Sashe 9
Yancin Bayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
RITT
*SURAYYERH B.ABDUL*
Dz book completely goes to *HASSAN 90k & HUSSAIN 80k*
Special gift to my besty Rabin raina *UMAMATU UMAR ADAM*
*____________________________________*
KAINUWA WRITERS
ASSOCIATION*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Munfara biki yau kuma zamu gama ranar Sunday,, banyi muku alkawarin typing a y'an kwanakinnan ba amma idan nasamu time zanyi,idan kunjini shiru sai zuwa Monday insha Allah.
*PAGE 9*
Duk inda yarima sameer ya gifta zakuga bayi suna zubewa suna gaisuwa,shikam fuskar nan a had'e bai ko daga musu hannu balle ya amsa,yana shiga fada ya tadda me martaba da waziri da alamun magana sukeyi don su biyu ne,sallama yayi sarki da waxiri suka amsa fuskarsu dauke da murmushi,,fuska ba yabo ba fallasa ya gaishe su suka amsa,,ckn kulawa mai martaba yace "Yadai yarima lpy ko???",, gyara zamansa yayi yace " lpy klau me martaba dama muna Neman izininka ne zamu koma India a sake dubamu saboda princess ta damu da yawa",,girgiza kai me martaba yayi ckn tausayawa yace "Ku kwantar da hankalin ku yarima komai lokaci ne karku damu,kuma babu damuwa insha Allah saiku shirya tafiyar,,waziri ne yace " Yarima yana godiya ranka ya dad'e,,godiya shima yarima yayi sannan yasanarwa me martaba haihuwar kanwar gimbiya jalila,sannan yasanar masa dagacan zasu wuce India amma batare zasu tafi ba zaizo yasameta,, ckn farin ciki me martaba yace "Jiya sarki abdulkhareem yakirani yafadamin haihuwar,babu damuwa dagacan din sai ku wuce"sundan jima suna hira kafin yarima yai musu sallama ya tafi.
Yau muwadda tunda ta tashi daga bacci take wani matsanancin ciwon kai,,sosai ta daure har tabaro gidan iya bata gane ba don bataso tasani tashiga damuwa,da wuri tazo tayi dukkan ayyukan data sabayi,dakyar ta iya yimusu chips da wainar kwai,sannan tai musu farfesun kifin ruwa da hadadden kunun gyada, tadafa ruwan tea tazuba a flask,gajiya tayi da tsayuwa saboda yanda takejin jiri yana dibarta,zamewa tayi da durkushe a wajen ta dafe kanta tana fitar da wani huci me zafi,da alama zazzab'i ne ya kamata saboda rawar da jikinta yadauka kuma yayi zafi rauuu,,ta shafe fiye da awa daya a haka kafin gimbiya jalila da yarima sameer su fito,yauma kamar kullum shigar su iri daya suna rike da hannun juna,hango muwadda a tsugunne yasa gimbiya jalila tayi tunanin ko bacci take yi,kwafa tayi a fili tace " Yarinyar nan sai na koya miki hankali don na fuskanci kin haukace yanzu,, sakin hannun gimbiya jalila yarima yayi yafita amsa waya,karasawa tayi kusa da muwadda ta zuba mata rankwashi wanda yahana muwadda ko motsawa saboda azaba,don ji tayi tamkar an fuzge mata kai,,ganin haka yasa gimbiya jalila tayi tunanin kamar raini ne yahana muwadda dagowa,,a fusace ta hankad'ata ta bugu da bango saida tayi k'ara saboda tsananin azaba,, dago idanunta tayi da sukayi jajir suna zubar kwalla takalli gimbiya jalila,, durkusawa tayi ckn rawar murya irin ta mara lafiyan da ya galabaita tace "Allah ya huci zuciyarki ranki shi dad'e, ayimun Afuwa banda lpy ne",,, A fusace gimbiya jalila tace " Bakida lpyr uwarki!!Y'ar iskar yarinya,to ko suma kikeyi ni baidameni ba don ba kaunarki nake ba,na tsaneki!!!! Dallah taso kibawa mutane abinci!!!ta fad'a a tsawace,,jiki na b'ari kuyanga muwadda ta mike, dai
lkcn yarima sameer yadawo,zama yayi tayi saving dinsu,tana tsaye a kansu har suka gama,dauke Warmer's din tayi tamaida kitchen tadawo ta gyara wajen,gimbiya jalila ce cikin tsana da wulakanci tace "Keee k'ask'antacciya wuce ki kiramin jakadiya",,, Dasauri tafita gudun kartayi laifi,,tana tafe tana had'a hanya kamar zata kifa,wata kuyanga tagani a hanya ta tambayeta ina jakadiya,amsa mata tayi da tana b'angaren amarya,,tana shiga tazube tana gaida amarya ckn muryarta da bata fita sosai,,da kulawa amarya ta kalleta tace " Yadai muwadda kina lpy kuwa???,,wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata masu zafi,dasauri tace "Eh..eh..ranki ya dade lpy ta kalau ,dama gimbiya jalila ce tace nakirawo mata jakadiya",,, Shiru amarya tayi tana kallon muwadda,kallonta ta maida kan jakadiya tace " jeki kiran da ake miki",,,mikewa tayi taimata sallama ta fita,kuyanga muwadda tana durkushe kanta a kasa tunda ba'a bata umarnin tashi ba,,da kulawa amarya tace "Muwadda matso nan",, Dasauri muwadda tadago idonta tasauke akan amarya don ganin tana nuna mata kusa da ita a matsayin wajen da zata zauna,,dasauri tashiga girgixa kai alamun a'a,,amarya sallamar kuyanginta tayi yaxama daga ita sai muwadda,tasowa tayi tanufo wajen da muwadda ke tsugunne,jin takunta ne yasa muwadda dagowa dasauri,wata iriyar zabura tayi tamike tare da hada hannuwa biyu ckn rudewa tace " Don girman Allah ranki ya dad'e ki koma wlh zan karaso,,murmushi amarya tayi ganin yanda muwadda ta rud'e,ba musu takoma tazauna,ajiyar zcy muwadda tayi ckn sanyin jiki ta karaso wajen amarya ckn muryarta me sanyi tace "Gani ranki ya dad'e",A hankali amarya takai hannunta ta ta'ba goshin muwadda,"subhanallah",, Tafada tare da dauke hannunta dasauri,ckn kulawa tace " Haba muwadda meyasa bazaki fada bakida lpy ba???,,kanta yana sunkuye takasa cewa komai sai hawaye da ke tsere a kuncinta,ckn rashin jin dadi amarya tace "muwadda idan bakida lpy kidinga Neman uzuri kina zama a gida kinji???Ai lpy tafi komai",, Gyada kai muwadda tayi a zuciyarta kuwa cewa tayi ", Ashe da najawa kaina bala'i",, Wani abu amarya ta danna saiga daya daga ckn kuyanginta tashigo tadurkusa tareda fadin " ranki shi dad'e gani"batareda kallon banza da raini ba tace "Kawowa muwadda abinci sannan ki kiramin likitan da yake kula da bayi", Ckn tsananin girmamawa tace " Angama ranki ya dad'e,nabarki lpy",,muwadda a ranta tace "Kukam kunji dad'in ku kunyi dacen uwar daki"don ita ynz haka tunanin abinda zata koma ta tarar na rashin dawowarta da wuri take yi ,dawowar kuyangar nan tayi dauke da hadadden abinci da lemuka da ruwa tareda fruit's aka ajiyewa muwadda,,kinci tayi kanta yana kasa saida amarya tace " muwadda kici mana kisha magani",,Tsakura tafarayi kadan
don ita idan tana rashin lpy matsalar ta kenan batacin abinci saboda indai taci sai tayi amai,aikuwa takai loma ta uku tafara yunkurin amai,da gudu ta mike tafice daga dakin, can gefe ta durkushe tadinga kwararo amai kamar zata amaye y'an hanjin ta,abinda yabawa muwadda tsananin mamaki bai wuce ganin amarya a kanta ba tana jero mata sannu ckn tausayawa,,wata iriyar kaunar matar ce ta shigeta don mu'amala ba shiga tsakanin su takeyi ba batasan halayyar amarya ba,,nan amarya tasa aka wankewa muwadda amai sannan suka koma ciki aka kawo mata sababbin kaya, wanka tasata taje tayi sannan tasa kayan,,tea ta hada dakanta tanufi bakin muwadda xata bata,dasauri takauda kai kanta a kasa tace "Ranki ya dade xansha da kaina",, girgixa kai amarya tayi,badon muwadda tasoba amarya tadinga bata balaifi tasha dad'an yawa,kuma ikon Allah balayi amai ba,nan likita yazo ya dubata akai mata allurai,ba' a jimaba bacci yai gaba da ita",, Kafeta da ido amarya tayi tanajin yarinyar ranta fiye da dukkan sauran bayin gidan,haka kuma tana tausaya mata,gata masha Allah akwai tsananin kyau,sai takeji inama muwadda a bangaren ta take,tasan muwadda akwai tsananin biyayya da rashin surutu,gulma da sa ido irin na gidan sarauta duk bata ckn shirgin,abinda ke gabanta kawai take yi.
Bayan jakadiya taje kiran da muwadda ke mata ne tabata umarnin za'ba mata bayi uku wad'anda xa'ayi tafiyar dasu,tashin farko jakadiya tace " Muwadda ta daya sai falmata,sannan nasiba,ina ganin wannan sunyi ranki shi dad'e",,Ckn gyatsine tace "yayi"wai ina kuyanga muwadda'n take???,ckn girmamawa jakadiya tace " Tana wajen hajiya amarya ",,Jin ance amarya ne yasa gimbiya jalila yin shiru don yarima na zaune a wajen.
Muwadda tasamu sauki sosai,tana kokarin kiyaye duk wani Abu da zaisa a dinga cimata mutumci amma hakan bai hana aci mutumcinta ba kp tayi laifin kp batayi ba,,,ana gobe tafiya aka sanar dasu,,muwadda bataji dadi ba Sam,amma ubaida ta kwantar mata da hankali xata rika zuwa wajen iya,itama iya bataji dad'i ba amma sosai ta danne ta nunawa muwadda bakomai tunda fa muwadda,,har ta gamsu dasu tasaki ranta,sauran da aka zab'a kuwa kamar suyi hauka saboda zasuhau jirgi,muwadda kuma wannan karonta na biyu kenan.
Yau takama tafiya,,jama'a sunfito anatayi musu adawo lpy,dukda basusan abinda zai kaisu India ba,sunje sumyiwa me martaba da sauran y'an gidan sallama,me babban daki dariyar keta kawai takeyi,a ranta take fadin " Wahala ce bata isheku ba,ku da haihuwa sai dai kugani anayi",,Amma a xahiri fatan alkhairee tai musu,, shi yarima bandashi a tafiyar yau,daga baya zai tawo,har airport suka rakasu ,basu jimawa jirginsu yadaga kasar Nigeria mahaifar gimbiya jalila don a masarautar kano take ",,,Danginta sunyi murna da ganinta,,itakam sai sake wulakanta su muwadda takeyi saboda isa,muwadda ta tafi da imanin mutane da yawa,hakan ba karamin sake hasala gimbiya jalila yayi ba don kowa yaganta sai ya tanka,,sai yaxama wulakancin muwadda daban ne,dama kuma tafi tsanarta,ana gobe suna yarima sameer yazo,,gimbiya jalila tana nanike dashi musamman yanda taga y'ammatan suna shishshige masa,donma shima ogan kansa ne wajen shan kamshi ,,anyi suna lpy jariri yaci sunan Abubakar,,anyi taro na karya da karya tareda ji da kai,su muwadda sunga ikon Allah,sunga inda ake wulakanta kud'i kamar bola,,washegarin suna suka wuce India,, bayan maghriba sukaje,a wani hadadden hotel suka sauka,bayan sunyi sallah sukaci abinci,yarima sameer ne yakira likitan da sukazo gani ya sanar dashi gobe zasu shigo asibitin,a ranar gimbiya jalila da su muwadda da wuri sukayi bacci saboda gajiya,banda yarima da ya dauro alwala yazo yadinga sallah yana rokon Allah yasa sunzo a za'a,,yasa sunada rabon ganin kwansu a duniya,,Sai kusan karfe hudu bacci ya dauke shi.
Washegari motoci har gida sukazo daukar su zuwa asibiti,,duk inda yarima ya gifta xakuga ana gaishe shi ckn girmamawa,har suka karasa office din likitan,,yana ganin yarima yataso da sauri suka rungume juna,ckn harshen turanci suka gaisa bayan yasa ancika musu gabansu da kayan motsa baki,sudai su muwadda suna tsaye suna gadinsu,sauran sai raba idanu sukeyi sungansu a wata duniya,,bayan sun dan tab'a hira ne likitan yajasu wasu daki yashiga dubasu,su muwadda suna wancen dakin ba farko,akalla yashafe fiye da awa yana dubasu kafin ya gama,hada kayan aikin yayi yamaida inda suke kafin yadawo ckn kulawa da damuwa a fuskarsa yafara musu bayani "A Gaskiya nayi iya yina amma narasa dalili kamar da dai har yanzu mahaifar gimbiya bazata iya daukar ciki ba,,sai dai inada shawarar da zanbaku dukda ban tabbatar zaku dauketa ba",,, Share hawaye gimbiya jalila tayi ckn rawar murya tace " Matukar zatasa naga jini na mezai hana mu dauka",,Kallon yarima sameer doctor yayi,,gyada masa akai yarima yayi alamun "Muna jinka",,, Gyaran murya yayi sannan yace " ina ganin me zai hana a dibi sperm dinku a hada a dasa a wata mahaifar sai ta haifa muku,ai danku ne shima",,,dasauri yarima ya kalleshi yana yamutsa fuska,yayinda gimbiya jalila takafeshi da ido tana murmu*'YANCIN BAYI*
{Historical fiction}