa bandamu ba sbd nasa haydar bazetaba chutar dakeba " kinji dalili.....

Hakane kam general yanada hali mai kyau wlh tabasu labari inda yakaita da irin zaman dasukayi da iya harzuwa lokacin da yadawo da ita gida........

Khalil yadaga waya yace bari inkira mikishi yanafara ringing yamika mata........

Muje zuwa

Yar mutan kagara 🏃‍♀
*YAR* *HUTU*

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *49* */* *50*

Ya na dauka ya Fara hello, hello, doctor ba Ka ji na ne???

Ita kuma Tana jin muryar sa sai gaban ta ya fadi,,,

Da dan siririn muryar ta tace "Assalamu alaykum

Yana jin muryar ta sai gaban sa ya fadi shi ma,

Sai duk suka Yi shiru, a Ka rasa Wanda zai Fara magana. Kowannen su ya rasa abin fadi.

Can sai ta daure ta ce "hello" da Karamar muryan ta.

Ina yini,,,, sai ya ce wacece? Fadeelah ce???

Ita kuma jin muryar sa sai jikin ta ya mutu.

A hankali ta ce zahra ce...

Sai ya ce wace zahra???

Zahran gidan iya Mai dambu,,, sai ya ce oh toh ya a Ka Yi????

Dama na zo gidan ya khalil ne shine ya Kira Ka mu gaisa.
Toh nagode,,, har zai Kata wayar sai ta Yi saurin cewa "uhmmm kuma, kuma.....

Sai ya ce "yes, kuma mene? Kina da magana ne???

a'a,,,, toh shikenan, ya katse wayar sa.

Ta bi wayar da ido yayin da hawaye ke neman zubowa ta Yi saurin mayar da su kar khalil da fadeelah su gani.

Yamike yace ammadai zahra yini zakimana ko a'a wlh 5:30 mummy tace indawo ok to Allah yakaimu aikinyi kokari.....

Baby bari infita bazan dadeba ok Allah yatsare yadawomin dakai lafiya amin mata na.

Suka shiga hira, fadeelah na tambayar zahra yanxu ya su Ke da haidar??? "Is he in love with you? Don na ga Kawa ta ta Mace ma haidar

Tayi murmushi kawata Allah yadoramin kaunar general amma ni kaman bana gabanshi.

Fadila talura damuwa yama kawar ta yawa tadafa ta karkidamu friend kita addu'a in Allah ya yarda yaya haydar zesoki insha Allah...

Kuma abun danake so kimin karkiyar da yagane kinason shi kiyi kokarin boyewa.....

OK bestie insha Allah I won't let him understand the situation I'm. He will not understand that I love him.

Yauwa tawan sukayi murmushi haka sukata hira har zuwa lokacin dora lunch yayi sukashiga kitchen domin dora girki..

Fitan da khalil yayi office din haydar yatafi

Ya na zuwa Kai tsaye ya shige office din ya same shi ya kura ma ceiling ido, Bai ji ko bude kofa ba balle sallama. Har khalil ya karaso gaban shi ya zauna amma haidar Bai San ya shigo ba, yayi zurfi a cikin tunani.

Haka khalil ya zuba Mai ido,,, ya dauki lokaci mai tsawo a zaune amma haidar Bai Sani ba,,,,

Sai ya Mike ya je ya dafe shi, haidar ya dago a razane,,,

Friend yaushe ka shigo???

Sai khalil ya ce ai ba za Ka San lokacin da zan shigo ba, Ka fada duniyar tunanin zahra. Wai haidar me ya Sa ba Ka jin magana ne???

Me zuciyar Ka take fada maka game da zahra???

Me ya Sa ba za Ka yarda da abin da zuciyar Ka take raya maka ba???

Yanxu tunanin meye Ka ke Yi???

Sai haidar ya ce friend I don't really know exactly what I am thinking of 🤦🏽‍♂

Ni dai I know ba son ta nake ba, because to be frank, she's not my type, she's just a little girl, you know my taste for sophisticated and highly exposed women. She can't take care of me not to talk of satisfying me. Idan na aure ta,,, me za ta bani??? Tell me

Uhmmm,,, haka Ka ke gani, na fada maka Ka ba yarinyar nan chance, Ka nuna mata so, ina Mai tabbatar maka da cewa za ta nuna maka so fiye da yanda kake zato. Za Ka dawo Ka ban labari.

Haka nan dai suka Yi tayi, har a karshe da fada suka rabu.

Yau ya kasance Sunday kuma a yau ne zahra take da two weeks da dawowar ta daga gidan iya Mai dambu kuma har yau haidar Bai waiwaye ta ba.

Kuma a yau ne Baban zahra ya Yi shiri domin zuwa gidan su haidar su ji me a ke ciiki.

Ya sauko daga dakin sa yana fadin "na bar ku kuna jira na ko? Toh ku tashi mu tafi. Suka Kama hanya sai gidan su haidar,,,, suka danna horn a Ka bude masu gate.

Bayan sun Yi parking sun fito,, suka nufi kofar Palo suka Yi sallama.

Sai mummy ta bude masu kofa, tace sannun ku da zuwa bismillah ku shigo,,,, yayin da ta zuba ma zahra ido,, daya ke ta taba ganin hoton ta ne kawai.

Sai ta ce,, wacece wannan kamar diya ta zahra???

Mummy ta Yi murmushi ta ce ai ita ce Hajiya.

Sai ta ce ikon Allah yaushe ta dawo haidar Bai fada min ba????

Mummyn zahra ta ce tare fa Muke da Alhaji.

Sai mummyn haidar tace ai ko ba Ku kyauta ba da Kuka bar shi a waje. Bismillah ya shigo mana. Bari in je in fadawa abban haidar.

Bayan daddy ya shigo sai ga mummy na saukowa tare da mijin ta.

Sai abban haidar yayi saurin karasowa yana cewa "Alhaji kabir Kai ne a gidan namu???

Wlh ur excellency nine
Nazo ne inga dana haidar game da Zara. Tohh haidar kaga ko yau yana gida yana part dinshi bari in kira shi....
Ya daga waya ya kira haidar, yace haidar same ni a parlour yanzun nan.

Suna zaune sai ga haidar ya bude kofa ya shigo. Ganin su zahra da yayi sai ya kasa karasowa ya tsaya yana kallon su,,,, suma ido suka zuba mai suna kallon shi.........

Muje zuwa

Taku har kullum, yar mutan Kagara 😎
*YAR* *HUTU*

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *51* */* *52*

Abba yace karaso mana haydar yadaure yakaraso yagai dasu daddy..

Abba yayi gyaran murya yace haydar yanaga matanka a gida yaushe kadawo da ita? Bamuda labari...

Kodayake dai ga alhaji kabir nan yazoda bayani bakinshi amma yace sekana wuri, yajuya ga alhaji kabir bismilla alhaji muna sauraran ka......

Nagode ranka yadade dama haydar ne naga yadawo min da zahra kuma ni bemin bayanin komai itama natambaye ta meyasa yadawo da ita setacemin bakomai to ni bakomai dinne bangane ba.....

Nace bari inzo inji meyake faruwa ne?

Abba yace ikon Allah hajiya kinga halin dan yau hnmmmm aini nakasa cewa komai wai ma ayau she hakan yafaru yaushe ne ma kadawo da ita batare dasaninmu ba......

Abba dayariga yahassala yayi magana chikin fushi badakai ake magana ba

Meyasa ka katse mata karatu kadawo da ita bakomai abba. What do u mean by nothing? Open up and tell us what went wrong, how would u just bring her back to Nigeria when u know that she is not done with her studies there in Dubai, and without my consent? The last time I checked, u didn't seek for my permission to bring her back home.!!!

Saboda kagirma ko bawanda ya isa dakai gaban kanka kawai kakeyi.....

Yi hakuri yallabai bari muji dalilinsa tukun daddy ne yayi wannan magana, to ina sauraran shi......

Abba kayi hakuri banayi hakan bane dan inbata muku rai nifa dama ba ssan..........

Dasauri zahra ta dako dara daran eyes dinta tazuba mishi dama shima idon sa nakanta...

Abba yace yes we're listening....

Zahra tadukar da kanta tayi magana a hankali Abba laifi namasa yadawo dani wlh laifina ne kuyi hakuri ...

Dukan su suka zuba mata ido. Laifin may kika Yi masa da har ya iya dawo dake garin nan ba tare da sanin mu ba?

Sai taki dago kan ta dan tasan haidar zaiso ta dago fuskan ta su hada ido shiyasa taki dagowa, sai tace Abba ai shi zai fadi abinda nayi masa.
Sai Abba yace haidar metayi maka, abba ita zata fada muku.....

Abba ko yahau fada muzaku maida mutanan banza to nasoke karatun dubai din inta tare kanema mata admission ko a nan federal university of technology ne...

Alhaji Kabir na tsaida ranan tarewan Zahra in two weeks time insha Allah taro yakare......

Ko kana da abin fadi alhaji kabir a'a yallabai ai ka gama komai to madalla

Suka dan taba hira kadan. Sunyi sallama sun mike zasu tafi kenan sai Ummi tace toh bada'a bar min ya ta ba gobe sai haidar ya dawo da ita??

Toh hajia keda yar ki kuma? Inji daddy kenan sai dai kuma gashi bata zo da kaya ba,.. Tace wannan ba mtsala bane. Toh hajia mu mun tafi, sai mun yi waya insha Allah..........

Suka tafi suka bar zahra, haidar yana zaune a parlour..... Mamakin Zara ya hana shi tashi ya tafi part dinshi, mummy na shigowa daga rakiyan iyayen Zara tace daughter na ina zuwa kinji? Bari in karasa wa daddyn ku aikin da nike mishi a daki sai ta haye sama dakin Abba. Dama abba na cikin dakin...........

Parlour ya rage daga Zara sai haidar,.....
Tana tsaye ita bata karasa palon ba bata kuma shige dakin mummy ba, haidar ya zuba mata ido ita kuma kan ta na kasa,...
Chapter 13 · 0% Book details