← Book details Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 19

Sashe 10

Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri Ta cire hijab Ta shafa Mai sannan Ta saka kaya,,, ta ce "na gama "

Na gani ai, ya bar ta nan tsaye for some seconds sannan ya Mike ya fita. Ya samu iya har Ta gama siyar da dambu tana qirga kudi,

Sai ya ce iya har ya qare ne ana qirga kudi? Sai ta ce Eh Dan albarka, ya qare, sai ya Sa hannu a aljihu ya zaro kudi ya ce toh iya a qara da wanna a siyo cefanen gobe.

Dan albarka ba Ka gajiya? Toh nagode, Allah Ya ji qan mahaifa kuma ya ba Ka zuria dayyaba.

Ya fita ya shiga mota bai tsaya ko ina ba sai general hospital, direct office din Dr khalil ya shiga,,,,,, yana shiga Ya same shi da patient,,, dama office din room and parlor ne kuma a dakin akwai toilet har da gado. Haidar kawai ciki ya nufa ya cire kaya ya fada toilet.

Yana fitowa ya leko, friend pls ka aika Messenger din Ka ya siyo min boxers, khalil ya ce toh abin babba ne. Ya tashi ya fita ya bayar da kudi ya ce a siyo boxers biyu.

Ya dawo ya cigaba da aiki a computer, can sai masinja ya dawo ya miqa Mai sakon da canji, ya amsa ya shiga ciki ya samu haidar a kwance har ya Fara bacci. Ya tashe shi da duka ya ce toh ga boxers din, jarababbe.

Ya tashi ya saka sannan ya mayar da uniform din Sa,,, khlil ya ce toh yau kuma this early morning jarabban ya motsa? Ka je Ka tumurmushe yar mutane da sanyin safiyar nan?
Ai babu komai tunda halaliya Ta ce. Na bar Ka lfy, I'm late for work.

Ai yanxu dole Ka je aiki tunda Ka samu natsuwa.

Suka Yi murmushi dukan so.

Ya ce "yes, haka ne friend "
See you later...........

Muje zuwa

Yar mutan kagara😎
*YAR* *HUTU*

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGR* *39* */* *40*

Da sauri sauri ya tafi office sabida yana da meeting kuma ya bata lokaci wurin zahra, yana hawa Sama sai Mathew ya Sara mashi ya ce sir everyone is present, they re all awaiting your arrival,,, sai ya duba agogon hannun Sa ya ce toh mu tafi kawai gaba daya.

Meeting din ya dauke so tsawon awa biyu, daga nan ya tafi office din shi domin gabatar da ayyukan da suke gaban shi.

Yana zama ya Fara aiki sai ga Umar ya shigo,,, ya ba shi hannu suka gaisa sai ya ce aboki na meye sirrin? Naga kana ta walwala da nishadi ne yau, what's the secret? Or are you in love with her already?

Oh no! Da wannan yar yarinyar? Ka na sane da abin da ya Sa na aure Ta, it's just to teach her a lesson, ina so Ta San muhimmancin mutane.

Sai Umar ya ce har yanxu ba a gama revenge din ba kenan, kar fa ya koma love daga revenge 😜

Sai ya Yi murmushi kawai ya ce my friend let's get down to business,,,
Sai suka Fara zancen aiki tunda dama abin da ya kawo Umar din kenan.

Bayan sun gama Umar ya koma office din shi.
Bayan fitar Umar sai ya Fara aiki amma kuma sai ya kasa,,

Sai ya Lula tunanin zahra, a ran shi yana cewa "yarinyar nan fa Ta hadu, matsalar Ta kawai fitsara. Babban abin birgewan shi ne duk rashin kunyar na ta, ta rike mutuncin kan Ta,, dan she's still a virgin.
Bai ankara ba sai ya ji wayar Sa na ringing, da sauri ya dawo cikin hankalin shi ya duba ya ga Ashe mummy ce, da sauri ya miqe ya duba agogo sai ya ga ashe har karfe biyar ya Yi. Ya daga wayar tare da yin sallama

Haidar ina Ka tsaya? Tun dazun ba Ka dawo ba, kuma na Yi maka favorite food din Ka.
"I'm sorry mummy na Dan tsaya wasu aiyuka ne, amma I'll be on my way soon.

Sai ya tashi yana hada takardun Sa da sauran kayan Sa.

Zahra kuma a ranar Ta wuni cikin nishadi, Ta Na zaune a tsakar Gida iya na kwance mata Kai.

Sai sallama kawai suka ji,
Iya Ta ce suwaiba ke ce a tafe, ikon Allah, sannu da zuwa.
Eh iya ni ce, sannun ku da gida.

Bayan sun gaisa har da zahra, sai zahra tace iya ita ce Anty suwaiba da kike fada min?
Iya Ta ce Eh ita ce diya Ta dake aure a lapai.

Zahra Ta mike Ta debo mata ruwan sha a randa Ta ajiye mata.

Da daddare bayan sun gama cin abinci suna zaune suna hira, sai suwaiba Ta ce iya diya kika samu ne???

Sai iya Ta ce Eh zahra kenan, matar Dan albarka,,, yan kontagora ne, mijin Ta Soja ne kuma kin San yanayin aikin su (karyar da yayi mata kenan). Abokan hamayar shi sune suke barazanar kashe matar Sa. Shi ne iyayen sa suka ba shi shawaran ya dauke Ta daga garin. Shine ya zo ya Kama mata haya a nan gidan,,, kuma Ta Na da matukar hakuri,,, duk da bata Saba da zaman irin gidan nan ba amma kin GA Ta sake. Ga shi baya kwana a nan, sai bayan kwana biyu ya ke zuwa duba ta.

Sai zahra Ta ke magana a zuciyar Ta,,, "lallai general ya Yi Nisa, wato abin da ya fada ma iya kenan. Sai kawai yayi murmushi.

Suwaiba kuma Ta ce, sannu zahra, Allah Ya kiyaye gaba, yanxu mutane ba su dauki rayuwar Dan Adam a bakin komai ba.

Haka suka cigaba da hirar su har dare ya tsala sannan suka tafi suka kwanta.

Washegari da ya kasance Saturday, bayan sun gama aikin dambun su, sai zahra Ta ce Anty suwaiba ina so ki koya min kunun aya Mai kayan Hadi, ya sha madara.

Sai tace ai an gama zahra zan koya maki, zahra Ta ce har da sakwara da miyar agushi. Toh duk zan koya maki.

Suwaiba Ta cewa iya Ta bata kudi Ta je Kasuwa Ta siyo kayan Hadi yanxu za su Fara.

Bayan Ta siyo kayan Hadi Ta dawo sai ta zuba ayan a Tray,,, ta Kalli zahra Ta ce to tunda koyo za ki Yi zo ki fara tsinta, bayan Ta tsince shi tas sai ta zuba mata a turmi Ta surfa sannan Ta gwada mata yanda za Ta wanke.

Sannan suka wanke dabino da kwakwa, citta, kanunfari, kimba da masoro duk suka hada a cikin ayar.

Suwaiba Ta dauka Ta zagaya makota kai nika, kafin Ta tafi sai ta ba zahra doyar da Za Ta feraye Ta wanke Ta sa a wuta. Ko bayan Ta dawo daga Kai niqa doyar Ta dahu, sai ta kwashe mata a turmi Ta ce Ta daka, haka nan zahra Ta daka shi sosai sannan Ta kwashe a warmer.

Sai suwaiba Ta ce Ta zo Ta tace kunun ayan,,,, bayan ta gama sai ta zuba a jug suka saka kankara.

Sai ta gwada mata yanda zata hada miyar sannan suka gama Ta juye a flask din miya sannan Ta jera a Tray.

Sai suwaiba Ta ce toh yanxu a mike a Yi wanka tunda maigida na bisa hanya. Sai Kawai Ta tashi ba Dan Tana Sa ran haidar din zai zo ba.

Suwaiba Ta bata humra Ta shafa, kuma dama dakin Ta a gyare ya ke fes,,,,, Tana gamawa suka jiyo sallamar haidar........

Muje zuwa

Taku har kullum,,, yar mutan kagara😎
*YAR* *HUTU*

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *41* */* *42*

Ya shigo ya gaida iya, yace iya bakuwa muka samu? Eh Dan albarka, yata kenan suwaiba dake aure a lapai. Sai suka gaisa tace yaya haidar ina wuni? Ashe abinda ya faru da Zara kenan, iya ke bani labari jiya Dana Zo,. Haidar yace Eh suwaiba sai ya juya ya dan saci kallan Zara sai yaga shi take kallo. Sai ya hada rai ya zuba mata sexy eyes dinnan Nashi sai tai maza ta dukar da Kai........

Iya tace a'a Dan albarka ai yau ciki zaka shiga saboda yar tawa yau tun safe bata zauna ba tun safe tana Ta hidima, ta hada maka abubuwan ci da sha kala kala sai ma dai Ka shiga ka Gani. Haidar yace toohh iya abinci Kuma?

Toh bari in shiga in Ganii sai ya mike ya shiga dakin Zara...... Yana shiga yaji wani kamshi ya daki hancin shi, da sauri ya karasa dan zumudin ganin menene a cikin warmers din, ya kosa yaji abincin a bakin shi

A'a Zara tashi kibi mijin ki mana cewar iya kenan, sai Zara ta tashi a hankali tayi sallama kamar bazata shiga ba amma sai kawai ta fada, kanta a kasa shi kuma ya hade rai yana kallonta.........

Yace ke zo nan.
Sai ta karasa tace Gani. Sai ya finciko ta ta fada jikin shi.
Ya kuma hade rai yace ni nace kimin abinci? Tace a'a. Ce miki akai zanci abincin ki? Ta kuma cewa a'a,. Toh wani gulman yasaki yimin abincin? Kin yi min abincin ne saboda Inci in miki me?
Babu komi Zara tace.......

Sai yazo daidai kunnin ta? Sai yayi mata whispering a kunninta kodai jarabar ce ya tashi? Sai tace a'a.

Now look into my eyes and tell me that again..... Ki fada mun ba jaraban bane ya motsa. Sai ta dago ta kalle shi amma kuma sai ta lumshe idanun ta domin bazata iya kallan kwayan idon shiba......
A hankali ya hada fuskan shi da nata ya kamo lower lips 💋 dinta ya fara tsotsa. Sannan ya tura hannun shi cikin rigan ta ya kamo nipples dinta ya fara murzasu, saida yayi mai isan shi sannan ya sake ta. ................
Chapter 10 · 0% Book details