← Book details Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 19

Sashe 2

Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*PAGE* *7*/ *8*

*DEDICATED* *TO* *MY* *SISTER* *AUNTY* *FATI*

Wannan shafi nakine ummu ameer kiwataya Kiyi wandaka kiyiyadda kikeso dashi aminiyar arziki 🤝🤝

!!!!!!!!!!!!!!!!!!!zahra tayi nisa afagen rashin kunya dawulakanta jama'a ammaduk halinta batawasa da ibada anakiran sallah tokometakeyi zatabari taje tayi sallah gayawan karatun qur'ani bata chika 1 month batare da tayi saukaba hakata tashi tuntana kara akwaison ibada zahra kyakkyawace ajin farko zahra dogowace amma bachanchaba farace tasi ga ido masha Allah gasu farare kuma idanun nata kaman namejin barci irin sexy eyes dinnan gareta gadan cute lips tinta gasuma kuma gashin zahra bakine wulik gasantsi galaushi dan ko kitso batayi saidai takyarashi tatufke ganashanu Allah yabata ga hips chikinta kuwa sbd tsaban shikewanshi sekarantse bata tabachin abinci ba hadeyakeda bayanta """

!!gayatsun zahra salba salba komai nata yahadune idankuwa zahra tanatafi hnmmmm ai ba mazanbe harmatan saisunkalle ta shiyasa hajiya nafisa bataso tanayawanfita wato mummynta wanene mahaifin zahra ????????
Alhaji kabir agaye suyan asalin garin agaye ne karamar hukuman minna danega malam yusuf malam yusuf babban malamine medogaro ga Allah yanada dalibai dayake koyarwa yarasa biyar kabir shikadane namiji yato da tarbiya dagaratu shida yan uwansa mahaddatane sosai sbd malam yusuf bayawasa wurin neman ilimi yan uwa kabir daga secondary akayimusu aure shikuma hai university yayi dayagama yazoyafara ai acikin minna indayake aiki da nepa alhamdulillah yanada albashi metsoka sunbashi gida indazezauna yafara aiki da wata uku malam yakirashi yana yazo weekend yace yanema masa auren yar amininshi malam sani kabir yayi godiya yace yakarba hannu bibiyu mahaifinshi yajidadi yashiga samishi albarka da addu'a ba a dauki dogon lokaciba akadaura auren kabir da amaryasa nafisa akakaita dakinta dama al adar banufe In anyi aure sesunyi sati gidan iyayanshi kafinsutafi gidan shimiji to nafisa ma hakan takasance bayan sati sukoma chikin minna inda kabir yakoma aikinshi gefeguda kuwa yana kokari yaga abiyama nafisa bukatunta zamansu Mesabi gonin shi'a a'wa sunada shekara daya da aure Allah azurtasu da haihu zokuga murna wurin wa 'inan family sati nazagawowa yarinya taci suna khadija .............

""hakarawu tacigaba datafi kabir yanatasamu chigaba awurin aiki khadija tanada five years ahaifi zahra indataci sunan kakarda wato haifiyan daddy ta fatima sunakiranta da zahra mummy tadage wurin tarbiyantar da yaranta tanakokara sosai tafisama zahra ido sbd khadija batada hayani baburuwanta bataceka magana ba zahra da kusan lokaci daya akahaifesu suntaso tare sukachiga school daya kasancewa mummy zahra da ummi fadila aminaine nasosai dasosai shiyasa yaransu sukazama kawaye :

Sunasu ansha kiran alhaji kabir yazo school din yaga abinda diyarshi tayi kusan kullin sai tajima wata ko wani chiwo in daddy ta yazo saidai yabada hakuri yabiya kudin da school takashe wurin kyara yaron saidaiyace Maman karkikuma kinji saitace to daddy mummy tasha dukankanta abanza tayi fadan tayi nasihan amma batachanza zaniba hakayasa tadena dukanta saidai tanayimata adda'a kullim

!hakarayuwa takasance zahra tanataketa rashin mutunchin ta har Allah yasasukakai S S 2 wanda awannan time dinne fadila tahadu da khalil sukafara tsaftataccir soyayya sunashiga ajinkarshe khalil yacema fadila seturo manyanshi gidasu neman aure kumada ansandashi agidansu fadila

Tanafadama ummi ummi tayi murmushi tace babyna tagirma fadila ta tashi dagudu tashige dakinta tanadariya iyayan khalil sunzi sunnemamishi auren fadila ankuma shine akayi bikin time dinda sukagama school khalil ya angonce da amaryarsa sanyi idaniyarshi fadila

Muje zuwa fans

Yar mutan kagara 🤝
*YAR* *HUTU*

*BY*: *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *9*/ *10*

General aliyu haydar yafara sauke ajiyan zuciya ahankali yakara gyara kwanchiyan a kafan mummynshi yadako face dinshi yanakalon mamanshi tayimishi murmushi watabamin ali gadanga kusanya namijin duniya jarumin maza zaki kake bakasan tsoraba dan abba da mummy da daya tamkar yadubu haydar mailadabi da biyayya bebin mahaifanshi sauda kafa fari me farin aniya bakatokalan fada saidai atokaleka aliyu haydar kowa nakane metausayin nakasa dashi aliyu haydar dan albarka Allah yamaka albarka yakaremin kai yasa kagama da duniya lfy dana haydar yarungume mummy shi yana smile yace ina alfahari dasamun mahaifiya tagari irinki mummyna Allah yakaramiki lfy da nisan kwana i love you mummy love you too son yanzutashi kayiwanka kayi sallah kasameni a dining yes my love tafita tajamishi door

Kamar 50 minutes saigashi yafita chikin kayanshin iska mummy tayi svn dinsu tuwon shinkafane da miyan danyar kubewa taji naman rago gamanshanu general yanaci yanasanti yace mummy shiyasa banaso nayi nisadake sbd daddadan girkinki tayi murmushi hnmmmm yazamadole kuwa sbd dole kayi aure katafi gidanka yawani marairaice haba mummy na aure kuma dan yaro dani ban isa aure ba mummy tayi murmushi tace shekarunka nawa yace niyarone gadai abokinka yayiyabarka ai shi wahallene yadibarmakashi wahala yar mitsitsiyan yari 18 years fa mummy inbanda yarinta da wauta da jagwalgwalo mezatamishi shiyaga amfanidazata mishi haydar kafitadaga idona inrufe kajiko kafitoda mata kayi aure inbahaka ba zanje kauye indaukomaka mata yafarashafa kansa zemike kenan sai abba yashigo yanacewa ai barshi hajiya hakanzamuyi mishi mudaukomasa mata a kauye haba abbana 😡 zankawo very soon to Allah yasa general haydar ya amsada amin

!!!!yatashi yashige dakinshi yanashiga yafada gado yajawo laptop dinshikenan idonshi yajega phone dinshi yaga alaman miss call yanajawo phone din yaga 11 miss call from friend dasauri yakirashi bugu daya biyu akadauka hello yanzu general ka kyauta ko to mekumayafaru ango baby mttssswwwww khalil yayi bazakazo karakaniba ina 😳yawani zaro ido maryanaganinshi gidanaman ah haba friend kaimakasan bazaniba ba irantaba kenan tunba ajeko'inaba kajamin raini waiharni yarinyanna zata mara ni yayi wani killer smile wandashi kadai yasan ma'anarshi yace kajekawai su sulaiman sukaika see you tomorrow ango bye ya ajiye waya yacigaba da aikinshi khalil yakalisu sulaiman yacemuje kawai bazezoba ameer yace aininasa dawuya general yazo ai naso inzane fitsararriyan yarinyannan kawani tareta Allah dana babballata mttsswwww khalil yace aiba ayihakaba yarinyace zatabari suna hanyan kai ango sulaiman yayi parking a magatakarda suya spot yasauka yasayo dakwalan kaji gudabiyu da fresh milk mesanyi shima biyu yadawo yashiga yajasu suka karasa yayi horn me gadi yabude musu sukayi parking sukafita sukashiga parlon bakowa sai kamshi ketashi sukazauna shikuma ango yayiciki yasameta tsakiyan gado tahada kai daguwwa yatsaya yakaremata kallo yahau gadon yadaga mayafin tadago dara daran idanunta tazubamishi su yabude mata hannu tayi nodding kanta yajawota tafado jikinshi alokaci daya sukasauke ajiyan zuchiya kumadu sukadago atare suka kali juna yasakarmata murmushi yadan ciji lips dinta yamikomata mayafi yacesamuje parlon friends dina sunajiranmu to sunazuwa ameer yace malam daga kira amarya semukaji shuru Allah dakunkara 2 minutes da kayan parlon kawai zakusama abbas yace abokina ashe ahannu kake sukakwashe da dariya gaskiya ne abbas aini tun awuri dinner nagane halin dayakeciki sewani mammatse legs yake tayi 😀hhhhhhh kai doctor adaiyimata ahankali kar a dagargazar musu yarinya doctor khalil yace kuce iskanchi kukazoyimin ba nasiha da addu'a ba duk wandayaji haushi gobe adaura masa aure shima inma nayi dagargazan ai kayanane !!

Hakadai sukaita rahansu irin na abokai akarce sukayimusu nasiha da addu'an zama lafiya da zuri'a dayyiba sukatafi yajuyo daga rakiyansu sulaima daharyabode mota saiyayi arbada ledojin kaji dasauri yawaiga yace frnd wait yakaraso kai abokina wannan sauri haka harkamanta dakajin hmmm harnafaraji tausayi fadila wlh doctor khalil ya harareshi banson iskanci kasheta zanyi dakake wani tausaya mata bazata mutuba amma zataji jiki 😀 mtswwww yakule kofanshi sulaiman yajuya yana dariya yashige sukatafi doctor khalil nashiga yasamu fadila indayabarta ya ajjiye kajin sakiyan parlon yazauna kusada ita yajawota jikinshi yadako face dinta yazubama lips dinta ido itama kalonshin take sunahada ido tayisaurin chosakanta a girjinshi yayi smile to ainaganki Qurratu ayni tashimuje dakimuyi sallah tawaromishi idanunta tace ainayi yace nasani wannan nafila zamuyi domin godiya ga Allah dayahadamu karkashin inwa daya wato inwan aure yakaimata kiss a goshinta hop, kingane tace eh yauwa sunashiga dakinta direct toilet tashige yanaganin haka shima yawuci dakinshi tanafitowa tashinfida musu sallaya tasa hijab kenan yashigo yaceto bismillah ko tamatso yajasu raka biyu ✌ yajuyo yakama goshinta yanata kwararomata addu'a yanagamawa yashiga mata tabbaya gameda addina alhamdulillah """

Fadila ta bashi amsa daidai yamiki yakoma parlon ainima dagudu nabishi inga mezeyi a parlon ashi kajiyaje zekwasa yakoma dakin ya ajiye yakara fita yaje kitchen yaje segashi da plate da cup hartakwashe kayandasuyi sallah takoma gado tazauna yabude kajin yazuba a plate yabude fresh milk yatsiyaya a cup yadako yazubamata ido Qurratu ayni, sauko kici abinci dannasan yunwa kikeji tahada face kamanzatayi kuka tace ninakoshi hmmm ashe zanmiki dura kuwa aiko tanagani zetashi tayisauri saukowa yakoyago yakaimata baki tabude hakayata bata har takoshi yadauko wannan fresh milk din yabata tasha sosai sannanshima yafara chi yanagamawa yakwashi kayan yamayar kitchen daga kitchen dakinshi yatafi yatube yashiga bedroom donyin wanka gefen fadila ma hakane wankatayi tadauro towel sekarami tanatsane kashinta dashi tashamanta masu kamshi tabiko inada humranta dasaura turaruka tasaka sleepin drs takara feshe jikinta da turare '''

Zatakole kofa kenan saiga 😳

Muje zuwa

Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *11*/ *12*

*DEDICATED* *TO* yar uwata anfa inamika ta'aziyyan gaisuwata gareki Allah yajikan gwaggonki yamata rahama yasa ta guys, yasa aljannace makomarmu bakidaya ku kuma Allah yabaku hakurin rashi amin 🙏

Khalil ne yabude kofa yaharde hannayenshi a kirjinshi yazubamata lumsassun idanunshi ai sai tadaburce tahau kamekame sekace wace tayi karya shikam gogan sai smile yake aguje takwaso hijabin sallanta tasa yakarasa shigowa yakulle door din yakaraso chiki yazauna bakin gado itadai tana tsaye a zuciyanshi yace duk wayan amarya dai sai ansha mata mai Qurratu ayni, yau kuma nikike gudu tagirgiza kai tayi maganan ahankali muryanta na rawa to ni barci zanyi tozoki kwanta tayi nodding kanta yace come on zoki kwanta ta tako a hankali taja pillow cen karshen gado ta kwanta """
Chapter 2 · 0% Book details