← Book details Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 19

Sashe 5

Yar Hutu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aini tunda general yafara neman zahra nakaranci halayansa dakuma dabi'unshi gashi yafito daga tsatson dadtijon azziki naji inason hada zuri'a dashi kuma banason komai se sadaki su abba sukayi godiya sukatafi , to kaji yadda zance

!!!! Weldon alhaji kabir ashe kanka naja zasumaida ka gida kafarashiri karban bakin ka nabarka lfy yafita yana smile...

Jacob sir kumaidashi gida yes sir yanafita yakira musa kasameni a office to yallabai bezame ko inaba se office boys dinshi nata kwasan gaisuwa sir hmmm umar aiki na kyau nagode sir, ansamu abinda akeso sedayayi murmushi tukun sosaima jibi daurin aure wow kana wuta abokina mukarasa chiki mugama shirye shiryen ok...

!!! Sunaciki ttataunawa sukaji ana kon kwasa kofa yes come in secretary yashigo yasara ya akayi sir you have a visitor who is that his name is musa ok let him in yes sir...

Allah yataimaki oga inakwana lfy lau musa ya iyali suna lfy rankashidade masha Allah yagai da general umar musa gida nakeso wanda bazewuce daki biyu ba yakasance daki daya damutun dayan kuma yakasance empty akwai wani gida kuwa nawata dadtijuwa ne tana danbun sayarwa yauwa a wani unguwa ne limawa ne rankashi dade yazaro kudi dayawa gashi aje akamamin yallabai ai kudin sunyi yawa abunda bewuce dubu goma ba jeka dashi kawai tini musa yazube kasa yanagodiya Allah yakareka yakara budi ya karamaka dauka ka abaka abundakake nema amin musa..

Yazo fita sega doctor khalil Allah temaki babban likita musa kana lfy, lfy klau babban likita to mash Allah agaida iyali zasuji yanzu kai abinda aikata dai daineko sosaima toyayi abba yakirani zankaisu gida alhaji kabir anjima kuma za'a kyarama gidanka kai ai nayi muntuwa wlh yaciro phone Yakira wani number.....

Hello alhaji namanta insu abba sunzo kacemusu in andaura aure nizandauki matana dagaina sbd tana karatu a dubai ran Saturday zatafara jarabawa intadawo za ayi biki dakuma tarewa gabada kar ayi wani taro akadaura aure a masallaci shikenan zazo indauketa mutafi babu dan raki inkunne yaji kittttt yakashi....

Hmmmmm haydar meyasa kakeda taurinkai ne kabar yarinyannan pls wlh bazanbarta ba kasannida kyau banashga harkanmutun amma duk wandayayi kuskuren shiga nawa ananne zannuna ma mtun true color na aidole tasan ta mari general aliyu haydar, ko acikin maza ba'anunamin yatsa...

Amma waini mace zata mara macema yar tatsitsiyan yarinya kai no yanaushi bango dakarfi zekara general umar yayi saurin rikeshi jikinshi rawakawai yake idonshi yayija damashi asali inharranshi yabaci jikinshi rawa yake khalil yazuba mishi ruwa mesanyi a cup yasamishi abaki yashanye yakwashi wayoyinsa da key.....

Wlh wlh senakoya ma yar isakan yariyannan hankali seta raina kanta achikin mata ,seta raina kanta, setayi datasanin sanina, setayi datasanin zuwanta duniya, natanadar mata uk'uba kala kala yabarmusu office din ...

Khalil yakali umar zeyi magana umar yarigashi kai gaskiya ran general yabaci tunda mukahadu dashi bantaba ganin abokin fadanshi ba gaskiya ne umar haydar bashida abokin fada kasan ance mehakuri be iya fushiba hakane Allah yakyauta......

Yanabarin office yakira musa yallabai ganinan gida iya mai dambu namabiyata kudin dakin to yayi kyau kasamin gida yanzu pls to yallabai......

Yana gunna hancin motanshi gidansu abba yagani da abokananshi kaga ango yana murmushi yagaishesu munajiran khalil ne yace yakusa yauwa gashima abba kuyi hakuri nabarku kunata jira bakomai mutafi kawai motoci 4 sukatafi dashi escort abiyu suma abiyu.....

!!!basutsaya ko inaba sai gidan alhaji kabir suma ashirye suke zunjiran isowansu ne kawai sanku dazuwa bismillah raka yadade yaukaine a gidana yara sunhadamu zumunci bayan gaisuwa da dan barkwanci sukagabatar da abindaya kawoshi yadda sukayi da general haka yafada musu yakuma karada beson ayi taro sai bayan tagama school sunji dadin wannan karamci da alhaji kabir yayi musu nantake sukabiya sadaki akan jibi za a daura aure akarufe taro da addu'a taro yawatse...

!!!ranan juma'a 2:pm dubban jama a sukasheda daurin auren general aliyu haydar da matasa zahra kabir akan sadaki nera dubu hamsi wanda aka daura amasallaci inata kalle kalle can nahango ango yanagaisawa da jama'a can nanemi ango nara nakara gaba nagafuskokin su ahade semaga suke cikin bacinrai alhaji kabir kenan da sirikinshi bandaiji abinada suke tattaunawa akai ba....

Karfe 3:30 abba da mummy ne zaune a parlon sunama ango naseha 4:pm daidai yayi parking kofan gidan yakirashi inawaje ok daddyn zahra ne yaketafama rarrashinta se kukatake daddy kagajidani ne ka auramin wanda bansaniba waiyo mummyna dan Allah kuyihakuri karkuhadani da wanda bansani ba....

Yakama hannun ta sukafito yabode mota haydar yasata takara fashiwa da wani irin kuka aliyu yajuyo yakalleshi alhaji aikinka nakyau semunyi waya bye yafigi motor yabar gidansu itadai fuskanta na kasa sefaman kuka take.

!!!!keeee fitamin a mota a razane tako face dinta......

Muje zuwa

Yar mutan kagara !!!!!!!!
*YAR* *HUTU*!!!!!!

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *21/* *22*

''"""""A razane tadago tara taran idanunta dasuka koma ja saboda kuka ido hanci da baki gabada tasakesu tana kallonshi, bata ankaraba taji saukan mari matagama dawowa daidai ba taji saukan wani sedataga taurari......

Waiyo Allah na tafashe dawani irin Kuka yafita yazagayo takofanta yafinciko ta tabuge baki da murfin mota ta kwala kara yakaimata bugu abaki rufemin baki yar iska tini tayishuru seradadi yake mata ,

Yabude bayan motan yaciro chana must go yajefamata tarike hawaye yakitsayawa sefaman waige waige take ita tunda take a garin minna bata taba sanin akwai lungunnan a limawa ba haryakakai kofan gida yajuyo yadaka mata tsawa uwar me kikatsaya yi harkafanta nahardewa wurin sauri yazuba mata idanshi me tsakar da kasala tayi nodding kanta yashiga da sallama tana biye dashi da chana must go, dinta iya medabu daketafaman hura wuta ta amsa mishi a'a dan albarka ka iso sannu da zuwa tanashinfida mishi tabarma kace dabakuwan tawakuke eh tare muke, tahunan yata yau ga shirme menene nakuka Kuka....

Zaki zaunane nawani lokaci inkomai yalafa zakikoma kinji, kuma dan albarka serinka zuwa akai akai ko dan albarka hakane iya yanzuma tana kukan narabata da garinta ne tunda mukabaro garinmu nakebata hakuri amma se kuka taketayi aya yarnan ai mijiki taimakoki yayi ,oh inata surutu banko kawo muku ruwa ba ta tashi takawo musu ruwa da abinci general yadauki ruwa yashi yana lumshe ido sbd dadi, kunsa ruwan randa badai gardi ba to iya bari mushiga chiki to dan albarka.... .........

Yatashi yakalleta yasa key yabude yasa kai yashiga tabishi babu komai adakin se katifa yar karama dauke da pillow ko ledan kasa babu siminti ne zalla yazauna bakin mattres din ke jikinta har rawa yayi tadago dara dara idanunta tazuba mishi uban mekika ajiye ajikina kike kallona ko fitsaran zakimin tayi nodding kanta tsugunna nace,

Tini tazube akan guwwanta bude kunnuwanki da kyau kisaurareni kinsan meyasa na aure ki tayi shuru yadauketa da mari tafashe da kuka sheeeeee hadiye shi takama bankin kuwa sehawaye dage tsiya ya innakara miki magana kikaminshuru sena babbalaki dan ubanki nisa'anki ne inmiki magana kimin shuru hmmm... .......

Kinsan meyasa na aure ki a'a ai bazakisaniba sbd ke dakikiyace na aurekine sbd insaki a makaranta wanda iyayenki suka ga gara saki kinga nan dakin eh nagani good shine mazauninki to chana must go dakika dauko shine kayan aurenki to bazakimin godiya ba koda kudin ubanki nasaya, a'a nagode Allah yasaka da alkhairi yauwa yarinya........

Ga ice nan gakuma murhu dashi zakirinka girki to amma ban iya girkiba bale kuma hada murhu yanaushi bakinta segajini tana ganin jini tasake wani ihu yanaushe ta da kafa yamike yafita iya dake kwashi tuwo tace dan albarka har kafito a'a iya abu zandauko a mota auho to segashi yadawo hannunshi nacikin aljihu yanashiga dakin yazarota ashe dorina yaje cirowa ya tsulamata daya a guje tamike saboda radadin azaba sheeeee, menamiki ai wlh ban miki komaiba tukun

Ga randa nan abakin kofanki shizakirinka sha to kikace baki iya girkiba ko?

Eh kinmata indanakawoki a'a banmance ba ina makaranta good yakara hade rai zakarantse betaba dariya ba tunda nakawoki makaranta da iyayenki suka ga garakai zakiyi dole kuwa kayan abincinki yana dakin iya ga rijiya nan in ruwan randanki yakare sekidibi wani ki zuba kina ganewa eh gafitila nan indare yayi kikunna ga ashananan banason kazanta so uku zakirinka shara da wanka kuma ko kofar gida kikaleka zacire yatsan kafanki daya inafata kinadaukan abubbuwan danake fadamiki?

Eh inadauka good

!! Bani wayanki tazuge zip din jakanta tabashi yasamu iya a rijiya tanajan ruwa zata wanke kayanda tayi tuwo iya zantafi to dan albarka kafito bazakayi dare a hanyaba a'a bazanyi ba insha Allah to Allah yakaika lfy karkadamu zakulada'ita matuka yauwa iya gawanan senasake zuwa oho baka gajiya dan albarka bakomai iya to Allah yamaka albarka yasa kagama da duniya lfy amin iya,

Yasakai yatafi

Zahra najin tafiyashi tafashe da wani kuka meci rai...........

Muje zuwa!!!!

Yar mutun kagara
*YAR* *HUTU*!!!!!!

*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*

*PAGE* *23* */* *24*

General Aliyu haydar yanafita daga gidan iya betsaya ko inaba sai ajuba hotel dama tunjiya yazo yakama daki dan yasan bazekoma gidansu ba tunda iyayeshi sunsan yatafi dubai yamaida matarsa makaranta daganan adansha amarci tunda one week zeyi yadawo .........

Shiyasa yakama daki sbd daya kaita gidan iya shikuma seyada dakinshi yahuta bayan yayi parking yafito yatsaya reception yace sukawo mishi meat pie da peppered chicken daruwa yafita dakinshi damashi al adanshi ne bakasafai yakecin abinci a wajeba....

Yanashiga ya ajiye jakanshi da laptop da wayoyi yabude jakan yacero towel yashiga wanka yanafitowa yasaka faran jallabiya yanafesa turare yaji ana buga kofa yes coming sir here's d snacks u asked for ok thank you, ya ansa ya dora kan table yakule Kofan yasauka zuwa masallaci.........

Bedawo dakiba sedayayi isha 'i yadan chi snacks yasha ruwa yadauki wayanshi yakira umar hello sir friend bazaka bar kirana sir bako haba abokina ai dan halal baya manta alkhairi, kai alkhairi ne arayuwa na bazantama manta abundakayi min ba hmmm to mugaisa kana lfy ?

Lfy lau ogana ango zahra ya amarya yawani hadarai kaman yana ganinshi karka kara hadamin suna dana yar iskan yarinyanan tubanake gobe kakirani 10:am zamuje wani wuri ok to Allah yakaimu amin ,

Yakira khalil doctor na am ango zahra mtssswww bakiran danamakaba kenan ai wlh kobakaso senafa daga ganin yarinya kamace mata hankalinka be kwanta ba sedaka aure ta kai banza ne hmmm ai batachiki jerin matan danake so wlh nafi karfinta kaima kasan haka inaso inji muryan mummy yakake ganin zanyi?
Chapter 5 · 0% Book details