Sashe 4
Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tazata dukanta zeyi yace karamar marakunya kawai segata tafito tana murguda mishi baki inni marakunyace kai kuma menene ke dan ubakin ni sa ankine ...
Sbd bakida tarbiyako karaman yarinya se iskanci da sanin kan maza harke yar tasisiya dake kinsa meye dagar gaza tarike kwan kwaso eh din 😏 fita kibar gidanna bazanfita ba ai ba gidanka bane....
Yafara zaro belt ai senaga taduka ' tadebi takalmanta habawa inbakazu bani wuri takwasa a guje sewaje daga waje takecewa beastei na kawomin key mota na fadila datun fitowan zahra daga dakinta tabiyo ta a gabanta komai yafaru tajuya takoma daki ta kwaso mata key da phone dinta tazotawuce su takaimata takarba tace kaguji haduwan mu dakai mugu kaawai.....
Tafada mota tai gaba........
Fadila tadawo parlon kanta a kasa tace dan Allah yaya haydar kayi hakuri haka zahra take da tsiwa pls kayi hakuri yace jekiwai ko kallonta beyiba yamiki yace friend maidani gida yafita kawai doctor yakalle ta yace baby bari indawo to adawo lfy......
Yanafita yaga general ya kifa kanshi a jikin mota yadafashi friend take it easy kayi hakuri nasan yariyan ta mugunbata maka amma kayi hakuri pls wlh wlh a will teach her a very good lesson...
Zankaita makaranta insha Allah wlh sena koyamata hankali setasan ta mari
GENERAL ALIYU HAYDAR......
Zakakaini gidanne ko bazakakaiba Allah baka hakuri bismillah yashiga sukatafi suna isa khalil zeye horn kenan seyaga har general yafita babuko sallama ikon Allah gaskiya zahra ta tabo maza Allah yafitarda ita yajuya motarsa sai gida......
Yana zuwa yasamu fadila a indayabarta yahada rai kokallonta beyiba yawuce dakinshi tayi ta tashi tabishi dakin shi yana kwance ta rigingine fuskanshi yana kallon sama idonshi a rufe kaman meyen barci tasauna kusadashi doctor yayimata banza takara kiranshi bemotsaba kuma bebude ido ba yace yadai........
Dan Allah kayi hakuri niban fadamata dantazo tayi muku rashin kunya ba pls kayi hakuri a hankali tafara shashshaka'n kuka ya Allah menene kuma amma kinsan banason kukanki ko kuma kindai san ba lfy garekiba ko.....
To kayihakuri ke meyasa kikafada mata abundana miki nafada matane ko a kwai wani temako dazata min sbd nasha wahala kuma haryanzu innaje fitsari senayi kuka sbd azaba kuma bana tafiya da kyau a razane yadako inkina fitsari kinajin zafi tace eh yamike ' yacere riga yamatso bude ingani tahau girgizamishi kai wlh mutuwa zanyi inka kara setabashi tausayi yace no bazanyi ba zanganine ko najimiki chiwo ahankali tabude lags dinta yazaro ido subhanalillah...........
Ya kwaso kayan aiki yamata alluran kashe zafi yamata dinki se sannu yake aikamata yagama mata dinki yarungumeta a jikinshi yana banbaki sorry babyna bansan najimiki chiwo haka ba.......
Basedauki lokaciba zewarke kinji tace to yashare mata face dinta zanrinka saki ruwan zafi kinji tace zemun zafi yace bazanbari yamiki zafi ba tayi nodding kanta........
Zahra tanabari gida doctor bata tsaya ko inaba sai............
Muje zuwa
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*!!!!!!!
*BY* *YAR* *MUTUN* *KAGRA*
*PAGE* *17*/ *18*
*DEDICATED* *TO* *FAIZA* *(ANFA*)
Sai gidansu tana parking tayiciki nasamu mummynta a parlon sannu mummy yauwa zatashige dakinta kenan mummy tace ke zahra tatsaya cak zonan ta juyo gani mummy tana dukarda kanta.....
Meyafaru naganki a hargitse? Tayi nodding kanta badake nakebane meyafaru agidan fadilan koshima khalil din fitsaran kikayimishi a'a mummy to kedawaye bakowa ......
Hnmmmm fadila inayawa fadamiki kigyara halayenki sbd bakisan me gobe zatahaifar ba kiji tsoron Allah fadila kikasance mehakuri da kaunan talaka da mai kudi sbd duk Allah ne yayisu, sbd kinga ke mahaifinki yatsare mikikomai kici mekyau kisha mekyau bakitunanen me talaka yaci ke kawai kanki kikasani babu ruwanki da rawuwan wani to kiji tsoron Allah, saboda Allah ze iya jarabtan bawa akowani lokaci.......
Yanada kyau kisanhaka....
Jikinta yayi sanyi da nasihan mummynta ta tafadajikin mummy ta tana kuka tace mummyna kitayani da addu'a insha Allah zangyara mummy takara rungumeta najidadi zahra Allah yamiki albarka tace amin to maza jekiyi wanka kiyi sallah kizo kici abinci ta tashi tashiga diki donyin wanka tayi sallah.......
General aliyu yanashiga gida bezame ko inaba se part dishi yana zuwa yahau zagaye parlon idonnan yakada yayi jawur ban ankaraba nagayakaima bango naushi ai bansan lokaci dana kwasa a sittin ba sebayan tree sitter naboya nagaran mazanfa yabaci ai bana tsayaba kar insamu rabona lekowan dazanyi Inga yadaina naushin bango karab mukada ido tuni nasaki biro da littafin nayi tsuro tsuro nace dan Allah kayi hakuri fans din yar hutu ne sukace inbika indako musu rahuto lol 😜.....
Yajuya yayi daki ai senamike ' tsadaf tsadaf nabishi nabuya a inda bazeganniba,
Naji yanacewa lallai yarinyannan tacika yar isaka fitsararriya amma dolene tasan koni waye zankoya mata hankali lallai I'll teach her a lesson...
Yatashi yacire kayanshi yashige toilet chan naga yafito yanatsane gashin kansa karamin towel babban daure a jikinshi yaja stol yazauna yafara shafa mai yagama naga yakwaso wasu man kala kala har hudu ashe duk nakaine yashiga gyal gyale kannan yadau haske yayi luf luf yaciro wata faran yadi yasa yafeshe jikinsa da turare yakwaso wayoyinsa da key yafito yakulle kofanshi yayi part din mummynshi....
Yasameta a kitchen tanahada abincin dare sbd ita macece mekula da gidanta sabanin wasu mata yasakar ma yan aiki ragaman girki yace mummyna mekike girkamana tayi murmushi aikinka kenan son menake girkawa ko kuma menagirka yadora kansa a kafadanta karkikarasa mummy very soon abbana zeje nemamin aure hmmm Allah yanunamin Amin.....
Mummy zanje office zamuhadu da general umar zamu tattauna wani magana ne dan albarka Allah yatsare zakabiya tawurin yarin tawane yana murmushi yace a'a to adawo lfy Allah yasa mamana......
Yanazuwa office yayi parking yarashi sukafara tsaramishi hannu kawai yake dakamusu yahaye sama office din general direct yashige general umar yamiki ' mon sir, ......
General haydar yayi murmushi kai....
Kaidai bazaka bar halinka bako yace haba oga ai babba babba ne katemaka ma rayuwata har nakai matsayin danake ayanzu sir, gaka abokina kuma oga na dukansu sukayi murmushi haydar yace back to business.....
Ok Sir ...........
General umar yace angama sir sekahada su Jacob kakula sosai pls banson asamu matsa, insha Allah baza a samu matsala ba ok senaji yes sir general haydar yasako naga yatsaya da wasu yaranshi yagama musu magana yatafi.....
!!!!!!washe gari dasafe musalin karfe 10:am ranan laraba, dai dai wurin uphill david mark road wata k'atuwar mota nahango a guje kiiiiiiiiiiiiiiiiiii karan cin taya babban motanne tasha gaban wani mutanan motan sunfiffito dukansu sunsa bakin kaya fuskansu arufe sukasama driver bindiga naji wani yace get down hannu a sama yafito daya dagacikin su yashiga wurin driver yaju yakalli alhaji wanda jikinshi kerawa yadaka mishi tsawa sauka........
Yanafitowa akaturashi mota, motannaso dama baki ne wulik baka iya ganin wanda keciki saidai naciki yaga nawaje babban cikinsu nagayaciro handkerchief yadaure mishi ido......
!!pls suwaye ku menayi maku????
Still wanda yadaure mishe ido shiyace shiiiiiiiiii
Yama driver kyaran murya yafisgi mota daya daga cikinsu yanabinsu da motan alhaji.
Kafin sukaraso driver yahau horn akabude get sedasukayi tafiya menisa kafin dukayi parking akata keyan alhaji cikin wani daki akabude mishi fuska wandayabude mishi fuskan yamishi magana da kausassan murya kanatsu kazauna oga yana zuwa..
Yace waye oga?
"""""general haydar nagani gaban abba durkushe abba yace son dagaske haydar yayi murmushi hajiya kinga ikon Allah ashe yaronnan yasamu matar da ze aura harsuntsatsan ta yabarmu munata mita yaki fitoda mata tayi murmushi tace ainima abin yabani ma maki..
To Allah Ya kaimu anjima zamuje gidan alhaji kabir din insha Allah zamuje nidasu kawo.
To abba nagode Allah yakara girma amin son mummy ta iye dana ya girma se aure yawani chinno baki zanfasa fa mummy no no nadaina duk sukayi murmushi yasan tafara ringing yanadubawa yaga khalil ne sedayafita sannan yadauka hello friend dama inason ganin ok lfy daiko eh lfy lau ok to kasameni a hospital ok..
Ganinan """
Yasameshi a office yana aiki a laptop dinshi ya mikamishi hannu sukagaisa how far yace zanyi aure doctor ya kwashe da dariya be serious pls Allah am not joking tunda nake dakai general bantabba saninka da budurwa ba yau rana tsaka kace zakayi aure kodai su abba sunsamoma mata daga k'auye ne zaunakaji abindaya kawoni kenan ok.......
Yabashi labari what yabuga table dindake gabanshi no no , karkayi abunda zakadawo kana dakasani.....
Hmmm danasani???
Yakama kofa zefita kenan wait karkazo kayi dakasani yayiwani killer smile kasan wayeni duk abundanasa kaina zanyi to senayi ne sbd haka karik'e shawaranka,
Yabuga kofa yatafi......
Muje zuwa
"""""""""" yar mutan kagara!!!!!
*YAR* *HUTU*!!!!!
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *19*/ *20*
*DEDICATED* *TO* my sis aunty fati yusuf wannan shafi nakine ke kadai kisha sha 'aninki dashi 👍
!!Alhaji yana tsakada tunin meyayi ma wani da akeson agabayanshi?
Yanaciki sakar zuci karan bode kofa yadawo dashi duniyar dayalulu kafayafara gani yashagala da kallon kafa yanacewa amman kowaye wannan mutumin yahadu be ankaraba....
Yaga mutun tsaye gabanshi dasauri yadako fuska yazazzaro ido yananuna wandayake gabanshi GENERAL ALIYU HAYDAR
dama kaine kasa asato ni?....
Yana smile dinnan nashi mekashe yan mata dasatoka nasa ayi dabakaganka anan ba nasa yarana sudaukomin kai ne sbd zamuyi wata yar sirri dakai amma kuma inkayi taurin kai to komai ze iyafaruwa innace komai inanufin harda ran yarka wace kafi lalatawa bakabata tarbiya ba za a kaigahaka ba insha Allah zanyi abinda kakeso pls karka kashemin zahra zanyima duk abinda ka umurceni...
Good alhaji kabir haka yanunamin kana mutuwan so yarka to masha Allah..
Yau wata rana?..
Yau laraba to inaso jibi juma'a kadauramin aure da zahra arazane yatashi jibi aure kaida zahra, bakashirya ma hakabba kenan fine yakama hanya kofa yazu yarana zasumaidaka har office inamaka albisher da zanmaida zahra matana batare da aure ba duk lokacin danagama zandawo ma da ita..
Ai bekaiga bude kofaba alhaji kabir yace nayarda zandaura maka aure da zahra jibi kayi tunane mekyau anjima iyayena zasozo nemamin aure yarka mezakace musu?...
Zance musu alhaji abubakar kawuce kazo neman wani abu awurina inhanaka kaimebada aure zahra ne rankayadade ballekuma ace kaike nemawa danka ni alhaji kabir nabawa general aliyu haydar auren yata zahra jibi juma'a za'adaura musu aure insha Allah abokin abba yace to alhaji kabir dagazuwa nemawa danmu aure se daurin aure jibi....